Sashe 21
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"E An zaga din Ai kataro mach wallahi Al!! Kafin ta rufe bakinta taji Saukar wani ba hagon Mari jikinshi na karkarwa ya kara Mayar da mata da Wani yace Ni Sa'anki ne da zakisa a gaba kina gayawa magana son ranki Wallahi kece a wahale
Bakinta bai mutuba Tace Anfada din gwara ka kasheni Ai in huta A kan Auren ka Mugu Azzalimi Kafarshi yasa yatake tata yana mutsika mata "yan ya tsu
Tana kuka Wurjan jan ta dauki filon gadon Nene tana dukanshi da shi har yanzu bakinta bai mutu ba
*Tofaaaaaa*
😊
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY. WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*page*
*159*
Da Sauri Nene tashigo dakin jin Kukan da D'ija take rusa
Me zata gani Ali ne tsaye kan D'ija kwata kwata ma bata ganin D'ijan sabida rufeta da Alin yayi
"Meye haka Ali Nene tafada tace kaifa dadina da kai kenan Abin duka baya yi maka kadan mai taimaka daga mata kafa don Allah tafada tanason dauke kafar tasa
Fuskarsa A hade yace ba kyajin irin zagin da take min ni zata rainawa hankali ko ni sa'anta ne Angaya mata ni ma ina son hadin ne iyi kinga Nene do Allah ki kwance wannan Abin in ba haka ba zan iya yi mata rauni wallahi in dai tace zata dinga yi min rashin kunya
Kafin Nene tace wani Abu 'D'ija ta samu ta mike sabida ya daga mata kafar tace karka fasa Ali kudirinka a kai na daban yake da nawa ni nawa ya Sha banban da naka Muzuba ni da kai Mugu Allah sai ya saka min tafada tana kuka hade da daukar fililokan gagon Nene tana jifanshi dasu tana kuka
*innallahi* Ni *Hajara* Ke D'ija maye haka wane irin rashin hankali ne wannan wannan yana nuna cewa in an muku Auran ma wasan doke doke zaku dingayi. Ta fashe da kuka ooo
Nene kuka D'ija kuka Ali na tsaye na kallon Ikon Allah delu kuwa sai rarrashin Nene take a kan tayi shiru don Allah
A haka Abbah ya shigo ya samesu cikin tashin Hankali Ali ya kauce daga Hanya Abban ya karasa shigowa dakin
Yana kallon Mahaifiyarsa na kuka ranshi a 6ace ya ke kallon Ali yace mai yafaru?
"Ban Sani ba Abbah Ali n yafada cikin Fusata Abbah yace bana son rainin hankalifa Ali mahaifiyartawa na kuka ga ka a tsaye kace bakasan dalili ba
Shiru Ali yayi kanshi A kasa
Cikin Sauri D'ija tace zaginta yake wai shi baya sona gwara ta warware Abinda take kokarin shiryawa in ba haka sai ya kashe ni da kyar ta kwace ni A hannusa yanata takamin kafafu wai sai ya karya ni tafada tana rusa ihu gami da lanjarewa a kangadon Nene tana rike kafafunta kamar gaske
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
A Fusace Abbah ya waigo ya kaiwa Ali Mari!! Cikin Bacin rai yace A kanan wannan Maganar kasaka Nene kuka Sabida baka da Mutumchi Ali meye Abin D'ija da zaka dinga nuna mata kiyyaya karara iyi ai tafika kyawun Hali kai wace macece ma zata iya zama da kai bari kaji Dan Nene tafada tana son ta hadu Ku Aure ne yasa na yadda Amma kasan babu yadda za'ayi in baka ita sabida Sam baku dace ba me kafita dashi da har zaka dinga cewa baka so rasa Masoya tayi iyi?
Yafada A zafafe yana kallon Ali ba tambayarka nake ba Abbah n yakara maimaitawa a karo na biyu?
Yana tsaye kanshi a kasa ranshi a mutukar bace Yau shi Abbah ya mara duk a dalilin D'ija Lailai zai kullawa yarinyar tunda yake da Abbah ko mummunan kallo bai ta6a hadashi dashi ba balle duka domin dama ko da can shi ba yaro ne mai kwarafniya ba
"Yace kayi hakuri Abbah don Allah Abar maganar na Amince shikkenan"
"Cikin Wani Bacin rai n Abbah yace ko Ka Amince ko kar ka Amince Sai Anyi sabida ba Amincewarka muke bukata ba kasa mu yarinyar Arziqi har kadinga cika baki bakaso
"Nene tace dakata Bashir!!
Fadan ya isa haka Me yai Maka iyi yaya zaka dinga balbaleshi da fada har da duka iyi mai yai zafi tunda Abin yazama haka zan warware wannan kullin kowa ya huta kada bayan babu raina Wani Abin yafaru kowa yaje ya Auri Wanda yakeso to kaji!!!!!!
Gaban Ali ne yayi wani Mugun faduwa jin Furucin Nene n Gumi sai yan ko masa yake ta ko ina ga bakinshi yanata motsi yakasa Magana
Ta mai da kallonta kan D'ija tace ke kuma muna fuka nagama zama dake Dan Ubanki yau she Alin ya zageni iyi da zaki kullamasa sharri har kisa a mareshi a banza ko kece Autar mata Ali bazai Aureki ba ehee!! Sabida haka ki tattara yanaki yanaki ki tafi can dangin Mahaifiyartaki mungama zama dake nagama magana To kaji!!!
Tafada tana ban tarar goronta hankalinta kwance
Shi ma Abbah gumi yake yana Mamakin rikicin Nene yanzu yanzu zata fadi magana sai ta canja babu a binda ya dameta
"Yace A'a Nene baza'ayi Haka ba kiyi hakuri Dan Allah tuntuni munyi magana da iyayen yaran nan sun Amince da haka yanzu daga baya kuma azo da wata maganar babu dadi hakan!
"Sai kayi Bashir ni nagama yanke magana "
Shiru dakin yayi kowa yana saka wacce zata fishsheshi
"Abbah ya kalli Ali da rai A bace yace ai Kaga Abinda ka jawo mana ko ai shikkenan ka cuci kanka ni babu ruwana"
"Dulu tace duk ko kwantar da hankalinku in Sha Allahu komai zai wuce ranta ne ya baci zuwa an jima zata sauko
Harararta Nene tayi tace babu wani saukowa da zanyi ni nagama magana ehe!!
Ficewa daga dakin Ali yayi hankali a tashe ga wani zazza6i da yafara ziyartarshi yanzu yanzu can 6angaranshi ya nufa yabude yafada kan katifa rigijiffff! Yana jin wani mugun Sanyi a fatar jikinshi
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
D'ija ko babu Abinda ya dameta jira take dare yayi ta hada kayanta ta bar gidan ta yadda da Abinda Nene tafada har in dai baza ta Auri wancan Mutumin ba
Nene na kallonta tanata faman hada kayanta cikin jaka batace mata komai ba
"Delu tace kiyi hakuri mana Nene don Allah kinsan duk Auran da a kai turka turka a kanshi yafi Albarka Wallahi zakiji dadin Abin nan gaba
Kyaleni dasu Delu Dan sunga ina rarrashinsu ne shine za su sanya Min hawan jini Ai babu komai
To babu laifi in ji delu tacigaba da cewa kin San sha'anin yara su baza suga Abinda a ke hango musu ba
Kwafa Nene tayi bata ce komai ba
"Me za'a girka ne delu n tafada tana kallon Nene"
"Ko meye ma ki girka delu in ji Nene"
Mikewa tayi tafita daga dakin tace to Allah dai ya Warware mana
Shiru dakin yayi D'ija taqi kallon in da Nene take. Sai cin magani take tagama hada kayan tayi kwanciyarta a nan kangadon tana saqe saqe cikin ranta
Ita ma Nene ko kallonta batayi ba ta dauki redio ta da karamar tabarma ta fita daga dakin ta shimfida tsakar gida ta zauna tana kokarin kama tashar *Redio Kano bello dandago*
'Na'ima da Fa'iza suka fito suka sameta a gurin nan suka zauna ana hira Delu na daga kchin tana basu dariya
To Har Magariba Ali bai fito ba yana ciki
Hankalin Nene ya tashi sai satar kallon bangaran nashi take domin tasan da tuni yafito zuwa massalaci tunda lokacin Sallah yayi
Jameel ne ya shigo gidan jikinshi budu du da kasa domin bayan sun dawo daga zaga dangi shida su Abbah ya canja kaya yatafi filin ball'
Da Sauri Nene tace kai Jameel Ali na Waje kuwa ?
"A'baya nan Yazo A she ?,yafada
"E mana zo ka duba min cikin dakinsa ko bacci yake nasan da tuni ya fito magariba tayi"
Kafin ta rufe bakinta Alin yafito ya sauya kaya cikin jallabiyya fara karrr da ita hannusa maqale da carbi ko kallonsu baiyi ba ya fice a daddafe domin daurewa kawai yake jikinshi ya dau zafi zazzabi ne rummm a jikinshi
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*LAM YA LID WA LAM YU LAD YA ALLAH*👏🏻👏🏻👏🏻
*page*
*160*
" kallo suka bishi dashi dukkaninsu Nene tace ko da naji ni nasan yana ciki yaron kirki. Allah dai ya canja maka da mafi Alkairi
Amin su Na'ima suka ce duk da basu San me Nene takewa Addu'a ba
D'ija na daga daki tanajin duk Abinda A ke wato ita ba Alheri bace ko me Nene take nufi wasu hawaye ne su ka dinga fitarma ta masu radadi wannan shine a dake ka a hanaka kuka Lailai Nene wato tana nufin tafison Ali a kanta shikkenan ai babu komai rayuwace. Wato ita babu Mai rarrashinta Sai kuka take ita kadai a daki
N'aima tace ina D'ija take ne?
Tana ciki n dak in Nene Fa'iza tafada
Mikewa tayi ta nufi dakin Nene tabita da Harara tana tabe baki tace kini babbu kawai
Wai Mai a kai miki ne tafada tana zama gefen gadon
"Kyaleni ya N'aima D'ijan tafada tana hawaye
"Ya Asalin in kyaleki cewar Na'ima ki gaya min ko da A kwai taimakon da zanyi miki"
"Ya Ali Nene take so in Aura har da Cewa idan ban yadda ba Sai na bar gidan nan ni kuma na yadda in bari a kan na Aureshi
"Lailai D'ija baki da Hankali A kan yaya Ali kike wannan kuncin da koke koke ke Abin farin ciki ne ai a gurinki gami da Alfahari
Kafin Na'ima n ta rufe baki D'ija ta Mike a fusace tace kinga Ya N'aima Dan Allah rabu dani dama nasan bazaki goyi bayana ba wane farin ciki da Alfahari zanyi a kan Auran babban Makiyina Wanda bana kauna to bari kiji ni macace mai "yanci Kamar yadda zakiyi Auran so nima haka nakeso a kyaleni nayi Sabida haka ni a rabu dani haka
"Rike baki N'aima tayi Cikin Mamaki tana kallon D'ija dake tsaye a kanta sai huci take tace ko dukana zakiyi ne Iyi D'ija daga Fada miki gaskiya
"Bana son gaskiyar tafada a hasale"