Sashe 24
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kunneshi Makale da Waya ya fito daga dakinsa cikin shigar kananu n kaya jins ne da shart duk blue ne sunyi masa bala'in kyau rigar ta kamashi sosai. Power din shi a murmurde kanshi da hula hana sallah ya Manna bakin glass baka ganin ko qwayar idonshi shi ko yana ganin kowa tarr!
A haka ya shiga dakin Nene cikin Sallama ya zauna cikin kujera yana cigabah da Amsa wayar da'ike
"Ya jima yana wayar kana ya kashe gami da mayar da ita aljihun gaban rigarshi.
Fuska babu yabo babu fallasa ya gaishe da Nene hakama delu.
Delu tace Ango kasha kamshi kai tun yanzu kafara kamshin kenan.
Kallonta yayi ta cikin glass din yace delu kenan kamshi ai sai Ku tsaffi.
Dariya delu take ta ba gaira babu dalili ta gyara zama tace wane mu ai zan kawo maka Amaryar taka sai karasa wane kalar kamshi takeyi domin zan hada mata turare mai kama jiki irin na mu na da!.
"Yar dariya Ali yayi yace ai kam sai ki bada himma Dan ni kam ina son kamshi Ammafa ba ko wanne ba Dan in naji tana kamshin turaran "yan bori ko ro ta zanyi.
"Daga delun har Nene dariya sukasa delu tace kai dai bari ai da kanka zakace ta samma ka irin shi in kaji kamshin sa.
Girgiza kai yayi yana duba a gogo kamar ko dayaushe yace Allah ya tsareni da shafa turaran mata badani ba yafada yana kallon D'ija dake gado a kwance.
Kallon Nene yayi yace ita kuma bata tashi ba ne har yanzu?.
Ta tashi mana cewar Nene tanajin ka !! D'ija ke D'ija tafada gami da jan Dan ya tsanta.
D'ija naji tayi shiru ganin Nene taki ta kyaleta ta Bude ido tace menene Wai Nene? Wallahi bacci nakeji.
Cikin dariya Nene tace ai Dama Ali ne yake tambayarki zaku gaisa.
Mikewa zaune tayi tana masa kallo mai kama da harara duk a zatonta baya ganin irin kallon datake masa sabida glass din dake fuskarsa a ya tsine tace ina kwana ya Ali?.
Shiru yayi yaqi Amsawa yana kare mata kallo tacikin glass din kamar babu gobe.
Sai data kara Maimaitawa sannan ya Amsa ciki ciki Fuska babu Walwala
Komawa tayi tai kwanciyarta tana Dan Jan karamin tsaki.
Saurin dauke idonsa yayi daga kanta ganin yadda hular dake kanta ta zame ta sauka kafadarta bakin gashinta ya bayyana
"Bai kara kallon in data ke ba domin kar yazo yayi abin kunya a gaban su Nene
"Yace Nene mai kuka girka ne na karii yunwa nakeji?"
Kafin Nene tace komai delu ta mike tsaye cikin A zama tace Lailai kam babu zama Maigida bai karya ba ni Delu!!
"Tace mai zan kawo maka ? Cikin sakin Fuska yace ko meye ma zanci Uwargida sarautar Mata
Cikin sauri tafita tana dariya gami da cewa Ai ko yanzu zan hado maka Abinci
Tana fita Ummi ta shigo suka gaisa da Nene cikin mutumchi kana ta fita daga dakin bayan sun gaisa da Ali tana kara jadda damasa cewar ya daure yaje su gaisa da "yan Uwanta suna ta cigiyarsa duk da cewa duk dangi daya ne
Yace kar ki damu Ummi zanje insha Allahu daga zarar na mike a gurin nan
"Bayan Ummi tafita Ali ya kalli Nene yace gaskiya delu tana da kirki sosai ina son mutum Wanda ya San Abinda yake
Cikin dariya Nene tace delu kenan ai mutuniyar kirki ce ga tsafta ai duk tsafa tata delu ta kusa tafini
Kwarai kuwa cewar Ali tsafatar ta ne ma yasa nake cin Duk wani abu da zai fito daga gareta kin sanni dai da tsamtsami
Kan ya rufe baki delu ta shigo hannta dauke da kayan kari ran ka ta kaff ta aje agaban Ali
Gami da jera masa komai yadda zaiji dadin ci
Ai kuwa Ali kasa ya sauka ya tankwashe kafafu yafara kwasar girkin tsofaffi
Ya na ci delu na bashi labaran ban dariya Nene na samusu baki kadan kadan !Sai ga Ali ya zage yana faman tulluqa dariya kamar cikinsa zai ciwo domin wani abin in delu tayi sai ka dara dole
Lokaci guda yaji yana bala'in kaunar matar tasan duk yadda zatayi tasa mutumn cikin farin ciki
D'ija ma Dariya take kyalkyalawa a 6oye domin batayi bacci ba duk tanajin Abinda suke yi ita ma tana kaunar delu sabida Abin dariyarta in tanayin Abu kamar gaske.
"Wayar Ali ce ta katse labarin da delu ke yi ! Daga wayar yayi domin ganin waye!
Siyama ce babu Abinda ya canja a yanayinsa ya daga wayar kana yana cigaba da cin Abincinsa
Daga daya bangaran Siyama cikin kwantar da murya tace Oga na Dan Allah kadawo wallahi bani da lafiya sosai munje hospital da momy na naga dr yace kwata kwata lalura ta bata asibiti bace yanzu narasa yadda zanyi tafashe da kuka wur Jan Jan
Dake ya Bude muryar wayar dukkaninsu sunji mai maganar har D'ija gabanta ne yafadi jin muryar Siyama
Tabashi tausayi yace Ok toum kinga please ki dai na kuka komai yayi zafi maganinshi Allah zanzo in Sha Allah dama ina so in zauna dake zan tambayeki wasu Abubuwa before in tafi Amma Allah bai nufa ba kiyi hakuri in dawo sai musan me ya ke faruwa ko
Dadi ne ya kama Siyama jin Ali yana rarrashinta sai ka wai ta hau shagwaba ta babu gaira babu dalili!
Biye mata yadinga domin yabawa D'ija haushi ai ko taji domin wani bacin rai ne yazo ya tokare mata a maqogaro jin yadda Ali ya sake yake hira da Siyama Abinda da bayayi sai wani rarrashinta yake
Ta dinga sakin tsaki ita kadai a kwance
"Nene tace kishiyar tawa CE babu lafiya?
"E Ali yace yana maida wayarshi Aljihu"
Masha Allah Allah ya in ganta cewar delu ai in kaji dama likitoci suna fadar basu gane wace irin cuta ce ke damun mutum ba to tabbas dama ciki ne da mutum
"Ai kuwa Allah yaraba lafiya cewar Nene"
"Ameen Ameen Ali yace yana Mikewa gami da kallon Nene yace kizo kirakani in je in gaisa da "yan Uwa wallahi wasu gidan bazan iya kai kaina ba
"Tabe baki Nene tayi tace ai ko kaji kunya Ali ni babu in da zani ga D'ija nan kuje tare ma da ita dama bataje ba
Komawa yayi ya zauna cikin kujera yana Sosa kunne da key dinshi idonshi a kan D'ija n yace ok to yi mata magana ta tashi inaso ne yau yau din nan inje in duba jikin Siyama
Hakan yana da kyau cewar Nene dama ina ta yi maka Addu'a Allah yabaka Ikon yin Adalchi a tsakaninsu
D'ija ta hau tashi wannan karon baccin gaske ne ya soma fizgarta Bude ido tayi tana kallon Nene ba tace komai ba
"Nene tace ko karyawa bakiyi ba kin kwanta bacci ki tashi Zaku zaga ke da Ali ku gaggaisa da jama'a in yaso in kun dawo sai ki kwanta din
"Nene ki kyaleni dan Allah tafada tana gyara kwanciya"
A'a ya Asalin in kyaleki Nene tafada da rai a bace taci gaba da cewa wannan ita ce damarki ta karshe nan da "yan kwanaki kin zama matar Aure ya kamata kije kuyi Sallama da DANGI!!
Ganin ran Nene ya 6aci yasata Mikewa zauna tana gyara hular kanta rai a bace ta fice daga dakin domin kuwa sai tayi Wanka sannan
Duk yana lure da irin harare hararen data ke masa ita duk a zaton ta baya ganinta
Nene tace ina kuma zakije ki ka fita nazata kaya zaki sanja kawai
Zanyi Wanka ne sannan inzo in karya D'ija tafada domin tasan Ali baya son jira kila in yaji haka zai iya cewa ya hakura yayi tafiyarshi sai taga yakara gyara zama cikin kujera
Zumbura baki tayi ta fice daga dakin cikin zyciyarta tace mutum kamar maye
Nene tace Ai kaji Abinda tace ko sai kajirata tunda kai zata raka"
Yana laluben wakar mutuminsa joe cikin wayarshi yace Ai dole injira kin San Hausawa nacewa Amarya bata laifi inji su fa Amma bani ba yafada yana dariya yacigaba da cewa yo ni ko yau a ka kai min Amarya tayi min laifi wallahi Uwarta zanci
A'a Ali cewar Nene dama ina so inyi maka fada a kan saurin hannunka Dan Allah kar in kaima ka D'ija laifi kadan kadinga dukanta. Kasan yarinya CE
"Yace to kar ki damu Amma ita ma kiyi mata Fada babu ruwanta dani banason rashin kunya da gadda ma kin San duk halinta ne in nakafa doka a gidana banaso a karya min duk Abinda nace inaso ta dinga so sai mu zauna lafiya da ita
"Ay duk nasan halinka Ali Dan Allah Ku zauna lafiya ita kuma zan jamata kunne sosai Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a dayyiba Allah yabaka ikon yi rike Amanar da nabaka Allah yabaka hakurin da jimiri da daukar dawainiyar mata biyu
Nene tabashi tausayi sosai da Sosai kana yaji dadin addu'ar datake masa sabida haka rage Sautin dake fita ka daga cikin wayarsa yayi kasancewa a kwai eirpix a kunnenshi! Ya kama hannuwan Nene duk biyun ya riqe anasa yace ki kwantar da hankalinki Nene Wallahi tallahi kinji na rantse miki ko zan riqe miki D'ijan ki da kyau babu cuta babu cutarwa mutukar kikaga wani Abu ya biyo baya bayan Auranmu ba fata nake ba to badaga gareni bane in Sha Allahu naji dadi kwarai da wannan kyautar da kika yi min Wallahi da zaki tona zuciyata kiga yadda take A kan D'ija da kinyi mamaki. Amma babu komai zakiyi mamakina in Sha Allah
Da yar dar Allah satin da a ka kammala bikin zaku tafi umara ke da delu kuje kuyi mana Addu'a
Bakin Nene yaqi rufuwa sai dariya take gami da Farin ciki tanata shiwa Ali Albarka!!
*muje zuwa*
*kuyi hakuri dani Dan Allah Wallahi ina muku kokari*
😄
*A kwai tsare tsaren da wasu daga cikinmu muke gudanarwa mu writer's domin kawo cigaba ta fannin bunqasa har shen Hausa domin ci gabanmu mu Marubuta. Ina fatan dukkanin Abunda zanzo muku dashi zaku karbeshi hannu bibbiyu za kuyi min kyakykyawar Fahimta tananan zan tabbatar da cewa e lailai son da kukewa min kukewa rubutana na gaskiya ne*
*I will Always say thank you very very much to my people*
😘
*love you All*
Wallahi ina son Ku ban cire kowa a cikinku ba💋💋💋
*Allah ya kara danqon zumunxhi da kauna ta Dan Allah*👏🏻
*MRS AHAMAD GWADABE*