Sashe 42
Nama Ya Dahu Part 2 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Aimun hakuri yanzu kam na dawo gadan_gadan har saina gama labarin da izinin Allah.ðŸ™ðŸ»
[06/08, 9:35 am] BADI'AT IBRAHIM: *Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
ZEE MUSA COLLECTION 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
Tana siyarda atamfofi da laces da shaddar da sauran kayan Yara da shoes and bags da material zee Musa collection ba, anan ta tsaya ba tana siyarda kayan kitchen da supplement da saurankayayakin masu inganci kaidai ka garzaya ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸Kar ayi Babu Kai ko ka tuntibeta ta wannan number din kamar📞📞08029882667 nagodee 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
[8/26, 8:24 AM] +234 803 969 6400: Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mataðŸ˜
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
14
MARAÆŠI
Gwadabe:
"Amarya ba kya laifi ko kin kashe ɗan masu gida. Ina fatan kin wayi gari cikin aminci?" Ya faɗa mata cikin raɗa_raɗa. Kanta ta sauke zuwa ƙasa kana tace.
"Alhamdulillah mijina, da fatan kaima kana cikin ƙoshin lafiyar kamar yadda nake? Murmusawa yayi kaɗan ya jawo hannunta zuwa bakin gado. Daya zauna saiya ɗorata bisa cinyarshi yana wasa da yatsunta.
"Hadiza babu abinda zance dake sai dai ince Allah yai miki albarka. Kin kaini wata sabuwar duniya da ban, na gaisheki kuma na yaba da ƙoƙarinki, ya farantamun. Wani daɗine ya lulluɓe Hadiza irin daɗin da ya kasa tsayawa iyakar zuchiyarta. Kallonta yake yi hankali a kwance. A zahirin gaskiya Iyabo ce ke mishi gizo a idanunshi, tare da tunano daren farkonsu, da irin romon soyayyar daya kwasa a jikin Iyabo. Gata mai ƙiba jiki duk laushi da ƙiba. Idanu ya lumshe kawai, haƙiƙa bai taɓa tunanin akwai abinda ka iya rabashi da Iyabo ba face mutuwa. Ashe ƙaddara tuni ta rubuta ƴaƴa ukune kacal a tsakaninsu. Domin kuwa yasan har abada aurenshi da Iyabo ya mutu bazai dawo ba. Tamkar yadda ba'a taɓa mutuwa an dawo ba.
"Nace ba. Tunda matar abokinka sun tawo da yara. Me zai hana kawai su zauna ba sai ka sha wahalar zuwa É—akkosu daga baya ba?" Ajjiyar zuchiya ya sauke kana yace.
"Zamu tattauna dasu zuwa anjima inna samu kaina. Yanzu wanka nake so in yi, in fice dan yanzu zaki ga gidan ya kuma ɗinkewa da mata." Miƙewa yayi ya soma shirin wanka. Hadiza ce ta zuba mishi ruwan wankan a bokitin ƙarfe. Kafin ya fito ta ƙarashe gyare_gyarenta. Yana fitowa yace.
"Zan shiga cikin gida. Sai zuwa dare zan shigo. Ki shirya zan haɗaki da amaryarki." Fuskarta ya shafa yana murmushi, dan ya hango kishi kwance a idanun. Har ƙofar ɗaki ta rakashi, a madadin ya fita, kamar yadda yace da'ita. Sai ya faɗa ɗakin Amarya. Hadiza tayi murmushi kawai ta komawarta ciki.
Tana shirin shiga banÉ—aki dan ta wanke. Sai ga Balaraba É—auke da tiren abincin kari.
"Amarya uwar gida kuma irin wannan É—aukar wanka haka"
Murmushi Hadiza ta sake.
"Ke dai bari Balaraba. Tun É—azu nake jiran yara ma su shigo su samo mun gaushi a cikin gida, inason yin turaren wuta." Balaraba ta ajjiye tiran hannunta a gefe tace.
"Tunda zan sake dawowa kawo ma amaren gidan abinci. Bani kaskon ki yarinya in ciko miki da gaushi" Dariya Hadiza tayi, ta ɗakko kaskonta mai murfi taba Balaraba ta fita. Ita kuma ta faɗa banɗaki ta wanke tas. Kamar an tsikareta ta faɗa kitchen ta soma canja mishi fasali. A kitchen ɗin Balaraba ta sameta ta miƙa mata kaskon cike da gaushi.
Kafin kace me Hadiza ta bunke ɗakinta da turaren wutan daya tashi kan amaren gidan, harma da maƙota, wanda su kiya daga Najeriya a hannun Mrs Bukhari gidan ƙamshi. ( Turarene mai tsada na isassun mata. Sau ɗaya zaki turara ɗakin ki dashi amman zai kai sati yana ƙamshi. In kika siya gidanki bai kai sati yana ƙamshi ba. Ni Mrs Bukhari gidan ƙamshi zan dawo miki da kuɗinki) Shafa data jiyo wannan ƙamshi na turaren wuta sai taji ta raina ƙamshin turarukan wutanta da take tunanin zata yaƙi matan Nijar dashi. Damma bata san daga asalin ɗakin da yake fitowarba. Ji kake kawai ana wannan turare ba dai ƙamshi ba.
Hadiza tana zaune tana shan farfesun rago sai ga Aminiyarta Luba ta shigo riƙe da hannun ƙaramin yaronta, ɗayan hannu riƙe da ƙatuwar leda shaƙe da kayayyakin ɗa'a inji katsinawa, kayan mata inji Kanawa, maganin mata inji jasawa.
"Ashe wannan ƙamshin daga ɗakinnan yake fitowa Hadiza? A gaskiya ban taɓa jin ƙamshin turaren wuta irin wannan ba. Banga laifinki ba yanzu da kika nace ke sai kayan ƙamshin MRS BUKHARI ba. Matar tasan aikinta. Amman dai ƴar maidugurice ko, wannan ƙamshi ya gigitani" Dariya Hadiza tayi ta kamo hannun Luba.
"Zauna ƙawata. In dai kayan Mrs Bukhari ne baki ji komai ba, tunda baki shaƙi humrar matan aurenta ba" Zama tayi tana kallon Hadiza. Hannunta da Hadiza ta kama ta shinshina babu shiri ta lumshe idanunta, ƙamshi mai ni'ima ta daki hancinta.
"Wannan humra kwai ƙamshi Hadiza" Dariya Hadiza ta kuma sakawa tace.
"Kajita, ai humrorinta sunfi da nan. Wannan ƙamshin turaren turara jikine mai riƙe fata kita ƙamshin ƴan kanuri.
Luba Mrs Bukhari Kanuri ce, kuma a kayanta babu ha'inci, shi yasa zaki ji kuÉ—in kayanta ya bambanta gaskiya. Amman muddin kika siya zaki san yaci kuÉ—inshi. Taso muje ciki in nuna miki humrorinta na jiki, dana gashi ki gani"
Ba shiri Luba ta biyo bayan Hadiza, harda sunkuto tiran kayan karin da Hadizan take yi. Gaban mudibi ta kaita.
"Kinga wannan humrar matan aurece, ko kishiyarki ba'aso ta shaƙa domin humrace mai sirri" Zaro idanu Luba tayi.
"Kaddai kice mun ta asirice, yaushe kika zama haka Hadiza?" Hadiza ta dafa Luba.
"Bata asiri bace, ba,a yita da rubutu ba, ba'a yita da wasu surorin Qur'aniba, babu wani surkulle tattare da duk kayanta wallahi sai aiki. Domin ba da ka take haɗa kayayyakinta ba. Sirrin itatuwan mallakar miji sai Kanuri tarihi yasan da hakan. Tasan me zata haɗa da me ya bada kwanciyar hankali. Ƙamshi shi kaɗai rahamane, kuma shi kaɗai zai sa mai gidanki ya yarda dake. Kinga wannan kulaccam ce, wato man ƙamshi me gyara fata tayi laushi tayi ƙamshi. Ko zufa kika yi ƙamshine zai dinga fita. Wannan humrorine masu sirrin ƙamshi kin gansu. Wannan turaren turara ɗakin kwanan Oga ne domin saukar masa da duk gajiyar daya ɗebo a waje, in ya fita kuma yaji bashi da wata nutsuwa data wuce ya ganshi a gidanshi. Waɗannan turarukan wutane iri daban daban, kuma suna da lokutan kunnasu. Ga turaren gashi, ga kulaccam ta gashi, mai sa tsayin gashi, taushi, da ƙamshin gaske. Ga turaren turara gashi, gana turara jiki. Wannan sunanshi gam. Turaren tsugunnone mai maida tsohuwa yarinya. Ga_ga_ga. Hadiza ta dinga jero mata bayani.
"Ya isa Hadiza yaushe zaki saka odar wasu kayan ni dai inaso da gaggawa, kuma zaki É—an samun dan Allah?"
"Kwantar da hankalinki zan sammiki. Oda kuma dama akwai kuÉ—aÉ—e a hannuna, ki kawo naki saimu tura mata kuÉ—i ta nita, kayanmu zasu iso cikin aminci. Tana da kostomomi sosai a kasar Nijar sosai, kinsan Æ´an Nijar suna son kaya masu kyau da inganci. Tsadar abu in dai mai kyaune baya damun mu" Nan suka zauna zaman cin abinci kuma.
"Ga magungunan ki nan, tukuɗinma an daka miki garinshi da dama, saiki dinga samun lafiyayyen Nono kina damawa ki sha. Gasu tsumi kala_kala harda maɗi, akwai na matsi ma. Kinsan lamarin maza sai ka dage barinma ace kana da kishiya kuma budurwa. Sai fa ka dage sosai. A kwana bakwai da zaiyi a ɓarayin Amarya kiyi ƙoƙarin tsuma kanki sosai. Kinga acan ya shiga sabuwar duniyane daban. Kema saiki sabunta baiwar da Allah yai miki. Ita mace tana son sabis lokaci zuwa lokaci inba haka ba, sai kiga injin ɗinta yayi tsatsa, shi kuma tsatsa kashe ƙarfe yake yi duk kyansa, sai ana sabis ana zuba injin oyal."
Dariya suka saka dukkansu. A haka dai gidan ya ɗinke da jama'a. Ƙawayen Hadiza na makarantar da take koyarwa suma sai yau suka haɗo kansu suka zo. Kuma suka tawo mata da goma sha taran arziki.
"Hadiza ya kamata ki shige gaba muje ki kaimu wajen amaryarki a matsayinki na Babba. Dan na sanki da ɗan banzan kishi. Ya kamata ki watsar da zafin kishi ki bi hanyoyin dabaru na zamani, wanda babu cutarwa, baki da laifi har a wajen Allah " Cewar Madam Chima ƙawa ga Hadiza kuma itace uwar gida a gidanta tana da kishiyoyi har uku. Amman kab cikinsu babu wacce bata sha gabanta ba a wajen miji. Kullum madam Chima mijinta ke goyota a moto ( mashin kenan suke nufi) ya kawota makaranta. Kuma duk abinda yake yi da zaran lokacin tashi yayi zai tawo ya mayar da'ita gida. Hadiza tace.
"Ni ai har wayewar garin yau bansan wacce kalace Amaryar ba. Ni ai tunanina ita ya dace tazo ta gaisheni tunda itace ƙarama" Chima tayi shewa tace.
"Baki san takan duniya ba. Ai zuwan da zaki yi kankaro mutuncinki zaki yi a wajen mijinku. Ke dai sheƙa kwalliya kisa kaya tsadaddu muje kinji?" Akace mutum baya ƙin ta mutum wai ance da ɓarawo ya ruga. Duk wayonka da dabararka in kaga wani sai kace wannan malaminka ne a komai. Hadiza ta shirya tsab cikin baƙar shadda wacce tasha surfani irinna al'adar ƙasarsu, ta sanya ɗan kunne da sarƙar zinaren da Malam ya basu, ta ɗauko farin takalmi dake cikin akwatin da taima kanta ta saka. Tabi jikinta da humrar Mrs Bukhari, kana tabi kayan jikinta da turaren fesawa na tufafi mai sanyin ƙamshi shima daga Mrs Bukhari ( kina so ƙamshinki ya zam na daban a rasa da kalar turaren fesawan da kike amfani? Ko kuma kyauta kike so na musamman ki baiwa maigida na turare mai sanyaya ruhi kuma kin rasa wanne kikeso? To ina da turaruka na fesawa da nake haɗawa masu sanyi da taushin ƙamshi na mamaki. Hajiya daga yanzu babu ke babu siyan turare Designer babu ke babu zuwa kanti siyan turare. Zan haɗa miki turare naki na karan kanki wanda in kasuwa za'a karaɗe ba za a samu me irin ƙamshin naki ba. Gashi da riƙe tufafi har ki wanke tufafinki bazai bar ƙamshi ba.)
Gaba ta wuce ƙawayenta suna biye da'ita a baya har zuwa ɗakin Amarya. Da sallama suka shiga, kafin su ƙarasa shiga falon har ƙamshin Hadiza ya cika falon ya doke turaren wutan da aka turara ɗakin Shafa, dama turaren cikin akwati da ita Shafar ta fesa. Hadiza da Shafa idanuwansu ya sarƙe dana juna. Dukkansu sai suka tsinci kansu cikin damuwa da rashin ƙarfin guiwa cikakke. A fakaice Hadiza cikin sakanni ta karance irin kayan alatun da aka danƙara a ɗakin Shafa. Muryar Ayashe ce ta dawo da Hadiza cikin doka da oda.
"Uwargidanmu ga waje ku zauna. Yanzu muke shirin mu kai Amaryar ma ɗakinki sai gashi kin rigamu ma zuwa" Yaƙe Hadiza tayi wanda ya gyara mata fuskarta cikin sakewar murya tace.
"Ai babu komai nasan sha'anin biki anata fama da jama'a. Ni ɗinma tun ɗazu naso shigowar." Nan ɗakin ya kacame da gaishe_gaishe a tsakanin dangin Shafa, da ƙawayen Hadiza. A sanyaye Shafa tace.
"Yaya ina kwana, ya akaji da jama'a?" Hadiza taji wani abu ya daketa a zuchiyarta yadda taji Shafa na karya harshe wajen lafazi. Bama Gwadabe ba hatta ita salon muryar ta burgeta.
"Lafiya lau Amarya ya baƙunta" Wata tsohuwace ta katse maganar ta hanyar cewa da Hadiza.
"Dama yanzu zamu kawota wajenki, mu shiga da,ita cikin gidan surukan nata, da manyan gidan. Dan gobe asubar fari zamu kama hanya, anjima kuma zamu leƙa kasuwa muga gari. ( Kunsan ƴan ƙauye akwai son shiga kasuwa ko ba zasu sayi komai ba zasu je suita zare ido) Miƙewa Hadiza tayi tare da yi musu sallama. Shafa tabi Hadiza da idanu ta baya. Dirarriyar mace doguwa son kowa. Kanta ta sauke ƙasa yayin da zuchiyarta taci gaba da harbawa. Ta bangaren Hadiza wannan yanayin ma yafi ƙarfi dam ita sai da ƙwalla ta taru a idanunta. Basu jima da komawa ɗaki ba sai ga sallamar dangin Shafa sun tusota gaba.
Tana saye da riga da siket na atampa ɗinkin yan Abuja da wata sarƙa da ɗan kunne fashion me kalar atampar. Mayafinta da takalminta su kuma iri ɗaya amman ko kusa babu kalar a jikin atampar.
"To Hadiza ga Amanar Shafa mun danƙa a hannunku ke da Gwadabe. Dan Allah ku zauna lafiya ku rungumi mijinku banda tayar mishi da hankali. In kika ga Shafa tayi wani abun ba daidai ba a matsayinki ta babba wacce ta fita shekaru da hangen nesa sai ki nushetta. Ke kuma Shafa duk abinda zamu faɗa mun riga da mun faɗa miki. Kiyi musu biyayya, kinga a ƙasarnan baki da kowa sai su, duk abinda abokiyar zamanki ta gyara miki ki gyara. Ni da Mahaifiyarki tsawon zaman kishi na shekara hamsin da mu ka yi a tsakanina da'ita girmamawane. Yaya sama, Yaya ƙasa, kuma duk abinda Yaya ta sani shi nake yi. Mu kai zamanmu salamun_salamun dan Allah Shafa kiyi koyi da irin tarbiyyar gidanku" In wannan yayi sai ya cika, wannan sai ya kama. Haka dai sukaita yi. Hadiza tace.
"To Allah ya bamu ikon riƙe wannan amana. Allah ya bamu zaman lafiya da fahimta a zaman?" Nan su kai mata sallama kuma. Daga nan su ka kaita ɗakin Yaya Tasi'u shima suka danƙama Anty Badi'a amanar ta musu ido akan zamantakewar. Ita ta rakasu ɗakin matar Jamilu. Sai gatsina take tana magana ciki ciki dai. Daga nan Anty Badi'a ta jagorancesu zuwa dukka ɗakunan amaren gidan, daga nan suka shiga cikin gida shima suka zagaya du ɗakuna huɗun tas.