← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 107

Sashe 79

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dakin , yabi lafiyar gado, Hadi dayin addu'ur yin bacci, ya rintse idanuwansa moment dinsu kawai yake tunawa na 1week din dasukayi tare, a gaskiya ya kara santa, ba komi a kansa se ita kadai, gata da dadihn gindi. "Wlhi bazan iya rabuwa bake ba mommy,,,sede in mutuwa ta rabamu..." Ya fadi idanuwansa na rufe, dukda an masa allurar bacci Amma yaji har yanzu baccin bezo idanuwansa ba se azababben tunaninta dake addabar ruhinsa. Kusan 1h yana kwance Amma ya kasa bacci, layin baccin Se dibarsa yakeyi Sbda allurar da aka masa Amma ya kasa baccin, ya jawo wayarsa ya budeta ya shiga photos, ya bude inda ya adana pictures dinta wad'anda ya mata a asibiti Bata sani ba, wasu kuma a jirgi Ya mata duk bata sani ba,. Yashiga kallah Yana murmushin nishadi, Nan ya tuna da yadda suka karance a asibiti, tayi kissing picture dinta da yake kallo a wayar Wadda take zaune da hijjabi dark blue, face dinta tayi gefe, ya sauke ajiyar zuciya ya rungume wayar a kirjinsa, ba jimawa bacci tayi awon gaba dashi me cike da mafarkanta na zallar dadih da kewarta. Mata kudinga gyara gabanku shike banbanta tsohuwa da yarinya, kizo kise matsin tsarki Kisha mamaki a kan farashi me sauki. 08101626484 39.... Washe gari da sassafe na'eema ta fita a gidan ko baccin kirki batayi ba da dare. Ta figi motarta ta fice a gidan , ta isa gidan, tasamu uwar tata ma bata tashi a bacci ba, tana can part din Alhaji sunusi, seta kai 12:am a part dinsa suna baccin safe, hajiya Rafi'ah kwararriya ce a iya asiri Kuma kwararriya ce a fannin sarrafa d'ana miji again Kuma tanada lafazi da makirci da bariki, shiyasa asirinta ke lasting a kan Alhaji sunusin, ko ba asiri zata iya sarrafa d'ana miji saboda bata wasa da jikinta kullum cikin shan maganin mata take tana gyara jikinta tako ina, Kuma ta iya sa namiji ihu a kan gado, inde tana tare da Alhaji sunusi a part dinsa toh kullum hannunta na kan gabansa tana lailaye masa Azzakarinsa. Haka na'eema ta zauna har after azahar kana hajiya mommy ta fito daga part din Alhaji sunusi. tana shigowa falonta taci karo da na'eema zaune kallo Daya zaka mata ka tabbatar tana cikin damuwa. Tabe baki na'eema tayi datayi tozali da uwar tata, ita kullum seta dinga abubuwan yara, kamar wata budurwa. "Haba mommy, tin dazu fa naxo inata kiranki Baki dagawa, se kije ki dade a part din daddy kome kkyi masa oho, mutumin daya tsufa Amma Baki barsa ba mommy,, Kuma Kema ai bata yau bace mommy, anafa barin halak Dan kunya gaskiya hajiya mommy,," cikin rashin tarbiya tayi mata maganar,domin duk me tarbiya bazewa uwarsa wannan maganar ba. Baki sake hajiya mommy tace "Iyeeehhhh! Dan ubanki da uwarki, an gaya miki ni irinkice dazan bari namiji ya subucemin a hannu, Aini in namiji yashigo hannuna toh yashigo kenan har abadan, be isa yasamin ciwon Kai ba, musammanma in yanada abun hannu,,...aike kin rako mata duniya wawiya, har d'ana miji kikema kuka, ni akwai d'ana mijin dazanma kuka a duniyarnan, ai wallahi sede ni in saka kukan tashin hankali dana dadih...." Cikin tsiwa Na'eema tayi hanzarin amshewa da "Inma nawa mijin ya subucemin a hannu aike kika jamin mommy, tinda kece Baki barina nasamu damar kulawa da mijina kullum ina hanyar kasashen waje, Aini wlhi mommy komi ma ya faru duk lefinki ne, gashi kinja mijina da nake azabar SO Yana nema ya zama haramiyyata..." cikin tsawa Hajiya mommy tace "Dan uwarki da ubanki me dattin talauci, wanda bakin talauci ya kashesa, shegiya mara tarbiyar ni kike gayama maganar banza da hofinnan!!? Dan bura ubanki kudin da nake nema badanke nake nema ba? Wa garen i? In ba keba shegiya yar iska se uban kumatun asara, dabadan Niba zakiyi auren ne,? har kiyi wannan kumatun asarar,, Yar durun uwar Kai, tinda na haifoki kmr na haifo matsifa ban kara haihuwa ba, duk Neman asirina gashinan ban haihu ba haka zan mutu dake kadai, Yar bura uba, da idanuwa kamar na yayan da aka haifa a ti-ti..zuwa kasashen waje yanzu kika farasa Dan bura ubanki, in kika zauna a gidan mijin ubanki yake miki? Yar iska Yar bura uba kawai .." hajiya mommy ta balbaleta da matsifa da bala'i naeema Kam se gungunai takeyi, Kamar ta daki uwar ta-ta. har hajiya mommy ta gama matsifarta ta nufa dakinta, na'eema ta tashi ta biyota ta bata hkri sbda tana so ta rakata gun bokan datace zata kaita. Da kyar tasamu ta lallaba uwar tata tayi wanka Daman ba sallah takeyiba, batayin sallah Sam, sena ganin ido, har kwara ita na'eema tana sallolinta sede fa tana hadasu ne tayi su a lokaci guda batayi a kan kari. Tana gani mahaifiyarta taje ta tambayi mijinta kafin ta fita, ita kuma sede ita ke juyata ko tana dakin mijinta, na'eema ta daura damarar gyara halinta itama domin tana kaunar mijinta, danta fara kula uwarta so takeyi ta balle mata nata Auren ita Kuma tana zaune a nata dakin mijin lami lafiya, ita Kuma tadinga turata kasashen wajen asara. Suna zuwa gun bokan a Wani kasurgumin daji, a saman ruwa bokan yake, Nan na'eema ta shaida masa abinda mijinta ya mata., bokan ya kyalkyale da dariya Daman an sanar dashi komi kafin suzo, na'eema ta zubawa bokan idanuwa,kallansa ma abun tsoro ne Sam bashi da kyaun gani gashi Baki kirin, Ido daya garesa, dayan ya rufe be gani dashi, hancinsa nasa kamar kofar gari, ga katan Kai, a tsaye yake cak a kan ruwa saboda tsafi, gashi gajere tsayinsa gabaki daya befi 30 ba, sekayi da gaske kake ganinsa sosai, Sam na'eema bata taba zuwa gunsa ba se yau, ita ba kasafai take zuwa gun boka ba sede uwar tazo ta Amso mata asiri ta kawo mata. Bayan bokan ya gama dariya ya kalli na'eema ya kuma fashewa da wata dariyar na'eema ta firgita ta rike hannun uwarta gam. "Mijin naki yanada mata ai kou?!" Bokan ya jefo mata wannan tambayar data matukar razanata, har uwarta seda ta razana da mamaki, fuska da mamaki hajiya mommy tace "Boka mata kuma? Ina bashi da mata, yaushe ya isa yayi aure, yana auron yata...." Boka ya fashe da dariya Yana kallon kasan ruwan da yake Kai se Kuma yace "ehh tabbas, tabbas, haaaahaaaahaaaa,,, yanada mata..." Na'eema ta hade Rai Nan da Nan taji ta tsani bokan sbda wannan karyar da yayi. "Wlhi ni mijina beda mata,,,," bokan ya kalli na'eema ya fashe da dariya, hajiya mommy tace ''Gaskiya boka beda mata, Kuma baze tabayin Aure ba har abadan, kawai de yanzu so mukeyi a Kara mallake mata shi, Amma kana mgnr mata wacce iriyar mata kenan kake nufi? Haba boka d'an-kwakur bama irin wasannan dakai,,, inaga baka daura taurarin yata dai-dai ba....." Boka ya kuma kwashewa da wata uwar dariyar ya jinjina Kai y daga Kai sama yace "Daman mun sani...." Seya Fashe da wata dariyar seda dajin ya amsa se kuma yace "Tabbas zamuji,,,,,ehhhh,, zamuji,,," ya kuma fashewa da dariya hajiya mommy se kallansa takeyi ita ma kuma na'eema Se kallansa takeyi duk taji ta tsanesa kamar ta kashesa haka takeji sbda wannan muguwar kalmar Daya fadi, gabaki daya tayi nadamar Zuwa gurin bokan. "Yanzu me kukeso a muku?" Cewar bokan,. Hajiya mommy ta kalli na'eema Wadda taki magana, se ita hajiyar tace "So mukeyi a Kara mallakesa , ta yadda komi tayi dai-daine a idanuwansa, kamar de ada, kaga kaine silar aurenta dashi, to a kara damko manashi se yadda mukeso muyi dashi, sannan a kulle masa idanuwa daga kallon ko wacce mace, balle yayi tunanin mata kishiya..." Boka ya kyalkyale da dariya kawai ya jinjina Kai, ya tsugunna yasa hannu a kasan ruwan ya dakko wata laya, ya mikawa na'eema, ta matso ta amsa, ya kalleta yace "Wannan Ki jefasa a kasan gadon da yake kwanciya,,,,Amma ki bari se kina jinin al'ada kana zaki jefa layar a kasan gadonsa,,,hahahaha, inhar kikayi hakan Toh kin mallakesa har abadan..." Na'eema ta kalli layar ta dawo ta kalli bokan, ta tabe baki, se hajiya mommy ce ta masa godiya ta Ajiye masa kudin aikinsa a Nan inda take tsaye, kana suka bar gurin , seda sukayi tafiyar 1H daga dajin zuwa kan ti-ti, Sam zuciyar na'eema bata aminta da abinda bokan yace ba, tinda ya mata mgnr kishiya taji a ranta kawai bokan karya ne, ta faki idon mahaifiyarta ta wurgar da layar Sam bata yadda akwai gaskiya a lamarin bokanba, da tsanar bokan a ranta suka isa gidan hajiya mommy, suna zuwa ko cikin gidan bata shigaba Daman a motarta suke ita ta kaisu gun bokan ta juya ta nufa gidan mijinta uwarta nata jadda da mata yadda zatayi amfani da maganin Tace toh kawai. Tana Isa gidan ta nufa part din mijinta tana shiga taga baya nan, ta juya ta koma part dinta,tana jiran dawowarsa domin ta daura damarar tarairayar mijinta yadda uwarta keyi dukda da wuya ta iya saboda Sam bata jurewa wahala ita. Har tayi baccin dare tana jiran dawowarsa Amma Sam be dawo ba, har tayi bacci, batasan mijinta yariga ya fita a hannunta ba dawowarsa zeyi tsananin wahala. Shikam gogan Yana gidan Aunty hafsat gun Aunty Nabeelah, tin karfe bakwai na safe yanufa gidan har karfe biyu na dare kana Zaks ya dawo dashi gidansa direct part dinsa ya nufa yama ya mance da wata na'eema. Ya shirya bacci Ya kira nabeelah a waya sbda yau yariga ya seta mata wayar daya siya mata, yasa mata sim dinta a ciki, bugu biyu ta daga tini ka ta fara bacci, ta daga ne sbdda ya mata warning kan inya kira bata daga ba wlhi ze dawo gidan komin dare. Yadinga mata kalaman soyayya har wuraren asubahi be barta ta rintsa ba,se batsa yake zuba mata Ta waya, yasa gabaki daya ta jike, Daman ya gama lugiguitarta kafin ya baro gidan gabaki daya nonuwanta azababben ciwo kawai suke mata, tadenamasa bra sbda bata isa tasa bra ba, Dan nonuwan duk sun zama kmr gyanbo. After 2week kullum Se yaje gidan safe da rana da dare, ya zamar ma nabeelah kaddara, na'eema Kam duk yadda taso ta gansa bata ganinsa, setayita kiransa a waya baya dagawa. Se yau data
Chapter 79 · 0% Book details