Sashe 7
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dariya ce take ta cin Ali a cikin ransa yace Ummi na kenan ita tafara maganar Amma dubi yadda take faman sunkuyar da kai hummm
"Abban ya kalli in da Ummi take zaune yace ko ba haka ba Zainab Ai kinji dalilinsa Matarshi tashi ce bata da lafiya Sabida haka dole zai kaita a duba ta sosai shikkenan magana ta wuce '
'Kanta A sunkye tace Ai shikkenan tunda ya fadamaka san ransa ka Amince da haka Allah ya bata lafiya Abban yace Ameen bai saurin Ummi n ba ya mike yace zan je nayi wani Aiki ne Asama ina da tarin Aiki yafada yana mikawa Ali hannu Shima Ali n mikewa yayi hannun Abban cikin nasa yace ni ma huce zanyi
"Yafada yana kara duba a gogon hannusa a karo mara A dadi kana ya kalli Ummi dake zaune tana kallonsu sai kace wasu Abokai yace Ummi zan tafi gida ' dauke kai tayi domin har yanzu kunyar bata sake taba tace Allah y kiyaye hanya
Ameen Ameen Ali n yace yana bin bayan Abbah Sama Abban ya haye Shikam Ali kai tsaye dakinsu Na'ima ya sa kai domin har yanzu zuciyarsa tana kan D'ija tana bashi cewar har yanzu batabar kukan da take ba" Sabida haka batare da tunanin komai ba ya kutsa kan Sa Dakin duk suna zaune suna kallonsa su Na'ima zuwa yanzu jameel ya bar gurin su kadai ne a gurin
"Ilai kuwa tana kwance kan gado Ruf da ciki har yanxu tana kukan "taji Sautin Muryar yaya Ali Cikin yanayin maganarshi da wani sa'in take kashe mata jiki
"Yace *KHADIJATU*
Da sauri ta dago kai tana kallon baki kofar Yaya Ali ne din dai yana tsaye ya zuba mata idonsa babu kiftawa tashi tayi zaune tane hare hawaye da hijab din jikinta kanta a kasa
Yace baki bar kukan ba ne har yanzu ? Shiro tayi bata ce komai ba 'umhum" magana nake fa yafada yana rage sautin muryarsa gashi har yanzu idonshi a kanta 'kalla bata ce masa ba tana mamakin shigowar da yayi dakinsu domin ba shigowa yake ba'
Yace bazaki kalle ni bako Ok toum ki cire wannan hijab din dake jikinki ki samu sakewa ko ba haka ba
"Ki kyale Siyama ni zanyi miki maganinta kinji ko 'kar kira kuka n nan bana so
"Da sauri ta kalleshi jin cewar wai ba yason kukanta hakane din babu wani Abu da tagani a fuskarsa tananan dai yadda take Amma Abin mamaki murya da ike mata magana da ita kamar bata shi ba sabida yadda yake kwantar da ita
"Yace Ranki zai 6aci in har baki bar kukan nan ba domin ko na tafi zuciya ta zata gaya min duk halin da kike ciki 'kin dai san ni basai an fada min Abu ba nake sani sabida haka ki dai na kar ki jawo wa kanki ciwon kai "Dr hashim zan kira har gida yazo yai miki Allura"
"Har yanzu bata ce masa komai ba Amma taji dadi a cikin ranta dama mai rarrashinta take nema shi kuma kallon Fuskarta yayi sosai nan da nan ya fahinci cewar sakonshi ya isa 'ya san ya kashe mata jiki baza ta kara wani kukan ba sabida haka bai kuma cewa komai ba ya sakai ya fice daga dakin
"Lokacin da ya fita daki n Ummo bata falon sai yaran yaji dadin hakan da sassarfa yafice daga falon "
Su Na'ima kam suna ganin fitarshi dama shi suke jira tunda sunga lokacin da ya shiga daki sabida haka dakin nasu suka tashi suka shiga domin ganin a wane irin hali D'ijansu ta ke ciki
*MUJE ZUWA*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY. WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL. WAHABU*
*page*
*140*
"Gyaran murya malam din yayi dukkaninsu suka dago kai suka zuba masa ido lokaci guda sukai shiru daga irin surutun da suka kacame dashi suka mai da hankalinsu kansa
"Kalon Siyama yayi gami da mika mata ruwan rubutu a Leda fara bayan ya wanke da wani irin ruwan magani da ke cikin wata jark a yalowa Irin ta mai. Wani ruwan magani me Wanda yake fitar da wani irin ,wari da hamami jar Karl duk gan sa kula tsabar datti a jikinta'
"Yace idan kin koma gida kihada ruwan rubutun tare da wan an garin maganinn yafada lokacin da yake bankada kasan wani. Buzu dake shinmfide kusa dashi Duk yayi kura d dauka ya dantso wani magani da Dan yatsan shi biyu yasa a leda ya daure yacigaba,da cewa kihada guri guda kisha,kiyi Wanka.
Wannan lakanin sunansa karya sammu bbu mahalokin d ya isa ya jefeki wallahi Duke irin jifan da zatayi Niki sai dai ya koma kanta SBD haka kikiyaye d kyau"
Rikewa tayi hannu bibbyu tana ta zabga godiya cikin farin ciki yace yanzu zan baki wani magani shima mallakane duk lokacin d mijinki zai kusanceki sai ki lakaci kadan a Dan ya TSA ki manna a gabanki sosai zakisha mamaki. Sai Abu na gaba malam yafada gami da mikewa tsaye ya dauko daya daga cikin jakonkonnan dake rataye da kusa a Dakin.
Ya zauna sosai ya hau fito da wasu daurikan magani iri iri kule a Leda daban daban yakwance kuli daya a nan ta Ciro Mata ganin yace kisami man kadanya ko man shanu ki kwaba dashi sai ki dinga yin yadda nace miki Colin saurin Siyama tasa hannu biyu ta karba tana ta zabga godiya har il a yau
"Yace sai maganar wannan yarinyar da like magana a taimakamiki a kanta tqbbas dole ne ki tashi tsaye sosai da sosai domin wannan yarinyar kina ji kina gain zata fitar dake daga gidan domain taurarinta sunfi naki haske duk India kuka tsaya ke da ita dole naki sai sun dusashe
"Cikin rawar baki Siyama tace malam ka taimakeni Dan girman Allah ka nakastamin yarinyarnan ko nawa kake bukatq zan biyaka nasan zakayi min Abinq nace tunda Aikinka ne "Rukyy tace kwarai kuwa Allah ya gafarta malam Dan Allah Ayi manager kokari
"Gyaran Maurya yayi a karo name biyu yace Ku kwantar da hankalinku zan yi iya kokari na A kan lamarin yakara lalubar Jakar gami da dauko wani Abu a farar leda ya hau kwancewa
Wani bushehsen dayan Nama ne a ciki ko naman wace dabbane oho Allah ne kadai masani. Ya bushe kamas kai dagani kasan tshon A jiyane
Tare da wani Abu shiba gashin mutum ba shiba na dabba ba yace kin wannan busheshen nama hade da wan an gashin kiyi kokarin kisamu gashin gamma tar yarinyar in hakan bai yiba kisamu name kanta kihada kidaeke su guru guda kisama a Abinci ko lemoo in dai kikayi haka zaki malllaki ta sosai da sosai in hear taci shi sai Abinda kika CE cikin gidan ko ta shigo kece da mulukin gidan
"Jiki na rawa Siyama ta sanya hannu biyu ta kar6a cikin far in Viki tace yaushe zanyi wasa da wannan Mlm in Sha Allah zanyi yadda kace malam tafada Rana tusa maganin cikin Jakarta karmar yadda,ta tusa sauran magungunan da Alla gafarta malam din ya bata gami da fiddo kudu cikin Jakarta a daurae a kyauree sabbi fil zasukai dubu Dari biyu ko kasa da haka. Ta zube gaban malam din tana ta godiya
"Ganin irin Uban kudin data zube Masane yasa hau washe gantsonsa korayen hakura suka bayyana yaci gaba da kirkiro karya da gaskiya yace Duke yagani acikin duban da yayi na irin asirin da D'ija da Nene Duke tafka mata Dan haka dole ita ma sai ta tashi a tsaye domain rayuwarta suke naima
"Jin haka yasa Siyama da Rukyy kara qaimi gurin zag in 'Nene da 'Dija tare da tsitsine musu Albarka. Siyama tace ni nafi karfinku mutsiyata
A haka dai sukayi Sallama da malam din suna zage zage n da suke ba su FASA ba
Suka dauko hanya domin da wow a gida sauna ganin bukatarsu ta biya
MRS AHAMAD GWADABE👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MMN*
*ABDUL WAHABU*
*pege*
*139*
"Lokacin da Su Siyama suka isa unguwa da malamin yake ana tafam kiran Sallahr Azahar kenan ko wane musulmi yana kokarin yin sallah yayin da sukuma burunsu kawai su kai ga zauran malam din
A daddafe suka karasa gidan malam din wani irin gidane mai dauke da gajerun kofofi ginin kasa yana da yalwar tskar gida da kuna birjiki ginin gidan na jar kasa ne ' sama sama suka gaisa da matam malamin kana suka durfafi zauran da malam din yake ciki cikin farin ciki ganin babu bako ko daya ganin dogon bainci da mutane soke zama babu kowa a kai a durkushe suka kotsa kai cikin dakin da malam din yake ciki domin wata irin kofa ce gajera wanda in baka lura da kyau ba kana iya komewa yana zaune kan wata katuwar tabarma jikinshi sanye da riga da wando da malin malin wato babbar riga kenan na farin yadi kanshi nannade da wani katon rawani wanda ya rin jayi kan nasa gefe n sa kuwa carbina be masu dubu duba a zube kusan guda biyar zuwa shida ga sunan tur mus gababshi kuwa wani katon faifai ne da yashi turmus a ciki yana wani Abu aciki shiba rubutu ba shiba zane ba yayin da bangon dakin suke jingine da wasu tafka tafkan Allona na karfe dana katako ' bangon dakin kuwa wasu irin manyan jakon konane a rataye da kusa
Amsa musu sallamar yayi batare da yadago kai ba yacigaba da rubuce rubucensa a kan yashin
Zama sukayi kan tabarmar cike da gajiya ga wani irin huci dake fita daga dakin da Sauri suka kai idonsu can wani gefe a cikin dakin garwashine jazir dashi a zube a kan yashin anyi wani Abu aciki shiba rubutu ba shiba zane ba da Alama Akan Aiki yake malam din
"Dago kai yayi yana kallonsu fuskarsa ciki da murmushi yace sannu ku dazuwa kunzo kun tarar ina Kan Aiki aikin wata mata ne yanzu fitar ta kenan kuka shigo yafada yana koge rubutun da yayi a jikin yashin kana yace me ke tafe daku ne?
"Gyara zama Rukyy din tayi tace Allah gafarta malam da fatan dai nun sameka lafiya yaya Aiki da fama da jama'a?