← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 107

Sashe 106

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dadih nema ya masa yawa ta fadi Tana gyara kwanciyarta. Haka de nabeelah tayi bacci da tunanin fushin da Aeezad keyi da ita. Tin a Daren ranar hajiya mommy da naeema sukaga yadda aka gudanar da bikin tunan a gidan TV, tini har mujallah an bubbuga a kan sunan,. Sam Alhaji sunusi be yadda ko hoto yayi ba , sbda daman shi ba ma abocin hoto bane, hoto daya yayi da Zaks ya masa da wayarsa, ya rike babys din kuma tin 8 yadawo gidan, tini ma ya kwanta bacci, har yanzu hajiya maryam gani takeyi kmr shi Alhajin besan komi ba, amma kullum seta masa mgna kan ya raba Auren nabeelah da Aeezad sede yace toh kawai amma a zuciyarsa shi In yaga abinda ma ze raba Aeezad da nabeelah se inda karfinsa ya kare, wannan ai irin Arziki ce a zuri ar sa, haihuwar farko ta tara masa jikokin dasukafi na hafsat, ta biyu kuma besan wani Arzikin ubangiji ze masa ta hanyar yarinyar ba, tabbas ko ba Aure suka haifi wannan yaran Alhaji sunusi ze amshesu hannu biyu- biyu, kaddara ce kuma ba wanda ya wuceta , Balle yara ba sunnah. Tin a kan suturar jikin nabeelah hajiya mommy da naeema suka girgiza, aiko kmr zasuyi hauka, a wannan Karan ba kmr na eema, nan da nan kanta ya fara ciwo, kawai seta Kama kuka kamar ranta ze fita ta kashe TV din da aketa haska musu Bikin sunan har yanzu yaki karewa . Tana kuka tace Mommy duba ki gani, ya haifo yara ta kwashe kaf Dangin Aeezad, babbar matsifar ma ta kwacemin miji,,,, inama ranar mutuwata nagani da wannan tashin hankalin hajiya mommy da hankalinta ke tashe ta jawo yarta jikinta ganin ta fita shiga tashin hankali. Kwantar da hankalinki, ki jira kiga Meze faru, ni uwarki tsohuwa tukub ban zauna da kishiya ba seke danya sharaf, ai wlhi duk wata halitta tasan abinda baze taba faruwa ba kenan kwantar da hankalinki, kawata ta bani labarin wani boka a illorin gobe zamubi fly muje, kawai so nakeyi na bude ido naga nada yarinyarnan a matsifa ita da wannsn shaggun yaran waya sani ma ko cikin waje ne naeema dake kuka tace Wallahi mommy yaransa ne, gasunan kmrsu daya dashi ji nike kmr na hadiye zuciya na mutu mommy ta karashe Tana kifa kanta a kan kirjin uwarta Tana kuka kmr ranta ze fice daga jikinta. Bakin ciki ya cika zuciyar hajiya mommy ita kanta taga kamannin yaran da ubansu, ji yake kmr taga yaran gabanta ta musu kisan gillah. Nan de ta dinga rarrashin naeema kan gobe zasuje gun wani boka a illori dasunje dmwarsu ta gushi. Ranar nan falo suka kwana suna saka da warware duk cikinsu ba wanda ya rintsa, asubar fari suka bi private jet suka bar garin ko Alhaji sunusi bata sanarwa zatayi tafiya yau ba, tashin hankalin da take ciki ya isa, Sam batasha wankin hula ze kaita rana ba Gashi yana neman ya kaita dare. Suna isa illorin kawar hajiya mommy , Hajiya nanah ta rakata gun bokan, wani kasurgumin kafuri, matsafine sosai, shigarsu ta farko dakin bokan, suka fara cin karo da kwarangwal din mutum. Duk seda suka girgiza amma ina basu ji Imani a ransu ba. Haka suka tsugunna gaban bokan suka zayyana musu bukatunsu,. Boka yayi dariya yace Me kukeso a mata? Naeema tace So muke a haukatata, a nisantata da garin katsina hajiya mommy ta amshe da boka inda Halima a dauketa ta bar kasar duka a kaita can bangon duniya inda babu mutane, can a hadata da Aljanu su kasheta, kafin ta mutu ta whla, whla me tsanani, a hadata da muggan aljanu dazasu mata tsirara, tadinga yawo Tana yankar naman jikinta tanaci su kuma yaran a bokan ya katseta dacewa Su kuma yaran mu zamu dakkosu muzo muyi farfesunsu nida d an Autan Aljanu namatsito mu kasheshi tassss Bokan ya karashe yana kyalkyalewa da dariya. Wannan kalamai sunma hajiya mommy da naeema dadih duk seda suka murmusa hajiya mommy tace Indan wannan ne an bar maka Boka, mude burinmu bukatarmu ta biya boka yace tama biya Ai zaku Nemo gawar mace da namiji yammata birnewar yau wad anda basu taba sanin namiji ba, kuma yan shekara asirin da biyar-biyar hajiya mommy ta bude baki tace Wai bamusan ina zamu samu ba, ko ba haka ba hajiya nanah ni tsoron gawa ma gareni ta karashe Tana kallon hajiya nanah, wadda ta daga Kai ta kalli boka tace Gaskiya sede a aiki d an Autan aljanu shi ya samo mana, semu biyasa boka ya kyalkyale da dariya yace Angama zaku biya nera cikin charbi Dari hudu hajiya mommy da naeema suka kalli hajiya nanah cikin rashin fahimta suka hada baki gun cewa Bamu gane ba nawa yake nufi? Hajiya Nanah tace Million hudu yake nufi..kmr sunyi yawa kou? hajiya mommy tace Bakomai zan bada yanzu ni inde da biyan bukata ai shikenan ga 2M a bag dina zan baki cikon ki kawo masa ta bude bag dinta ta fiddo 2M rafar yan 1k. Sannan ta kalli boka tace Zuwa yaushe aikina zeci? Bokan ya kwashe da dariya irin ta marasa Imani yace Zuwa nan da jibi aikinku zeci farin ciki ya rufe su hajiya mommy, da murna suka bar gurin, kafin su bar garin hajiya mommy ta cire 2M ta bawa hajiya nanah ta kaima boka. Suka baro garin cikin farin ciki, har Allah Allah sukeyi suyi jibi tayi. Akayi kusan 3days amma sukaji shiru basuji mummunan labari ba, har Sumayya hajiya mommy tasa taje gidan amma sema ta bata good news akasin bad. A ranar suka koma bokan, bokan yace shi baze iya wannan mugun aikin ba, dayasanma haka yarinyar take shi dabe Amshi wannan Aikin ba.. Hankalinsu kaf ya tashi, duk kawai suka fashe da kuka, ga uwar asara sunyi Gashi ba biyan bukata. Nande suka kuma bazama gun wani bokan a chart nanma ba biyan bukata ha uban kudi suna Narkawa a inda bazasu fidda uwa ba balle riba. Duk inda de suka samu labarin boka se sunje, sune har Cameron har Indian amma abu yaci tura, saboda karfin Adduah da Azkar sun kasa samun galanba a kan nabeelah da Yaranta, shima gogan sun kasa samun galabarsa, kai bala i de goma da ashirin, Gashi Alhaji sunusi ma big hajiya se amso masa taimako takeyi Tana bashi yanasha, akasin ada dako ta amso masa baya sha, aiko ynzu sha yakeyi. Gabaki daya lamarin hajiya mommy na neman tabarbarewa na yarta de daman already yariga ya tabarbare, Gashi bata da wata kawa ta Arziki yanzu hajiya naja atu ce daman kwara-kwara a cikin kawayen nata toh yanzu har ita ta gujeta bata zuwa inda take kuma bata daukar wayarta, Gashi Alhaji sunusi yau yanata kata fad a kan ta cika yawo ayan kwanakinnan, abinda ya kuma daure mata Kai da ban tsoro kenan, wai yau har ita Alhaji sunusi kema fada harda shouting gaban yaranta, Lallai tashin hankalin dayaci uwar nada yana niyyar tinkarota. Aiko yau da sassafe ta aika naeema zuwa gidan Hajiya naja atu domin ta Kira mata ita sbda ita Alhaji yace wlhi inta kuma fita se ranta ya baci. Da kyar de hajiya naja au tabiyo naeema sukazo gidan hajiya mommy, ita abinda ya batawa hajiya naja atu rai yadda ta dinga bawa hajiya mommy hkri a gaban mutane dasuna dukan nabeelah amma sukayi burus, suka nuna mata ita ba komi bace a gaban mutane. seda naeema tadinga bata baki kana tashigo motar naeema suka iso gidan. Hajiya mommy na ganin aminiyarta ta fashe da kuka ta shaida mata kaf halin da take ciki. Hajiya naja atu ta girgiza dajin wannan labarin tin shigowarta ya firgita da ganin hajiya mommy dukta chanza kmr ba ita ba, tayi zuru-zuru dukta ramen tayi mugun duhu to ba kwanciyar hankalin daza ayi gyare-gyare da shafe-shafe. Hajiya naja atu taja dogon numfashi tace Ki kwantar da hankalinki hajiya mommy komi zeyi farko, Karki sake wa nnan ya baki tsoro, tin tini bamu tsorata ba se yanzu, Karki Damu ki kwantar da hankalinki hajjaju, yanzu de first a fara sanin yadda za ayi da naeema ta koma gidan mijinta sauran duk se aji dasu daga baya, Aimu bama karaya a nan de hajiya naja atu ta bada shawarar naeema ta koma gidan mijinta. Nan suka kissima yadda za ayi naeema ta koma gidan Aeezad. Ranar de har yammaci hajiya naja atu na gidan se after magrib ta bar gidan. A Daren ranar hajiya rafi ah, ta samu Alhaji sunusi a falonsa, ta masa mgnr komawar naeema gidan Aeezad. Nande ta kanainayesa da baki, hajiya mommy nada lafazi ko ba asiri zata shawo kan mijinta ta wani fannin, domin lafazi da iya magana, makirci babban quality ne ga diyya mace a gurin d ana miji, duk girman namiji kanar yaro yake a gaban mace in har macen tasan kanta. Nan taje Alhaji sunusi ya Kira Aeezad ya shaida masa ya shirya dawowar naeema gidansa zuwa gobe, kuma ya gyara mata wani part a sabon gidan nasa Aeezad zeyi mgna Alhaji sunusi ya katse wayar, sede yayi shiru yabi wayar da kallo, kwance yake a makemen bedroom dinsa dake part dinsa, yanzu ya koma part dinsa wancan part din ya barma nabeelah shi, har yanzu fushi yakeyi da ita ko magana be mata se in yaga idon mutane shine yake rangwanta mata ya dan dinga mata mgna amma yanayi yana basarwa, Sam nabeelah de takibi ta kansa, shine ma ya tattara ya koma part dinsa, yanzu be fiye zuwa ma inda take ba, se in yanaso yaga yaransa ne yake zuwa part din da take, su gaisa dasu ummih da big hajiya , yanzu part din cike yake da ma aikatan dake aikin gidan. Nabeelah taji saukin jikinta sosai Kai bakace ma ita akama CS ba, yau da kanta tashiga ta dafa abinci big hajiya ce ma ke hanata wani abun amma ai da tuni Tana aikace aikacenta. Washe gari, dasafe hajiya naja atu da kawayenta su takwas sukaxo gidan, Alhaji sunusi ya basu adress din gidan daman already aeezsd yasan da zuwansu, ya fito ya basu key din part din da barma naeema zata zauna suka bude sukaga akwai komi sabo dal ba a bukatar
Chapter 106 · 0% Book details