Sashe 12
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kuka D'ija tafashe dashi jin irin Abinda Ali yake mata da hannu gefe guda kuma dama Neman me rarrashinta take"
"Kuka take sosai tana kokarin cire hannuta anasa shi kuma ya riqe GAM"
"Kallonta yake fuska dauke da murmushi kukannata Abin sha'awa kuka yanasa wasu muni ita D'ija kyau yakesata D'ija ta daban CE
"Yace mai nayi miki daga tambaya sai ki fashemin da kuka Uhum"
"Banza tayi masa batace komai har yanzu kuka take
"Girgiza kai yayi ya cire hannusa anata ya mike ya tsaya a kanta yasanya hannu yana kokarin dago kanta dake sunkuye
"Da sauri D'ija tabige hannu cikin kuka tace ni ka kyale ni meye ruwanka dani to
"Gyara Fuska yayi yace ni kike duka!! Anqi A gyaleki din zaki gaya min Abinda yake damunki koko sai na duba da Kaina?
"Cikin kuka D'ija n tace kaina ne yake ciwo jikina inaji kamar Ana wura huta"
"Hawa gadon yayi Sosai yace zo inji yaya yanayi jikin naki yake yafada yana kokarin jawota"""
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Zillewa D'ija tayi ganin da gaske yake ta koma can gefe tana zare ido"
"Shi kuma yayi mata hakane Dan ta bude fuskarta sosai so yake yaga fuskarta aikon yasamu domin kallonsa take tana makamasa harara sama da qasa gami da motsa baki na sabo "
"Da hannu yayi mata A lama datazo ta zauna yace zo ki zauna muyi magana babu Abinda zanyi miki yafada babu wasa a fuskarsa
"Kafada D'ija ta makale Alamar taqi sai kace wata yarinya kamar kace kyatt ta ruga domin Alin tsoro yake bata"
"Dariya ya fashe da ita sosai yake dariya Dan bai ta6a dariya irin wannan a gaban D'ijan ba tunda ba dabi'arsa bace 'Abinda take ne yabashi dariya yakasa danne dariyar"
"Ito ita ma D'ija Abin mamaki yabata ganin yadda Ali ya Bude mata duk hakoransa yana dariya bata taba ganin dariyarsa ba irin ta yau ba Ashe haka dariya take masa kyau"lailai ma mutumim nan take fada cikin ranta"
"Yana daga bed din yake kallonta yace in kika sake nazo nan Abin bazai yi kyauba gwara kizo kawai ni babu Abinda zan miki yarinya ni mema zanyi da ke "yar qauye kawai daman kinsamu na kulaki"
"Tawowa tayi tana motsa baki cikin kunkuni tace to Ai bani nace kazo ba har ka kulani ka kyale ni kawai''
"Ya Dan tsinci Abu kadan daga Abinda take cewa girgiza kai kawai yayi ya nuna mata gefensa yace zauna fuska babu walwala"
"Zamatayi tana daudauke fuska
"Tun yaushe kan naki yake ciwo INA magungunan da kika karbo
"Mikamasa ledar maganin tayi wacce take aje a kan bed din tace yau da safe nafara ji"
"Ba zato taji hannusa a jikinta yana dubawa da nufin jin yanayin zafin zazza6in
"Kallonta yayi yace kin ce jikinki yana zafi Amma gashi babu Alamar zazza6i a jikinki
"Hakama Dr yace babu zazza6i ni Amma inaji Ajikina D'ijan tafada
"Magungunan ya hau dubawa daya bayan daya kana ya dago yana kalonta yace yanzu Abinda za'ayi jeki debo Abinci kifara ci sannan kisha maganin bana son gaddama mugani zuwa anjima in baki dai naji ba sai muje a dubaki "
"Hawaye ne yafara zubarmata tace yaya Ali Dan Allah kai kaini gurin Nene Dan girman Allah kabani wayata kaji"
"Cikin mamaki Ali yace ya INA miki wata magana kina wata kije ki dauko Abinci nace kuma kidaina wannan kukan ya isa haka"
"To kabani wayata in ma bazaka kaini ba natafi da kaina ko Abbah ya kaini"
"Harararta Alin yayi yace zan mam mareki fa Anqi abada wayar nace dole ne rike wayar iyi?
"Ni nagaji da zama nan wallahi ai dama ance ne makaranta zanyi to nayi nagama A mayar dani in da a ka dauko ni so Ake A kasheni Anan tafada cikin reshin kuka domin in ta tuno da wannan mummunan mafarkin datayi dazu da safe sai gabanta ya yanke ya fadi """
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Cikin mamaki Alin yake kallonta gami da Nazarin maganganunta gashi har yanzu kuka take bilhaki tsakaninta da Allah
"Yace to naji kukan ya Isa zan baki wayarki in ma batayi ba zan sai miki wata shikkenan ko?
"Daga kai tayi tace yaushe zaka mayar dani gurin Nene n to?
"Yace kibari in samu time sai muje nima INA so inje mugaisa ko?
"Zumbura baki tayi tace gaskiya muje a satinnan Dan Allah'
"Shi kuma Dan ta daina kukan yace naji "jeki dauko Abincin inanan INA jiranki zan tambayeki kinjiko"
"Tashi tayi tafita daga dakin. Taje ta debo Abincin tana kallonsu Na'ima a can Falo suna kallo Dan basu ga fitowarta ba
"Ummi ko tana ta mamakin mai ya zaunar da Ali a dakin har yanzu bai fito ba tasan halin yaronta shiyasa ma bata wani daga hankalinta sosai ba"
"Shikam Ali tana fita yafara nazarin maganganu ta kasheta Akeso ayi wayakeso ya kasheta meya ke faruwa lailai D'ija bata jin dadin zama da 'Ummi tuntuni yasan da wannan to Amma tana nufin Ummin CE zata kasheta ko wa!!
"Da Abinci ta shigo cikin wani karamin plate ta zauna tafara ci kadan kadan
"Yace wannan Dan Abinci shi zaki ci ?
"Daga kai tayi 'yace to ki cinyeshi tas wallahi kar inga saura"
"Aikon da kyar Tacinyeshi ta Sha ruwa duk yana zaune yana kallonta ballo mata maganin yayi yabata shima tana ya mutse ya mutsen fuska ta karba tasha"
"Yace zo nan to gurinshi taje dai ya nanan zaune gefen kadonta ta zauna kusa dashi
"Gyara Fuska yayi babu Alamun wasa yace yaushe kika fara raina Ummi gami da yi mata rashin kunya kina nufin itace zata kashe ki?
"Kallonshi tayi tace yaushe nafadi haka ni Ummi Uwata CE Dan banda Uwar da ta fita bayan Nene tunda haka natashi bansan Mahaifiyata ba"
"Tafada kwalla tana cika kwarmin idonta saura kadan su zuba cikin tausayawa kanta"
"Yace kar kisake wannan hawayen ya zuba wai ke kuka baya miki wahala ne ?
"Shiru tayi tana kokarin maida hawayen tanaji wani dun qulallan Abu a maqogaronta yana damunta tasan kukane kawai maganinshi
"Yace to naji ba da Ummi kike ba dawa kike waye yake kokarin kashe ki?
"Gyara fuska tayi tana tunanin ta gaya masa mafarkin datayi koko kar tafada masa Siyama dai matarsa CE bai zama laillai ya yarda da mafarki ba Dan duk rabinsa gaibu ne Amma ita kam mafarkin ya dimautata sosai
"Wata zuciyar tace kifada masa kwai ko ya yadda ko kar yadda"
*MUTARA A GABA*
😊💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY. WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*page*
*147*
"Dazu da Safe da na kwanta bacci nayi mafarkin Wai Siyama ta bi yo ni da wuqa zata cakamin a gidanka ina tare da wasu yara da bata same niba shine ta cakawa wani yaro da naji kafadi sunansa cikin mafarkin wallahi na tsorata da mafarkin sosai domin kamar gaske Aunt Siyaman kamar Mara hankali ta koma ni tsoranta ma nake ji yanzu tafada tana kallon Alin cikin tsoro
"Yace Au Har dani Acikin mafarkin naki ? Ashe yanzu kina nufin Siyama CE zata kashe ki Kenan
?
"Tace dama nasan baza ka yadda ba Ai
"Ke bana son Shirme A kan me ko zan yadda da shashanci waya gayamiki mafarki gaskiya ne?
"Wallahi yaya Ali da wuya inyi mafarki kaga Abin bai tabbata ba tun ina yarinya haka na ke tafada idonta A kansa
"Shima ita yake kallo yana Dan nazarin mafarkin kana yace kina nufin ke waliyyace kenan?
"Zumbura baki D'ija n tayi tace ni bance ba bana ma fatan mafarkin yazama gaskiya tayi hakuri zan tafi in bar garin ma in koma gurin Nene ni ban San me nayi mata ba tabi ta tsaneni"
"Mikewa yayi yana kallon Agogo ganin lokacin Sallar magariba ya gabato yace kece kike tsokanarta kin rainata shine dalili kawai"
"Kana yace kar in kara ji kin kuma maganar mafarkin nan kinji ko mafarki ba gaskiya bane Siyama bata isa tayi miki Abinda Allah bai miki ba
"In zaki kwanta ki dinga Addu'a sosai kinji ko
"Maganar zaki koma gurin Nene ki Ajeta gefe babu ita kinzo kenan sai dai kije ki dawo " kalasss" yafada yana kokarin Fita daga dakin"
"Saurin tare masa hanya tayi kanta a qasa tace to maganar wayartawa fa nifa bazan iya rayuwa ba fa babu waya ba daga jiya zuwa yau A takure nake jina "
"Kallonta yake mai kamar harara yace gafara malama in wuce karkisa in rasa Sallah wallahi naga dama ma sai in hana wayar inga yadda zakiyi ni sa'anki ne da zaki tarewa hanya "
"Da Sauri D'ija ta matsa gefe ganin yana kokarin tureta ya wuce!
Ficewa yayi daga dakin cikin Sauri domin A yanzu dai babu Wani Uzirin da zai dakatar dashi mutukar baiyi Sallah ba
*ALI KENAN GADANGA QUSAR YAQI*😊
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"To itama D'ijan Alwala tashiga tayi tana fitowa Su Fa'iza na shigowa
"Lokacin da ya dawo daga massalacin Abbah ya shigo gidan yau bai dawo da wuri ba Sabida haka A gurguje suka gaisa da Abbah kana ya kar6i Abinci a gurin Ummi Wanda da qyar ta bashi a cewarta yaje gida matar shi nacan tayi masa girki sai da ya lallabata sannan
"Lokacin da ya Isa bracck din ana kiran Sallahr isha to sai da ya gabatar da Sallahr nanan cikin masjid din dake cikin gurin kana ya wuce part din nashi
"Siyama na zaune cikin kujera cikin wasu mutsiyatan kaya fuska tasha kwalliya tana jiran isowar Oga
" Kallo daya yay mata ya dauke kai jiki A sanyaye ta karasa gurin yaya Ali sannu da zuwa"
"Yawwa sannu yace
"Ya Aiki? Alhmdullh shine Abinda yafada yabude dakin NASA
'Bin bayansa tayi bai CE mata komai ba ya zauna yana balle Agogon hannusa hade da cire takalma domin Wanka kawai yakeso yayi
"Ta karaso gurin da nufin cire masa takalman ya dakatar da ita da hannu yace fice min daga daki Mara mutumchi"
"Gabanta ne ya yanke yafadi domin da dafarko dataga ya kulata tazata ya hakura"
"Tsogunawa tayi tana kukan munafurci Dan Allah yaya Aliyu kayimin Aikin gafara wallahi bazan qaraba in Sha Allah har gida ma zanje inbawa D'ijan hakuri Ai inda mutumci mahaifinta nima mahaifina ne"