Sashe 4
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amsa Sallamar Abban Ummi tayi gami da miqewa ta je ta kar6i jakar Abban da ke hannu mlm Haruna tana wa Abbah Sannu da zuwa ciki kulawa Amsa yaya shima cikin sakin Fuska kamar ko da yaushe Uwargina yaya fama da mu da yara? Tana murmushu tace Alhmdulih kana ta huce sama domin Ajiye masa jakar gami da hada masa ruwan wanka kamar yadda ta saba
Sallamar mlm Haruna yayi Abbah n kana ya mai da hankalinshi kan Ali dake zaune yana masa barka da zuwa karasawa Falon Yayi yana Amsawa gami da bashi hannu suka gaisa Kamar ko da yaushe in sun hadu gyara zama Ali yayi cikin kujera yana kallon Abban wanda ya mayar da hankalinshi kan D'ija dake zaune tsuro yace Ai yanzu A zuciya ta nake cewa lokacin da wuwarka har ya dan huce Allah yasa lafiya dai Ali n yafada
"Gyaran murya Abban yayi har yanzu hankalin shi na kan D'ija yace munyi baqi ne shine dalilin da yasa bamu tashi da wuri ba yau " kai yaya Aiki n naku dafatan dai komai lafiya lou Abban yafada
"Lafiya Alhmdullih wallahi Abbah in ji Ali n Abban yace to masha Allahu yaya Siyama in ce ko dai lafiya domin yanzunnan muka rabu da mahaifinta Gaskiya yana jin dadin hadin Auran nan naku kullum muka hadu sai yayi min godiya a kan yadda kariqe masa "ya da mutum ci ya tabbatar da cewar ka Amsa sunanka na Aliyu haidar zakin fama Abban yafada cikin barkawanci yana dariya"
"Shima Alin dariya yasa yace Ai duk mai irin sunanmu babu rago a cikin mu Abbah baiwace da mu ta mussaman
"Yana dariya dai Abban yace ban da dai yabon kai Ali nasan dai duk mai irin sunan ku yana da zuciya da zafin rai shiyasa wani lokacin nake kara tunasar maka da cewa in ranka yabaci kar ka dinga yanke hukunci cikin bacin rai
" haka ne Abbah in sha Allah zankiyaye nagode Allah ya qara girma yafada fuskarsa cike da walwala domin wani irin farinciki yake ji wanda bai san dalilin sa ba Abban yace Ameen Ameen kana ya daura idonsa kan D'ija dake masa barka da dawu wa yace nadawu lafiya Uwata yaya ne naganki baki da kuzari ne ina sauran "yan Uwannaki su ke ne?
"Tace Sun shiga yin Sallah Abbah yace to masha Allah meye damuwarki iyi Uwata domin tunda na shigo nagane Akwai Abinda yake damunki duba da duk lokacin da nadawu kece kike fara tara ta da A lama ma yanzu bakinsan lokacin dana shigo gidan ba kina can kina tunanin lafiya ko Ali ne?
"Girgiza kai D'ija n tayi tace lafiya lau Abbah babu Abinda yake damuna wallahi Abban yace kin tabbata ko e wallahi Abba to masha Allah Abba n yafada
"Wani irin kallon Ali yake ma D'ija mai kama da harara yace yanzu tambayatta kake Abbah Abinda a kayi mata da girman ta da kome ' Abban yace kai kake ganin girmantq ni yarinyace a gurina har yanzu ya fada yana kokarin hucewa daga gurin "Yar dariya Ali yayi bai dauki maganar Abban da girma ba yace Ai kam ba haka kalar yara take ba babu Abinda Abban yace kawai ya huce sama yasan Ali n neman magana yake da D'ija n shiyasa ya rabu dasu
"Wanka yayi kamar ko da yaushe suka fita masallaci domin gabatar da sallahr isha'i shida Ali yayin da Sauran mutane n gidan suka yi tasu a cikin gida kana kowa ya hallara a gaban dannig A na jiran Shigowar Abbah da Ali Jameel ma bai dade da shigowa ba
"Kai tsaye dannig Abbah ya nufa domin ganin duk sun hallara yayi n da Ali yayi can Falo domin bai da niyar cin Abinci Ummi yau Allah Allah yake ya koma gida yaje yaga wane irin kalar Abinci D'ija tayi'
"Daga can dannig din Ummi take kallon Ali n tace maye haka Yau baza'aci girkin nawa ba kuma? Yana shafa cikinsa yace Ummi na A koshe nake ba mu dade da dawuwa daga gidan hajiya yakombo ba ni da Faruk bayan munje wata gaisuwa muka tsaya muka dubata kinsan kwanaki tasha fama da rashin lafiya wallahi Faruk din bai sanar dani da wuri ba sai shakaran jiya kin san jikin girma to A can ta ci kamana ciki da irin girginsu na tsofaffi irin girgin Nene mu'
"Ummi tace Ayya Allah sarki Ai tana shan fama da wannan ciwo n duk wanda Allah ya hada da irin ciwon nan na hawan jini gami da suga dole a tausaya masa Amma dai jikin da sauki ko
A' masha Allahu jiki ya warware sosai dan da kanta tayi mana Abinci ma Ummi tace to Alhmdulilh Allah yakara Afuwa
'Ameen Ali yace ya koma ya kwanta cikin kujera yana duba wayarsa hankalinsa kwance bayan Ummi tagama hadawa Abba nashi Abincin barin gurin tayi domin daga zarar Ta dibarwa Abba nashi kowa yake diban nasa
"Sabida haka can Falon Ta karasa ta nemi guri ta zauna tana Fuskantar Aliyu bata re da ta saki Fuska taci tashi zaune zamuyi magana dakai
Tashi yayi ya zauna Sosai gami da rage volom din tv kadan ya tattara hankalinsa kacokan kan Ummi n duk da yasan dai ta tsuniyar gizo ba zata wuce ta koki ba ya sandai maganar Siyama ce ba wani Abu ba Sabida haka gyara Fuska yayi Sosai domin duk ya shirya wa Abin Wato Shi Siyama zata kawo qara sabida da isa shi da girmansa da komai bazai zartar da hukunci ba dan ta raina masa hankali zata kawo qararshi gurin Ummi wallahi ranta sai yayi mummunan baci fiye da na baya yake fadar haka cikin Ransa
' ita ko Ummi n Abinda ya sa take so suyi suyi sugama kar Abbah yaji sabida ta san duk kanwar ja ce zai iya goya wa Ali baya tunda duk kusan halinsu daya dashi
"Tace kasan Abinda ka Ai kata basai na sake tunasar maka ba meye dalilin da yasa ka kori Siyama A gidan ka gami da dukanta tuntuni na hanaka dukan mutane tun ba yau ba wai har da sa D'ija ta mareta ka kyauta kenan hakan da kayi iyi?
"Ko wane irin laifi tayi maka ba sai kazo kafada min ba in yaso in yanke hukunci da kai na Dan tsabar wulakancin naka da kasa ba Sai ka zane ta har da fasa mata jiki da waya haka suka shigo gidan tana kuka cikin fitar hayyaci wannan Ai mugunta ce ko dan kaga tana sonka ne "takarashe maganar Ranta A bace
"Lallai yasan haka zata faru Sabida haka bai yi mamaki ba Dukan da yayi mata Sau biyu shine tazo tacewa Ummi ya fasa mata jiki babban Abin mamaki ma wai yasa D'ija ta mareta lallai ko A kwai lokacin da ko zai sa D'ijan ta mareta tunda marinta ke so
"Cikin NutsuWa yayi gyaran murya Hankalinshi kwance yace Allah ya huci zuciyar Ummi na ki gafarce ni Hukuncin da na dauka A kan Siyama shene dai dai baya na nufin cewar naga ma zama da ita baneA'a ina so ne taje gida ta huta ta san yaya menene rayuwa Tunda ita har yanzu ta kasa yin hankali Abin mamaki da daure kai Ummi ba tun yau ba nake ma Siyama fadan ta daina kula "D'ija da girmanta Amma taqi ji to duk ba wannan ba ma Ni A tsarina Ummi babu macan da ta isa ta zagar min iyaye in zauna da ita wallahi bata re da na dauki mummunan mata ki A kanta ba wai Siyama ce da kanta take Fadin ta zagi 'baba lawan yana kwance A makwancinsa cin mutum ci babu irin wanda batai masa ba
"Duk wanda ya zagi Baba lawan tamkar Abbah ya zagarmin domin duk daya ne A gurina Shine dalilin da yasa nace taje gida sai na nemeta tukkuna
"Fuska Babu walwala Ummi n tace Lailai Ali ni kake gayawa hakan da kayi tsarinka ne ko " ? Taci gaba da cewa kai tazaga ne iyi ka binkici dalilin da yasa tazagi D'ijan koko dan ita "Yar Uwarka ce shine yasa kukai mata taron dangi kai Da D'ija n kasata ta mareta to bari kaji wallahi bada yawo na ba dole gobe banda yau Sabida dare yayi Amma da yau dinnan zakaje ka dawu da ita dakinta dai D'ija bata isa ta kashe mata Aure ba kaji na gaya maka Ummin tafada Cikin bacin rai "
Abbah da ke karaso gurin bayan ya kammala da cin Abinci ya tsinci karashen maganar da Ummi din ta ke yace Subahannallahi 'wace irin magana nake ji 'Zainab
Da Sauri Ummi ta wai waiya tana Kallon Abban domin ta bashi baya batasan sanda ya karaso gurun ba Ali ne dai yaga zuwanshi '
'Shiru tayi bata ce komai ba Abban ya nemi kujera ya zauna idonshi kan Ummi din yace tambayarki nake fa Zainab naji kina wata Magana A kwai Abinda ya faru ne wanda zaki 6oye min ko?
'Cikin Sauri Ummi ta gyara zancan tace haba dai Abbah ni na isa ganin kana cin Abinci yasa ban yi maka ganar ba ina jira ka kammala tukkuna sai in yi ma bayani A tsana ke
Girgiza kai kawai Abbah n yayi yace to ina jinki meye yafaru
"Babu wata hanya hanya Ummi ta zayyanewa Abbah dukkanin Abindq ya faru yanda Siyama n tazo ta gaya mata
"Babu Abinda ya canja A yanayin Abbah n ya kalli Aliyu yace Hakane ko Abinda kayi kenan ko A she dazu kabar ni ina ta 6a6atu ne kawai Sabida ka rai nani 'ko?
"Sunkuyar da kai Ali yayi yana dan Sosa kunne da 'key din motarsa da D'ija ta A jemasa a kan kujera lokacin da ta dawu daga dauko hijabai yace Allah ya huci zuciyar Abbah
"Abban yace zuciya ta ni kalau take bata zafi tunda ka zarta ma da kanka hukunci ni bani da tace wai Ai tunda ban isa ba Abban yafada yana gyara zama A kan kujerar hankali kwance
Alin yace Habadai Abbah ku ko ka isa da mu wallahi kayi hakuri Abinda yarinyar tayi ne sambai dace ba zagi da cin mutumci iyaye wannan Dole in dauki mataki A kai