← Book details Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 107

Sashe 10

Namijin Zuma Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(Love Romantic and sex Story) SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah) https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS Dedicated to katsinawa.. ko a books Dina kunsan ina sanku. Alhamdulillahi am back again. Free page4 *WAYE AEEZAD?* Asalin sunansa Ahamad sunusi Ahamad (Aeezad) Ahamad sunan mahaifin babansa yaci. Asalinsu cikakkun yan jahar katsina ne a karamar hukumar malunfashi. su biyu kawai mahaifinsu Ahamad ya haifa da matarsa Daya tal bilkisu itama cikakkiyar bakatsiniya ce., Abubakar ne babban dansu se sunusi na biyu kuma na karshe. Alhaji Abubakar cikakken Dan kasuwa ne wanda akeji dashi a jahar katsina dama wasu Garuruwan, yanada mata daya tal wadda itama cikakkiyar yar garin katsina ce. iyayensu Ahamad da bilkisu bakowa bane Arziki yara ne yasa suka zama wasu a halin yanzu, sosai Allah yayima Abubakar da Sunusi nasibi bakaman sunusi wanda yake Dan boko ne sosai ma'aikacin gwamnati kuma Dan kasuwa, sannan ya rike mukamin minister a abuja, kana yadawo katsina ya rike mukamin governor a shekarun dasuka shude. Alhaji sunusi Ahamad ya Auri matarsa Aisha yar asalin jahar niger , dayaje kasuwanci niger din suka hadu da Aisha, Sam iyayenta basu so Aurenta da Sunusi ba Kasancewar sa ba Dan kasa ba, Amma ba yadda sukaso a haka akayi auren kasancewar suna tsananin kaunar junansunsu. haihuwar farko Aisha ta haifi diya mace akasa mata sunan mahaifiyar bilkisu wato hafsa, bayan shekaru Aisha tasamu cikin Aeezad gun haihuwarsa ta rasu ko d'anma bata gani ba, hauka ne kawai Alhaji sunusi beyi ba kasancewar Yana tsananin San matarsa, mace ce me hkri da tarbiya, yasan baze taba samun kamarta ba. Bayan rasuwar hajiya Aisha danginta sukace a basu yara Alhaji sunusi yaki yace ai yaran yake gani yaji dadih, aka tirza aka tirza yaki bada yara, Dan haka suka hakura suka bar masa yaransa,kanwar Aisha fatima ta nemi alfarmar Alhaji sunusi kan tasamo musu nanny amintacciya wadda zata dinga kulawa da yaran musammanma jaririn wanda yaci sunan mahaifin Alhaji sunusi, ranar da aka haifesa ranar mahaifin Alhaji sunusin ya rasu,. Alhaji sunusi yace ya amince asamo masa nanny din amintacciya wadda zata tarairayar masa yaransa. Cikin jin dadih fatima ta koma kasarsu ta nufa Wani kauye a cikin agadex, gidansu nabeelah, mahaifiyar nabeelah wato rukayyah ita ta rainesu hatta Aisha mahaifiyar Aeezad ita ta raineta itadin tsohuwar maid dinsu ce Tin tana karama aure ne datayi ya rabasu. Ta isa gidan ta tadda rashin sa'ah wato ciwo me tsananin ya kama rukayyah kusan 4yrs tana kwance sede a kwantar a tasar, zuwan fatima yasa aka kaita asibiti domin ko kudin asibitinma Basu dashi, mahaifin nabeelah ya rasu tun nabeelah na jaririya be bar musu komi ba se daki daya dasuke ciki, shima seda suka sayar dashi duk a kan ciwon mahaifiyarta suka dinga bin masu maganin gargajiya suka cinye kudin tass sukace ai iska ne, Amma sam sun kasa sama mata lafiya. Rayuwa ta musu tsada Ainun cin yau dana gobe ma da kyar suke samu a haka har nabeelah ta tasa zuwa 10yrs ita kadai suka haifa, mahaifiyarta marainiyace ba uwa ba uba basu da Wani gata sena ubangiji, bame kallonsu dasigar tausayi, zuwan fatima gidan ne yasa har aka Kai rukayyah asibiti, a Nan likita ya fahimci tanada cancer din mahaifa wanda hakan ke barazana ga lafiyarta. Nan fatima ta biya aka dubata aka daurata a kan maganguna masu tsananin tsada,da kyar aka samu rukayya tasamu, aka dawo da ita gida a Nan fatima ta zayyana mata abinda ya kawota tace daman tazone ta tafi da ita Nigeria ta kula da yaran Aysha domin ta rasu,..." Rukayya ta jinjina rasuwar Aysha sosai ta tausaya Ainun,taji daman tanada lafiya ta biya Alkhairin da fatima ta mata ta hanyar kulawa da yaran yayarya, Sam bataji dadih ba. Fatima ta tashi zata tafi nabeelah wadda bata wuce 10yrs ba tace ita zatayi, fatima ta kalleta taga tayi kankanta tace "Bazaki iya ba..." Nabeelah tace zata iya Dan Allah A taima a dauketa..." Nabeelah ta tashi da burin ta kula da mahaifiyarta tin tana 6yrs ciwo ya kama mahaifiyarta ita ke kulawa da ita har zuwa yanzu bata da Wani matainaki tanaji a ranta ba abinda baxata iyaba A kn uwarta. Ganin yadda yarinyar keta magiya yasa fatima yarda zata tafi da ita, sbda ta kula da yadda yarinyar keda kokari da juriya a jinyar mahaifiyarta,, se kuma fatima tayi tunanin inta tafi da nabeelah waze kula da rukayya, dan haka tace aah gaskiya bazata tafi da nabeelah ba, nabeelah tace "Akwai wata makwabtansu hassana tanada kirki ita ke tayata kulawa da mahaifiyar ta, tasan ko bata Nan zata kula da mahaifiyarta tamkar tana Nan..." Haka badan rukayya taso ba, suka Rabu da nabeelah itama nabeelah badan taso ba kawai halin rayuwa ne yasa tilas se anyi hakan, basu da mataimaki Dan haka dole nabeelah ta nema kodan ciwon dake jikin mahaifiyarta Daba na kare ba. A fari Alhaji sunusi yayi gaddamar daukar nabeelah sbda a tunaninsa tayi kankanta da kyar ya yadda ya dauketa Amma aka hadata da wata babbar mace babah lantai. Tinda nabeelah taga Ahamad zuciyarta ta kamu ta kwadaitu da sanshi, ta daukeshi ta dinga tattalinsa tamkar ita ta haifesa da cikinta, taci kashinshi taci fitsarinsa, in beyi bacci ba itama bata bacci, ita tasa masa sunan Aeezad kuma tasa masa suna jarumi, Sam bata barinsa yayi kuka , in ko yayi kuka ko yaya Ne itana setayi kuka, bata kaunar abinda ze tabasa,tsananin kula take basa ba wanda ze gansa yace maraya ne, harma tafi babah lantai kulawa dashi ita Hafsat kawai take kulawa da ita, Aeezad Kam kullum Yana jikin nabeelah bata kaunar taga ta raba jikinta da nasa haka shima baya kaunar yaga ya bar jikinta, duk wanda ya daukesa se kuka, koda daddy ne ya daukesa se yayi kuka, babban burinsa kawai ya bude idonsa yaga Nabeelah tin Yana Dan 2month yake qiwa, nabeelah kawai yasani, a gabanta aka masa kaciya ita tayi jinyarsa har ya warke,, tinda Aeezad ya bude Ido nabeelah yake gani da santa ya tashi dashi ya girma, a fari yasha ita ta haifesa seda ya kara girma ya fahimci nanny dinsa ce, Amma sam ko diss bata taba barinsa yayi kukan maraiciya ba, ta koyi sanshi tin randa tafara ganinsa , shima ya taso da santa tamkar san uwa da d'a . Time to time hajiya bilkisu na zuwa tagansu domin ta roki a bata su mahaifinsu yaki, shi yafiso a kullum yayita ganinsu beson yayi mssing ganinsu kona second ne. Haka dangin Aisha ma na zuwa suga yaran sosai duk bayan month, sosai sukaji dadin ganin yadda Nabeelah ke kula da Aeezad sunsha mamakin ganin yadda take kula dashi tamkar macen datasan zafin haihuwa. Alhaji sunusi ma yaji dadin yadda take kuka masa da yaransa, daman yanada Labarin ciwon mahaifiyarta yasa aka fita da isa kasar waje aka duba lafiyarta sosai aka daurata a kan magani doctor yace zata warke Amma da kamar wuya, haka de zata kare rayuwarta ashan magani tin bata saba ba har tasaba yanzu. Tin Nabeelah na karama ta kulla a ranta bazatai Aure ba sbda larurar dake jikin mahaifiyarta, duk wata kudin da ake biyanta mahaifiyarta take turawa ake siyan mata magani in babu ita waze se mata? Ta tabbatar ko mijinta na Aure wata rana seya gaji , ita abun ya kama itace zata jure har abadan,Sam bata damuwa dukda tanada burin Aure Amma yanzu ta cire burinma a ranta,burinta ta kari rayuwarta a kulawa da lafiyar mahaifiyarta. Mahaifiyar Nabeelah cikakkiyar buzuwa ce sadakar yallah, mahaifin Nabeelah cikakken buzu ne shima Dan asalin niger aurensa da rukayya Auren zumunci ne, nabeelah ta gaji kyau gaba da baya,da wuya d'ana miji ya kalleta be sake kallanta ba,tin tana 20yrs maza ke kawo mata hari abokan Alhaji dake zuwa Amma sam taki,tunaninta in tai Aure waze kula da Ammahnta da kuma Aeezad dinta, a halin ynzu sbda Aeezad ma bazata ita aure ba. Tin Aeezad na 2yrs ya fara zuwa makarantar islama data boko, shidin ya taso da hazaka Sam baya ko shekara a aji aje chanza masa class, yanada kokarin sosai yafi hafsat nesa ba kusa ba,. Tin tasowa Aeezad yakeda burin zama soja a rayuwarsa , Aiko da wannan burin ya ginu, yana gama makarantar primary yashiga makarantar secondary a makarantar sojoji, a Nan yayi karatu me zurfi, mahaifinsa yaso ya fita waje Aeezad yaki sbda baze iya tafiya ya bar Aunty nabeelah ba, in yaje school har Allah Allah yakeyi yadawo gida yaganta,. A School suka hadu da Zaks, Nan suka dinke suka zama frnds na kut da kut, sede Zaks tin Yana karamin ya koyi nenan mata, domin school dinsu mata da maza ne, tini Zaks yake kwakule yaran mutane, lokacin Aeezad besan komi ba shide romances kawai yakeyi ba ruwansa da shigewa gindin mata. A bangaren Alhaji sunusi har lokacin be Kara Wani Aure ba, seda babban Amininsa da Alhaji Abubakar suka matsa masa kan dole se yayi aure domin zaman haka ba aure ba daraja. badan Alhaji sunusi naso ba, yacema abokin nasa yasamo masa mace me nagarta wadda ta dace..." Alhaji hamza abokin Alhaji sunusi ya nufa gidan me dalilin Aure Nan aka basa photos dayawa idanuwansa suka hau kan Hajiya rafi'ah yaji ta kwanta masa a ido seyasha mutuniyar kirki ce sbda tanada fuskar mumunai, Aiko ya hadata da Alhaji sunusi, sukaje neman Aure a jahar daura , ita haifaffiyar yar daura ce,mahaifinta cikakken bakatsine Bashi da sana'arh data wuce wankin hulah da ita yake ci Yake ciyar da iyalansa matansa hudu yara talatin da uku, rabin yaran nasa mata ne kuma duk karuwai ne dasun samu namiji yadanse musu abun dadih to shikenan se su mallaka masa martabarsu, babbar yayarsuma batai aure ba tana can cameron tazama uwar karuwai,. Rafi'ah na ciki daga manyan yan iskan yaran Audu, tin tasowarta takeda kwad'ayin Tsiya, Aiko tadinga bin Maza suna bata kudi, da kyar malam Audu me wankin hula ubanta yasamu tayi aure bayan yasama mata mijin Aure Wani babban amininsa, ta auresa tadinga gana masa azaba sbda bashi da kudi, bakin cikinta ya kashe mas'udu ,ya mutu ya barta da yarinya yar shekara goma sha biyu wato na'eema, a daddafe rafi'ah tagama takaba ta bazama yawon siyasa hadi da yawon bariki 2 in one. akwai wata babbar
Chapter 10 · 0% Book details