Sashe 13
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kallonta yayi da Fuska a daure yace yanzu dai fita zan yi Wanka ne zan fito falo in sameki dama zamiyi magana dake"
"Jiki A sanyaye Siyama ta fice daga dakin tayi zaune A falo tana jiran fitowar Ali
"Sai da yagama komai na Al'adar rayuwarsa sannan yafito falo n yayi mamakin ganin Siyama a zaune A falon har yanzu
"Zama yayi cikin kujera fuska A daure ya na kallonta 'ita kuma tai saurin sunkuyar da kai domin bazata iya jurarar hada ido da shi ba"
"Gyaran murya yayi yace Siyama dago kai tayi tace Na'am cikin firgici domin bai taba tsayawa ya kirata cikin nutsuwa irin wannan ba
"Ni kika je kika kai kara gurin Ummi cewa bana kwanciya dake sabida baki da mutumchi ko!
"Gabanta ne yake dukan sittin saba'in tayi tsittt!!
"Yace dake na ke Dan Ubanki
"Shiru tayi yace wato bazaki bani Amsata ba ko sai jikin ki ya gayamiki ne
"Inda inda tafara yace gyara maganarki banason gargada "
"E dama kullum ina cikin bukata ne shiyasa yanzu narasa yanda zanyi ne da'ike ni inada "yawan sha'awa shiyasa yanzu haka ma wallahi cikin bukata nake tafadi maganar cikin inda inda gami da rawar Baki!!
"Kallonta yake cikin mamaki yace Ni kike gayawa ke macace ce mai bukata OK toum yanzu me kikeso Ayi miki yafada idonshi tsaye a kanta'
"Wani dadi ne ya lulubeta tace kabiya min bukata ta Dan Allah wallahi ina cikin wani yanayi!! Shine kawai Abinda yake damuna'
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Girgiza kai yayi yace OK sai kuma me bayan wannan A cikin bukatun naki?
"Cikin murna tace wallahi shikkenan ni dai indai zakadinga kwanciya dani Nagode Dan Allah ka dinga yi min kiss ina son bakinka wallahi"
"Bayan wannan fa sai me yafada yana mata wani kallon baki da hankali" yana tunanin ta yaya zai fara hada baki da Siyama domin kwata kwata bakinta bai burgeshi balle yai sha'awar sa
"Tace Shikkenan wallahi ni kuma zaka sameni mai mutukar yi ma biyyaya kuma nima duk Abinda kace in yi maka zanyi maka fanni Auratayya wallahi"
"Yace karkidamu duk kin samu jeki dakinki ganin zuwa yanzu
"Tashi tayi Cikin murna ta shiga dakinta gami da shiga toilet ta gyara tsommokaran da tasa cikin wandonta Wanda yake tare mata wannan Ruwa dake fita a jikinta har yanzu kana ta goge bakinta da brush tana tunanin yaya zataji bakin Ali cikin nata
"Tana fitowa ta feffeshe jikinta da turare ta kwanta a gado Cikin tsananin bukatuwa "tana jiran Shigowar Oga"😂
*Lol Siyama*😋
"Tana Barin Gurin yadade yana mamakin ta laillai batada hankali tabbas zai kwanta da ita kamar yadda takeso da kuma hakkinta dake wuyansa tare da farin cikin iyayensa Amma zata gwammace ma bata furta cewa tana so ba Dan kaca kaca zai mata Dan Uwarta Abinda ya ke kulla mata Kenan!!!
Maganar hada baki babu wannan zancan Dan kwata kwata baya sha'awar hakan da'ita
"Sha biyu shaura yashiga dakin nata bayan yagama kalle kallensa A falo
"Tana kwance A gado tayi daidai bacci yana Dan fizgarta kadan kadan taji shigowarsa
"Babu wani waye waye Ali ya haye gadon ya jawota batare da wata soyyayaba ya yage rigar jikinta
"Gabanta ne yafadi ganin Fuskarsa ta rikede ta zama kamar ta zaki! babu Alamun rahama ko kadan a tare dashi
"Tazata za'adanyi Abubuwa kafi wannan sai taga Oga yana kokarin tube mata wando
"Dama shi babu Abinda ya cire a jikinshi jin hannusa a jikinta tafara dauke wuta ta qamqameshi tana sakin a jiyar zuciya
"Shi ko Ali wani mugun doyi ne gami da karni ya bugi hancinsa lokacin da kusancinsu da Siyaman yayi tsanani
"Da Saurin ya fincike jikinshi jin wani bala'een Amai yana yunkoro masa *karku manta da cewa Ali bayanso wari ko kadan balle irin wannan mai hawa kai*
*inna lillahi wa'inna ilaiyi raji'un*
"Shine Abinda ya furta ya sauka a su kwane cikin tashin hankali yayi waje a guje domin jin kamar "yayan hanjinsa zasuyo waje"
😊
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*pege*
*148*
"A mai ne ya kecewa Ali sosai ya dinga kwararashi A toilet din dake dakinshi babu waqqautawa sai da ya A mayar da duk Abinda ke cikinsa sannan yaji Sa'ida Amma duk da haka bai bar yunqurin Aman ba'
"A daddafe ya miqe ya wanke bakinsa tas kana ya fito ya zauna gefen gado yana laluben wayarsa cikin wani tashin zuciya number wani yaronsa ya kira domin yazo ya gyara masa toliet dinshi "Ai kwan ko minti biyar ba'aba yazo yana buga kofa
"Mikewa yayi yaje ya bude masa yayi masa bayanin yashiga maza ya gyara masa toilet da sauri"
"Cikin bin Umarni ya Amsa da Angama Oga kana ya huce cikin dakin Alin
"Zama yayi nan falon yana laluben number Dr Hashim domin dole sai yasha Abinda zai kwantar masa da wannan tashin zuciyar da yake yunkoro masa
"Yau sha rabon da ya shiga irin wannan tashin hankalin Ai tun yana yaro domin da yayi hankali sosai yake gujewa Abinda zai daga masa hankali irin wannan"
"Gefe guda kuma yana mamakin wane irin wari ne irin wannan yarinyar take tafkawa yaushe ta zama haka domin dai shekarun baya kwata kwata bai Santa dashi ba"
"To Siyama Cikin tashin hankali ta mike zaune ganin yanda Ali yafita da mugun gudu yana toshe hanci '
"Abin mamaki ita bata jin warin ba A cewarta ganin tasa turare Sabida haka Cikin fitar hayyaci ta mike da niyar bin bayan Alin domin yariga yagama daga mata hankali dole ya biya mata bukatarta ko ta halin yaya ne tunda shi ya dau Alkawari"
"Yana ganin fitowarta ya daka mata wata muguwar tsawa ganin ta nufo inda yake gadan gadan
Yace kar ki daddara kizo min nan wallahi Sai nakusa Sumar dake Dan Uwarki kasheni kikeso kiyi yafada yana tsartar da yawo kadan har ila yau zuciyarshi sai faman hantsile take yasan Kafin ya daina jin wannan yanayin sai ankwana biyu
Bata daddara tacigaba da tawowa zuwa inda yake zaune
"Sai ga Ali ya mike da mugun sauri kamar Wanda yaga Abin cutarwa
*yo Abin cutarwa ne mana a gurinshi sabida duk Abinda mutum yace bayaso dole ya guje masa*
"Yayi hanyar dakinsa Cikin Sauri ya banko kofar yashige ya mayar ya 6ame 6amm!!
Cikin ransa yace yarinyar nan kasheni takeso tayi "yar iska kawai
💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛
"Zama tayi nan kasa ta daura hannu A ka tafashe da kuka na shiga uku ni Siyama wannan wane bala'i ne yakeso ya sameni kuka take sosai babu mai rarrashi zuciyata kamar tayi bindiga ta Faso kirjinta tafito haka takeji tana zaune hannu Aka!
"Yaron Oga yafito bayan yagama Aikin da Akasa shi kallo daya yayi mata ya dauke kansa dake ba ba haushe bane 'Cikin turanci yace ita kuma wannan me'akai mata sai kace wata mahaukaciya sabon kamu!
"Ficewa yayi daga falon yana kunshe dariya sai da yafita yayi dariyarsa sosai domin dama ba wani shiri suke da Siyaman ba
"I tako Siyama batasan ma yanayi ba domin bata cikin hayyacinta tana can tana saqa wacce zata fishsheta"
*Allah ka karemu daga Aikin Dana Sani Ameen*
"Toilet din ya kara Shiga ya dinga kakalo Amai domin da gaske Aman yake ji Amma sabida babu komai A cikinsa haka ya hakora ya fito yana mai da numfashi sai tsaki yake tafkawa!
"Zagi kuwa tasha ya fi curin masaki gurinsa"
"Kara ki ran no din Dr yayi bugu daya yayi wannan karon tashiga
Daga bangaran Dr din yace yawwa mutumina dama yanzu nake tunanin kiranka sai gashi ka kirani"
"Dallah kyaleni malam bani da lafiya Alin yafada a fusace ganin Dr din yana so ya kara bata masa rai domin yasan maganar D'ija zai masa"
"Dr din yace Ok meke damunka Abokina tabbas naji muryarka ta sauya?
"Tsaki Alin yaja yaje ka kawomin tablet din nan danake Amfani dashi idan 'ina jin Amai domin jikina a mace yake bazan iya zuwa ba"
"Dr yace Assha ya Akai haka ranace ta baci Abokina nasan dai kana kiyayewa sosai!!
"Dan Allah karka dameni Alin yafada yace INA jiranka yanzu INA cikin wani yanayi yakashe wayar bai tsaya sauraron mai Dr din zaice ba"
"Da yayi niyar kiran Faruk kawai ya kyaleshi sa hadu in Allah ya kaimu gobe gurin Aiki
"Kwanciyayi nan kan Sofa'yana mai da Nuffashi yanaji yana gani yana kallon kayan Abincin da Ummin tabashi Amma babu halin yaci domin Abinci bazai zauna ba sabida dole yadawo a halin da yake ciki da yunwa zai kwana!!
*Siyama ta cuceshi wallahi*
*Ni Binta nace malama Siyama ganin naiman gira gashi zaki rasa ido Allah yasa ki gane*
*Mutara A gaba*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻👌🏻👌🏻
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MM*
*ABDUL WAHABU*
*BISSIMILLAHI RAHANIRRAHIM*
*page*
*149*
"Bacci ne yasoma fizgar Ali kadan kadan yaji kiran Dr A waya ''
"Mikewa yayi yana hada hanya kamar Wanda ya Sha kayan maye yaje ya budewa Dr kofa"
"Bai tsaya sauraron Dr din ba ya joya haka Dr yabi bayansa yana mamakin ramar sa lokaci guda!!
"Zamayi kan Sofa"yana kallon Alin yace wai ya Aika ne naga duk kadawo kalar tausayi"
"Tsaki Ali yayi gami da Dan tsaratar da yawu cikin tissue kadan Cikin ya mutse fuska yace kyaleni Dan Allah ina maganin yake?
"Mika masa Dr yayi yace kasan dai ka'idarsa dole sai kaci Abinci tunda babu komai a cikinka!
"Girgiza kai Ali yayi yace Abinci bazai ciyoba yanzu kai kanka kasani bani kawai insha haka ko naji dadi"
"Dr yace bazai yiwuba daure dai kaci ko yayane Dan Allah"
"Bai ce komaiba ya mike ya isa inda kayan Abincin suke aje yasa kadan yana Dr din tayi !
Kallon Abincin Dr yayi yaji bazai iya wuce tayi ba sabida haka shima saukowa yayi yasa suka faraci
"Cikin ikon Allah baiji Yunkurin Aman ba da yafara cin Abincin Sabida haka a daddafe yasamuyayi cokali biyar yamike daga gurin yana kallon Dr yace gashinan dai Ai naci ko
"Is Okay Dr yace ya isa wannan din ma dama matsalar kasha maganin bakaci Abinci ba shine matsala"
"Yace INA madam"ne?
"Banza Ali yayi masa kamar baji Abinda yace ba ya wuce ya zauna bayan ya dau ruwa ya balli maganin ya zauna gefen gado"