Sashe 2
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Siyaman tace gobe zamu in sha Allah dan bazanyi sanya ba yarinyar nan zata san ta ta6owa kanta bala'i
"Rukyun tace babi damuwa gobe n sai muje Ai ' A haka suka je gida suna ta shirya yadda tafiyar tasu Nijar din zata kasan ce
"To lokacin da Ali ya shiga gidan Ummi bata falon Sai Na'ima har ila yau a zaune tana kallo Sallama yayi gamo da shiga falon yana daga tsaye yake karema falon kallo kana ya karaso ya zauna cikin kujera idonshi kan Na'ima da sauri Na'ima take masa sannu da zuwa bayan ta Amsa sallamar da yayi fuska babu yabo babu fallasa ya Amsa yace ina Ummi ne ?
"Tace yanzunan ta tashi daga nan kuwa tafada tana kokarin tashi da nufin taje ta kira masa Ummi n da katar da ita yayi da hannusa yace baqo ne ni da zaki ce zaki kiramin ita barshi kawai nasan yanzo zata shigo
"Na'ima n tace Ai tana kchin dama yace e nasani Ai ya hararata kadan yace bani romot" din hannuki da sauri taje ta kai masa '
Canja tasha yayi daga wacce take kallo ya mayar" Sunna tv' yana sauraron marigayi Sherk malam jafar mahmud Adam " yana tambihi Akan yadda mu'ojizar *Annabia muhammadu take* yanayi yana kallon A gogonshi nafama wanda ke daure a hannunsa ganin lokacin sallar magariba ya kusa gefe kuma yana mamakin mai yahana su D'ija da Fa'iza shigowa gashi ya kusa minti goma da shigowa
"A haka Ummi tafito ta same shi ' kallonsa tayi tana daure Fuska tace kai kuma yaushe ka shigo gidan ina Su 'Fa'iza n suke?
"Fuskarshi a sake Yace yanzunnan na shigo Ummi na barsu a waje yanzu za shigo Tana zama cikin kujera tace 'baka ci karo dasu Siyama ba kokacin da zaka shigo?
"Na gansu Ummi menene? Yafada hankalinshi kwance ya mai da hankalinshi kan Ummi n hararasa Ummin ta hauyi tace Au tambayata kake menene ko Ali?
""Yar dariya ya saki kadan yana sunkuyar da kansa kasa yace Ummi na kenan to Ai dole in tambaye ki fa yafada kamar wani yaro da salon shagwa6a
*kuyi hakuri dani dan Allah mutara A gaba dani da ku INA ALFAHARI DAKU WALLAHI*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE CE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MMN*
*ABDUL WAHABU*
*IDAN KA GYARA TSAKANINKA DA UBANGIJI SHI KUMA ZAI GYARA TSAKANINKA DA BAYINSA*👌🏻
*pege*
*133*
"Rukyyn kam babu Abinda tace ma Ummin Amma cikin ranta tayi Alkawarin in kere yana yawo zabo na yawo dole watarana za a hadu sai ta nuna wa jameel cewar shi qaramin qwaro ne wallahi kamar shi zai dubi ta ya gaggaya mata magana san ransa take fadar haka cikin zuciyarta sabida haka Afili tace wa Ummi n babu komai Ai ya wuce sabida dama na fuskanci yaron marakunya ne " in ce ko ma yana shaye shaye " Rukyy n take tambayar Ummin
"Wani iri Ummi taji cikin ranta na irin wannan cin fuska da Rukyyn tayi mata wai jameel yana shayeshaye Ai kamar mai shaye shaye ma tafita daban ' sabida haka tabude baki zatayi magana kenan "Na'ima ta rigata"
"Tanawa Rukyy n wani banzan kallo kana tace ke malama ya fa isheki babu yadda za'ayi kizo har gida kina cimana fuska kinjo ko sabida haka ki iya bakinki wallahi in ba hakaba kuwa zamu kwashi "yan kallo dake wannan Ai iskanci ne 'tafada tana gyara zama sosai A kan kujerar gami da makawa Rukyy din harara
"Wata dariya Rukky din tasa harda shewa hade da buga cinya kana ta bi Na'ima n da kallon tara saura kwata tace sannu mai dan Uwa tare masa zakiyi ne iyi ' kin san dai ni ba sa'ar yinki bace ki kalleni da kyau kikagani ni ba 'a kawo min rai ni yanzu sai in zage in zane ki kibar ganin A cikin gidanku kike "tafada cike da qarfin hali irin nata
"Siyama kam sai faman ido take qiftawa Rukyyn tayi shiru ta dai na Abinda take yi Amma ko kallonta Rukyyn bata yi ba da Alama bata cikin hayyacin ta sabida wani lokacin haka take birkicewa A na zaune kalau sakamakon 'shaye shayen da take yi ya soma taba mata qwaqwalwa Amma wai ita ce ta ke tambayar cewa wani yana shaye shaye gwano bai jin warin jikinsa
"Ummi kam taji dadin Abinda 'Na'ima n tayi mata shine dalilin da yasa ma tayi mata shiru bata hana ta ba
"Na'ima n taciga da kallon Rukyy n A dage tace mai zankalla A jikin iyi da zaki ce in kalleki da kyau baki da wani Abu da zan kalla sabida baki zama cikakkiyar mutum ba "So kinga in tsaya kallonki ina batawa kaina lokaci ne "
"Maganar duka kuwa da kike cewa zaki dake ni waye ya hanaki Ai gani A zaune mai ya hanaki dukan nawa banza kawai kar ki manta ni ina da "Soja" A hannu wallahi sai kin kwana a daure kika sake kika ta6a ko da dan ya tsana daya ne "
"Ke baki ji kunya ba ma dq kike tambayar cewar wani na shaye shaye kin sandai duk inda mai shaye shaye yake yafita daban kamar ke din nan dai
"Jiki na tsuma Rukyyn ta mike tayi kan 'Na'ima gadan gadan tun kafin Na'iman ta karasa maganar dake bakinta sabida dai Rukyyn ta tsani A ce tana shaye shaye gashi dai yin take Amma bata so A fada
"Tana durawa 'Na'ima Ashar kan kace kwabo falon ya kaure da hayaniya " Da Sauri Siyama taje ta riqe Rukyy din cikin rada takecewa yaya zaki lalata mana shirinmu ne wai ke mai yasa baki da hakuri ne iyi
"Ita ko Ummi Na'ima taja taje ta kaita daki ta kulle bata ce komai ba cikin zuciyarta dao taji dadin Abida tayiwa Rukyyn din ganin 'tsabar qarfin halinta yayi yawa tazo har gida ta dinga cin mutumcin mutane ko dame take taqa ma oho
"Da wuwa falon tayi fuska babu yabo babu fallasa ta zauna tana kallonsu Asabe mai Aiki sai faman basu hakuri take ko sauraronta sunkiyi "
"Sai da suka nutsu tukkuna Ummi n ta mayar da hankalinta kan Siyaman dan wannan karon ko Sauraran Rukyyn bata yi ba balle ta bata hakuri sabida taji zafin Abinda tace na wai jameel dinta dan shaye shaye ne
"Ta kalli Siyama tace yanzu dai Abinda za'ayi ki tashi kutafi zuwa gobe komai zai daidaita ni da kaina zanzo na mayar dake gidan kinji ko kibawa momy n taki hakuri kice zanzo da kaina gidan naku ita kuma D'ija zata zo tasame ni da kanta zan sa ta tabaki hakuri shikkenan komai ya shige
"Ta6e baki Siyama n tayi tace wannan dai ya shige 'sai magana ta biyu ' domin dai ita ce babban makasudi da qalubale na
"Ummin tace tofa! Akwai sauran Abu kenan 'girgiza kai Siyaman tayi tace kwarai kuwa tana ya mutse fuska 'idonta tar" Akan Ummi n tace ' ina so kiyiwa Yaya Aliyu magana meye dalilin da yasa baya bani Hakkina na Aure mana baya kwanciya da'ni yau shekararmu Uku da Aure 'bai fi sau hudu ko biyar ba yabani hakkina wannan din ma sai danayi da gaske ni kam gaskiya nagaji Ai ba duste bace ni mutum ce mai rai ni kuma akan lokacina nake dole ina bukatar da Namiji " shikuma naga kwata kwata babu Abinda ya dame shi 'ta karashe maganar kirr" idonta A tsaye A kan Ummi din ko kunya babu
"Cikin qanqanin lokaci Ummi ta fahimci inda maganar Siyaman ta dosa wata irin kunya ce ta lullube Ummin ta dade kanta A sunkye tana nazarin maganar Siyaman kana tana tunanin me zata ce mata "tabbas in hakane gaskiya tana da gaskiya kuma tayi hakuri da Ali n in dai gaskiya ne tabbas dole zata yiwa Ali fada sosai A kan hakan in kuma bashi da lafiya ne sai yayi wa mutane bayani Ai A nai marasa magani
"Bata kalli Siyama n ba sabida Alkunya irin tata "tana kallon can wani gurin tace ma Siyaman wacce ke zaune ita ko ta zuba mata nata idon babu ko qiftawa 'tana jiran taji mai zata ce
"Tace lallai kina da gaskiya in hakane Amma ki bar maganar kinji ko zan samu Alin in sha Allahu komai zai warware domin da ita Ummin ma rasa Abinda zata ce wa Siyaman tayi duba da yadda Siyaman tacire kunya take gayamata wannan Abu lallai dan zamani dole A barshi tafada cikin ranta
"Girgiza jiki Siyama n tayi kana taciga ba dacewa hakuri kaman inayi sai dai kice in kara akan wanda nake yi Gaskiya in bai gyaraba zan ki qararashi gurin hukuma Asan yadda za'ayi domin dai Ai baifi karfin Alkali ba in yana taqamar shi S'oja ne '
"Ummin tace duk baza ta kaimu ga haka kamai ma hucewa ne nace miki zan masa magana ba shikkenan ba magana ta shige Ummin tafada tana mamakin Siyama n ganin Abinda take cewa Ali wanda tasan in da yana gurin da sai yace Ubanta sosai Amma ganin babu shi a gurin sai faman iskanci take san ranta
"Mikewa Siyama n tayi tana gyara mayafi nta kana ta kalli Rukyy dake zaune tun dazu tana sauraron Duk Abida suke cewa " tana ta wani ya mutse fuska tace tashi mutafi ko mikewa Rukyy n tayi ita ma tana gyara nata mayafi n suka wuce ko sallama basu yiwa Ummin ba
"I to Ummi ko kadan bataji haushin suba tafi jin haushin Aliyu da D'ija domin ita A ganinta duk sune suka jawo wannan tashin hankalin kai laifin ma kacokan tafi daurawa D'ija shi domin duk A ganinta ita ce ta jawo komai ma
"Jin sun tafi yasa Na'ima dake cikin daki fitowa tazo ta zauna kusa da Ummi gami da kama hannayenta ta riqe cikin nata tana kallonta tace Ummi wallahi kar kiyadda da duk wannan karya da kare rayin da sukaa zo miki da ita ki tsaya kiyi binkice sosai da sosai
"Hararata Ummin tayi tace kina nufin Aliyu bazai Aikata haka ba koko ita D'ijan A kayiwa karya A cikinsu iyi