Sashe 100
Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gaf take da bugawa, Nan kasan simintin dake dakin duhun take kwance tana kuka tana ihu gashi Sam muryarta bata fita, yaude aeezad ya nunawa kowa iyakarta gashi Wadda ta isa da wadda bata isa ba duk sun hasu sun Kuma mara duka bakinta jini kawai yake fitarwa. Seda ya tsaya ya mata shopping abubuwa na ciye ciye,Dana tande-tande kana ya nufa asibitin wuraren karfe Sha biyu,. Yana Isa ya tadda ta tashi tin 11, doctor tazo ta dubata, se kulawa kawai hajiya mommy ke bata ga Zaks saune shima Yana d'an musu Hira, Daman Aeezad yasan zata samu duk kulawa da take bukata a gun big hajiya, har wanka ta mata ta chanza mata kaya cikin kayan da Aeezad Yasa Zaks ya siyo mata jiya, doguwar rigace ta hutawa mara nauyi jikinta se kanta sanye da hula, fuskarnan tata ta kumbura, inya kalleta ya tuna su hajiya mommy ne suka mata seyaji ya kuma tsanarsu shifa har yanzu be huce takaicin abinda suka masa ba, already an riga an cucesa kome ze musu bazeji Sanyi ba,dukda ko ynzu ya barsu ya musu dukan dayafi wanda sukama nabeelah. Karasowa yayi ya zauna, kujerar dake kusa da gadon tana zaune ta jingina bayanta Da pillow din da Big hajiya tasa mata a bayan nata, se uban ciki Daya turo gaba gaba, taji dadin jikinta sbda wankan Da big Hajiya ta mata, dukda de taji zafin wankan a fari sbda jikinta dake a farfashe, ba sosoma aka mata wankan."My love one, ya jikin?'' cewarAeezad da yayi mgnr yayinda jikinsa ke rawa a kan nabeelah."Da sauki.." ta basa amsa,yayi murmushin yace "Meyasa kikayi wanka Baki bari nazo na Miki ba..." Ta basa amsa da "big Hajiya ce tamin..."yayi murmushin kasa-kasa yace "Ta gama ganinmin gindin da nakesa burana inyi gwatso, Kuma ta gama ganemin nonuwanki da nakesha kou?'' girgiza Kai kawai nabeelah tayi tace "har yanzu baka shiryu ba?..." Aeezad yace "Da wuya na shiryu..ta Yaya zan shiryu? Bayan kin bani gindi naci Naji dadih..." Kasa kasa yayi mgnr ta yadda ita kadai zataji. Kauda maganar nabeelah tayi kasa-kasa,yayinda kanta ma yake kasa tace kanta "Inaso Ka maidani gun ummih gaskiya, kawai semu mata bayani a kan cikinnan dake jikina,nasan ummih zata amince, inma Bata amince se mu dauki Alqur"Ani mu mata rantsuwa,muce aure mukayi kafin aka samesa, karka ce aah, sannan in aka ciremin babynka, se in baka yarka ko d'anka, kawai seka sawwakemin Aurennan naka dake kaina Dan Allah wlhi bazan iya ba,, wata rana se a dauki raina a kanka! Dan Allah Ka sawwakemin kawai, Ka maidani kasata na har abadan, bazan dawo kasarnan ba wlhi, zaman Aure mutum biyu Akeyinsa, nide bazan iya ba kayi hkri Dan Allah Ka sawwakemin kawai na huta da fargabar dake tunkaroni yanzu!...." Ta karashe cikin magiya da roko kawai so takeyi ta bude Ido ta ganta a dakin uwarta, Kuma taga babu auren Aeezad a kanta shine burinta. Tinda Taga irin dukan da Naeema da hajiya mommy suka mata ama basusan cewar cikin jikinta na Aeezad bane, Ina maga yanzu dasuka Sani tasan next time kawai kasheta zasuyi har lahira, so maganin Ayi kar a fara,dukda tasa sansa Amma ta shirya kawai kwara ta rabu da Aeeezad shine kwanciyar hankalinta. Ko kadan ba editing se hkri. This book is 1k 08101626484. [7/31, 3:05 PM] Maman Aslam: NAMIJIN ZUMA 49... Wani irin kallo Aeezad ya mata, yaja dogon numfashi, yayi humming kana ya fara magana "Wani mahaukacin ne yace na fara sanki ne Dan in Dena mommy? Ko na Aureki Dan kice in sakeki, ni Kuma se in sakeki kou? Tinda gani sauna ko sakarai kou? Wallahi bazan sakeki ba, har abadn, Na fad'a Miki zan sake fada miki Wallahi ban fara sanki Dan in dena ba, in duk duniya zasu taru bazan sakekiba mommy, koda Baki bani gindi na hauba wlhi bazan rabu dake ba balle ma kin bani gindi na hau Naji dadih, bazan iya rayuwa in ba ke ba mommy kece Mahadin komi nawa na rayuwa, Dan Allah ki koyi juriya a kaina mommy, ni nariga nama kaina alkawari ba abinda ze rabani dake sede mutuwa mommy, Dan Allah kema kisa hakan a ranki, kada abinda su hajiya mommy suka Miki yasa ki bijiremin, in kika barni se in lalace, Dan Allah ki tausayamin Kodan darajar cikina dake jikinki Mommy...karki dagamin hankali pls.." ya karashe maganarsa Yana daura hannayensa kan cinyoyinta, Cikin magiya, Yana me kumajin haushi da tsanar hajiya mommy da na'eema shide Alhamdulillahi tinda ya saketa, Amma fa be fanshe haushinsu dake tattare Dashi ba, gashima suna Neman targad'a masa Aure. Nan de ya dinga lallabata, taki yadda, dole seda big hajiya, da Zaks suka Sako Baki aka tasata gaba da ban baki, da natsiha, kana ta hakura a zahiri, Amma a zuciyarta bawai ta hakura bane saboda bazata iya zama da Aeezad da na'eema ba ga Hajiya mommy a gefe, ai duk me hankali yasan zaman baze yuba. Haka de Aeezad ya dinga lallabarta Kmr kwai ba kulawa Yana bata ta musamman,. After 3days tini doctor din fata tazo ta duba nabeelah ta dubata Sosai abinka da kudi, tini ta bata Wani cream data dinga shafawa wannan shadin bulalar ya warke cikin hanzari ba tare da tabo ba. A kullum se Aeezad yaje inda aka ajiye masa hajiya mommy da na'eema da tawagarsu, kullum seya duka na'eema duka Sosai kmr de yadda ya mata a farko, a sume yake barinta, se inya dawo ya yayyafa mata ruwa ta farfado ya kuma jibgarta, Sam be kara dukan hajiya mommy ba, dukda ita ce tafi lefi a gurinsa, Kuma yafijin haushinta a kan na'eema, kawai yasan ma dukan da yake ma na'eema yafi mata zafi a kan ace ita ya daka,Aiko hakan ne, Hajiya mommy ji takeyi kamar zuciyarta zata fashe in Yana dukan na'eema. A kwana ukun shida Zaks suke zuwa inda suke, yau da kyar Zaks ya dinga lallabarsa, yasamu ya sakesu Amma ada yaso suyi 1week a kulle Yana azabtar dasu, direct ana sakinsu asibiti aka nufa da hajita mommy da na'eema ga uban sauraye duk sun cijesu a dakin, domin dakin yanada matsifaffun sauraye, ba karamar azaba suka shiga ba. Kawayen hajiya mommy Kam kowacce tayi gidanta, Wasu sanadiyyar mutuwar aurenta, Wasu Kuma dasuka samu suka Sha da Auren nasu, sukayi gum da bakunansu saboda in suka fallasa abinda ya faru mazajensu bazasu goyi bayansu ba, sbda sun kaisu kwano a wannan karan, koda asiri ai wata ran akwai gajiya, Amma fa dukkanimsu seda sukaje asibiti aka dubasu. Hajiya mommy ta Ari waya ta kira Alhaji sunusi ta gaya masa Suna asibiti, jiki na rawa Alhaji sunusi yaje asibitin da Hajiya rafi'ah take da naeema, wad'anda tini aka Basu gado, na'eema Kam sede emergency aka nufa da ita, Danma Asibitin na kudi ne sosai da Baza a amshesu ba, tako ina jikin naeem yayi kace-kace da bulala Kai kace sararta akayi. Hajiya rafi'ah tana ganin Alhaji sunusi yazo ta rufesa da fada da zagi kamar uwarsa, wai kanme ze bari Aeezad ya kwashesu ya rufesu gabansa, hakuri Alhaji ya dinga bata, hajiya rafi'ah bata sauraresaba takoma ta inda take shiga bata Nan take fita ba,,Alhaji sunusi hankalinsa ya tashi hakuri kawai yake bata,.ganin ya rikiceN yasa hajiya mommy Kuma fashewa da kuka ta zayyana masa karya da gaskiya kan abinda Aeezad ya mata ita da yarta da kawayenta, ta shaida masa har sakin na'eema da yayi, Nan hankalin Alhaji sunusi ya tashi, ya fice daga asibitin zuwa gidan Aeezad,. Yana shiga dai-dai Zaks na shirin fita daga gidan, sukayi kicibus da daddy. Dole Zaks ya dakata ya tsugunna ya gaidasa,. Sam Alhaji sunusi be amsa gaisuwar Zaks din ba, ya rufe Zaks da fada, mommy ta Kuma rikitasa, tana zuwa asibiti ta Ari waya ta kira malaminta ta shaida masa komi dake faruwa, Amma tace first a Kuma rikita mata Alhaji sunusi yanzu-yanzu, daga baya taji da Aeezad. "Wani irin hauka ne wannan ? Duk na kiraku ba wanda ya dauka, saboda rashin sanin darajata,da wulakanci," ya shiga matsifa inda yake shiga bata Nan yake fita ba, Kai dagani kasan baya hayyacinsa, zaks ya dinga basa hakuri kawai,. "Ina shi Aeezad din ?'' Alhaji sunusi ya tambaya cikin fad'a da matsifa, yaxo gidan yafi Sau ashirin a kwana hudun da Aeezad ya kulle masa mata, Amma baya ganinsa. Zaks yace "Baya Nan daddy, Yana asibiti tare da nabeelah bata da lafiya, tin randa ya dauketa daga gida asibiti aka nufa da ita saboda dukan da hajiya mommy da na'eema suka mata ma ya haifar da problem a cikin nata. " se Kuma Alhaji sunusi yayi sanyi, yayi Shiru yayi kasake, se yace "Da gaske ne Auren yarannan da yarinyar Nan? ka gayamin gaskiya Zakariyya?'' Nan Zaks ya kwashe Labarin komi ya gayawa Alhaji sunusi, nan take,. Alhaji sunusi yayi jim, yace "ai nasan limamin masallaci sultan bello, Abokina ne,,," Nan take ya dauki waya ya kirasa, ya tambayesa komi Hadi da masa kwatance Aeezad, ba bata lokaci malamin ya Gane, Nan ya shaida masa Ai shi ya daura masa Aure da wata yarinyar nabeelah, ya kama sunanta, Kuma shima ya fadi sunan Aeezad din na Ainifin, a Nan Alhaji sunusi ya tabbatar da maganar Aeezad gaskiya ce,.besan meyasa ba ya tsinci kansa Dama limamin masallacin godiya Kuma ya shaida masa Aeezad din ai d'ansa ne. Da nishadi Sukayi sallahma da limami, kana Alhaji sunusi yadawo da dubansa ga Aeezad yace "Ka kaini asibitin da Aeezad din yake..." Zaks yace toh,. Sam badan yaso ba sbda be sanar da Aeezad ba, gudu yake kar Wani Abu ya faru Aeezad yaji haushinsa. Dole badan yaso ba Alhaji sunusi ya shiga motarsae, yaja motar suka fice gidan zuwa asibitin. Zaks ya fara sako Kai dakin, yaga nabeelah kwance aeezad na gefenta, se aunty hafsat zaune kusa da big hajiya yanzu ma tazo asibitin ta rakube Aeezad yaki bata fuska, se yau tasamu direction din asibitin Zaks ne ya bata ta waya tazo, tini zaka ya shaida mata komi daya faru, tsoro ya hanata zuwa asibitin, se yau ta daure tazo, ta kawo musu abinci da kyar Aeezad ya bari nabeelah taci, shima danyaga ta nuna kwadayinta nasan taci abincin, taliya ce jelop aiko taci sosai , tinda ta fara