← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 107

Sashe 98

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maka asiri zakace cikinka ne, wallahi baka Isa ba,harda cewa ka aureta, waye Kai? Wanene Kai? Kaidin banza, wallahi bazaka iya hadani da wata ba, baka isa ka hadani da wata ba, watanma kaskantacciya me'aikinku, tsohuwar guzuma, wlhi kadawo hayyacinka ita ta raineka, ta girmeka, wlhi tsohuwar guzumace, karuwa ce, haihuwar karuwai, ta haifeka Wlhi..." Na'eema ta karashe Hadi da yaga masa rigar jikinta keeeetttt, har kasa seda ta yage masa riga kmr mahaukaciya, azababben kishi na addabarta,. "A haka nake santa,,,a haka nace se ita har abadan, kece banza a banza mommy ta wuce banza a idanuwana, tafiki komi ta fiki hakuri Dani, ta fiki juriya dani, ta fiki dadih, ta fiki test , ta fiki tsafta, banza jaka, sakarai, wawiya mara imani keda uwarki,!'' Aeezad ya fadi Yana kokarin cire hannunsa daga cikinsa Amma Ina se cireta yakeyi tana Kuma dawowa, bakin cikin dayasa mata na kalamansa na Yanzu yafi mata komi zafi, ba kmr ma kalmar dayace ta fita dadih! Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Ba ita ba harta uwarta seda ta girgiza, ji sukeyi Daman mutuwa sukayi da ganin wannan bakar ranar ganin tozarci a idon jama'arhta an nuna mata ita ba komi bace, har siriki ya dauki hannu ya mareta, Kuma mijinta na kallo be dakatar ba a gaban mutanen da take nuna musu ita se yadda tayi da mijinta Amma Wannan matsifar ta faru a idonsu, Sam hajiya mommy bataso akayi shuka a idon makwarwa ba, gashi tin farko Da abun ya fara faruwa tini hajiya safiya kawar mommy ta danna video recording a wayarta cikin dabara takema komi video. Nanfa na'eema ta rikice kishi ya rufe mata Ido ta kama yagar Aeezad da kumba tana zaginsa ta uwa ta uba, kawai Aeezad ya barta ne tayi haukarta, ta d'and'ani azabarsa me sauki sannan ta jira sauran zuwar azabarsa garesu. Bayan ya gaji da haukarta da zagin da take masa ta uwa ta uba, har Kiran sunan uwarsa tayi na haihuwa karara ta danna mata mugun ashariya. Zagin datayima uwarsa wadda ke kwance a kabari ya hasalasa, ya dunkule hannu yakai mata Wani irin naushi nan take ya sameta a dai-dai saitin Ido idanonta ya kama zubda jini, kan kace kwabo idon nata ya kumbura Yayi suntum, ta rikesa ta fasa kara sbda ji takeyi kmr ya fasa mata kwayar ido, nanko azaba ce kawai, kashin kwayar idon ya buga Kuma ya bugu kiris ya rage ya karye, Nan take na'eema ta zube sumammita, hajiya mommy dataja da baya gudun kar ya kuma marinta ta kama Baki ta rike,. Tana ganin yarta ta zube a sume hankali tashe, ta karaso kan na'eema tana Fadin "Shikenan ya kashemin y'a Daya tilo ..nashiga uku zafin asiri yasa ya kashemin y'ata....Wayyohhhh ni na bani! Na shiga uku ni rafi'atu!!!! " Hajiya mommy ta kama ihu ga jini nata zubowa daga bakinta, tini turamen hakoran nata dasuka fita Suka fado kasa, hankalin hajiya mommy ya Kuma tashi ganin sanadin Marin da Yayi mata ya cire mata turame har hudu na hakoran bakinta. "Wlhi kadan kuka gani...." Aeezad ya fadi cikin zafin Rai in Yana wannan mood din bame tinkararsa,fuskarnan bakikirin ya sunkuci mommy A kafata Big hajiya ta biyosa Zaks ya biyosa suka fice a falon a kan idon hajiya mommy wadda itama takejin kmr ta hadiye zuciya ta mutu, bakin cikin dasuke ciki ya isa. Aeezad yasa nabeelah a mota, Zaks yashiga gidan gaba, big hajiya tashiga gidan baya ta rike nabeelah wadda takejin komi bata Suma ba Amma azabar da takeji a jikinta ta shahara, cikinta se murd'awa yakeyi, sbda dayasara a motar be shiga ba,se big hajiya de ta riketa, se addah takeyi Allah yasa de cikin jikin yarinyar Yana cikin koshin lafiya, ita tin daganin cikinnan tasan da wuya in Rai Daya ne a cikinsa. Aeezad ya iso inda securities suke,kowa ya nutsu ganin halin da yake ciki bana wasa bane. Babbansu a ciki ya iso inda Aeezad yake Tin kafin shi ya iso inda yake, domin tin daga nesa ya fahimci gunsa ze iso. Ya kame masa cikin girmamawa. fuska ba walwala Aeezad yace "duk Wata wadda ke cikin falon hajiya mommy banaso a barsu su fita a gidannan, da hajiya mommy da na'eema, duk a kwasosu asasu a bayan motar, kar asasu cikin mota, a bayan budaddiyar motar Nan za asasu, aje a kullesu a dakin duhu, kar abasu ci kar a Basu sha, harse sadda nazo....bance Kuma a ragawa kowa cikinsu ba, duk daki Daya nakeso a cunkusasu..." Yana gama fadar hakan ya juya ya nufa car dinsa ba tare Daya jira cewar Ayuba ba, domin uwarni ya Basu ba shawara ba. Yana shiga Motar drevansa Wanda shima yake sanye da kayan sojoji yaja suka fice a gidan aeezad ya kamo Mommy Daga jikin big hajiya ya rungumeta sosai jikinsa yana kwallar, yayinda kwallarsa suka sauka a kan fuskarta. "Ina sanki mommy, Kiyi hkri nasan ni nasaki a wannan wahalar, sbda ni aka Miki izayarnan, Ina tare dake wlhi har abadan zanci gaba dasanki mommy, koda kuwa ruhin jikina baya tattare dani, wlhi Ina sanki har lahira zanta sanki har abadan mommy!'' ya karshe zazzafan kalamansa Hadi da Kai mata kiss a kunci, murmushi ta masa, Hakan ya bashi tabbacin tana jinsa kawai ta jigata ne, ya daura hannunsa akan cikinta, yayinda yakejin kaunarta Dana cikin jikin na Kara shigarsa. Direct Wani babban private hospital dreva ya nufa dasu. A gidan gimbiya hajiya mommy kuwa. tini sojoji kusan su arba'in suka nufa cikin gidan, har yanzu hajiya mommy nata ihu tana zage-zage, dataga Aeezad ya fita., Se aikin jijjiga sumammiyar yarta takeyi, Alhaji sunusi de har yanzu bece komi ba abun ya daure masa kai Yana Shirin ficewa a Falon sojojin suka Danno Kai cikin falon,. Dole ya koma ciki. Mutan dake ciken falon na ganin sojoji sun shigo falon dayawa duk suka mike tsaye, Nan wasu suka fara Shirin ficewa Amma sojojin suka dakatar dasu, sukace su wuce su sasu a mota sbda Aeezad yace a kulle kaf halittar dake falon. Nanfa mata suka saka ihu,. A fari sunyi ma sojojin musu Amma dasukaga bindigo tini suka shige gaba aka sasu a bayan motar kmr barayi, duk suka saka kukan ba wadda batayi nadamar zuwanta gidan ba, se Allah ya isa sukema hajiya mommy wadda ita tasasu a matsifar Nan. "nashiga uku ni na bani yanzu mexan cewa mijina!!'. Suna kalaman dasuketa yawo a bakunan mata datawa dasuke gurin. Hajiya mommy da akaxo SATA a mota ta kama zage zage, ayuba yasa mata bindiga yace "Am sorry hajiya dole asaku a mota..." Alhaji sunusi dake tsaye ya dakatar dasu daga tasa ketar ta gaba, suka basa hkri sukace ba daga su bane, umarnine daga sama wato aeezad. Alhaji sunusi yana Gani kiri-kiri hajiya mommy da wata cikin kawayenta suka kama Naeema domin su sata a mota, da kyar matar ta yadda ta kama Naeema se harara take aikowa hajiya mommy,, ita batasanma tanayi ba tashin hankalinta ya isa, wai duk a kan me aiki ne Aeezad ya musu Wannan cin mutuncin. Inata tuna Wannan zuciyarta na kuna ruhinta na zafi,again Kuma ga yarta a sume tayi-tayi su kaisu ma asibiti, Amma Ina Basu bi ta kanta ba, Wani irin ihuuuuuu hajiya mommy tayi kmr mahaukaciya har sau uku, dai-dai an fito dasu waje haka aka hau ti-ti dasu kowa na kallansu kmr barayi, direct aka nufa barrack din sojoji, aka zubasu a daki daya, wato dakin duhu, Wani daki ne me uban duhu baka ganin haske ko kadan, aka kullesu gam suna ihu suna komi,kmr wasu karnika, Kai ko Kare aka kulle an zalincesa, kafin asasu Kuma seda aka amshe bags dinsu da phones dinsu,ranar de sunga Bono, hajiya mommy tayi kuka tayi kuka kmr zararriya ta zama kmr mahaukaciya, Abu kmr a mafarki, kawayenta nata gaggasa mata maganganu da aka zubasu a dakin, se zaginta sukeyi, ga yarta sume kmr ma bata da rau. This book is 1k 08101626484 NAMIJIN ZUMA 48... Har zasu nufa babban private hospital din aeezaad yace su nufa asibitin da nabeelah ke Awo , Sbda yanaso a duba masa babynsa sosai Da uwar babyn, Kuma ya yadda da Aikin doctor maryam. ba nisa da inda suke da asibitin,ba bata lokaci suka isa asibitin,. Doctor maryam ce ta dubata da ace aeezad ba security bane, da Sam bazata dubata ba ganin uban tabon bulalar dake jikinta, a fari doctor tambayar Aeezad tayi tace ''Hatsari kukayi ne?'' aeezad yace "aah doctor shaidar bulala ce..."doctor ta Kuma duba nabeelah da kyau taga bulalarce da gaske, har kwallah seda doctor tayi, doctor Maryam nada imani, Sam imaninta be fita ba akasin wasu doctor's da babu d'igon imani a zuciyarsu. Ba bata lokaci Doctor Maryam ta bawa nabeelah DUk Wani taimako da take bukata, ta duba babyn dake cikinta Nan take aka mata scanning, a nan taga akwai problem tabbas da ace cikin ya Kai 9months da yau yau za a mata CS a ciresa,. Doctors ta kira Aeezad office bayan an bawa nabeelah daki an mata komi da komi ansa mata drip Sbda galabaitar da tayi, sannan tayi 3days ba abincin kirki a cikinta. doctor tana Kiran aeezad jiki na rawa ya iso office dinta big hajiya ta biyosa, a baya, Zaks baya Nan ya tafi gida ya dawo ynzu, wata nurse aka bari a dakin domin kula da nabeelah. a zahiri da bad'ini kaunar da big Hajiya take ma Cikin jikin nabeelah bana wasa bane,. Doctor ta fara bayani Cikin nutsuwa idonta na kan Aeezad "A gaskiya nabeelah Ahamad, ta wahala sosai, sanadiyar Hakan yasa cikinta ke Cikin tsananin galabaita...." Kafin Doctor ta karasa big hajiyar dake tsaye ko zama batai ba ta amshe da "na shiga uku ni y'asu! Wallahi in aka kashe Cikin jikin yarinyar nan, dukse naci kaciyar bura uban rafi'ah da yarta,shaggu Yayan mage, yan babbar bura bura, matsiyata,'' Doctor maryam ta tsurawa big hajiya Ido, tace "Wasu be suka mata wannan dukan mama? Ni ai nasha barayi ne suka shigo muku sukayi wannan aika-Aikan...." Aeezad de ya dafe goshi ubangiji ne kawai Yasan irin bakin Cikin da yake ciki da Kuma tsanar hajiya mommy da na'eema dake kara ratsashi, ji yake a bakar zuciya irin tasa yana iya kashesu in har ya hadu dasu
Chapter 98 · 0% Book details