← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 107

Sashe 8

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read

shi mutum ne mara rowa, ala kullu halin ya yadda dacewa hannun dake badawa Allah baya hanasa, tabbas Alkhairi gadon bacci ne. Jan motarsa yayi ya fice a gidan ya nufa gidansa zuciyarsa cike da tunani tunanin dabesanma kona menene ba, kawai de ya tsinci kansa cikin juyayin yanayi nada ban,ba kmr yadda yasaba jin kansa ba. Gamesan namijin zuma na SAADATUBINTUABDULLAHI da kuma Namijin duniya na Matar soja ze biya 1500 ta wannan account din 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, 08101626484.
Chapter 8 · 0% Book details