← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 107

Sashe 6

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(Love Romantic and sex Story) https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah) Free page 3 Ido ya kureta dashi kurr ganin yadda ta fatattake se zuba matsifa takeyi uwa uba gashi tayi bakikirin da rannan kamar an Aiko mata da mutuwa, Sam bayasan bacin ranta , bacin ranta na gigita masa lissafi shiyasa datace batason tarayyarsa da Esther tini ya rabu da ita, kawai yake manage din kansa Haka, yayi aure saboda yasamu gindin ci, a tunaninsa ze samu abinda yakeso a tattare da na eema saboda tanada kiba sosai a zatonsa kibarta zesa ta jurewa jarabarsa, seda ya aureta ya fahimci ashe ma kwara Esther siririya, domin tana jure masa a kan na'eema dukda itama Esther din ba wani juresa takeyi ba sosai, shifa a rayuwarsa inso samunsa ne inya hau mace ya mata ci kmr hudu, to shine ze samu sassauci, shifa daci daya kwara kawai ya hakura Dan ci daya baya masa komi, a lokacinma sha'awarsa ke tashi. Kiyi hakuri mommy na fasa na miki promise bazanci gindin kowacce mace ba na hakura dafe kai nabeelah tayi cikin kunya me tsanani ta zuba masa ido, idanuwannan nasa tarr babu kunya a cikinsu daman shi haka yake bashi da kunya ko kadan tin tasowarsa, Sam bayajin kunyar maganar batsa , shi kullum a batsa yake, sannan kullum gabansa a mike yake, tin tini tasan wayeshi ita fa ta rai nesa tafi kowa na duniyar nan saninsa Haihuwarsa ce kawai batayi ba. Wai Kai bakajin kunyar maganar batsa ne? Nabeelah ta fadi kunya cike muryarta, Sam ta kasa sabawa da wannan halin nasa na maganar batsa. Hannu ya kai ya shafo gabansa kana yace Nifa ba batsa nayi ba . Bari in gaya miki gaskiya mommy duk duniya ba abinda nakeso kamar gindi, shine matsalata, har yanzu fa ban taba masa cin tsiya ba, sede dangwale kawai cikin hanzari nabeelah ta toshe kunnenta hadi da hade rai. Murmushi Aeezad yayi kana yace Sorry mommy bazan kuma ba bude kunnenki kiji cire hannayenta tayi daga kunnuwanta hadi da tsare gida dan ita gani takeyi kmr in yana maganganunnan tana sakin masa fuska ze iya renata, ita kuma a duniyar nan ta tsani raini. Inajinka ta fadi murya ciki ciki hadi da ture kansa a kan cinyoyinta yaki yarda ta turesa yadawo yana wani lumshe ido. Cinyoyinki laushi mommy ya fadi yana wani lumsar idanuwa yana budesu a knta, nan da nan ta kuma game rannan kmr bata taba dariya ba a rayuwarta. Ta kara turesa still yaki daga mata cinyoyi How many tyms zan gaya maka bansan irin mgnr nan ta batsa ta fadi cikin matsifa, hakan ya bani tabbacin ita mafa matsifaffiyar boye ce. Dauke kansa yayi daga cinyoyinta ya marairaice da sigar ban hakuri yace tuba nakeyi kaina bisa wuya na first Darling,,,dukda de nasan ba wani lefi na miki ba, kawai mutum da bakinsa ba halin yayi magana, ke komi lefine a gunki mommy, innace kina da kyau kice nayi lefi, rannan dannace kinada Nono da duwaiwuka kawai kika hau gaba Dani shiyasa ma naki zuwa gidannan kar inzo kina fushi dani tinda ya fara mgnr ranta ke hade dayazo karshe nanma ta kara hade ranta gam-gam ji takeyi kamar ta maresa,kota rufesa da duka. Banasan mgnr Nan ta banza ta isa haka gayamin abinda kakeso ka gayamin inada abunyi.. Aeezad yayi murmushi shifa tini ya ganota renata ne kawai bataso yayi shiyasa taketa kauce-kauce da hade Rai in yafara mata irin maganar Nan. "Yawwah Mommy yanzu kince kar inyi zina pls yazanyi da rayuwata in Burana ta tashi, kinsan bata kwanciya inba nashiga farjiba...." Ya fadi ba kunya ba Tsoron Allah yanzu haka ma dayake maganar gabansa a tashe yake. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kallesa ta watsa masa wata mayyar hararar takaici da dumbin kunya, shi sam beda kunya, uwa uba abinda ke bata mata rai dashi rashin kamun Kai. Ganin uwar harar datai masa yasashi murmushi shi wallahi nishadima tasashi datai masa hararar. "Kinga matsalarki kenan mommy, kefa nan kallon Dan iska kikemin, yanzu in inada problem irin wannan ban isa in sharing dinsa dake ba kmr yadda nasaba, seki hau fushi kina hade rai,in ban gaya miki damuwata ba wazan gayamawa pls? Sanin kanki ne banda friends in ba Zaks ba,shima kuma kikazo kikace in Rabu dashi saboda wai yana koyamin cin matan waje...Mommy kefa kece uwata kuma besty na haba mommyn Aeezad..." Dan sakin ranta tayi Hadi da zuba masa ido, tasan bashi da wadda zeyi mgnr nan da ita bayan ita a kaf duniyar, inta tuna hakan se ta sassauta masa. "Inajinka yanzu ya kakeso ayi babyn Nabeelah? Nide please banaso kaci gaba da zina Dan Allah, wallahi meyin zina baya gamawa da duniya lafiya, ka dinga dauriya a rayuwarka komi me wucewa ne..." carab ya amshe da "Tabdijan dauriya kuma mommy? Ana gabas kina yammah, wallah In wannan abun ya tashi ai bayajin dauriya da juriya ,infect mashi be san Wani hakuri ba a zira kawai yasani, a tsomasa a rami kawai..." Mikewa tayi batare datace komi ba sbda tagaji dajin maganar, ta kula in suka wuce haka a maganar abinda ze fadi kunnuwanta bazasu dauka ba. "Ina zaki mommyna bamu gama maganar ba Ai? Wannan abun yana damuna sosai mommy, zugi da rad'ad'i yakemin a marata, har motsi mafa yakeyi, wlhi mommy numfarfashi abun keyi inya tashi,,,, lamarinnan inde bansamu gindin zungura ba Akwai matsala Gaskiya..." Yayi maganar ko a jikinsa Kai kace maganar arziki yakeyi, Aeezad yadinga bin cikakkun bayanta da Ido ,shida kansa yasan mommynsa last ce a tsananin kyau, ga diri Alaji, duwaiwuka taf-taf, nonuwa lantsan-lantsan irin zunduma zundumannan ne, dukda be taba ganinsu ba yasan irin masu tuwannan ne, tinda yake a duniya be taba ganin al'aurarta ba , ko sumar kanta Sau daya ya taba gani, ranar yasha mamakin dayaga uban sumar dake kanta tanada gashi sosai, baki da Alkalami be isa ya misalta yawan gashinta ba uwa uba kuma tsantsinsa da laushinsa ga sheki yanayi. Jin uwar batsar da yayi ya hanata ko juyowa ta kallesa kawai ta shige kitching ita problem dinta dashi kenan bashi da kunya,. bata jima dashiga kiching dinba ta dawo hannunta dauke da trea ta karaso tasamesa ya koma kan kujera ya zauna hannunsa rike da remote din tamfatsetsen TV dake ta magana a falon, tana dawowa falon ya ajiye remote din ya juyo ya tsureta da Ido, ko alamar wasa begani ba a kan fuskarta Dan haka ya shiga taitayinsa. Side table ta jawo zuwa gabansa ta ajiye masa trea din hannunta dake dauke da fruits , A rayuwaar Aeezad yanasan fruits shi inde akwai fruits toko abinci ba kasafai yake cinsa ba. "thank you mommy uwar Aeezad ,,," ya fadi Yana kallon trea din gabansa Wanda ke dauke da bolt taf da kayan fruits din dayakeso, yasha madara, kankana da ayaba da Apple aka yanka kananu akasa madara da Flower din Watermelon, se kamshin Dadih ke tashi daga cikin bolt din,, dawo da dubansa yayi kanta, yayin data juya zata nufa kofar dazata sadata da kiching. "Tafiya zakiyi ki barni kuma mommy gashi gidan ba kowa, Dan Allah ki dawo ki zauna Dani kar Wani Abu ya kamani..." Ya karashe maganar a shagwabe,shi inde yana gabanta se yayitayin abubuwa yara yasa ba tare ma dayasan yanayi ba. Juyowa tayi ta gallara masa wata uwar harara batare datace dashi komi ba ta nufa kiching cikin sassarfa Dan bataso ma ya kuma mata wata magana, haka take fama dashi in har benan kullum suna manne da juna ta waya, kome zeyi a rayuwarsa ta duniya seya gaya ta basa shawara shide itace uwarsa baya shakkar gaya mata komi. Aeezad ya girgiza Kai kawai Bayan ta bar falon. "shikenan yanzu ta fara jin haushina kenan ni kuma bansan menayi ba .." ya fadi hakan a bayyane shifa a ganinsa beyi komi ba, kawai ba halin ya fadi damuwarsa seta hau gaba dashi ko ta hau fushi ko tace masa mara kunya,, shi Sam hakan be damunsa, shifa tin Yana 15yrs yasan ya taba mace yaji dadih, lokacin yana school ,Gashi mata na rubibinsa kmr hauka shikam baya tasu,mace daya yasan ya tsaya ya kula sajeeda,a kan sajeeda ya farajin dadin taba diya mace,tin daga taba hannu har akazo shan baki, har ya kaiga romances kuma duk ita ke kawo masa kanta shikam ya lallagudeta tasss-tasss tinda bashi yace ta kawo masa ba, Aiko ya luntsuma yarinyar Nan cinta ne kawai beyi ba, tin tini damanshi jarababbe ne sosai, hakan ne abinda ke batawa Nabeelah Rai a kansa, ada lafiya Lau take dashi, to tinda ya zama SOJA shikenan komi ya kara chanzawa, har mace seda ya ajiye a gidansa almost 1yr, da kyar nabeelah tasamu Aeezad ya rabu da Esther, seda ta nuna bacin ranta sosai a Kai 2tyms tana marinsa a kan Esther, dole ya rabu da ita saboda ya zauna lafiya da mom dinsa, yayi Aure, Auren ba biyan bukata, daman duk Dan yasamu yaci gindi ne to ba biyan bukata, a fari auren soyayya sukayi shida Na'eema Kai kace na kiyayya ne, abinda taga dama shi take masa, shi daman tana basa gindin ne ma yaji sauki-sauki Da dadih dadih a ransa, shifa da tana zama gida ma duk weekend inya dawo ya ganta su gana da dasauki ko lefinta baze gani ba, danshi gindin ne damuwarsa a halin yanzu, shi Wani irin mutum ne jarababbe na last, shifa inde za a basa gindi yaci to magana ta kare. Ajiyar zuciya yasauke me sanyi da sanyayawa yayinda kamshin gidan Hadi da sanyin AC suka dakeshi, ya lunshe Ido ya bude, a rayuwarsa yana kaunar kamshinnan, irin kamshin gidan Hajiya mommy kenan ko za ayi shekara ba asa perfume ba se gidan yadinga kamshin, yasan duk sirrin daga mommynsa ne , duk weekend take zuwa gidan sbda duk weekend se hajiya mommy tayi taro da kawayenta, a ranar ne nabeelah ke gyara gidan tasa masa turaren wutan data iya hadawa a gun mahaifiyarta ta koya hada turaren wuta, turarenta nada tsananin kamshi, tin tasowar Aeezad yakejin kamshinsa, ko cikin tashin hankali yake dayaji se yaji sanyi a ransa, nabeelah nasan kamshi ko giftawa tayi sekaji kamshi, kamshinta nada banne har yau Aeezad be tabajin irinsa
Chapter 6 · 0% Book details