Sashe 1
Nana Khadija Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NANA KHADIJA*
💜💜💜💜💜💜
💛💛💛💛💛💛
*STORY WRITTEN*
*BY*
*BINTA UMAR MMN*
*ABDUL WAHABU*
*pege*
*134*
"Su Siyama kam suna fita suka ci karo da motar Aliyu dauke dasu 'D'ija a ciki ya na kokarin gyara parking shigowarsu kenan D'ija taqame a kujerar gaba 'Sai kace wata matarsa yayin da Fa'iza ke zaune a baya A haka sukayi tafiyar bbu mai kula kowa a cikin su ganin magariba ta gabato yasa lokacin dasu ka dawu daga inda suka je shida Faruk din bai tsaya ya sauriri wani Abu ba yace su tashi ya kaisu dan ko zama bai yi ba 'Amma hankalinshi yana kan dannig ganin wasu sabbin fulas"masu kyau da D'ija tayi Amfani dasu gurin Shirya masa Abinci n sosai gurin ya dauki hankalinsa dan har ya qagara yaje yaci irin Abinci Amma sai ya basar bai nuna mata yaji dadin Umarnin da yabata ta cika shi ba sai magana take masa nacewar ga Abinci tayi fa ko kallonta bai yiba balle ya kalli inda ta Ajiye Abincin ya dinga wani basarwa ganin haka ita ma yasa taja bakinta tayi shiru' dama sun qago su tafi gida dan haka yana cewa su tashi suka tashi da sauri ko wacce tana gyarawa
"Wata kibiyar Kishi ce ta soki Siyama A qahon zuciyarta ganin D'ija a motar Ali A motarma A gidan gaba kusa da shi suna jin dumin juna "
"Huci ta dinga fitarwa ta baki ta hanci tana ji kamar taje ta shaqo wuyan D'ija ta kasheta ta huta da bakin ciki domin haka zuciyarta take raya mata
"Kallon Fuskar Aliyu n tayi ta ganta A murtuke kamar wanda bai ta6a dariya ba tunda Allah ya halliceshi 'ita ma D'ijan fuska babu yabo babu fallasa fuskartata hannuta riqe da wayarta tana latsawa
"Rukyy ce ta ta6o Siyama tace Anya Siyama wannan yarinyar ba sai An mata da gaske ba kuwa "daganin ta idonta a wanke yake wallahi kuma tana da mugun wayo wallahi karkiso ma yadda tazama kishiyarki in ba haka ba sai dai kizama "yar kallo gidan Aliyu' kinga yadda sukayu bala'in dacewa da juna kuwa' ni gani nayi ma kamar suna kama da juna wallahi dandai yafita haske ne kawai
"Bige hannun Rukyy din Siyama tayi ta durfafi gurin rai a mugun 6ace da sauri Rukyyn ta dawu da ita baya tace mai zakije kiyi banza kawai
"Siyama n tace wallahi yadda nake jin bala'in haushin yarinyar can gami da wata muguwar tsanar ta jina ke zan iya rabata da duniya wallahi tafada A fusa ce tsaki Rukyy taja tace komai fa A hankali zamu bishi " ke kinfeye gaggawa wallahi
"Kwata kwata Aliyu bai lura da suba "sai da ya fito daga motar ya lura dasu A tsaye suna kallonsu Shi Abi ma mamaki ya bashi yana mamakin mai tazo yi Anan wata zuciyar tace masa ta kawo qararka ne gurin Ummi nan da nan ya Amince da Abinda zuciyar tasa take fada masa
Sabida haka kallo basu isheshi ba ya mayar da murfin mota ya rufe ' kana ya huce su da sassarfa cikin yanayin ta fiyarshi da zafin kamar bai san Allah yayi ruwan mutum a gurin ba" dan ko tsayawa ya saurari me da me "D'ija da Fa'iza ke yi cikin motarsa bai yi ba shidai tunda ya kawu su shikkenan
"Kai tsaye Falon ya shiga bakinsa dauke da Sallam"
"I ta ko D'ija lokacin data lura dasu Siyama A tsaye a gurin sai gabanta yayi wani irin faduwa ' ta dafe Kirji ta waiwayo tana kallon Fa'iza duk A cikin motar tace Fa'iza kinga su Aunt Siyama mai suka zoyi ne kardai gayawa Ummi tazo tayi
"Fa'iza tace kema dai da wani Abu kin san Abinda ya kawu ta dama kenan dan Allah kar ki kulata duk Abinda zatayi miki kinji ko" daga kai kawai D'ija tayi tace sai kace wata irinta mahaukaciya 'bazan kula ta ba mudun bata zagi iyayena ba kamar yadda tasaba to nan kam Sai inda qarfi na ya tsaya"
"Tare Suka fito ita da Fa'iza n Ko kallon Inuwarsu Siyaman ba suyi ba wa "yanda suke tsaye suna musu wani mugun kallo Da Sauri Rukyy taje ta sha gaban D'ija ta tare hanya tana yi mata wani dan iskan kallo
" yayin da itama D'ijan take ma Rukky din irin nata kallon na ke kuma wacece A cikin mata
"Rukyy n tace ke yarinya bari in ja miki kunne baki rijaya ba gurin wasan makaho bane sabida haka ina gargadinki da babbar murya cewar ki kiyayemu wallahi munfi garwashi zafi dq cutarwa Dan Uwarki da Ubanki meye tsakaninki da Aliyu mijin kawata Siyama iyi Rukyyn tafada tana nuna D'ijan da dan ya tsa kamar zata tsokane mata ido"
"Dan kaucewa D'ijan tayi daga gaban Rukyy din jin tana fitar da wani irin wari da qarni A jikin ta " ta to she hanci kadan kana tasaki fuska kamar bata ji ciwon Abinda Rukyy din tace mata ba "
"Tace ke kuma A suwa da zaki tambaye ni me yahadina da mijin kawarki kawar taki bata yimiki bayanin ko ni wacece ba A gurin mijinnata iyi to bara nafada miki "D'ijan tafada taci gaba da cewa ni jininshi ce "yanzu inda za'a tsaga jikina a tsaga nashi za a tarar da cewar jinina da nashi iri daya ne to kinji yadda dangatakata dashi take tafada tana kokarin Shigewa ta barsu a gurin da Sauri 'Siyama "dake tsaye tana Sauraransu tayi sauri ta kara tarar gaban D'ijan tana hararata tace ' ina so in gayamiki wata magana daya wallahi in ma son Aliyu kike to kinyi karya Aliyu na Siyama ne Siyama ta Aliyu ce nice nan na daukarwa kai na Alkawarin Duk macan data yi gigin shiga tsakanina da shi sai naga bayanta Ashe qaddarar tana kanki zaki mutu baki yi Aure ba dan sai na lalatami ki Rayuwa wallahi
"Dariya D'ija ta fashe dashi sosai tana ma Siyama kallon baki da hankali tadade tana dariya hade da tafa hannuwanta " wanda hakan datayi yayi bala'in konawa su Siyama rai
Da sauri Fa'iza tazo taja hannunta A fili tace ni wannan masifa Allah yayi mana maganinta dan Allah Aunt Siyama kuyi hakuri kuyi tafiyarku
"Fizge hannuta tayi daga cikin Na Fa'iza ta dawu ta tsaya A gabansu Siyama n hade da ruqe gudu tana kallonsu dai dai da dai dai tace Humm masu miji manya" banso na tsaya ina yimiki Rashin kunya ba Aunt Siyama Amma ke kika jawo tunda hausawa nacewa duk babban da ya yadda da girmansa sai karamin ya dauka ko ya taka ya huce"
"Yanzu ke baki ji kunya ba da kika ce wai ina son Yaya Aliyu ni mai zanyi da mijinki iyi tafada tana ta6e baki tace bari kiji kece kika damu dashi kece kika damu da inda ba'a damu dake ba Amma ni bana kalen so ko a soni ko a qini nasan ina da masoya da makiyya wallahi Mijinki sam bai burgeni balle in yaba ko in raya cewa ina jin sonsa a cikin rai na ko daya bana ji
"To Ammafa ki sani kauna da so irin na "yan Uwantaka gami da haduwar jini yana nan daram dam babu wanda ya isa ya goge shi har illah masha a 'kwarai ina kaunar dan Uwana sosai ke baki isa ki hana ni ba to Amma fa ba'irin wanda kike zato ba sabida haka 'Aunt Siyama saranki a inuwa 'Mijikinki bai yimin ba bai burgeni balle in so shi
Taci gaba da cewa yanzu ke sa Allah ya qaddara Aure A tsakanina da shi mijinnaki "to sai kiyi yaya kenan dan dai kin san baki isa ki hana Allah yin ikon shi ba Sabida haka kije kawai ki kashe wutar data ke gabanki a gurin yaya Aliyu n ki daina hangen wani Abu
Ta karashe maganar tana jan hannu Fa'iza da tayi sakato tana sauraranta haka suka wuce suka bar su Siyama A tsaye sake da baki
Har suka she cikin gida Siyama bata dawu daidai ba gwarama Rukyy tana cikin hayyacinta Ba kamar siyama n ba" da tund D'ija n tafara maganganun tasaki baki tana kallonta kamar wacce ta daurewa baki
"Dafa kafadarta Rukyyn tayi tace sai ki shege ai mutafi tunda Sun shige Ai lallai tabbas wannan yainyar bata da kunya yanzu nadada tabtarwa Rukyym tace laillai dole Sai An tashi tsaye A kanta wallahi
"A jiyar zuciya Siyama n ta sauke tana jin zuciyarta kamar zata yi bindiga ra faso kirjinta jin yadda take wani irin tafarfasa wani mugun daci bakinta yake yanzu ita wannan yarinyar tayiwa wannan tijarar lailai dole zata dau mummnar mataki A kanta tunda dama ba tun yau yarinyar take mata haka ba
"Bin Rukyy n da kallo kawai take daga baya ta girgiza kai tabi bayan Rukyyn tana cewa ni nama rasa mai zance wallahi Rukkyn tace ke ko kike da Abincewa ' in kin zauna ta Aure miki miji ke kika jiyo domin dai in har kika sake wannan "yar iskar yarinyar ta Auri mijinki kashinki ya bushe karkarinki ki fita waje kibar matashi wallahi Rakyyn tafada yayin da take shiga motar
"I ta Siyama motar ta bude ta zauna sosai Rukyyn taja suka fita daga gidan kana Siyama tasamu bakin magana tace yanzi baki da labarin wani Azababbabe malami ko boka wanda zamuje yayi mata kwaf daya kwai in huta nama fasa "Kasheta sai naga ta wulakanta A duniya sannan zan Aikatq barzahu wallahi Siyama n tafada tana fidda huci sai kace wata zakanya sabida bacin rai
"Dariya Rukyyyn takece dashi tace ke kam kin gamu da bala'i so n wanda bai sonka Akwai tashin hankali ki hakura kawai da "gayannan" ki huta kizo kawai kici gaba da harka shi zai fimiki
"Tsaki Siyaman tayi tace ana ga gabas kina ga yamma inai miki maganar yanda zan magance matsalata kina faman kawo min wata magana yadda nake jin Ali cikin rai na ko Uwar da ta haife shi Albar'ka wallahi dan wallahi tallahi ko mutuwa nayi sai na yiwa duk macan data Aure fatalwa in hanata zama dashi
"Dariya Rukyy take tana can mota tace ki sha kuruminki "zamu je can'Nijar" A kwan wani sabon Malami shi qasa yake bugawa zamu je mu gwada mugani kinsan sun iya Aiki can