Sashe 20
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fashewa da kuka Nene tayi tace Waton tun ina raye ka soma nunamin iya kata ko Ali Wannan yana Nufin Naka Naka ne Fa'iza ce taka D'ija bata da ga tan kowa Sai ni gashi tana gaidakai kaki kulata da kazo babu Wanda baka tambayaba cikin "yan Uwanka Amma baka Tambayeta ba ita
Ooo Ni *Hajara* da raina nake ganin Wannan rabuwar kai Ali kagama nuna min iyakata tafada tana rusa kuka har da kwance zani gami da fyace majina da gefensa kamar gaske
Duk ido Suka bi Nene n dashi har Alin Cikin Mamaki ganin Yadda take Kuka Sosai D'ija ma kukan tafashe dashi ganin Nene nayi suka hadu Suna kuka!!
"Cikin Kuka Nene tacigaba dacewa Auuu Ashe idan na Aura maka ita Abinda zaka dinga yi mata kenan karshenta ma bakin cikinka ma ya kasheta to ko sai dai ka kasheta Wallahi domin bazan fasa Abinda nayi niyya ba *To kaji!!!*
Tafada Cikin kuka har ila yau
Dena Kukan D'ija tayi dama kakaloshi tayi Dan Nene ta tunzira Suyi Fada da Ali
Tana Nazarin Maganar Nene Wazata Aura Masa
"Bakinta narawa ta kalli Nene n tace Me kikace Nene naji kina Maganar Aure da Wa'Za'ayi?
Cikin Zuciyar Nene tace Yawwa A she ta fahimta gwara Ayi ta takare kawai"
"Tana kukan Kamar gaske tace dake za'ayi D'ija tun kina yarinya nake da Wannan kudirin don Allah kurufa min Asiri!!!
"Wani yammm D'ija taji A jikinta Tsigar Jikinta na tashi jin maganar dake fitowa daga bakin Nene
"Tafi Minti biyu bata ce komai ba Dan har Nene tana Murna a zuciyarta Dakin yayi tsitt Sukaji Wani irin ihu Wanda D'ija ta kurma Sai kace Wacce zata tada Iska tayi zaman "yan bori nan kan gadon Nene
Cikin gursheqen kuka hawaye na shata ta kamar Famfo tace Shikkenan gwara kawai in kashe kaina in huta fiyafiya zansha wallahi in kikace Sai na Auri Wannan Mutumin tafada tana nuna Ali da Dan ya tsanta Wanda ke zaune yana tu'ajibun Wannan Al'amari Lailai *Allahu sami'uddu'ao ne*
*Allah* ya kar6i *Addu'arsa tun kan Aje ko INA*
*Alhmdullah yake ta nanatawa cikin Ransa*
Gefe guda kuma yabi yahade fuska yayi mugun shan kunu Shi Lailai ba yaso Yana. Zaune yana kallon iskancin da D'ijan take A cewarsa
D'ijan taci gaba dacewa dan an ga ni Marainiyace babu Uwa babu Uba shine za'a Min haka to Ina da dangi Uwa suma suna da Hakki A kai na Dan haka can zan koma in dai kika CE sai na Aureshi gwara in dawwama a haka babu Aure tafada gami da mikewa tsaye ta doro daga gadon da Sauri Sai kace wata Mahaukaciya Sabon kamo Dan kwali a hannu ta durfafi hanyar barin dakin
Duk kaninsu da kallo suka bita an rasa mai tabuqa komai a cikinsu
Da Sauri Ali yasa kafarsa daya ya tado ta ta kafar ta fado Kansa rigijifff!!!
*MUJE ZUWA*
😊
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL. WAHABU*
*Ya Allahu ya rahamanu*
*page*
*158*
I ta dashi Sai nuffashi suke saukewa Tana zaune a cinyarshi dare dare tana kici kicin sauka shi kuma ya riqe hannu tamau yaki saki Sai sauke a jiyar zuciya yake
Hannushi ta kamo ta gartsawa cizo Amma ko gezau yaqiyi ya dai sa mata ido
Nene na sallalami tace yanzu ni kike zagi D'ija har dacewa zaki koma dangin Mahaifiyarki kan nace ga Wanda zaki Aura iyi?
"Wallahi Nene ki dai na bata bakin ki ni nace miki bazan Aureshi ba mai zan yi dashi Mugu Azzalimi Wallahi babu ni babu shi tafada har yau tana zaune a jikinshi
Shiko Ali wani kamshi yaji yana fita a jikinta mussaman gashin kanta Wanda Dan kwallin ya fadi lokacin da take tsalle tsalle Bai San sanda ya tusa fuskarsa tsakanin Wuyanta ba ya na goga gefen fuskarsa a gurin idonshi A lumshe domin ji yayi ba zai iya jurewa ba a sali ma baya cikin hankalinshi
Da sauri D'ija ta dawo hankalinta jin tsigar jikinta na tashi da Abinda yake mata kan kace kwabo jikinta ya mace
Ummi ta An kara da Abinda ya ke faruwa da Sauri ta bar dakin tana bawa Nene hakuri ganin irin Sababin da takewa D'ija Dan ita da delu basu Fahimci komai ba
Gefe guda tana mamakin rashin kunyar Ali Fa'iza ma kai a qasa tafice daga dakin
Mtssss dallah malami kasake ni in tashi ni ba "yar iska ba sai ai ta tabawa mutum jiki Aikin banza Aikin wofi tafada tana yunkurin tashi daga jikinshi
Da sauri ya Mai da ita ya zauna yana mutsika hannuta cike da mugunta har yanzu ha6arshi na kafadarta tanajin Saukar Nuffashin sa
Cikin Wata murya karama yace yau ni kike zagi *khadijatu*?
Ummmm Me nayi miki Nima Ai bance inasonki ba banayi a kai kasuwa Amma in an bani kyauta ina so kamar dai yanzu na kar6a domin in farantawa Nene ranta
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
Ihu ta kurma sosai Tace Nene kice masa ya sakeni bakiga Abinda yake min ba zagina yakeyi Wai shima baya sona nagayaminki halin da 'a ke ciki in kikace Lailai sai kin mana Aure zan samana fiya fiya nidashi kowa ya huta tafada tana ihu
Dariya Aliyu yake kadan yace hakan yayi kyau kinga in mun mutu tare duk kin dauke min zunubi na kin daurawa kanki nima gwara dama na Mutu A kan in Aureki Dan dai kawai ni mai biyayya ne shiyasa yafada Hankalinshi kwance
Babu ruwana Nene tace ba yanzu kikagama zagina ba ni yanzu Mai zaki ce min duk hukkuncin da Kaga zakayi mata kayi mata Ali tafada tana gyara zama
"Yace rabu da ita Nene karya take Wallahi nasan Munna take a cikin zuciyarta zata Aure ni Aure ko babu fashi ki kwantar da hankali Nene zan faranta miki in Sha Allahu zan rike Amanar da kika bani badan i nason taba ni haka Allah yayi dani har yanzu ban sami macan Dana keso ba
"Sai Washe baki Nene takeyi ganin yadda Ali ya Amince lokaci guda domin bata zaci haka ba tace kayi hakuri Ai kai Namiji ne mijin Mace hudu in muna raye kasamin Wacce kakaso sai ka Aura Wallahi kuwa to kaji!!!! Tafada farin ciki fal fuskarta
"Shan kunnu D'ija tayi tana kallon Nene n ganin yadda take wani dariya babu Abinda ya dameta Fuska a Murtuke tace kice dashi ya sakeni in tashi naji na Amince nafasa guduwa
"Allah yashi miki Albarka "yar nan kin sharemin hawayena Nene tafada kana tacewa Aliyun ya sake ta tashi
Sakinta yayi ta Mike Furkarshi dauke da Murmushin Cin nasara. Ya zuba mata ido zama tayi gefen gadon Nene tana daura Dan kwalli kai in kaga daurin Dan kwallin kasan zatai rashin Mutumchi ne ta turoshi gaban goshi ta dau kafa daya ta daura a kan daya fuskarta kamar bata ta6a dariya ba
"Delu na dariya ta Mike tana kallon Nene tace Ai sai mutashi mubar Amarya da Ango su zanta naga kamar A kwai magana a bakin angon zuwa ga Amaryarsa tunda yanzu munzama tsaffi!!!!!!
"Dariya Nene tayi Cikin Farin Ciki ta Mike ta bi bayan Delu suka fita
Kallonta yake Fuskarsa babu yabo babu Fallasa yana nazarinta tabbas A kwai Abinda take shiryawa Ai kwan kan ya Ankara yaji tace
"Ali!! Da Sauri ya kalleta Ali kai tsaye yau ba yaya Aliyu lailai Ma sai ya share kawai
"Yace Na'am kamar gaske"
I donta Carr A kansa Fuskarta babu Annuri ko kadan tace ka Amince zaka Aureni ko batare da ko ina so ko bana so ba zaku hada Baki A cuceni Dan Anga ni Marainiyace ko Ai barasa Masoyi nayi ba Dan dai bana son kulasu ne kawai to Wallahi tallahi Sai ka gwammace kida da karatu domin bazaka tabajin dadin zama dani ba
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
Domin kuwa ni bana sonka bana son mai sonka sai da kagama cinzalina gami da yimin mugunta kar ka mantafa ina sane da irin tsanar da kayimin lokacin ina yarinya ban manta ba Wanda har yanzu hakane babu Abinda kafasa sai da aka ga nazama mutum shine za'ace za'a aureni har da Amincewa ta farar daya Sabida dama kanaso na to ni bana so bazaka taba jin dadin zama dani ba kaji nafada maka mai ma zanyi da kai dubeka duk kafara zama tsoho ni nan sai yaro yasoban jini bazan Auri dattijo ba Ihee!!!
"Gyaran Murya Ali yayi dama ya yi tsammanin haka daga gurinta
Hankalinsa kwance yace Haka kika CE?
"Ko Nuffasawa bataiba tace kwarai kuwa haka nace tafada tana zabga masa harara"
"OK yace Naji kina Maganar ba ki rasa Masoya ba to suna ina ne ? Ko zaki fada musu su fito ni sai in hakura kawai tunda dama bawani so nake ba banaso a shiga hakkinki
Ni dai a iya Sanina dake ban taba ganin Anyi Sallama anzo gurinki ba da sunan anzo zance Sabida tsabar bakin jininki hana karya dai nasan Mutum daya
"Maganar zaki samin Fiya fiya in ci in mutu gwara haka a gurina kinga Sai in huta da Abinda ke damun zuciyata Wanda keece kika haddasa minshi nasan sai dai in mutu da Abin tunda a zuciyata yake Sabida haka Aiki yarage ga Mai shiga rijiya Aure dai babu fashi tunda Nene tanaso kuma nan gaba in nasamu Wacce nake bala'in so in Aura in kinga ni zaki zauna ki zauna wannan Abinda yashafeki ne da Muwarki ne
"A fusace D'ija ta Mike tsaye tana nunashi da yatsaya tace baka isa ba Ali karya kake da da yanzu ba daya bace Wallahi tunda ka Amince nima na Amince muxaba ni da kai Dan halak kafasa
Kana Maganar bani da Masoya kai kanka kasan kafadi Karya ninan da ka ganni Sai dai in ban Fita ba sai an biyo ni
Maganar zaka kara Aure kaje kayi mana wace Macece zata iya zama da kai kar ka zata ba musan irin Cin Zalin da kakewa Aunt Siyama ba to bari kaji ni baka isa kayi min wannan mulkin naka ba Iheee!! Tafada tana hura hanci gami da girgiza jiki
"Yana daga zaune ranshi a Mutukar bace ganin irin tujarar da take masa Lailai tasamu dama A kansa jikinsa sai tsuma yake ya Mike a fusace No No Ni kike zagi gami da fadawa Magana ko?