Sashe 10
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shi kam Faruk hannushi sai faman rawa yake yace mutumina a'aina A kasamu wannan dabgen wallahi naji dadinsa domin ina son irin wannan Abincin gashi dagani zaiyi tes domin hannun da yayi ya kware Nafisa kwata kwata bata son yin irin wannan girkin sai tace wai wahala
"Yana daudauke kai gami da duba waya as'userl yace daga Ummina ne kasan tana ji dani kwarai kuwa Faruk din yace Ai ga alama nan nagani
"Yafada yana zuba wa cikin flet yace bazan tsaya jiranka ba sai kagama Abinda kake sannan
Dariya Ali yake Sosai ganin yadda Faruk din ya sa kusan biyar a plate ya miya yasa da Uban Nama gefe kuma ya debi kunu da Farfesun kifi n duk ya tasa a gabanshi yace kai da kace a koshe kake kuma INA zaka kai wannan Abincin ?
Banza Faruk din yayi masa ya cigaba da cin kayansa shima Aje wayar yayi gefen teble din ya sanya hannu ciki hade da bissimillah yafara ciki domin tun daurewa kawai yake Amma miyanshi a tsinke yake kamshi yagama cika masa ciki Daukar cup din da Faruk yacika Kunun gyada a ciki yayi yasanya a bakinshi sai da ya shanyeshi tas duk da cewa yana da yawa domin jin wani gardi da dadi da kunun yayi masa Abakicikin ransa yace sakk irin na Nene wallahi lailai yarinyar nan yafada cikin ransa bai ta6a tunanin zata dafa Abu yaciba sai gashi yazage yana kwasar girki
"Shine ya kawar da shiron nasu domin shi faruk ma ba'ajin kansa mutumin da ike cewa A koshe take
Yace wai Dan Allah dagaske kake Nafisa takusa haihuwa? Girgiza kai faruk din yayi yace kwarai kuwa cikin ta wata hudu yanzu
"Masha Allah Alin yace Allah yarabasu lafiya Ameen inji Faruk din yace kai katsaya wasa ko wai yamaganar Siyama ne yau zata dawo. alin yafada yana kokarin kauda maganar yace Ai ni in natashi bibyu bibyu zandinga yi lokaci kankani zan zo natadda kai domin ni kwayayen "yan biyu zan dinga dasawa
Dariya Faruk din ya kece dashi yace lailai wannan girki yasaka santi dayawa A INA zaka dasa kwan "yan biyu bayan da bakinka kace Siyama juya CE tana maka asaran kwayayenka
"Shima dariyar yake da ya tuno lokacin dasukayi wannan zancan da Faruk din dalili Faruk din ya takura masa kan maganar rashin haihuwarsa yana zargin ko baya kwanciya da Siyaman ne shine dalilin da yasa yace masa Ai Siyaman CE bata haihu wa tana masa Asaran kwansa"""
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
"Yace kwarai kuwa Ai Aure zanyi nan bada jimawaba kuma in natashi za6en mace jaruma zan dauko wacce zata iya daukata kabar maganar Siyama wannan Ai batada wani Amfani yafada hankalinshi kwance
"Gyaran murya Faruk din yayi bayan ya kammala yana goge hannusa da tissue da murmurshi a fuskarsa yace A'ina zaka samu jarumar mace kasan dai su ba kwarya bane balle ka kwankasa Kaji kai kuma ba Neman mata kake ba balle ince
"Ka hakura kawai kaje kane min D'ija INA ganin zaku Daje Domin dai duk kusan Halinku daya da 'Ita gashi kuna Dan kama da juna ina ganin ta wancan 6angaran ma'za'adace tunda duk kusan hallayarku tazo daya
"Wani wawan duka Ali n yakaiwa Faruk din Fuska A murtuke yace malam saurara da wannan zancan naka Wannan yarinyar meta isa tayi Ana maka maganar manyan mata Sosai ka daina ma wannan maganar
"Ta6e baki Faruk din yayi yace Kana bata bakinka ne kana kana karyata zuciyarka daga Abinda takeso ni tuntuni nagane cewar kanason yarinyar so bana wasa ba tun lokacin datayi Rashin lafiya nagane hakan Amma sai ka dinga karyatawa
"Alin yace wannan Abinda zuciyarka take gayamaka ne Ammani babu wannan a raina a game da yarinyar Dan Allah mubar maganar yafada
"Is OK Faruk din yace munbarta Amma duk lokacin dakazo min ni da maganar bazan saurarekaba kayyada ko yafada yana sakin dariya
Eh Alin yace. Shima Fuskarsa da murmushi yace kasan wannan girkin ma dagama ci ma nata ne
Da sauri Faruk din yace ita wa din ?
"Cikin basarwa Alin yace D'ija
Girgiza kai kawai Faruk din yayi gami da mikewa tsaye yana kokarin tafiya kana yacewa Alin lailai kana so kayiwa kanka sakiyar da babu ruwa wallahi gada kasamu kashiga a dama da kai kaqi ka tsaya girman kai ko wallahi zanwa Dr Hashim magana kawai yafito da karfinsa gurin yarinyar yasin dama ya dameni da zancan kwana biyu ganin wai in yayi maka maganar baka bashi fuska ni kuma sabida kai nake masa hanya hanya Amma babu damuwa zan masa magana tunda yana ganin zai iya da yarinyar shikkenan tunda kai bakaso
Ni dai Na'ima na ta ishe ni
Mikewa Alin yayi shima bayan yakammala yana kokarin zama kan kujearar Aikinsa hankalinsa kwancewa yake kallon Faruk din yace kayi mishi magana mana Ai ban hana ba ni mai iya daura Auran ne ma tunda kasan nine waliyyin Amarya
Faruk din yace haka kace ko ? Yes'Of course Alin yafada yana juyi cikin kujera babi Abinda ya dameshi
"OK Faruk din yace gami da Bude kofar Offece din yafice yana mamakin taurin kan Aliyu"
Shima Alin dariya ya saki bayan yaga fitar Faruk din shi kadai yace Ai kam Dana ragargaza kan Hashim din da Alburishi wallahi mutukar yazo min da zancan banza A kan D'ija"""'"
*muje zuwa*
💋
*zakuga sauyi bakamar yadda nasaba yi mukuba kuyi hakuri kucigaba da bina A haka*
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL. WAHABU*
*yahaiyu ya kaiyyumu biramatika Astagisu Aslihli fi sha'ani kulluhu walataqilni ila nafsi dar'fatu aini*
*page*
*144*
''D'ija kam Wanka ta shiga Amma me tana fitowa daga toilet din wani irin zazzafi ya rufeta mai zafin gaske da qyar ta samu ta sanya kaya ko mai bata shafa ba ta kwanta kan bed"jikinta sai rawa yake karr karr sai datasa bargo biyu a kanta sannan taji dama dama
"Shirun da yayi yawane yasa Fa'iza mikewa bayan ta kammala ta shiga bedroom din nasu domin tagame D'ija takeyi
Cikin bargo ta tadda ita Abin mamaki tace lafiya kike kuwa Sis. ? Da kyar D'ija n tabude baki tace 'Fa'iza kaina ne yake ciwo wallahi kamar zai fado kasa gefe guda ga wani zafi danakeji a jikina
Ayya sannu sis ko zazza6in kine zai tashi Amma kitashi ki karya sannan kisha magani in yaso sai ki koma ki kwanta ko?
"A daddafe D'ijan ta mike zaune tace kawo min Dan Allah bazan iya fita falon ba
"OK Fa'izan tace kana ta wuce domin dauko wa D'ijan Abinda zataci lokacin data koma falon Abbah ya fita sai Ummi da Na'ima a zaune tace Ummi D'ija babu lafiya mybe zazza6inta ne ya tashi Dan A kwance na tadda ita
"Allah yasawaqe Abinda Ummi din tace kenann taci gaba da kallonta Na'ima tace yanzu nan fa tashiga ciki har zazzabi ya kamata Fa'izan tace eh mana kin San larura Ai Ummi tace bawani lalura tsabar kinibibi ne kawai nata
"Na'iman da Fa'izan basu CE komai ba yayin da hadawa D'ija tea kana dibar mata farfesu sai soyyan dankali da kwai data hada mata dashi
"Kadan Taci Amma ta shanye tae din tas tace Dan mikomin magani Dan Allah cikin dirowar nan A nan na'aje
"Dauko mata Fa'izan tayi tana mata sannu kana tace kedai wannan zazzabin ya matsamiki wallahi
'Dakyar D'ijan tace wannan daban ne Fa'iza jikina nakeji kamar Ana hura wuta wallahi
Sannu Allah ya sawaqe miki zuwa Anjima in bai sauka ba sai kiyi Amfani Dana Hausa Wanda Nene ta kawo miki ko?
"Daga kai Dijan tayi tana Addu'ar Allah yasa bacci ya dauketa ko tasamu sassauci n data keji a jikinta
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Itama Fa'izan fita tayi Dan ganin kamar bacci yana so ya kama D'ija n
"Wani irin mafarki tayi wai gata ita da yaya Ali da Siyama A gida daya tare da wasu yara wajan biyar sun kewayesu Abin mamaki yaran na kiranta da mama' Sai ga Siyama tafito daga wani daki hannuta riqe da wata shar6e6iyar wuqa tayo kanta gadan gadan zata lumamata kafin ta Ankara Daya daga cikin yaran babban cikinsu ya taso da sauri ya tare batare da bata lokaci ba ta wuqar ta sameshi A kafada jini yadinga fita a jikin yaron ita kuma tana tsaye hannuta rike da wuqar har'ila yau tana kokarin caka mata ita
"Yayin da D'ijan take kokarin guduwa Siyaman na bin ta da wuqa suna zagaye falon sauran yaran sai kuka suke
"Ba zato taga yaya Ali a gabanta ya dauke ta ya mayar bayansa yayi kan Siyama A haukace wacce take ta faman sheka dariya kamar mahauka ciya yana zuwa ya murde hannuta ya kwace wuqar kana ya hankadata waje tare da rufe kofar falon da qarfi Har ila yau Suna jiyo ihun Siyma gami da wata mahaukaciyar dariya data ke shekawa kamar a falon take
Zuwa tayi taka hannunsa tana so tayi magana bakinta yayi nauyi sai nuni take masa da wannan yaron dake kwance a kasa Wanda Siyama ta cakawa wuka a qirji
"Wani Ihu Alin ya kurma da ya fahimci Abinda D'ijan take nuna masa A guje yayi kan yaron tare da Ambaton sunansa
Wannan da yayi dai dai da Farkarwata A figice tana hada wani Uban gumi tashi tayi zaune bakinta sai nanata Addu"a yake jawaye wani nabin wani domin bakaramin razanata mafarkin yayi ba
"Tuna ni take mai yakaita gidan Ali mai taiwa Siyama take nema ta kasheta waye wannan yaron suwaye sauran yaran da har suke kiranta da mama"
Kokarin tunu Sunan yaron take Wanda taji Ali ya Ambaci sunansa cikin qaraji Amma ta manta
"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un shine Abinda D'ija take ta nanatawa tadade a kwance idonta biyu tana tunanin wannan mugun mafarkin datayi cikin mutuwar jiki ta mike jin anfara kiran sallahr Azahar gashi har yanzu jikinta nan inda yake sai dai kannata yayi sauki bakamar dazu ba "
Alwala ta dauro bayan ta wanke bakinta da brush sannan tafito ta tada Sallah tana jin hayaniyarsu fa'iza A falo tasan yanzu zasu shigo dakin domin yin Sallah