Sashe 3
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na'iman tace tabbas yaya Aliyu zaiyi fiye da haka Amma nasan da dalilinsa haka kawai bazai ce tatafi gida ba batare da tayi masa wani Abu ba kuma kin san halinsa D'ija bata isa tasa shi Abu ba kidufa ba maganar nan da kyau Ummi A kwai dai Abinda ya hadasu ita dashi Amma babu ruwan D'ija nasan halin Rashin kunyarta Amma bata yi maka sai ka ta6a ta yanzuma da tayi hankali Ai tarage ba sosai takeyi ba
"Tsaki Ummin taja tace wannan sumu sumu kasau din yarinyar Ai babu Abinda bazata yiba ni nasan Siyama bazata yi mata qarya ba dole sai na dauki mataki A kanta sabida baza taje har gida ba tana kokarin ta kashe mata Aure ba
"Kama baki Na'ima n tayi tace kin kasa fahimta ta Ummi wallahi bata dalilin D'ija bane Ali ya kori Siyama Akwai dai Abinda ya hadasu ni Ana nawa fahimtar ' tashi kibani guri malama bazan fahimceki ba din ke indai A kan wannan yarinyar ne ba kya son laifinta Dukkaninsu zasu zo so same ni ne Ummi n tafada tana mikewa daga gurin da nufi zuwa kchin
"Girgiza kai kawai Na'ima tayi A fili tace Allah ya kyauta ita tarasa me yasa kwata kwata Ummi bata son laifin Siyama ba "sai kace wacce tayi mata Asiri
'Wanda Ita Na'ima n ce bata sani ba Amma tun shekaru Uku da suka shige Asiri yake jikin Ummi wanda S'iyaman tayi mata na daurin baki' bayan na gurim boka baouuje " wanda tayi mata na mallaka " wannan Asirin daurin bakin datayi wa Ummi n kuwa shine yake sa kwata kwata duk Abinda Siyama n zatayi Ummin bazata ta6a ganin laifinta ba koma bazata ta6a ganin Ai bunta ba sai dai sonta yai ta nunkuwa A ranta "
"Daurin baki n da sai da ta fitar da makudan kudi 'wani malamin ta da Rukyyn taja ta sukaje har can "Nijar A kayishi da kashin Awaki'guda dubu daya da dari bakwai " kwance shi yana da wuya in ba wanda ya daure shi ba
*wa'iya zubillahi Allah ka tsare mana imanimu Amin*
*muje zuwa*💋
*MRS AHAMAD GWADABE CE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITEEN*
*BY*
*BINTA UMAR MMN*
*ABDUL WAHABU*
*pege*
*135*
"Kafin Ummi tayi magana su D'ija suka shigo cikin Falon ' kai tsaye D'ija hanyar dakinsu ta nufa tace fadin Ummi Sannu d gida
"Ko kallonta Ummin bata yiba balle ta saran zata Amsa mata ' i ta ko Fa'ixa can kusa da Ummi taje ta zauna jikinta A sanyaye ganin yanayin Fuskar Ummin babu walwala
"Tun kafin D'ija ta karasa dakinnasu Ummi tayi mata magana batare da ta kalleta ba tace D'ija zo nan "da Sauri D'ija ta waigo gabanta yana wani irin faduwa tace to Ummi zan shiga toliet ne yanzu zanzo"
"Babu Abinda Ummin tace mata ganin lokacin Sallar magariba ne yasa taqyaleta tukkuna A idar da sallah ko menene ma sai A yi
"Ali kam shima miqewa yayi yana kallon Ummi n yace bara naje masjid"batare data kalleshi ba tace Ada lafiya kana ita ma ta mike domin zuwa ta gabatar da tata Sallahr
"To Suma Su Fa'iza n tashi suka yi da nufin zuwa yin Sallahr babu wanda yadawu Falon tsakaninsu bayan sun idar da Sallahr Sabida sun san Ummi n da Yaya Ali suna Falon 'A qa'ida in zasuyi magana basa zama A gurin Sai dai in Ummi ce tai kiransu
"D'ija na zaune kan dadduma Har yanzu bata tashi ba daga kai bayan ta idar da Sallahr gabanta in banda Faduwa babu Abinda yake yi ta na tunanin kome Ummi n zata yi mata Sabida tana bala'in tsoron bacin ran Ummi din"
"Sabida haka jikinta A sanyaye ta mike daga kan daddumar ta ajiye inda suke Ajiyewa jikinta da hijab'din da tayi Sallahr bata cire ba ta kama hanyar fita daga dakinnasu jiki A san yaye da ido su Na'ima n suka bita basu ce komai ba
"Ali Ne kawai A zaune da wuwarshi kenan daga massallaci yana zaune har ila yau hankalishi A kan tv din da ya kunna yana cigaba da sauraran malam jafar " yaga Fitowar D'ija daga dakinnasu cikin 'hijab har qasa kasa dauke idonsa yayi daga kanta Sabida tayi masa kyau cikin Hijab din yanzu dama haka hijab ke mata kyau shine take yawo A gari tsirara A cewarsa domin dai da wannan shigar data yi gwara ya ganta tsirara yasan tsiraran ya ganta A kan yadda Rigar tafito mata da Ai nihin zatinta da kirarta wannan ne ya Tuna masa Hijaban da Suka Tsaya Shida Faruk" A wani babban sto Acikin motarsa ya barshi Sam ya manta ma bai bata ba lokacin da suka dawu ganin magariba tayi kuma dadin dadawa Shine zai mayar dasu gidan bawani ba shine dalilin da yasa bai damu sosai ba kamar lokacin da malam Haruna ya kawusu
"Har ta karaso ta zauna Cikin kujera bai dauke idonsa A kanta ba har sai da D'ija n ta tsargu tadinga daddauke fuska tana ya mutseta cikin Ranta tace wananan kallon kurulla kuma har ina Ai ta faman kallon Mutum babu ji babu gani sai kace za'a cinye mutum tafada tana faman motsa baki As'usueal yana kallon duk Abinda take yi da Bakin ta yasan kunkunin dai data saba take masa bai ce komai ba kana kuma bai dauke idonsa daga kanta yayi gyaran murya kadan yana Sauke wata munafukar Ajiyar zuciya yace mai yafito dake 'nan Gurin' ?kallon shi tayi sai kuma tayi sauri ta dauke kanta domin baza ta iya hada ido dashi ba tana mamakin qarfin halinsa wai tambayarta yake mai yafito da ita batace komai ba sai da yakuma mai mai tawa sannan tace Ummi ce ta ce nazo
'Hakane fa yafada cikin ransa Sabida yaji lokacin da Ummi n tayi mata magana dazu baice komai ba yaciro key" din motarsa daga cikin Aljihu ya ce kar6i nan kin kallonsa tayi tadai ji yana ta kar6a Sai da yace ko bakiji bane malama Sannan ta waiwayo tana kallonsa tana ya mutse fuska 'key' din motarsa ne a hannunsa yake mikamata tace mai zanyi dashi to ?
"Yana mata wani irin kallo wanda shi kadai ne yasan ma'anarsa yace bansani ba zaki kar6a kokuwa ' yafada yana wani lumshe ido dan sosai A wannan lokacin muryata take kashe masa jiki mussaman Ke6ancewar da sukayi daga shi sai ita
"Mikeya tayi takara in da yake zaune ta dauke kai kana ta mika hannu da niyar karbar Key'din shi kuma yaki sakarmata ' yace maye A jikina da bazaki kalle ni ba tai masa banza yace ba magana nake miki ba
"Dago Idonta tayi ta zuba masa su Cikin Shagwaba tace to Ni wai mai zanyi da 'Key' din motarka ne kace in zo in kar6a kuma kaqi bani Zan koma in je in zauna wallahi tafada cikin wata irin murya Cike da salon Shagwa6arta 'Sai da Ali ya kusa Sumewa A zaune wani Sanyi ya fara ziyartashi A jikinshi dama in dai Sha'awarshi zata tashi to Sanyi ne yake fara kamashi ko da ko lokacin zafi ne
"Kasa yayi da Idonshi shi kanshi yasan in yado kai A halin da yake ciki ya san yarinyar zata yi saurin fahimtarshi dan A halin da A ke ciki yasan yanzu babu Abinda basu sani ba ita da Fa'iza n tunda suna matakin shekaru sha bakwai bakwai "Shiyasa wani lokacin baya son kusancisu dashi da ita nan da nan take sauya masa yanayin jikisa
"Sabida haka kansa A kasa yake mata bayanin cikin Wata kasallaliyar murya yace kije motana Akwai hijabai zaki gansu A bayan mota n ki dauko naku ne ke da Fa'iza kar in kara ganinku da wannan Shigar ta dazu ko zakuyi ku dinga yinta cikin gida in kuma fita zakuyi ku dinga sanya hijab in ba hakaba duk Abinda kike taqama dashi kike gadara dashi gami da nunwa jama'a shi Nine maganinsa wallahi Yafada yana mikamata mukkulin 'har yanzu kansa A kasa
"Karbar key' din tayi tana ya mutse Fuska cikin Ranta tace hijabai lallai ma wannan mutumin wasa ma kenan tana nufin duk inda zamu sai da hijab wallahi bazata sa6oba wai bindiga a ruwa sai kace wani mijinmu wannan ikon yayi yawa wallahi tafada tana wucewa daga gurin tayi hanyar fita daga falon'
'Tana matsawa daga kansa ya dago kansa ya bita da Ido har ta fice da ga Falon ' wata irin Ajiyar zuciya ya sauke ya koma ya gyara zama A cikin kujrar 'yana ya mutse fuska shi kadai yasan halin da ike ciki A lokaci n " Cikin Ransa yace narasa ko wace irin fitinanniya ce wallahi yarinyar nan ganin in dai zata kusance shi ko kaka ne sai ta sauya masa yana yi to ina ga kuma ya ta6a jikinta wannane kuma bai san yadda Allah zaiyi da shi ba yafada yana girgiza kai
"A cikin wannan Halin Ummi ta sakko ta same shi Sosai ya daidaita yanayinsa domin baya son Ummi ta fuskaci halin da yake ciki yasanta da saurin fuskantarshi in yana da damuwa babu wani Alamun komai ya dago kai yana kallonta Sai dai idanuwanshi da suka yi dan ja kadan
Yace Ummi barka da Saukkowa Yawwa Ummin tace tana zama Cikin kujera"
" Ita ko D'ija tana tafe tana tunani me Yaya Ali yake Nufi da ike cewa tana raba ma mutane kuma in bata dai na ba shine maganin Abin lallai kam ita to mai zata raba ma mutane to mai take dashi dan har ga Allah bata gane mai yake Nufi ba haka ta shigo Falon hannuta rike da wata babbar leda tazo ta zauna kasa kusa da kafafun Ummin kana ta A jiye ledar kuda da Ita Ummin tace maye A cikin ledar ne daga ina kike naga kin dawu daga waje?
'Cikin ladabi D'ija n tace yaya Ali ne ya Ake ni motarsa hijabai ne A ciki yace ya Siya mana nida Fa'iza ' babu Abinda Ummim tace ' ta dauke idonta daga kan D'ijan ta mayar kan Ali dake zaune yana sauraronsu
"Kafin tace komai Abbah yayi Sallamar cikin falon "bayanshi malam Haruna ne hannusa dauke da jakar' Abban ta ofis da sauran kayayayyakinsa