← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 107

Sashe 83

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

neman lema. Ga masu bukatar sauran paids books Dina contact me ta number Dina ta kasa ngde da kaunah. This books is 1k 08101626484 Saadatubintuabdullahi NAMIJIN ZUMA 41.... Idanuwan Aunty hafsat Dana nabeelah suka sarke cikin na juna, Daman tana kwance tana facing kofar shigowa,Aunty hafsat din ta shigo, saurin dauke idanuwanta tayi cikin na Aunty hafsat din Azababbiyar kunyarta takeji, sbda tasan ta fahimci kome ke tsakaninta da kaninta. "Aeezad yariga ya gama zubarmin da mutumcina a gidannan,,,"Aunty nabeelah ta fadi a zuciyarta, Hadi da gyara kafafuwanta data wawwaresu tanashan iska a kasanta na zallar azabar datasha a gun Aeezad Se zafi gindinta keyi, da kyar ta iya hada kafafuwan nata. Kallo Daya Aunty hafsat ta mata, taga duk tayi Wani kala, har rama tayi kamar ba ita ba,ta karaso tana niyar zama a bedside taga wayar Aunty nabeelah a kai, dauke wayar tayi taga Iphone 13promax ce irin tata, ranarnan taga kwalin wayar Amma Sam hankalinta bekai ba, tin tini Kuma taga kwalin, Kuma inta shigo sometimes tana ganin wayar Amma se yau ta lura da iPhone ce, koda bata sani ba tasan Aeezad ne ze siya mata,. Ajiye wayar tayi a gefen bed din tana fadin. "Sannu mommy...." Aunty Nabeelah da idanuwanta ke kasa sbda kunya takasa Daga Ido ta kalli Aunty hafsat. tace "yawwah, sannu maman Asmah, su Noor duk sunyi bacci kou?" Aunty hafsat tace "Eh sunyi tini, ai hanasu nakeyi su shiso su addabeki Amma kullum sesun kawowa dakinnan hari, dazuma seda na damko nasmah har ta iso kofar dakin, nace zonan ubanku na ciki..." Aunty hafsat ta karashe mgnrta tana murmushi. Aunty Nabeelah ta Kuma kasa da kanta ba tare datace komi ba, sbda mgnr aunty hafsat ta karshe ta bata kunya. Aunty hafsat ta kumayin murmushi me sauti,ta kara kureta da idanuwa,ba karamar rama taga tayi ba, ta fuskanci ma kunyarta takeji. "Mommy inaso muyi wata magana me muhimmanci,,,,," a wannan Karan seda nabeelah ta dago ta kalli Aunty hafsat sbda se taji mgnrta tayi kama data Aeezad, Daman muryarsu na kama Dana junansu. "Toh inajinki maman Noor..." Aunty Nabeelah ta fadi a ranta tana tunanin to wace magana ce me mihimmanci Aunty hafsat tace tanaso suyi? Tasan baze wuce maganar Akan Aeezad ba. Aunty hafsat ta numfasa idanuwanta na kanta ta fara mgna cikin nutsuwa da kalaman fahimta "mommy a kanki ne da Aeezad..." se aunty Nabeelah taji gabanta ya yanke ya fadi, taji kaman ta narke kasa kunya ta Kuma lullubeta, ta kasa cewa komi sede tayi shiru tana sauraren me maman nasmah zatace. "Dan Allah mommy inaso Nasan da gaske Aeezad yake kunyi aure? Nasanma baya karya, Amma bemin bayani ba, ya barni a duhu, Dan Allah inaso kiyimin Karin bayani yadda zan gamsu kokwanto ya fita a raina a kanku mommy aunty Nabeelah taji tambayar tayi mata nauyi tayi shiru still ta kasa cewar komi. aunty hafsat taci gaba dacewa "Karki damu mommy yanzu mun zama daya, ni Daman tin can Ina sanki har raina wlhi mommy, yanzu Kuma Dana fahimci Dan uwana nasanki na Kuma sanki sbda kece farin cikin Dan uwana, feel free muyi magana,mun riga mun zama daya, ai komi sanadi ne, Kuma koda bansanku tare da Aeezad tinda Ubangiji ya rubuta ni ban isa in goge ba, na yadda da kaddara insha Allahu ke sanadin Alkhairice a zuri'armu Aunty nabeelah,,sbda kinada manyan qualities,,ki daukeni tamkar Aminiyarki Hawwa'u wadda zaki iya gaya mata komi na rayuwarki,,,," aunty hafsat ta narkar da ita da narkakkun kalamai na masu ilmi da nutsuwa,Nan da Nan jikin Aunty Nabeelah yayi sanyi karai,cikin nutsuwa ta kwashe komi ta gayawa Aunty hafsat,ta tadda akayi aurenta da Aeezad a babban masallacin sultan bello dake kaduna state. Aunty hafsat ta numfasa tashiga nazarirrika a kan abinda aunty nabeelah ta gaya mata, tabbas ko a tarihi aunty hafsat bata taba ganin irin San da Aeezad keyima Aunty nabeah. Se yanzu zuciyar Aunty hafsat ta kara nutsuwa a kan Auren Aeezad da aunty nabeelah, ta tabbatar Aure ya auro,. "toh yaza Ayi da daddy da Hajiya mommy da na'eema?" Aunty hafsat ta tambayi kanta a zuciyarta, tayi Shiru,tasan akwai babban case a gaba. "Dole Aeezad yadinga sassakeki mommy,...Allah de yasa Alkhairi Aunty hafsat ta fadi a bayyane. Aunty Nabeelah ta kumajin kunya ta rufeta batayi tsammanin fitar kalmar Daga bakin aunty hafsat ba,mikewa tayi sbda fitsari dataji ya cika mata mara, Sam ta mance da azabar zafin da kasanta keyi, Aiko tana mikewa taji wata azabar ta ratsata seda ta lumshe ido, Aunty hafsat na kallonta, gashi ba halin ta koma ta kwanta sbda fitsari da takeji sosai, Dole ta nufa toilet a daddafe Aunty hafsat na kallonta, tana shiga toilet, Aunty hafsat ta fice a dakin ba jimawa ta dawo hannunta rike da cup Wanda ta hadoma aunt Nabeelah tea me kauri,tasameta kwance tana fitowa daga toilet din ta kwanta ko Ina a jikinta har yanzu ciwon yakeyi. Ta Mika mata cup din tea aunty Nabeelah ta tashi zaune ta amsa Daman yunwa takeji sosai, tace "Nagode maman nasamah..." ta kafa Kai Tasha tea din sosai, seda Tasha Rabi kana ta ajiye, dai-dai Aeezad ya kirata a waya, Aunty hafsat ta kalli fuskar wayar taga sunan Jarumi, tasan Aeezad ne. Nabeelah na kallo wayar ta tsinke taki dauka, tana tsinkewa ya sake kira, taki dagawa, Aunty hafsat tace "Ki daga mana, .." Nabeelah tace toh kawai Amma taki dagawa, har tasake tsinkewa seda yayi kira goma a jere Amma taki amsawa. Aunty hafsat Tasha Sbda itane taki daga wayar Dan haka ta tashi ta mata seda safe ta fice a dakin da cup din data kawo mata tea din a hannunta,, a ranta taji dadin jin Labarin auren aunty Nabeelah da Aeezad, se yanzu ta kara jinjina karfin hali irin na kaninta, shide ba ruwansa da kome zeje yadawo, in maganar Nan ta bayyana, Aunty hafsat ta tabbatar Akwai gagarumar matsala, Amma shi ba ruwansa, ko besan matsalar dake gaba bane,oho. Da tunani tunani a ranta, ta ajiye cup din a kiching ta nufa part din baban noor. Washe gari, bayan yayi sallar asubahi ya iso gidan sbda ya kirata bata daga ba da daddare, tare suka shigo part din shida Aunty hafsat data fito daga part din baban noor yanzu, abun ya bata mamaki ganinsa da wannan asubahi ko haske gari be gama yiba , Zaks ne ya kawosa, se yanzu Aunty hafsat ta kuma tabbatar da abubuwan n Aeezad ya wuce tunanin me tunani. Zaks ya zauna a falo , shi kuma Aeezad ya fad a dakin, bude ya yadda kofar dakin, jiya da Aunty hafsat ta fita daga dakin bata rufe dakin ba sbda baccin daya kwasheta. A kan dadduma ya taddata zaune ta idar da sallah Tana lazimi da charbi a hannunta, ta dago ta kallesa, seda ta zaro ido ganin lokacin dayazo a ranta tace mutun kmr maye, yana ganinta yaji wani sanyi yayima kaf rayuwarsa ta duniya dirar mikiya, farin ciki ya cikasa shi inde ze ganta to duniyarsa shar, daya ganta se yajisa cikin nishadi me dumbin yawa. Meyasa na kiraki baki daga ba jiya? Kuma bayan nasan kina gani kawai niyar dauka ne bakiyi ba mommy, wata rana inde ina kiranki baki dagawa sede kiji ance miki na mutu, sbda rashinki barazanace ga rayuwata ya fadi yana zaunawa yayi facing dinta, se kallanta yakeyi, ita kuma taki kallansa sannan batace dashi komi ba , kuma tanajin abubuwan da yake cewa. Ya daura hannunsa a kan kyakyawar kafarta data mikar da ita, ya shafi yatsun kafar tata, yana azabar San yatsun kafarta sosai, iya su kawai in yana kallo se azababbiyar shaawarsa ta tashi, shi kome ze gani a kanta tada masa shaawah yakeyi amma ba kamar nonuwanta da yatsun kafarta. Mommy Ina sanki kan San da nake miki .kin Hana zuciyata sukuni, kin gama Dani, wlhi San da nake miki in za a Tara kaf masu rubutu a kan tarihi bazasu iya rubuta soyayyata a gareki ba mommy Ya fadi out of control irin fitar Hayyacinnan da duk Wanda ya fad a so yake shiga. Ta dago ta kallesa, kalamansa na narkar da ita, batasan ya akayi ya iya kalamai masu kashe zuciyaba, ya iya zantuttuka masu fitowa daga kahon zuciya. Batace dashi komi ba harta gama laziminta , tayi addu inta kana ta kallesa tace Mekazo yi pls da asubar nan kuma dan Allah? Ya narkar da idanuwa yace nazo ne naga abinda ruhi da gangar jikina ke murad me dadih a kan kaciyata ba nabeelah ta girgiza Kai kawai bata taba ganin matsifa irin wannan ba, mikewa tayi ta cire hijjabinta ta ajiyesa a ma ajinsa, ta koma gefen bed da kyar take tafiya ta kwanta gefen gadon har yanzu kasanta azabar zafi yake mata, gaskiya Tana tunanin ta karu. Ya taso ya biyota gefen gadon ya kwanta ya jawota jikinsa ya rungume tsam a jikinsa, ta kwace kanta Tana fadin Bacci nakeji fa wlhi Nima haka mommy muyi baccin tare ya tura mata hannu cikin riga, ta juyo tayi facin dinsa bayan ta cire masa hannunsa me lafiya daya tura mata cikin riga ta sama yana lagudar mata Nono. Ka kyani bacci nakeji gaskiya wlhi, duk kabi ka lagudemin nonuwa na bari muyi baccin tare ya jawota jikinsa sosai yana sharkar kamshin jikinta, ba jimawa bacci ya kwashesu. A falo kam da Zaks yaji shiru be fito ba tini ya mike yabar gidan ya nufa gidan Aeezad sbda yana bukatar bacci Sam Aeezad be barinsa bacci a yan kwanakinnan motsi kadan se yace a kaisa gun mommy. a farfajiyar gidan ya hadu da naeema zata shiga motarta, da shirinta, daga gani shirin barin gari ne, hajiya mommy ce ta matsa mata yau seta bar kasar shine ta shirya badan taso ba. Zaks ya gaidata ta amsa ba yabo ba fallasa daman ita normally bata da fara ah kullum fuskarnan kamar teba, har kwara yauma Zaks yaga ta d an rame soyayyar mijinta da kishinsa ke dawainiya da ita, amma kuma batasan yadda ake tarairayar miji ba Balle tasan yadda zatayi ta dawo dashi kmr Ada da yake santa kmr hauka. Zaks wai Ina kuke zuwa ne da Aeezad ? Naeema ta tambayi Zaks bayan sun gama gaisawa suna tsaye a packing space da
Chapter 83 · 0% Book details