Sashe 94
Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bata fuska ba, daman insda cikinta,bata isa ba tayi kadan, ga dumbin rashin imani rafi'ah yarinya da ciki kusan wata takwas a wata takwas kadan ne babu, Nan a asibiti ko wahala ance ba aso tadingayin aikin whla,, saboda Allah fa, wlhi da lefinki hafsatu da lefinki, Allah yasani, Yanzu in mijinta yadawo miza ace dashi? Ubangiji ya Allah ka tsare cikin jikin yarinyar Nan..." Aunty hafsat sede ta rafka uban tagumi ta zubowa big Hajiya ido kawai ,ita kanta tayi nadamar ma bari nabeelah ta fita a gidan, tayi Dana Sani yafi sau dari, se Yanzu take tunanin daman cewa tayi nabeelah bata Nan tana garinsu, itade ubangiji ne kawai yasan ma a Wani hali take ciki yanzu, tashin hankalinta ma Aeezad kwara na big Hajiya DUk me saukin ne, ita yanzu big hajiya maganarta kawai ta cikin jikin Nabeelah ne,, ta tabbatar duk yanayin da suke ciki be kai kwatan yanayin da Aeezad yake ciki ba , shida ma be garin kenan, duk inda yake Aunty hafsat tasan hankalinsa yanacan a tashe,. A bangaren Aeezad tinda ya kira Aunty hafsat yaji ta kashe waya hnklinsa ya tashi ya kira big hajiya itama bugu daya tayi aka kashe wayar, Nan take zuciyarsa ta Kuma tsinkewa, yashiga tunanin ko Wani Abu ne yasamu mommynsa, yayi innalillahi wa'inna ilaihirrajun yafi sau dubu, ji yake zuciyarsa na mugun bugu kmr zata fashe, a jikinsa yakeji Wani Abu yana faruwa da bangon zuciyarsa wato mommynsa , tunanin meya sameta da yayi yafi dubu? Kawai de ya fahimci dole Wani Abu ya samu mommynsa, aunty hafsat Kuma taki gaya masa, tabbas akwai abubuwan da take boye masa, shi komade mutuwa tayi ne mommy tasa? Se Kuma ya girgiza kai, yasan da mutuwata tayi dole ne a kirasa a gaya masa,. Ya kira wayar nabeelah data Aunty hafsat data big hajiya yafi sau dubu uku,. Wuraren karfe daya na dare ya fara tunanin barin garin zuwa garin katsina, Zaks ne ya dakatar dashi da kyar,ya dinga basa baki,, duk abubuwan dake faruwa Zaks na gefe, shine ya dinga kwantar masa da hankali kan ya bari giobe sesu kama hanyar zuwa katsina,. Gabaki daya Aeezad ya fita a hayyacinsa, Idanuwansa sunyi red sosai, ga uwar rama yayi, a lokaci kankani, tin randa bejita ba , har Yanzu ko ruwa be shiga cikinsa ba, bakinnan nasa yayi fari fattt, labbansa sun bushe rakayau idanuwansa sunyi narai-narai sun kankance Sbda damuwa, ji yakeyi kamar ya fashe da kuka,ya tabbar in Wani Abu ya samu mommynsa tabbas seya kusan mutuwa, shi da a taba masa mommy kwara shi a tabasa, da asa mommynsa kuka kwara shi asashi Kai inda halima a kashesa ko a nakasashi, duk ze dauka inde a kan mommy ne,.har bugun zuciyarsa ya chanza,haka ke kara bashi tabbacin Mahadin zuciyar tasa Bata cikin koshin lafiya. Be bar Kiran Aunty hafsat ba, da big hajiyar da lambar mommynsa, har safiya kamar yasamu aikinyi, haka ya kwana kira wlhi ko gajiya bayayi,Kuma amsar daya ce duk wayoyin kashe suke.washe gari tin adubah yaso subi fly suje katsina , sede an tashi da yanayin hazo, ta yadda jirgin sama bazeyu ya tashi ba,har wuraren karfe daya, Aeezad na Jira yaga ko hazon ze sauka Sbda bayajin ze iya bin mota zuwa katsina, gani yake kmr ze shekara a hanya basu isa ba. kawai jirgi yakeso yabi, duk lissafinsa ya kare Sbda baya hayyacinsa, ji yakeyi kmr ya kulle idanuwa ya bude ya gansa a gidan Aunty hafsat yaga meke faruwa da mommynsa. "Zaks aunty hafsat batamin adalciba...in Wani abu ne ya faru da mommyna,kwara a gayamin , kaga Yanzu fargaba na neman kasheni wlhi ji nake kmr zuciyata zata buga, mommy kawai nakeso nagani, wlhi inaso inga mommyna zaks, ko jinta nayi a waya baze wadatar Dani ba, so nakeyi kawai na ganta, mutuwa zanyi in Wani Abu ya samar min ita, wlhi har Aunty hafsat bazan bari ba in Wani Abu ya samu mommyna, saboda da gan-gan, ta kashe wayarta Kuma na tabbar tana sane, tinda harta amshi ta big Hajiya ta kashe again,,gaskiya akwai matsala! Akwai Wani Abu ba asone a gayamin kawai zaks,,Amma Ubangiji na Nan,insha Allahu mommyna tana Nan da Rai ita da babyna na cikinta..." Aeezad ya fadi da disasashiyar muryarsa wadda ta narke Sbda tashin hankali, da tsantsar fargaba, Ya kalli Zaks, wayarsa na hannunsa still se Kiran aunty hafsat yakeyi da lambar big Hajiyar data nabeelah shiru har yanzu, hankalinsa yafi na uban kowa tashi a ranar haka yake gani,. Cikin muryar kwantar da hankali Zaks yace "Karka damu Aeezad insha Allahu alkhairine, ka kwantar da hankalinka Dan Allah .." murya kmr ze kuka ya amshe da "ta yaya zan kwantar da hankalina? Eheee ta yaya zan kwantar da hankalina? Kai kasan tashin hankalin da nake ciki kuwa? Wallahi kwara ace mutuwa nayi na huta da Wannan tashin hankalin da nake ciki for now mommy fa? Mommyfa akace zaks ? Banganta ba, banjita ba, wlhi hauka cewa zanyi zaks!! Almost 3days yau banji mommy ba' wallahi fashewa zuciyata zatayi zaks! Rayuwata na barazana Zaks! Ji nike kmr ruhina ze fita daga jikina! aeezad ya karashe Yana Zamowa daga kan kujera ya zauna dabau kan tiles , Nan da Nan se wasu zafafan hawaye suka wanke masa kumatuna , ya kasae kwallah tinda abun ya faru se yau yasamu yayi. Kawai se bulbula hawaye keyi daga cikin idanuwansa. Zaks dashima yakejin kmr ya fashe da kuka,ya zamo kasan tiles din ya sharema Aeezad hawaye da rigar jikin zaka din ta shadda fara sol. "Wallahi mommy, ni mommy kawai, Zaks mommy kawai nasani a rayuwata, ji nakeyi yanzu kamar nayi hauka? Dan Allah ka dafemin zuciyata karta fashe..." Aeezad ya kara fadi still Yana kukan me tsuma zuciya kamar karamin yaro, duk yadda kakaiga rashin imani dole ka tausaya masa a yanayin da yake ciki a hslin yanzu . se uban bugu zuciyarsa keyi, ya kamo hannun Zaks ya daura a kan saitin zuciyar tasa,yayi dana sanin dawowarsa garin kano yafi a kirga, se yaji daman ma ajiye aikin yayi kawai da wannan tashin hankalin da yake ciki. Duk dakiya irin ta Zaks seda yayi kwallah shima Amma ya share, yashiga lallabar Aeezad da ban Baki cikin kalaman kwantar da hankalin,Amma Ina Sam beji yariga yayi nisa , yayi nisan da baya sauraren kira. Kawai zaks yace su tashi su hau car su kama hanyar zuwa garin katsina wuraren karfe daya da Rabi. Suka hayo mota dreva yajasu yayinda motocin sojoji takai mota ashirin suka kamo hanyar zuwa garin katsina, a motar ma Aeezad Se kwallah yakeyi Yana sambatun Kiran sunan mommy, shi inde a kan Aunty nabeelah ne bashi da dauriya ko kadan, karamin yaro ba koye ma yafisa hkri da juriya a kan mommy. A bangaren nabeelah washe garima haka ta wuni tsaye gashi ba baccin kirki tayi ba, ga jamaah makis a gidan an taru a Falon hajiya mommy kawayenta ne kawai cike taf da Falon se Na'eema da kawarta khady suna cikin manyan mata, sunzo zasu tashi hajiya naja'atu tace "Aah yarana ku zauna Ayi hirar daku ai kuma kawayenmu ne, duk wacce keda diyya mata ai kawayenta ne,,," nande suka zauna dasu aketa hiraraki Amma basa Sako baki sbda hirar tafi karfinsu, domin kuwa manyan mata sub fisu San mazajensu, Rabin hirarsu duk aKan mazajensu ne, tsofaffin mata ne marasa tarbiya Kuma marasa alkunya... Basu da girma Sena jikkunansu, manyan mata ne kowacce ta kama kasa,wato sun kama gidajen mazajensu sun rike gam se yadda sukayi da maza, saboda shige shige da azabar shaye-shayen magungunan mata (Ko a cikin dubu macen dake Shan maganin mata ta fita daban wallahi) Na'eema ta fara fuskarta tasawar cikin nabeelah tin jiya ta fara fahimta Amma se tasha ko tumbine kmr yadda uwarta tayi tsamnanin hakan,. To yau da nabeelah na serving dinsu a breakfast seta kuma ganin de Abu kmr ciki, se kallon Nabeelah de takeyi wadda keta faman boye cikin jikinta, Amma Ina baze boyu ba saboda tsananin girnansa, duk wanda ya kalleta a natse dole ya fahimci akwai ciki jikinta. ita kanta hajiya mommy Sebin Nabeelah takeyi da idanuwa Kawai so takeyi ta gaskata zarginta, Amma de abu ne gashinan baro-baro.tinda naeema ta daura idanuwanta a kan Cikin jikin nabeelah taji hantar cikinta ta kad'a. bayan sun gama break, hajiya mommy ta nufa dakinta tana amsa waya, na'eema ta biyota dakin ta taddata zaune gefen gado tana wayar da bokanta a kan kasuwancinta sbda so takeyi ta kara bude Wani shagon,yanzu shagunanta sunfi biyar, na shida takeso ta bude. Naeema ta karaso bedside zata zauna uwar ta dakatar da ita da hannu sbda inta zauna mata a bedside tana iya lalata mata drower din side din, gashi gado na manyan kudade. na'eema ta fahimci me take nufi Dan haka ta zauna kasan carpet tana hade rai, ita ta rasa me uwarta ta maidata kawai Dan tayi kibarnan shikenan, ita Sam mafa bata ganin kibar tata, duk Wannan nonuwan nata Dake reto bata gani, nonuwa him bra sede tase ta manya-manyan mata irin manyan cups dinnan Kai kace katon kan mutum za asa, inta cire bra ta ajiye ko uwarta inta gani tsorata takeyi, itade tasan yarta nada nonuwa Amma ba kmr na yanzu ba da tayi year kibar ban. Allah-Allah na'eema tadingayi uwarta ta gama wayar ta shaida mata abinda tagani Amma Abu yakici yaki cinyewa,. Seda Ta jima tana wayar kana ta ajiye wayar, Kuma bata tsaya jiran cewar naeemar ba ta tashi ta nufa hanyar fita tana fadin "bari inje part din baban Aeezad..." Ta fice ba tare data tsaya jinn me na'eema zatace ba. Haka na'eema ta tashi ta fice a dakin, ta nufa part dinta da aka ware mata a gidan da tunani a ranta tayi wanka ta kwanta, kawai so takeyi ta tabbatar da dagaske cikine jikin nabeelah, domin itade idanuwanta ciki suka ganar mata. A bangaren nabeelah a tsorace take Sbda ta fahimci an fara Gane da ciki jikinta Aiko a tsorace take. Da yamma misalin karfe hudu da Rabi,falon Hajiya mommy cike yake taf da jamaah kaf kawayenta be yanzuma se na'eema, khady bata Nan tana gidanta tazo dazu da azahar zuwa karfe uku ta tafi. Nabeelah keta zirga zirga a Falon tana