Sashe 33
Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta natsa ,a fari ta tsorata ganin yadda Aeezad kema nabeelah, ko Rabin zakuwar da yakeyi a kan nabeelah ita Sam baya mata ko kwata. Suka isa mota na'eema tajasu zuwa hotel din dasuke kwana, daman tinda sukazo da 4days na'eema ke jansu a mota, motar Aeezad ce da ita dreva dinsa ya dakko na'eema ranar datazo garin. Bayan fitar hajiya rafi'ah da na'eema. Alhaji sunusi ya kalli nabeelah yace "to ynzu yadda za ayi hajiya bazaki iya jinyar Aeezad ke kadai ba sede ku zauna keda Nabeelah..." "Ko baka ce ba Daman plan dina kenan..."Aeezad ya fadi a ransa a zahiri se murmushi yakeyi Yana kallon Nabeelah itama dagowa tayi ta kallesa taga Yana murmushi daman tasan haka yakeso Amma ita Sam batason hakanba saboda bata kaunar kusancinta dashi, sbda a kullum cikin gaya mata kalaman soyayya yake, ita Kuma Sam bataso, gashi yanzu ita zatayi jinyarsa, dole tace ita zatayi jinyarsa sbda tasan de Hajiya bilkisu ba komai zata iya ba, wanka kawai hajiyar ke temaka masa yayi, gata da bacci sosai gata da nauyin bacci, gashi a zaune ma bacci takeyi, ta tabbatar in Aeezad be ganin Idanuwan jama'ah abinda ze mata seya shallake tunaninta. "Eh Hakan yayi, wannan yarinya akwaita da juriya da hakuri, Allah de ya mata albarka, ya bata miji na gari..." Cewar hajiya bilkisu datayi mgnr tana kallon Nabeelah dake zaune kasa ta sadda kanta kasa, ba karamin kaunarta hajiya bilkisu keyi ba saboda nutsuwarta da kamun kanta. "Amin ya Allah..." Daddy da Aeezad da Zaks suka amsa, Aeezad shi kadai yasan me yake ayyanawa a ransa da Addu'ah hajiya kaka ga Nabeelah ta karshe. Washe gari da asubar fari, jirgin Aeezad da hajiya bilkisu da nabeelah ya daga zuwa kaduna. A bangaren Alhaji sunusi da hajiya rafi'ah da na'eema seda sukaga tashinsu Aeezad a jirgin kana suka hau Nasu jirgin zuwa garin katsina, tin a jirgin hajkya rafi'ah ta fara kartawa Alhaji sunusi rashin mutumci khusfa-khusfa, ta zagesa tass bece komi ba se hkri kawai yake basa,. Seda na'eema tayima hajiya rafi'ah magana a kan tayi hkri sbda itama daddyn ya bata tausayi daman itafa duk abinda hajiya mommy kema daddy na wulakanci ba a San ranta ba , ita na'eema da ace ba hajiya rafi'ah da bata da nakasu, koda tanadashi to kadan ne, kuma saituwarta bazeyi whla ba. Amemakon da na'eema tama hajiya rafi'ah magana ta sasautawa daddy da rashin mutuncin da take masa Amma ina sema ta hada da na'eema ta kama musu fada,danma Allah yasa su kadai ne a cikin jirgin daba karamin abin kunya rafi'ah zata ja musu ba, Kila dasede su tsinci lamarin a gidan Tv, a haka ma ya aka Kare kowa na duniya dayasan sunusi Ahamad yasan mijin tace ne a gidansa, se abinda hajiya mommy tace yakeyi. Har suka isa garin katsina hajiya na yayyafawa Alhaji ruwan matsifa a kan wai danginsa sun wulakantata a gabansa yayi Shiru sbda besan darajarta ba, haka de ta dinga wankesa da fada, kai yaude harda zagi ta uwa ta uba, har kwallah seda na'eema tayi sbda zafin abinda tama daddy a gabanta ya matukar konawa na'eema Rai. Kaduna. Asibitin 44, asibiti ne me girma da manyan likitoci, asibitin ainihinsa na sojoji ne , Da kuma masu hannu da shuni duba da irin gyaran da akama asibitin yanzu Hadi da kwararrun Likitoci na musammanma da aka zuba da manyan sojoji, Sam Asibitin bana zuwan talaka bane. Wani irin daki aka bawa Aeezad na alfarma, special inda abinda yafi special ma dakin ya Kai, daki Dayane ne dauke da manyan falo guda biyu, daki Dayan gadaje biyune a ciki Daya na mara lafiya Dayan name jinya, ga AC tako ina ga fanka again, ga frij, an zuba komi de na more rayuwa Kai bakace asibiti bane, zakasha ko wata aljannarh duniyar kake. Tinda suka dawo garin mutane ke ziryar zuwa gaida Aeezad din Amma fa wadanda aka yadda dasu, Nan dinma an cikasa da matakan tsaro tako ina sojojine da red eyes da manyan bindigu. Kwanansu hudu baki na zirya, aunty hafsat da mijinta ma sunzo sun kara duba jikin, a ranar suka koma garin katsina kasancewar jirgi sukabi sukaxo, Zaks Kam kwanansa uku daya biyo su Aeezad ya koma garin Kano. Alhaji sadi ma yazo sbda nabeelah, Sam shi besanma zasu dawo kaduna ba seda yaje akace masa an sallamesu zuwa asibitin 44, shine ya biyo nabeelah domin yasamu daman gaya mata ciwon dake zuciyarsa,. Yau dayazo, bayan ya gama gaida Aeezad da jiki, ya amsa da kyar sbda ya kula da yadda yaketa zuwa tin a kanon gashi se kallon nabeelah yakeyi gabaki daya Aeezad ya tsani Alhaji sadi. Alhaji sadi yayi sallama ze tafi yace Nabeelah ta biyoshi waje yanason yayi magana da ita,. A fari nabeelah tayi kmr bata jiba seda hajiyar bilksu ta mata magana kana ta mike ta bisa wajen tana kallon irin kallon da Aeezad ke Aiko mata dashi na rashin mutumci. Seda suka iso bakin motarsa kana Alhaji sadi ya shaidawa nabeelah irin San da yake mata tinda yafara ganinta har zuwa yau, kuma ya sanar da ita shi San Aure yake mata, sannan bayason Aurensu yaja lokaci, kana ya tambayeta meye ra'ayinta. nabeelah tayi Jim tana kallon Alhaji sadi tabbas yakwanta mata a Rai tin randa ta fara ganinsa itama, sbda shidin dogon namiji ne, uwa uba gashi yanada shekarun dagakeso a jikin namiji. "Se nayi shawaraa...." Itace amsar da nabeelah ta bawa Alhaji sadi. "Toh shikenan ba damuwa...yanzu kamar yaushe zaki gama shawarar, kinada waya?'' nabeelah ta daga masa Kai alamar Eh tace "Amma wayar na katsina .." "okay gobe zan siyo miki wata wayar insha Allahu Samsung kkeso ko I phone?'' Alhaji sadi ya tambayeta se Wani rawar kafa yakeyi. "Aah ka barshi inada waya..."cewar Nabeelah da Sam ita bata saba amsar abun hannun saurayi ba. Murmushi alhaji sadi yayi ya kara yarda da tarbiyar yarinyar sannan yanzu dasuka tsaya daf-daf ya tabbatar Karya baban Noor ke masa dayace masa ita ba yarinya bace, a idanuwansa danya shataf yake kallo ko a maganarta akwai yarinta a ciki,. Da haka sukayi sallahma da niyar ze dawo gobe ko jibi, yashiga mota takoma ciki. Tana shigowa Aeezad ya jefeta da Wani irin mugun kallo yayinda Nan da nan taga ya hade Rai mugun kishi ya turniketa, sbda bakar zuciya ma ya gaza cewa komi, ji yakeyi kmr ya tashi ya rufeta da duka. "Yaro Dan Arziki meya ce miki ne halan?'' cewar hajiya bilkisu. Nabeelah data kalli Aeezad kana ta dawo da dubanta kan big hajiya tace "Sako ya gayamin yace in bawa baban Noor .." hajiya bilkisu tace "Auuu nashama koyace yana ciki ne dana miki murna, yaro d'an Arziki dubafa kiga yadda ya cika ko ina da abubuwan dubiya, yayi mana Sha tara ta Arziki harda manyan kudade..."nabeelah de tayi shiru ta kasa cewa komi sbda uban kallon da Aeezad ke Aiko mata dashi. Bayan hajiya taje alwalar magrib, Aeezad ya tsare nabeelah da tambaya kan me Alhaji sadi yace mata dasuka fita waje, Nabeelah ta hade Rai tace "Sako ya bani yace in bawa baban Noor, ubana..." Kallon ta raina masa hankali Aeezad yabita dashi yace "Shi besan inda ake aika Sako ba seta ke, Basu da waya ne shida baban noor din ?'' nabeelah ta masa shiru, Nan ya shiga matsifa cikin kunci da bacin rai kmr ze rufeta da duka, ko ince kmr yarsa "kawai kinmin karya Mommy, ni zaki mayar yaron goye,,,sekinyi nadamar karyarnan da kikamin wlhi nan bada jimawa ba, sekin sani!.." Nabeelah ta zuba masa Ido kawai tana mamakin wai yau itace Aeezad kema rashin kunya haka, harda ce mata ta masa karya mamaki kawai lamuran Aeezad ke bawa Aunty nabeelah yanzu, gabaki daya batasan meyasa aeezad ya rainata har haka ba, ga azabar kishinta tana gani a cikin idanuwansa. Ranar kwana yayi Yana fushi da ita. Bayan kwana biyu Aeezad yace kar a bar kowa ya shigo gaidasa, nabeelah nata zuba Ido taga Alhaji sadi taji shiru, haka kawai tunanin Alhaji sadin ya addabi ruhinta, ta farajin wasu yanayoyi a kansa. Bayan 5days, da daddare misalin Sha biyu da mintuna na dare, tini hajiya ta baje se bacci takeyi a kan gadon masu jinya, yayinda Nabeelah ke zaune kan Kujera kusa da godon Aeezad Ta daura kanta a gefen gadon nasa, sam batasanma bacci ya dauketaba hannunta na kan cinyarsa batasanma ta daura hannunta kan cinyarsa ba, shikam idanuwansa biyu Sam be runtsa ba tinda ta daura hannunta a kan cinyarsa yaji gabansa ya tashi ya mike zumbur, shifa Daya ganta seya dingajin kamar Wani abu na jawosa zuwa gareta, tsigar jikinsa se yayita mikewa. ya kure face dinta da ido kmr maye yayinda santa ke ninkuwa a zuciyarsa, yanaji hatta da ransa ze iya badawa a kanta, San da yake mata bayajin a duniyar Nan akwai halittar data tabawa wata halitta irin wannan San in Yana ganinta har heart beat dinsa chanzawa yakeyi yadinga bugu da karfi. Tattaba hannunta yashiga Yi, kasancewar bata da nauyin bacci tayi firgigit ta tashi idanuwanta suka sauka cikin nasa Idanuwan dake kanta na jaraba. "Kyaunki nada kyau mommyna,,,..wlhi ina sanki Saboda Allah!." Ya fadi Yana me kara kureta da ido shi kullum kara masa kyau takeyi. Juyawa nabeelah tayi ta kalli hajiya taga se bacci takeyi kana ta dawo garesa ta fara mgna a hankali "Meyasa har yanzu bazaka natsar da harshenka na rashin kunya ba a kaina...kwata kwata ka rainani ka manta ni na reneka aka maka kaciya a gabana nayi jinyarka,...ko dan haka ya kamata kalamai irin wadannan su haramta a gareka zuwa gareni,nifa uwa ce gareka..." Babu kalmar datafi ma Aeezad zafi kamar tace wai an masa kaciya a gabanta tayi jinyarsa, wannan kalma jinta yakeyi kamar saukar harsashi a birnin zuciyarsa, har kwara ta zagesa inda hali data masa wadannan kalaman. "Kaciyar tawa da kikayi jinya haka zan turmuk'a miki ita a farjinki very soon,tinda nide abinda nakeji a kanki in ban aure ki ba , wlhi sena kusance ki ko ba aure, is better ki yadda muyi Aure da wuri ni a cikin satinnan ma se insa a daura mana Aure,,, tinda nide sanki nakeyi inata gaya miki kina ganin kamar wasa, kose sanki yayi ajalina zaki tabbatar