Sashe 41
Nama Ya Dahu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
karÉ“arta. Da Æ™yar Faty ta shawo kaina na yarda na amshi kuÉ—i da sarÆ™ar, dan na miÆ™a mata nace ta mayar mishi ma ni bana so. "SarÆ™ar ki saka a wuyanki da'iman kar kiyi wasarere da'ita dan sai a sace. KuÉ—i kuma ki adana abinki. Amman wallahi da nice Salim yace yana so da aure, da a mugun guje zan aureshi in watsar da rayuwarnan da nake ciki. Ke kuwa har wanne irin miji kika tanadarma kanki a gida najeriya da kika Æ™i amincewa da Salim? Mazan mu sun banbanta da mazan Larabawa, ina miki kwaÉ—ayin shiga cikin babbar daular da har muma zamu dangwali arziki. Akwai Alawiyya data zauna tare dani Balarabe take aure,itama daga Najeriya tazo aikatau, ya ganta tana aiki a gidansu kamar wasa ya aureta yaransu biyu du maza. Duk shekara iyayenta da Æ™annenta suna zuwa aikin Hajji, iyayenta sun zama masu arziki. Iyabo ki zauna ki nutsu tsam babu fa wanda yaÆ™i daÉ—i" Ni dai nayi jigum inata faman jujjuya maganganun a kaina amman kaina yaÆ™i É—auka. Soyayyar Yaya Hamma kawai nake ji tana dukan raina, ina kuma hasaso dimuwar da zai shiga in labarin soyayyata ko aurena da salim ya je kunnuwansu. Wata zuchiyar tace dani. "Ki tsaya kallon ruwa kwaÉ—o yai miki Æ™afa. Kul ki yi nazari dan gudun yin ba wan ba Æ™anin. Ki Æ™i Salim, ki koma Najeriya batun soyayyarki da Hamma yasha ruwa, ko kiga Daso a gidanshi tunda dama ba furta miki kalmar so yayi ba. Ba wani alÆ™awari yardadde ku ka yi ba." Sai naji gabana yana dokawa da Æ™arfi. Ni dai ji kawai nayi asuba tayi ina daga zaunannan ko kwanciya ban yi ba. Ina yin Sallah saina kwanta bacci. A cikin baccin naji ana É—aÉ—amun duka, ina buÉ—e idanuna muka haÉ—a idanu da Hajiya. "Maza tashi ki haÉ—o kayanki, an turo mota zaki koma bakin aikinki." Bani da zaÉ“i haka na haÉ—a kayana na fito tsamo_tsamo. A fitowata sai gani ga Uwani kaciÉ“us. Tayi baÆ™i idanunta yayi zuru_zuru. Yanayin yadda na ganta a zahirin gaskiya hankali yayi matuÆ™ar tashi. Hannun juna muka kama. BuÉ—ar bakin Uwani maganarta ta farko tace. "Allah yayi zamu gana ne Iyabo. Amman kinga daga nan Najeriya zan koma, inaso in mutu a Æ™asata cikin dangina da gatana." Kuka na fashe dashi nace. Uwani ki zauna a wajen Faty ki bani lokaci zan dawo bazaki koma ke kaÉ—ai ba Uwani." "Dalla wuce ni ki bani waje, zaki tsayar dasu kina baiwa" Cewar Hajiya. Ina kuka ina waigen Uwani har gaban motar gidan aikina. Uwani ki mun alÆ™awarin ba zaki tafi ki barni ba" Ina faÉ—ar haka na shiga mota. Ya ilahi. Azaba, damuwa, ciwon baya dana Æ™irji babu irin wanda a ciki ban É—anÉ—aneshi ba. Ga tunani Uwani daya addabi ruhina.âœðŸ» MRS BUKHARI Su iyabo suna ganin jalala