← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 107

Sashe 74

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jin abinda big hajiya ta fadi ya karasa Zaks ya kara nokewa a baya duk mgnrsa yaki cewa komi. Big hajiya taci gaba dacewa Kana ciwo ashe ciwon karya ne na munafunci na makirci tinda ka iya iskancin big hajiya tayi mgnr Tana karewa nabeelah kallo dashi uban gayyar datayi mgnr dashi Aeezad kenan. Ba tare da Aeezad yabi ta kan big hajiya ba yaja hannun nabeelah suka nufa dakin nabeelah, nan ya kuma bawa nabeelah kunya taji ina zatasa ranta Gashi da karfi yajata ba halin ta turje. Big hajiya ta kuma binsu da idanuwa hadi da Jan salati, ita fa abun ya fara daure mata Kai, se ynzu ta kuma lura da tafiyar nabeelah ma ta chanza, abinka da tsoffi tini ta fahimci wani abu, aunty hafsat ma data Bisu da idanuwa tini ta fahimci meya gudana, a ranta de adduah take tayi Allah yasa da Auren akayi, tasan ma tinda yace ya aureta to tabbas ya aureta din sbda shi baya karya, komi gaskiya yake fad i duk d acinta. "Tayaya akayi auren?" Itace tambayar da aunty hafsat ke yawaitama kanta. Biri yayi kama da mutum, ohhh ni jikar ahmadu, yauni nashiga uku! Meke shirin faruwa a zuri ah ta, amma wannan yaran d an iska ne na gaske, wannan shine anyi amai an lashe, toh wlhi be isa ba, wlhi inde har ya lalata baiwar Allahnnan seya aureta , Kai daganin fuskarta kasan ba ruwanta ba a san ranta bane komi ya afku wannan yaro shine zakka a zuriahta,, ni wannan shaani ya dauremin Kai ohhh! aunty hafsat de tayi shiru dan ita bata sanar da big hajiya Cewar Aeezad yace ya auri nabeelah ba kmr yadda ya gargadeta. Big hajiya de Tana mita kuma Tana duba kayayyakin da aka shigo dasu, har tazo kan kayan ciye ciye ta bude wani chocolate tasha ta lumshe ido saboda dadih, Zaks ya kalleta suka hada ido da aunty hafsat sukayi murmushi. Tsufa labari Cewar zaks. Big hajiya dake Shan chocolate dinta ta dago ta kalli zaks tace Uwarka da ubanka ne tsoffi.. Zaks yace godiya nake big hajiya, karde ki shanye chocolate din duka sbda kaf kayannan na mommy nabeelah ne tinda uwarka da ubanka ne suka siya ba,,,naga de ai jikana ne ya siya, shege munafukai kuna ce mata mommy, mommyn karya kou? Makirai aunty hafsat ta kalli Zaks tace Zaks kyaleta, karaso ka zauna Zaks ya karaso ya zauna kan kujerar 2ct. Big hajiya ta kalli aunty hafsat tace munafuka aunty hafsat tace nagode. Dake da Kaninki duk munafukai ne, duba kiga dan iska bayan ya dauketa na tsawon sati daya yanzu ya kuma binta cikin daki ko uwar da ubansa ze mata waya sani duk suka mata shiru ba wanda ya kuma bi ta kanta aunty hafsat ta zauna kan kujera, duk suka zuboma big hajiya idanuwa wadda ta tasa kayan ciye ciye se ci takeyi Kai kace ita aka kawo mawa. tanaci Tana ware laces din dataga sun mata, atamfofin dataga sun mata harda Abaya da hijjabs se fadi takeyi wannan duk sunmin nawa ne, wancan kuma in kaima sirikata maryama matar Wannan d an,,,, gabaki daya big hajiya ta zabe rabin kayan. Suna shiga dakin Aeezad ya mayar da kofar ya rufe yana shirin sa key ta rike masa hannu ya dago kwayoyin idanuwansa ya kallets ya narkar mata da idanuwansa, itama shidin take kallo yayinda suke daf-daf da junansu. Wai meyasa baka gudun abun kunya ne Kai? Gabaki daya kasani a kunyar duniya kai kuma ko a jikinka Aeezad yakai hannu ya shafi duwawunta na gefen dama yaji Wani laushi ya lumshe idanuwa ya bude yace Ke kikasan wata kunya ni ina ruwana da wata kunya Nifa ba ruwana ko a gaban big hajiya da aunty hafsat in zaki bani gindi wlhi zan ciki a gabansu, to ai auranki nayi ba zaman dadiro nakeyi dake ba,,,nifa mommy wlhi ko zina nake dake Bazan Ji kunyar kowa ba a kanki, ni banajin kunya inde a kanki ne,,,wai ke Kinsan me naji newai danaci gindinki? Wlhi kin kuma rikitani na kuma sanki mommy, gindinki ya gama biyana bawanda ya isa ya rabani dake mommy... nabeelah ta tsuresa da idanuwa, fuskarsa na tabbatar da kalaman bakinsa. Ka gama Dani wlh, kajamin abun mgna a rayuwata ka zubarmin da mutumcina a idon mutane, kuma ka cinyemin budulci gaskiya ka cuceni ta karashe idanuwanta nayin narai-narai kmr zatai kuka, ta isa bakin gado ta zauna hadi da ajiye ledar wayar data shigo da ita kan bedside, ta sauke nishin gajiya a hnkli, sbda dukta gaji da tsayuwa tin a falon kafafuwanta sun mata nauyi, itade gabaki daya se a hnkli take jinta. ya karaso shima ya zauna gefen da take yana murmushi, dariya taso ta basa datace wai ya cinye mata budulci, irin shi kmr mayennan. ya rungumota ta baya ya daura kansa a kafadarta yace Kiyi hkri tinda kince na zubar miki da mutunci again na dawo na cinye Miki budulci Duk ni kadai? to duk kiyi hkri, amma ki tuna auranki fa nayi, lada ma kika samu wlhi mommy, ke ai abin alfaharinki ne tinda kin kawo mutumcinki dakin mijinki naci nasa Albarka, gindin yaji maggi da gishiri wlhi sosai, ke knji wani abu kuwa a cikin gindinki me mugun ddh, gaskiya nide kin gamamin komi mommy, Mijinki nata sa miki albarka Kaine Mijin nawa ? ta fadi Tana daga kansa a kafadarta ta watso masa wani banzan kallo, ya kuma murmushi yace bakinki ya bude kou sbda kin ganmu a gidan Aunty hafsat, kibini a hnkli sbda ni Kinsan ba kunyar idon duniya ce Dani ba,,, naji tashi ka tafi pls ta fadi Tana kwanciya, ya matsa mata kafarta Daya, ya kawo bakinsa yayi kissing kafar Tata, ya tsure ma kafafuwanta idanuwa azabar kyau kafafuwanta ke masa ya dago ya kalleta yace ni kike kora?koda kikaga kin dawo gidannan ba tsira kkyi ba a hannuna kike mommy,,, Ta janye kafafuwanta da yake shafa da hannunsa me lafiya, ta hade rai ta rasa yaza tayi dashi ta huta, shi Sam be gudun abun kunya tace ka fita a dakinnan pls kar aji shiru Asha wani abu mukeyi ka kara zubarmin da wani mutumcin murmushi Aeezad yayi yace in ansha muna wani abun se me? Look mommy wlhi Ko daddy fa be isa ya hanani in kusanceki ba ko inyi wani abu dake , sbda ubangiji ya halattamin ke ya karashe yana kuma Kai hannunsa kan kafarta, ya kuma Kai baki yayi kissing yatsun kafafuwanta zata-zara masu azabar kyau. Nabeelah tayi shiru Tana kallansa kawai, zuwa yanzu ta maida komi kaddara, inta tuna yadda komi ya gudana ma kawai tasan aikin kaddara ne, kuma ita bata isa ta juya kaddarar taba, amma tabbas tasan wannan kaddarar Tata tana tattare da mummunar jarabawa karshen baze kyau ba, musammanma inta tuna da abinda big hajiya tace wai zata gayama daddy. Dan Allah Aeezad karka bari big hajiya tagayama daddy wannan abun, Ina tsoro bansan yazanyi da rayuwataba in akaji kwara kawai in tafi kasarmu kafin kowa yaji wannan mgnr, gidanmu kawai nakeso na tafi Aeezad, Dan Allah a maidani gidanmu tayi mgnr fuska dauke da alamar damuwa. Aeezad ya hade rai a duniya be kaunar yaji tace zata koma kasarsu. Fuska babu alamar wasa ya kalleta yace Ina ruwanki in wani yaji? Lefinki ne ko nawa? Kuma in wani yaji kaina mgnr zata kare so ke ba ruwanki nine ke da ruwa da tsak'i nine uban gayyar kuma naji zan dauki komi babu wanda ya isa ya kalleki a kn wannan mgni, ni na miki alqawari, banga wata halittar data isa ta nuna miki yatsa ba in har Ina numfashi ta kuma narai-narai da idanuwa tana kallansa harya gama mgnrsa kana tace Aah nide kawai zan koma kasarmu na hkra da zama a garinku, Aeezad ya kuma hade rai yace wallahi wallahi mommy in kikayi kuskuren barin kasar nan ba izinina zakiga mummunan abinda zan miki, ke ko wajen compound kk fita sena bata miki Rai sosai,,,, wlhi sena fita,,, nabeelah ta fadi cikin subutar baki a zuciya taso tayi mgnr amma seta subuce. Mikewa yayi rai hade sbda ta bata masa rai kuma yasan zata aikata duk abinda tace. Okay shikenan kiyi wasa da rayuwata ki kasheni ki huta mommy tinda baki kaunata baki kaunar me kaunata kiyi duk abinda kkeso wlhi in kk bar kasar Nan sede ki dawo kiga na mutu har lahira,, yana gama fadar hknan yayi fice a dakin ta bishi da idanuwa kawai tana jinjina kkmnsa. Ya fito falon ya kalli aunty hafsat ya kalli big hajiya daketa Shan kayan ciye ciyen har yanzu, ta tasa komi gaba. ya kalli Zaks dake zaune, duk suma suka zubo masa idanuwa. Big hajiya ta tabe baki tace Tabdijan! Ikon Allah , kiri-kiri ana aikata manyan zunubai ohhh ni y asu,,ohhh ni jikar mutum biyu, wannan fatsikanci har ina Aeezad bebi ta kan me big hajiya tace ba ya kalli Aunty hafsat Cikin tsare gida yace Kar a bar mommy tadinga aikin komi gaskiya, sbda gaskiya ba yar aiki bace ita,,ko kofar waje kar a barta ta fita aunty hafsat tace toh. Aeezad yana gama fadar hkn ya nufa kofar fita Zaks ta biyosa a baya. Big hajiya ta dauki sallallami tace Tabdijan! Ganin aeezad ze fice a falon big hajiya tace wannan kayan nawa ne kou? Danni nariga na Zaba wadanda sukamin Aeezad ya Riga ya fice a falon dan haka Zaks ne ya juyo yace Duka ki dauka an baki big hajiya, Ammade mgnr Aeezad da mommy ta zama sirri, da daddare ma zan dawo in kawo miki toshiyar baki big hajiya ta washe baki tace Aiko wannan mgna bame jinta, kamar anyi ruwa an dauke,,ahhh kamar da kasa inji me ciwon Ido, wannan mgna wlhi bame jinta zakariyya, anjima kudi zaka kawomin kou? Zaks yace kudade masu yawa ma sena dawo anjiman Zaks yama aunty hafsat sallahma kana ya fice a falon, big hajiya tashiga murna ta tashi ta kira masu aiki tace su kwashe komi sukai dakinta Aiko suka kwashe suka Kai dakinta big hajiya ta koma dakin ta zauna tanata kara dudduba kayan Tana murna, big hajiya nada tsananin San zuciya, Kai kace bata taba ganin kudi ba a rayuwarta,
Chapter 74 · 0% Book details