Sashe 22
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mikewa N'aiman tayi tana Jan tsaki taceAllah ya sawaqe miki Mara kunyar banza da ta Wofi kije kiyi duk Abinda kika ga dama rayuwarki ce dama babu Wanda kike jin Maganarsa
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Cikin Hayaniya D'ijan tace E Nafada nace bana so E A rabu dani din E dama wana ke jin Maganarsa Aikin banza Dana wofi Wallahi kar kiqara Cemin mara kunya ehee!!!
Da Sauri N'aima ta dawo da baya ranta a bace domin D'ija bata taba bata mata rai ba irin yau daga magana shine take nema ta zageta Lailai ma
Mari ta kai mata a fusace
D'ijan tayi Sauri ta kauce tana girgiza tace to masu Dan Uwa zaki daura ne a kan inda ya tsaya Ku taro Ku karasa kashe ni tunda dama ba kwa kaunata to ta Allah bata Ku ba cikin hayaniya take Maganar Sai kace wacce tasamu tabin hankali
Kan kace kwabo dakin har ya cika Nene tace Anya yarinyar nan baki da Aljanu kuwa wannan rashin mutumcin da kike ya isa haka ita kuma N'aimar mai tayi miki kike zaginta haka sa'arki ce ita?
"Zumbura baki tayi tace to meye ruwanta dani ai ban kirata ba zatazo takaramin damuwa
"Laila D'ija Fa'iza tace cikin Mamaki tacigaba dacewa ban taba tsammanin haka daga gareki ba Wai mai yayi zafi ne don Allah ki hakura ki fawwala Allah kibi maganar magabantanki da Abinda suka Umarceki dashi wallahi watara na zaki ji dadi har kizo kina Alfahari da hakan
"Baza'ayi ba Malama Rufe mana baki Dan dai Dan Uwanki ne shiyasa kike fadin haka dama ai ba kwa ganin laifinsa tafada tana huci!!
Fita daga Dakin N'ima tayi tana girgiza kai bayanta Fa'iza ta bi ita Ma Ciki jin bakin Cikin Abinda D'ija take Ai katawa kamar wata Mara hankali
"Nene tace wai duk A kan Auran Ali kike wannan Abin iyi? To ki kwantar da hankalinki na janye Maganar shikkenan ko?
Shiru tayi batace komai ba Nene tafice daga dakin tana Salllami
Tada Sallahr isha tayi ganin Har masallatai sun kusan idarwa tana can gurin Shirmen da D'ija keyi
Rai A bace Na'ima take sanar da Ummi Abinda D'ija takeyi duk a kan Auran
Ran Ummi yabaci Sosai tace to ni meye nawa N'ima Bani da bakin da zance a fasa wannan Abin In da Alkairi Allah yayi in babu Allah yazabawa kowa mafi Alkairi shikkenan
Tace ni kai na kwana biyu banajin dadin jikina wallahi sai in ta bacci gami da mugayen mafarkai gobe in sha Allah zakije gidan inna Mariya zata baki gan yan Magarya ki kawo min dazu mukai waya da ita tace zata sa Sale yaje kauye ya samomin
"Allah ya kaimu goben Na'iman tafada gami da shigewa toilet domin dauro Alwala ganin har Magaruba ta wuceta tana can gurin mashiririciyar yarinyar can
Nene ce kadai a tsakar gidan tana zaune tana lazimi bay an ta idar da Sallah ta bawa kofar fita baya
Delu tagama Ai kace Ai kacenta ta tafi tun dazu
D'ija tafito Cikin Hijab tana jan jakar kayanta ranta a bace tayi Hanyar fita daga gidan taji dadi da Nene bata ganta ba
Dai dai soro na tsakiya sukayi karo da Juna Baya tayi da Sauri ta na zare ido domin jin kamshin turaran Ali tabbas Shine tafada a tsorace ga soran da Dan duhu kadan tsogunawa tayi tana laluben jakar kayan nata Faduwa tayi lokacin dasu kayi karo
Ya Fahimci ita ce sabida hasken dake shigowa daga Waje kadan Sabida haka tsogunawa yayi shima ya damqi Hannta guda suka mike a tare
Gabanta sai dukan Uku Uku yake kokari take ta Auro jarumta amma ina ta kasa sabida in ta tuno da rashin kunyar data rinqa zubaba masa dazu sai gabanta yai ta lugude
Can kusarwar karshen soron ya kai ta ya Makure a jikin garu Maganarshi na fita A hankali yace Marakunya ina zakije ne har kin kare rashin kunyar taki? Ko zaki tafi can Dan gin maihaifiyarta ki ne batare da kin yiwa makiyinki Sallama ba
Shiru tayi tana kici kicin kwacewa daga hannusa takasa wata zuciyar tace yi ihu kawai dole zai sake ki ! Ai kon Bude baki tayi zata kwarma ihu!!
Cikin Azama ya Sanya tafin Hannusa ya damqi bakin " Wanda yayi daidai da Shigowar kira cikin phone dinshi!
Hannu yasa ya lalubi Wayar Cikin Aljihunshi Faruk ne
Tabe baki yayi ya danna wayar yakarata a kunnensa yace ina jinka?
"they gang came here" Faruk din yafada Cikin farin ciki"
"So What" in ji Ali"
"OK haka zakace Faruk din yafada A hasale"
"Yeah "Me kake so in ce maka bayan Wannan kasan dai bananan duk dacewa tare Muke gudanar da binkicen A kan "yan ta Addan natayamu Farinci baki dayanmu
OK yanzu Sai yaushe zaka dawo ne sansamu ma katawo gobe domin miji dadin gudanar da binkicenmu a Kansu
Mtsssssss Kaga Malam rabu dani do Allah inji da damuwata nan ma wani Aikin nake gudanarwa ya kashe wayar A fusace!!!
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*page*
*161*
Mayar da Wayar Aljihu yayi yana tsaki gami da zubawa D'ija ido wacce ke maqure jikin bango tana kokarin kwatar kanta daga hannusa
Daga Mata girarsa daya yayi cikin Sigar Rashin Mutumci yace kibani Amsa r da na tambayeki sai in sake ki kitafi Wahalar da kanki kike
Shiru babu Magana domin bakin da zatayi maganar yari qe yana Murzawa
Le6en yafara zugi kadan Dan haka da ido take masa Alama ya sakar mata baki idon ya cika da ruwan hawaye ga kafafunta sun sage gurin tsayuwa
Qara matseta yayi a jikin garon Wannan karon kusancinsu da juna har yafi na da sunajin bugun nuffashin junansu
Fuska babu yabo babu fallasa yace Ni ki ke yiwa iskanci son ranki da rashin kunya har da sharri duk ke kadai to bari kiji yarinya Sai kin Auri Ali ko kinaso ko ba kyaso tunda ni ina so shikkenan Dan ma kinsamu za'a tai makami Shashasha kawai
Yafada yana sakin bakin NATA
Ko Nuffasawa batayi ba tace to ni banaso kace kai kanaso nasan karya ne kawai Abinda kakeso dai a jikina karka dauka bangane kaba to Bari kaji ko ma meye yake daukar hankalinka a tare dani bazaka sameshi ba har abada domin ni jikina namasu mutumci ne
"Wani murmushi Ali ya saki yana lumshe ido ya wani tsura mata su yace kwarai kuwa yarinya na ji dadi da kika Fahimci hakan tabbas ina son wannan yafada gami da tsorawa kirjinta ido
Da sauri ta kalli inda yake kallo din tai saurin ta kalleshi har yanzu idonshi na kai
Da sauri tayi yunkurin tsogunawa cikin wata matsananciyar kunya! Ya mai da ita ta tsaya da kafafunta
Sun kuyar da kai tayi taki yadda su hada ido gabanta sai faduwa yake
"Yace Ai yau a haka zamu kwana dake a tsaye ni banza n damuba tunda na saba kece a wahale fansar kanki a gurina ki Furtamin da bakinki cewar kina sona shikkenan sai in kyale ki ki yi tafiyarki
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
Motsa Baki tafara yi Cikin Bacin rai tace yaya za'ayi in ce inason Abinda na tsana duk duniya Gaskiya ni bana sonka Dan bazanyi qarya ba sai dai mukwana a tsayen kamar yadda kafada din"
Bakin nata ya zubawa ido lokacin data ke magana ranshi yanata biyawa. Sai lumshe ido yake domin Sam bai ji mai take fada ba jikinshi har ya soma rawa
Tsaki taja tana tafka masa harara ganin inda ya zubawa ido sai kace sabon maye sai lumshe ido yakeyi ! Tace wai maye hakane Dan Allah ka gafara daga kusa dani ni in wuce anzo anata naniqar mutum wannan sam bai dace ba a fuskarka sakk mutum wazai ce za'ka aikata haka Mtsssss
"Magana a sarke yace mai ki kecewa ne "yan Mata Kara Maitawa?
"Rai a 6ace tace nace bana sonka domin bazanyi karya ba"
Haka kikace? Eh haka Nace tafada da sauri yace good
"Naji dadin hakan sai muci gaba da tsayuwa a haka Dan wallahi bakiji yadda nakejin dadi ba''
Kokarin guduwa take yi Cikin qwarin gwiwa. Shi kuma ya kankaneta yace kokawa zakiyi dani ne?
"Eh Mana Ai ba kafi karfina ba bakafi karfin Allah ba
"Ok to kwace Mugani in zaki iya a hannuna"
Tabbas ban fi qarfin Ubangiji ba domin gurinshi nake nema a kan ya Mallakamin ke
Wani kallo D'ija take watsa masa tana ya mutse fuska tace yanzu kai ba kaji kunya ba da ka fadi haka wai Allah ya Mallaka maka ni ka cuce ni ko to ba Amin ba"
"Girgiza kai yayi yace mubar maganar yanzu a'ina muka kwana zaki fada kokowa?
Wallahi bazan fadaba tunda bana Sonka nafada na kara fada"
Ok yace kawai bazato taji Fuskarsa tsakanin Wuyanta yana shinshinarta !A zabure ta Matsa tana kokarin zame fuskar ya riqeta da kyau a jikinshi
"Muryarsa A rikice yace zaki Fada kokowa? Ko sai nayi miki Abinda yafi wannan kinga ki dai na bani wahala bani da Lafiya kawai kifadamin Abinda na Umarce ki dashi in rabu dake nima in huta da Abinda yake damuna yafada Muryarshi tana karkarwa kamar Wanda zai fashe da kuka
"Tsigar jikinta CE ta soma tashi jin irin Yanayin yadda yake Magana yayi bala'in kashe mata jiki!!
Jikinta yafara karkarwa. Shi rawar jiki ita ma Haka
"Da kyar ta Bude baki tace kasake ni to zan fadamaka kaji!!!
UhmUhm yafada kamar yaro qarami Cikin wannan Muryar dai da yayi Amfani da ita yace kifada mun a haka yafi dadi"
Tofa Ida nun D'ija sun soma raina Fata sai zarewa take sai motso motso take da baki takasa furta ko A" tana tunanin ya za'ayi tace tanasonsa bayan bataso bayan haka kuma tana tsoron kar wani yafito ya gansu a haka duk da cewa soron a kwai duhu wannan Abin kunya da yawa yake!!!
"Da kyar ta iya Furta kalmar ina sonka Ciki ciki
*Lol*
*D'ija*😄
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Yace Sake maimaitawa banji sosai ba kuma dai dai kunne na zaki fadamin"
Banza tayi Masa tana kokarin Kwacewa yace bafa zan sake kiba sai kin kara maimaitawa domin banji ba"
Hawaye ne ya fara zubar mata na bakincikin Abinda Ali yake mata