← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 107

Sashe 105

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

u ce aminiyar Nabeelah da ita ake komi, ita kuma da sumayya take zuwa komi ta haka Hajiya mommy ke samun labarin komi. Ranar suna Ansha shagali Amarya da Angon Karni se shiga sukeyi ta alfarma, jarirai ma se shiryasu akeyi, daga safe zuwa rana sun chanza kaya yafi kaloli talatin, sutura kawai ta alfarma suke sawa,. Ummih ma Alhaji sunusi ya mata kayan fitar suna akwati biyar, yayima big hajiya ma akwati biyar, yayima aunty hafsat ma Akwatuna biyar. Kowa se shiga yake ta Alfarma, . Tako ina mutane ne makil a gidan wasu ma ba asan daga ina suke ba. Nabeelah Tasha makeup, daga shahararriyar ne makeup dinnan Hajiya Yasira (Gayu). Ga kunshi tasha ns design , tako ina walkiya takeyi Gashinan na kanta yasha gyara ta kashe dauri, duk inda tabi camera kawai ke daukarta photo , ita da mijinta da Yaranta da duk abokan Arziki, big hajiya kam ta Kama yara ta rike gam. Zaks ma ba a barsa a baya ba, abu nasu maganin a kwabesu, shima Gashi ga Dr Salmah, da family dinsa,. Hajiya maryam kam da zuriarta a gidan suka kwana Dazu aketa hidindumu, Alhaji sunusi ma se yabar gidan ya dawo yanata kallon jikokinsa, dasuka fito sharr sukayi kyau. Besan kyaun ummih ya shahara ba se yau datasha simple makeup ita yace ta zubo masa abincin gidan sunan shida abokansa dasuka kebe a wani babban falon, ta kawo musu abinci iri iri da drinks. Alhaji sunusi se binta yake da kallo Tasha doguwar riga wadda ta bayyana dirinta, a dire take sosai komi ya fita zarr shaawah, Alhaji sunusi yaji kmr ta zauna karta fita a dakin. Babban Amininsa Alhaji adamu ya fahimci irin kallon da Yaga yanama Ummih, se Adduah yake a ransa Allah yasa abinda yagani da idonsa ya bayyana a zahiri, duk cikinsu kowanne ya dace macen Arziki amma Banda Alhaji sunusi kuma duk yafisu nagarta da kudade, Gashi mutum na gari Sam bashi da nakaso. Da daddare akasha dinner wanda ya tara manyan mutane, Kama daga kan maza zuwa mata, duk wasu abokan Arziki sun hallara, manyan yan jaridu sunzo se dauka sukeyi akayi hira da Aeezad a ranar ne ya bayyanawa duniya nabeelah matarsa ce domin mutane da dama basu sani ba, aiko a Daren akasa duk wata dauka da akayi A manyan Gidajen talabijin da Manyan Accounts din TikToks. Manyan kyaututtuka aka dinga rabawa a taron tunan, daga 13promax zuwa XR aka dinga rabawa a gurin dinner, harda motoci aka dinga rabawa game rabo. duk wanda yazo to tabbas yasamu kyautar atamfofi masu hotunan Aeezad da nabeelah da Yan ukunsu kyawawa da waya se wadda de kayi sa ah 13promax or 12promax or 13mini zuwa XR de, ko motar, harka ake ta Alfarma. Alhaji sunusi ya fitar da dukiya a sunan shiya dauki nauyin kyaututtukan da aka raba agun sunan, Sah shida da raguna ashirin aka yanka na hakikar yaran, duk Alhaji sunusi yasa aka kawo, ji yakeyi kmr yanzu ya fara samun jikoki a rayuwarsa, se fitar da kudi yakeyi kmr besan zafinsu ba, Sam shi yama mance da hajiya mommy, tinda ya daura Idanuwansa a kan ummih yakejin wasu yanayoyi na kwarin guiwa a jikinsa, wad anda ya rasasu na tsawon shekaru. duk Duk inda nabeelah zatayi Aeezad na biye da ita hannunsa ma cikin nata, Sam bayajin kunyar kowa se rurrungumota yakeyi. Basu suka tashi a gun dinner dinba se karfe biyu na dare big hajiya da ummih a mota daya yaran na gurinsu, Aeezad da nabeelah a mota daya tako ina securities ne ke biye da duk wanda yazo ko tazo dinners din,. Zaks ne ke driving motar da Aeezad yake se dr salmah a gaba Aeezad da nabeelah a gidan baya. Ya kalleta yayi murmushi itama murmushin tako ina a gajiye take, bacci kawai takeji, Danma batayi kujiba kujiba ba sbda CS din jikinta. Mommy knyi kyau yau, yakamata in bada tukuicin adonnan in d anci gindinnan ya karashe yana tandar baki. Nabeelah tace Kai matsalarka kenan,,,Da CS din da Jinin haihuwar zakaci gindin Aeezad yayi murmushi yace haba mommy Karki ganni haka, ki rainamin hankali, Nima fitacce ne, bawani jini ina sane jinin ya dauke abinda kusan 4days naga kinata sallar, ni za a rainawa wayau, se a boyemin kina sallar sbda kar in gani ince ki bani gindi kou, big hajiya ta hure miki kunne ynzu se kiyita wani munafuntata, ko romance babu, Balle insa ran inci gutsu, ai wlhi ni big hajiya ta cuceni ta gama hure miki kunne, tace Karki bani gindi nabeelah tayi mamakin ashe ya ganta Tana sallah duk boyewar da take ashe a banza. Tace Ba ruwan big hajiya, ka dau hakkinta wlhi,,, ai kaima kasan bazeyu Kaci gindi ba Ga CS inma wai jinin ya dauke kasa-kasa suke mgna bame ji, sannan akwai waka a motar, wakar da akayima baby s ne. Aeezad yace Ni bance fa sex ma nakeso ba, amma aikema Kinsan dole zanyi missing dinki mommy ko banci gindi ba, ai nasha Nono kiyimin wasa da gabana in kawo amma ko daya kin barni sakaka kmr ba mijinki ba, Waike me jego nabeelah ta girgiza Kai zuwa ynzu ta kuma fahimtar halinsa, tasan damuwarsa dayace gindi ta d agosa tini. Kayi hakuri toh ta fadi Tana kara damke hannunsa cikin nata. Yace Wani hakuri? Kawai ko romance muje kiyimin ko a hotel ne se muje , tinda kinga ynzu babu big hajiya, ko banci ba nasha Nono kishamin burana na kawo .manyan nonuwannan naki sun kuma girma, amma ko ruwan nonon ma anki bari insha inji ya test dinsu yake, pls yau ki duba mijinki ko yaya ne mommy ya karashe cikin magiya ta kalli fuskarsa sosai ita a zatonta wasa ne, se ynzu ta tabbatar da gaske yake,. gaskiya kayi hkri, Kaima kasan baze yuba, wani irin hotel kuma .kadinga sa hakuri in kayi hkri dole de inna warke in baka gindinnan Kaci yadda kakeso tabe baki Aeezad yayi ya sakar mata hannu ya matsa daga kusa da ita, nabeelah ta bisa da ido ta fahimci fushi yayi, nan da nan taga fuskarsa ta sauya. Cikin fushi yace tin washe garin da muka dawo hospital naketa rokonki ko romance ne kiyimin na kawo kikace mutane, toh ynzu ba mutane amma kinki sbda an zugaki a kan Karki bani komi, ko tabaki nayi seki wani turemin hannu, ni kuma kmr wani mara zuciya, nabi na nace kamar wa-wa hmmmm ya karashe yana hummig cikin fushi. nabeelah ta amshe da kanata mgnr ana zugani wai wake zugani?pls kadena mgnr nan Ya bata amsa da Big hajiya ke zugaki wlhi amma na barki ki rike jikinki, ki kumshe gindinki,, Nima insha Allahu daga yau na rike mutumcina yana gama fadar hakan ya zaro wayarsa daga aljihunsa ya fara dannawa, ya hade rannan baki kirin, nabeelah ta tsuresa da ido, abu kmr wasa ya Kama fushi, ita batasanma ya iya fishi ba se yau,. Batace dashi uffan ba har suka isa gidan, yaki yadda ya matso kusa da ita. Shi ya fara fita daga motar, ko jira beba securities sun bude masa, se dibar iska yakeyi cikin fushi. Nabeelah ma ta fito daga motar, kobi ta kanta beyi ba, ya shige gaba ya barta baya , sbda yana fushi, tasan dabe fushi shi ze Kama mata hannu su shiga cikin gidan, tabi bayansa da kallo kawai. Yana shigowa falon be kalli kowa ba ya nufa bedroom dinsa. A Jere ita da dr salmah suka shigo falon, suka tadda su big hajiya sun iso, da jamaah da dama wad anda nan gidan zasu kwana, dr salmah ma nan zata kwana. Zaks kam be shigo gidan ba direct gidansu ya nufa a gajiye yake. shirya yaran cikin shirin bacci aka kwantar dasu , nabeelah tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci tasha tea me kauri jego seda shan Tea akai akai. Tasha magungunanta ta koma ta kwanta Tana facing kofar shigowa, big hajiya bata shigo ba, Tana can bacci ya kwasheta a falo. Aeezad ya shigo cikin shirinsa na bacci ynzu ma ya fito daga wanka , tinda ya shigo ya shige bedroom dinsa, seda ya kalli BF sbda a hannu yake, yau ganinta daya dingayi ba karamin daga masa hankali yayi ba, abinda be Saba yiba yau seda tasashi yayi kallon BF to beda solution, kuma duk lefinta ne. Daman nabeelah tasan dole ze shigo, sbda yaga yaransa. Aiko yana shigowa dakin beds din triplet dinsa ya nufa, gadon Manaal ya fara isa se bacci takeyi an shiryata cikin Riga biri da wando, gadon zagaye yake da net, rigar jikinta onion color ce ansa mata hula white kyaunnan nata ya kuma fayyana, duk tafisu karamar fuska yana santa sosai, tafi Kama da nabeelah. Ya tsureta da iso , se baccinta kawai takeyi,. Murmushi ya subuce masa daya dauketa se yaji duk zuciyarsa tayi sanyi yayi kissing dinta a kumatu yayi mata Adduah kana ya mayar da ita kan gadonta ya kwantar ya karasa gado na biyu. Mahnoor ya fadi yana daukarta ita rigar jikinta Ash color ce ansa mata hula white irin ta jikin Manaal, kissing dinta yayi kana ya mata Adduah ya mayar da ita ya kwantar ya isa gado ta uku ya dauketa sanye take da Riga yellow ansa mata hula white itama, irin ta tan uwanta. Mushfiqa ya fadi yana kissing dinta ya mata Adduah ya mayar ya kwantar kan gadon ba karamin so yakewa yaran nasa ba, ya jima tsaye yana kara musu Addu i kana ya juya ya fice a dakin ko kallon inda nabeelah take beyi ba, kuna tasan yaga idonta biyu, waishi adole fushi yakeyi. Sam be saba mata haka ba se nabeelah taji wani Kala bataji dadih ba, se yanzu ta yadda akace Akan gindi se kayi fad a da namiji , wannan fushinma da Aeezad keyi da ita ba a kan gaskiya ba, so yakeyi ta bishi hotel yau ta kwashe gindi ta mika masa yaci, ita kuma a maidata asibiti kou? Ga idon su big hajiya, kawai sbda itace dadih miji kou? Ita kam inde a kan hakan ne sede ta barsa yayita fushinsa, kawai dan ba jikinsa aka tsaga aka ciro babys dinba shiyasa yake wannan abun, waishi har yanada damar yin fushi.
Chapter 105 · 0% Book details