Sashe 5
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Abban yace kwarai banji dadin Abinda tayi ba domin kusan kullum muka hadu da mahaifinta yana yawon kawo korafi a kan halayyar yarinyar Amma Aure yasa ta dai na shi a ganinsa kenan lailai hakan da kayi kai ba ka kyauta ba To Amma tunda hakan ta faru sai A ki yaye gaba kaje kadawo da matarka kaji ko Abban yafada
"Alin yace in sha Allahu Abba Ummi ko Cikin 6acin Rai take kallon Abban wanda ya mai da hankalinsa kan tv bbu Abinda ya dameshi tasan dama haka ce zata kasance Tace to Abbah Magana ta biyu koma naga baka bada Muhimmanci A kanta ba
Wace magana kenan kina Haka zaka zubawa D'ija ido tana Abinda tagada ma babu daukar mataki iyi shikkenan ita ce fa taje Gidanta gashi tana Nema ta kashe mata Aure Dariya Abbah yasa kadan yace to guda nawa 'D'ija n take mai tasani A rayuwa da har zata kashewa wata Aure in ban da Abinki yafada yana kallon can kan dannig din hade da kiran D'ijan wacce suke zaune duk sunga cin Abinci kawai suna zaune suna hira jameel na basu labari ganin babu yadda za'ayi suje su zauna A falon tunda Sun san fada A kewa yaya Aliyu
Kiran D'ijan Abbah yayi yace tazo cikin nutsuwa ta taso da ga gurun tazo ta zauna kusa da yaya Ali gefen kafafunshi
"Shi kam Ali jin da yayi Abbah yace mai D'ija ta sani A rayuwa ya kara bashi karfin gwiwar yin magana yana kallon Ummi din yace Shine Ai Ummi D'ija bata isa ta sani in yi Abu ba guda nawa take
"Hararsa Ummi n tayi tace ka rufe mana baki malam duk inda mace take ko da yarinyace tana tafe ne da nata salon kaidin kana Nufin baza ta iya Abinda kake zato ba da kake wani kare ta
Abbah yace duk ya isa Abin bana tashin hankali bane komai ya huce kai Ali kadawo da Siyama wannan Shine magana ta karshe
Wani irin zafi yaji a ransa lokacin da Ummi take cewa 'Dija tana tare da kaidi kaidi yana nufin sharri kenan yaushe Ummi da D'ija suka soma "yar haka shidai A saninsa da da Ummi tana mutukar son D'ija bata son laifin ta ko A fadi Ai bunta Sautari suna yara ita da Fa'iza zasu yi fada gashi dai D'ijan ce mara gaskiya Amma Ummi sai ta Rufe ido ta bata gaskiya ta bawa Fa'iza rashin gaskiya sai dai in A gabansa A kayi wataran dole D'ija n ta kar6i rashin gaskiya dan sai ya riketa Fa'iza ta rama dukan da tayi mata Sabida haka babu Abinda yace ma Ummi din yq bar Abin cikin ransa
"Kallon D'ija din Abbah yayi cikin kulawa yace Uwata Wai hakane kin je har gidan yayanku kin mari matarsa ki gayamin gaskiya kin ji ko Abbah n yafada yana kallonta cike da tausayayinta cikin ransa"
*MUJE ZUWA*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MMN*
*ABDUL WAHABU*
*pege*
*138*
Motarshi ya shege ya fita daga gidan ranshi na mishi zafi da irin rashin mutumcin da Siyama taxo ta yi shi tasa yayi Abinda bai niyya ba wallahi sai ya kulla mata ita duk a cikin zuciyarsa yake zancan shi kadai
"Misalin tara shaura na dare ya shiga bracck din nasu parking yayi ya fito daga motar ya tsaya ya jingina jikin motar yana nazari gurin hannushi zube cikin Aljihunshi duk biyun "
Yayin da ma'aikatan gurin sai fama gaidashi suke irin gaisuwarsu ta sojoji ' wani da suke kira 'Alhajiji ya karaso gurun yace yallabai ko da Abinda kake nema ne? Girgiza kai Ali n yayi yace babu komai Alhajiji yi tafiyarka kawai cikin sauri Alhjajin ya bar gurin
"Shi ma Ali wucewa yay part dinshi har yanzu ranshi A 6ace yake ga uban kukan da D'ija tasha sai ta6ashi yake ya tsinewa Siyama ya kai sauna nawa cikin ransa domin dai duk ita ce ta jawo wa mutane hakan
"Toliet ya shiga wanka n dai nasa nafama yayi ya fito daure da taeul A daure a jikinshi da wani qaramin a hannunsa yana goge jikinsa da shi Sama sama ya shafa mai" ya zira doguwar jallabiya irin ta larabawa kana ya fita da bedroom dinna sa
Kai tsaye dannig din ya nufa domin ganin irin kalar Abinci n D'ija n zama yayi gami da bude kular farko wacce D'ija n ta sanya masa towon A ciki
"Murmushi ya saki yana girgiza kai ganin mulmulan towo a cikin leda na Alkama sai turiri yake duk da a leda yake a nannade ' daya kular miyar ya bude wani kamshi ne ya daki hankinsa ganin wata lafiyaryiyar miyar kubewa taji Nama sosai hade da ga kamshin manshanu sai ta shi yake
Laillai yarinyar nan waye ya fadamata ina son irin wannan kalar Abincinmu na gargajiya wata zuciyar ta cemasa ka matanta ne lokacin da kake zuwa gidan Nene tana yi maka kila anan ta sani batare da bata lokaci ba ya yadda da hakan
A fili yace Allah yasa yadda Abincin nan yayi kyau a ido yayi dadi a baki yafada gami da fara zuba wa cikin wani flet dai da D'ija n duk ta aje masa hade da Abin zubawa Cikin nutsuwa ya zuba kana ' ya sanya hannunsa cikin Abinci gami da yin bissimillah kamar yadda ya saba ya faraci
"Wai Wai fadama 6atawa yadda yaji tes din Abinci A bakinsa yayi masa dadi fiye da yadda yake tsammani sabida haka gyara zama yayi sosai ya maida hankali gurin cin Abinci n yana mamakin A ina yarinyar ta iya girki haka sak dandanon Abincin irin na Nene ne in bai karya ba sai yace na D'ijan ya dan fi wani Abun ta wabi 6angaran
"Haka dai Ali ya zauna ya kwashi towonshi san ransa gefe kuma yana tunanin yadda za'ayi ya dinga samun Irin Abincin sa'i da lokaci domin ya gaji da daura wa Nafisan Faruk balle Umminsa da wani lokacin kafinta tabashi sai tayi masa mitar cewa ina matarshi yazo yawon cin Abinci kila tayi masa girki yaqi ci ne shiyasa wani lokacin ko yaje gidan da yunwarsa yake danneta domin kar Ummi ntace wani Abun '
Shi kam bazai iya cin Abincin Siyama ba ko za'a kasheshi domin wataran ya ta6a ci sai da ya Amayo shi duk da cewar cokali biyu ne domin wani irin karnin Nama ne da tayi Amfani da shi gurin girkin batare da ta silalashi ya dinga hawa kansa nan da nan yaji zuciyarsa na tashi bayan haka kuma ta zabgawa Abinci Attaru yaji ga uban mai kwal wai nan jalop din macoroni ce A lokacin ma ta matsama sa ne dole sai yaci lokaci shiyasa ya gwada ci dan kar tadameshi sai da ya amar yar dashi ya samu lfy " to tunda ranar yayiwa kansa Alkawarin bazai kara cin Abincinta ba
"Yanzu shi tuninsa yaya za'ayi D'ija tazo ta dinga yi masa girki yake duk ranar da babu Aiki ya san hakan ma bazai yiwu ba lallai a kwai rigima Amma zai tuntubi Ummi n domin bazai coci kansa ba 'sabida wani sa'in in yaje gurin cin Abinci za'a kawo masa duk Abinda yake bukata Abin mamaki yana yin loma daya sai wani irin qamqame ya kamashi zuciyar sa ta hau tashi haka yake tashi ya bar Abincin a gurin bayan yaba su kudinsu
*Wannan kenan*
To 6angaran Siyama kam washe gari da wuri suka dau hanya ita da Rukyy domin a gidansu Rukyyn ta kwana babu Abinda momyn Rukky n tace musu ganin irin A subancin da suka yi basu tsaya bata lokaci ba Siyama taje ta fitar da kudi cikin Account din ta yadda zasu isa domin ta jirgi take so su tafi dan sufi zuwa da wuri su gama da wuri tunda sunyi waya da Ummi din A darab jiya take cemata ta zauna cikin Shiri Ali zaizo ya mayar da ita Farin ciki kamar ya kasheta a lokacin sabida haka Momyn ta tabugawa waya a daran tace komai ya warware gobe Alin da kanshi zaizo ya mayar da ita '
'Budar bakin Momyn Siyama kuwa sai cewa tayi A haf A she da gaskiyar hajja hajjo 'malaminta bala'i ne yanzu yake aiki ya ci taci gaba da cewa Siyama n Ai ban dade da shigowa ba nima nafita duk dai a kan maganar naje har gida na samu hajy ladidi dake tsinanniya ce ita mara mutumci sai tace min ita bata da wani sabon malami babu in da zata karani na jaddada mata halin da ake ciki cewar Ali ne ya koroki gida dake tsinanniya ce ita "yar baqinciki sai cewa tayi Wai dama hakura kikayi dashi tunda baya haihuwa kifito ki samu miji kiyi wani Auran wai wani malamin ta yace mata bazai taba haihuwa ba dan haka mudaina wahalar da kanmu a kansa 'Ai in gaya miki kaca kaca muka yi da ita na fito daga gidan nata kai tsaye gidan hajja hajjo na durfafa cikin sa'a zata fita mukaran kaya mukaje gurin malaminta a take yayi min Aiki yace baza'a kwana ba zanji labarin komenki gidan Aliyu kuma shida kansa ne zaizo ya mayar dake wallahi zama na kenan kika bugo min waya laillai malamin nan ya iya aiki momyn tafada cikin farinciki tana sauke a jiyar zuciya
*lailai Momy n Siyama kinyi Nisa dayawa Allah ya shiryeki in zaki shiryu*
"I tama Siyama dariya ta kece dashi a lokacin tace Ai kam dai da Alama malamin yana da zafin hannu kinsan wannan daurin bakin da nayiwa Ummi n ai yananan yana tasiri a tare da ita baki ga yadda ta daga hankalinta ba lokacin dana je mata da zancan momyn tace lailaikuwa Ai dole bazamu yi sanya ba dukkansu daga Uwar har dan zamuyi maganinsu wallahi
"Siyaman tace sosai kuwa dan gobe ma zamu tafi can Nijar din dai A kan "yar iskar yarinyar nan D'ija wallahi Domin a ci Ubanta tunda ita tana taqama da rashin kunya