← Book details Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 24

Sashe 11

Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To Siyama kam zuwa yanzu tagama shiri domin Ummi tace mata karfe hudu na yamma zatazo su tafi duk wani Abu da malam din yabata tayi Amfani dashi tuntuni tahada wannan maganin da man kadanya ta tusa a gabanta Wanda bata da tabbas din cewa Alin zai kusanceta cewar Rukkyn tayi duk Abinda zatayi in takama ma ita tanemi Alin ta qarfin tsiya tunda hakkinta take Nema kuma lallai sai da hakane sannan maganin zai yi tasiri domin sunsan duk wani Abu da malam din zai bayar mai kyau ne bayan haka ma sai da tasha kwayoyin mata na bature masu Santa Ni'ima Ai kwan kan kace kwabo ta soma tsiyaya tana jin wani yanayi a jikinta na buqatar da Namiji 'lokacin dataji ruwan dake fita ta kasanta yaki daina zuba sai ta shiga toliet domin dubawa

"Abin mamaki tana tsogunawa wani irin Ruwa mai kamar jini ya dinga fita dalala da yauqi sosai Kore Kore jini jini yellow yellow"

Gabanta ne ya fadi da sauri ta kuza Ruwan sanyi ta wanke Amma Still bai bar zuba ba Abin nan da nan ta mayar da wando ta fito gabanta na dukan Uku Uku

Tasamu Rukyy A zaune tana daddana waya tafashe da kuka kamar wacce Uwarta ta mutu

"A firgice Rukyy din tace lafiya dai wai meya yafaru ne mtsss taja wani Dan iskan tsaki kana tace sai kita wani kuka kamar yarinya da kinsan tadda kuka yake mayar dake dabakiyi ba

"Na Shiga Uku Ni Siyama Rukyyy kinga irin ruwan da'ike fita a jikina kuwa mai yauqi har wani wari naji yanayi wallahi tafada cikin kuka harda fyace majina domin ita taga Abinda tagani Kafin Rukyyn tace komai Siyaman tatashi da sauri daga kan bed din jin wani Ruwa Ya Ambulo ya fito kamar wacce tasaki fitsari lokaci guda suka kalli gurin da ta tashi

"Irin Abin dazu ne malala kan zanin gadon dama gashi mai kalar haske nan da nan Rukyy tamike tana zare ido ganin Abin yana nema ya tadda inda take zaune tana kallon Siyaman tace Ke meye wannan?
😯

*kaka kara kaka tsara*😁

*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛

*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA. UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*

💞💞💞💞💞💞
*wannan shafin naki Aminiyar Arziqi Hajiya Hinda Kaduna na bakishi kiyi yadda kikeso dashi domin kaunarki a guna ta daban ce baki bazai iya fada ba Nagode Allah ya Albarkaci zuriyar ki tare da Al umar.musulimi baki daya*
💕💕💕💕💕💕

*Ana muguntare masoya na Acigaba da gashi suya sai ranar sallah*😂😂😜😜

*page*
*145*

"Nima bansani ba Siyama tafada tana hawaye hankalinta yayi bala'in tashi

"Rukyy tace ta6 dijam Ai sai kije kisa wani Abu mai girma da zai tsane miki domin Audiga bazata iya daukar Abin nan ba sannan kizo muyi magana tafada tana zare ido cike da mamakin wannan Abin

"Ita ko Siyama na tsaye cikin tashin hankali da rashin Abin yi gashi Abin har yanzu zuba yake sai bin cinyoyinta yake

Da Sauri Rukyy ta rufe hancinta da hannunta jin wani bala'een qarni ya dake ta hannuta A hancinta tace wai baza ki gyara jikin bane wannan Abin ya dai na bata min daki "

"Cikin bacin rai Siyama ta joya da nufin komawa toilet tare da bakin cikin irin wulaqancin da Rukyyn take mata yanzu "tabbas qarni take ita ma taji qarni wannan Abu da me yayi kama

"Wanka tayi tafito
gami da sanja kaya tasamu Abu cikin kayan Rukyy mai kamar katifa ta ninka tasaka a wandon ta sannan ta jiyo tana kalan Rukyy dake tsaye har yanzu hanci a toshe

"Tace Abin qyama nazama kenan lailai baki da mutunchi Rukyy

"Rukyn tace ke ta6 Ai dole kinji wari kuwa ko Dan Abin daga jikinki yake fita shiyasa bakyaji ke

Cikin baqin ciki kamar zata fashe da kuka tace bana son iskanci da wulankaci Rukyy yanzu dai meye Abinyi tafada muryar ta na karkarwa

"Kokarin Fita Rukyyn take daga dakin tace bazan iya zama a dakinnan ba ta6 wannan qarni sai kace na mace mai sabuwar haihuwa kai wallahi wannan ma ya wuce haka domin karnin jinin biki ba haka yake ba
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛

Wani bedroom din suka Shiga Zama sukayi tare Ganin yadda hankalin Siyaman yatashi yasa Rukyyn ta dafa kafadarta tace kikwantar da hankalinki mybe Ni'ima CE tayi miki yawa kila haka maganin yake yi idan zai wa mutum Aiki Aji karshenta yana wanko miki duk dattin dake jikinki ne

Ajiyar zuciya Siyaman ta sauke hankalinta ya Dan kwanta domin ita har ta yadda da Abinda Rukyyn tace
Tace hakane kuma Ammafa Rukky har yanzu Abin zuba yake wallahi sosai na tsorata sosai Rukyyn tace karkidamu zai daina ne daga zarar yagama Aiki a jikinki domin kinsan malam bazai baki Abinda zai cuceki ba"

"Hakane Siyaman tace tana sakin Ajiyar zuciya A karo Mara Adadi sannan tace sai magana tabiyu yanzu A i na zansamu gashin hammatar D'ija ko Nakanta tunda kinsan dai bama shiri ni da ita So nake in fara gabatar da Aiki na nagaba
*ta66 wannan da yayi nisa baya jin kira Allah ya shiryeki Siyama "D'ija kainuwa da shen Allah Kenan*😇

"Rukyy tace yanxu fa dole ki hada da Siyasa ki nuna kinyi nadama ki dinga janta a jiki nki tanan zaki samu biyan bukatarki

"Zanyi kokarin hakan Ammafa yadda na tsani yarinyar nan haka na tsani mutuwata wallahi nice Ajalinta sai tasan da wacce takeyi

Duk Abinda kikayi dai dai ne kawata inji Rukyy tabata hannu suka tafa suna kyalkyala dariya gefe guda kuma Rukyy tana tu'ajibin gami da mamakin irin wannan baqin Ruwa da'ike fita jikin Siyama Wanda kalarshi ma An kasa banbancewa " girgiza kai kawai take cikin zuciyarta tace lailai Siyama kin hadu da jamgwam domin ita tafi Siyama wayewa sosai ta fahimci kome ye Dan ba haka ruwan 'Ni'ima yake ba wannan ruwan Gloria ne kawai

"Wayar Siyamn CE tayi kara dagawa tayi da sauri ganin Ummi CE daga dayan bangaran Ummi tace gani a gidanku momynki tace kina gidansu Rukyy ko inzo nan ne

"Tana wani ya mutse fuska tace eh kizo kawai Ai duk daya ne nida Rukyyn " tafada batare da ta gaishe da Ummin ba

"Cikin nutsuwa Ummin tace OK babu damuwa sai nazo din takashe wayar domin ita ma wani lokacin tana mamakin yadda takewa Siyama Abu sai kace wata Sa'arta. Mikewa tayi tana kallon momyn siyama dake cika tana batsewa Da sunan bacin rai tace to hjy yabi" zan tafi Akara hakuri kinsan yaranan sai hakuri

"Tace hakuri kam munayi sai dai mudaura A kan Nada Amma gaskiya kijama danki kunne ya na zallintar "yata

Ummi tace komai ya huce insha Allah haka bazata kara faruwa ba"

"Karfe shida shaura Ali yayi parking din motarsa cikin harabar gidansu da sauri malam Haruna ya karaso gurin gami da karbar kayan Abincin dazu dake hannun Alin yana kokarin kulle mota

"Yace Sannu Mlm Haruna da kokari "yawwa sannu Oga an dawu lafiya ya Aiki da fama da jama'a?

"Alhmdulih malam Haruna yaya naku Aikin? "Alhmdullh wallahi "masha Allah Alin yace kana suka jera a tare I zuwa cikin gidan suna Dan taba hira fuskar malam Haruna tamkar Auduga sabida fara'a ganinshi tare da oga

"Ummi CE kawai a zaune A falon sai Asabe dake Ai kace Ai kace

Yayi sallama Da sauri Ummin tadago tana kallonsa baki a bude tana Amsa sallamar tace me kuma ya kawoka ga matarka can tundazu na gida tana jiranka

Yana Sosa kunne da ki din hannushi ya karasa falon fuska babu yabo babu fallasa ya zauna cikin kujerar yace " Ummina nake son gani shiya sa " tsaki Ummi din taja tace "bafa nasan Neman magana Ali"

Sakin Fuska yayi kadan yace "Allah da gaske nake Ummi " Kafin Ummi tayi magana Su Na'ima sun shigo duk su Ukun D'ija CE A baya tana cikin hijab'

Kanta A kasa da ta fahimci waye a gurin ta Bude baki Cikin wata kasalalliyar Murya ta gaidashi kamar yadda sauran suka gaidashi din"

"Dakinsu ta shige hannunta riqe da wata bakar leda yayin da Na'ma da Fa'iza suka zauna kan kujrar dainnig Dan bubu damar zaman gurin ganin Ali a zaune

"Kallo daya yayi mata ya fahimci A kwai damuwa a tare da ita hankalinshi ne ya tashi ya zubawa kofar dakin data shiga ido yana Nazarin Abinda ya sauyata

Ganin inda yake kallone yasa Ummi n tafahimce shi ta6e baki tayi tace wai bata da lafiya sabida tsabar kinibibi lafiya lau fa tatashi Dan na sata tayi maka Abinci shine ta langwabe wai kanta ciwo yake tun dazu taki cin komai yanzu karbo magani suka rakata

"Babu Abinda ya canja a yanayin fuskarsa Ammafa hankalinshi ya tashi 'D'ijanshi babu lafiya tabbas bata da lafiya domin ba'a karyar ciwo ya gani a kwayar idonta yanzu

"Sabida haka bai cewa Ummin komai ba ya mike ya durfafi dakinnasu cikin yanayi tafiyarsa

"Binshi da Ido Ummin tayi har yashige dakin tana mamakin mai zaije yayi A dakin"

*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛

*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*

*page*
*146*

"Tana zaune gefen gado ya shiga dakin

Hannuta dafe da kanta tsayawa yayi daga bakin kofa hannayensa zube cikin Aljihunsa ya zuba mata ido

"Taji lokacin da aka bude dakin tayi zaton Cikinsu Fa'iza ne shiya bata dago kai ba

'Jikinta ne yabata ana kallonta sabida haka cikin rashin kwarin jiki tadago kai tana kallon gurin tana Dan ya mutse fuska

"Ido biyu sukayi da Ali da sauri ta mai da kanta kasa tana ya mutse fuska "

"Karaso wa yayi gurin ya zauna gefenta jikinsu har yana haduwa domin dab dab ya zauna

"Matsawa tayi da sauri ya qara matsota ta kara matsawa ya kara matsota har sai da ta dangane da Alon gadon

"Sosai kusancisu yayi Dan duk Wanda yayi motsi a jikinsu dole ya ta6a jikin junansu sai kawai ta takure jikin gadon kamar tafashe da kuka'

"Shi kuma still idonshi na kanta yana kallo shida kallo ba dabi'ar shi bane Amma baya gajiya da kallon D'ija"

"Hannuta ya laluba yasa anasa ya riqe yana murzawa kadan kadan yayi gyaran murya fuska babu yabo babu fallasa yace meke damunki Ance baki da lafiya kinqi cin Abinci?
Chapter 11 · 0% Book details