Sashe 34
Nama Ya Dahu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gwadabe:
A gurjuge suna fitowa kowa ya koma cikin tawagar abokanshi. Gwadabe kuwa daga Tamu sai Bara'u ne a gefe da gefenshi. A jejjere kusan dukka suka shiga cikin gidan. Ƴan Takai dangin Amarya da su Laila suna tsakar gida suna cin tuwo sai kwasar hira akeyi. Idanu Laila ta zuba ma Gwadabe har gobe da jibi tana son Gwadabe, kuma duk da mata biyu daya aura lokaci guda baisa ta karaya ba, tana ji komai daren daɗewa haƙonta zai cimma ruwa. Gadararta tafi matan Gwadabe kyau da hasken fata sosai. Sai dai ta mance halayya da tarbiyya sune abun ado a wajen ko wanne ɗa ba kyan sura da haiba ba.
"Angwaye masha Allah jibeku a jere gwanin sha'awa" Cewar Duduwa tanayi tana Dariya " Bara'u ne ya kulata suka É—an tsokani junansu haka dai sama_ sama. Ayashe tace.
"Ku shige abinku kunji" Wucewa suka yi izuwa ɗakin Hadiza, domin ta kanta za a soma itace uwar gida. Shafa ɗakinta ma cike yake dam da ƙawayenta.
Da sallama suka shiga falon Amarya dake buga ƙamshin turaren wutan halut oud, da kuma ƙamshin sabon fenti da sababbin kaya. Hasana ce ta nuna musu waje a saman kujeru suka zauna.
"Mun same ku lafiya, ya akaji da taro?" Suka haɗe baki wajen amsawa. Bayan haka ƴar nasiha ce ta biyo baya daga bakin Tamu da Bara'u taƙaitacciya. Nera dubu ukun Najeriya suka basu a matsayin kuɗin sallamar ƙawaye. Bara'u ya ajjiye ledar kazar da kayan shayin, su ka fita tare da ƙawayen Amarya baki ɗaya. Gwadabe dai bai yi yinƙurin rakiya ba ma. Komawa yayi da hanzari kusa da matarshi Hadiza. Ɗagowa tayi suka haɗa idani ta sakar mishi murmushi mai taushin gaske.
"Barka da zuwa angona, yau dai ga Hadiza a matsayin taka kuma uwar gida a gidanka" Murmushi yayi, a lokaci guda yanayinshi ya ɗan sauya. Ƴar yarbawarshi yake tunowa da lokacin da aka rakashi ɗakinta, da daren farkonsu, da irin farin ciki da jarumtar da Iyabo ta nuna mishi. Idanu ya lumshe a hankali.
"Lafiya kuwa sai naga yanayinka ya sauya. Wani abunne?" Hadiza ta tambaya a É—an tsorace. Jin muryarta cike da damuwa yasa ya ture tunanin komai.
"Babu komai Uwar gida. Wannan daren namu ne mu angwayen gidannan mai albarka. Yanzu dai mu soma da yin nafila bisa sunna, sai mu baje in ciyar dake kazar amarci. Ke kuma ki shigar dani duniyar sama jannati" Dariya tayi mishi kawai. Shi ya soma tafiya ban É—akiin yayi alwala kafin itama ta shiga tayo nata.
Yanda tsarin bayan gidan gidan yake shine, da farko in ka buɗe ƙofar farko, ɗan wani wajene kamar ƙaramin falo, kitchen da ban ɗakin suna kallon juna, sai ƙofar shiga falon tana tsakiyarsa. Ginin wajen rabi ne, kana iya ganin shigar mutum banɗaki da fitowarshi, ɗan ginine rabi, da ƙaramar ƙofa. Haka duk tsarin ginin yake. Siminti ne luwai_luwai a dandamalin kitchen da banɗakin, da ƴan ƙofofin katako dai haka.
Gwadabe ya ja su Sallah raka'a biyu, tare da adda'ar samun zaman lafiya, zuriya dayyiba. Daga nan suka ɗan taɓa ciye_ciyen kaji da madarar shanu. Gaga_gaga Gwadabe ya soma raba Hadiza da kunyarta, cikin salon dabara da hikima Gwadabe ya samu nishaɗi da farin ciki da nutsuwa a wannan dare mai albarka. Masoyan suka cakuɗe suka zama abu guda, zukata suka cika da sabon shauƙin juna. Cikin wannan shauƙi bacci yai awon gaba dasu izuwa kiran sallar assalatu. A mugun gajiye tulus Hadiza ta tashi zaune, doguwar rigarta ta hango a wancakale kusa da sib, jawo rigar tayi da ƙafarta ta zura kafin ta miƙe. Ashe Gwadabe idanunshi biyu ita yake kallo, har ta sa kai zata fita yace.
"Ina zaki je?" Juyowa tayi tana kallonshi magashiyan a kwance, hasken lantarki na haske shi.
"Dama zan kunna risho ne in ɗuma mana ruwan zafi" Miƙewa yayi tsaye. Tayi saurin kawar da kanta, abinda ya ankarar dashi kenan. Sai ya suturta kanshi ta hanyar gajeren wando.
"Basshi da zafinnan zai fi kyau in watsa na sanyi. Sai dai in kece kike buƙatar ruwan zafij ko? Ya ɗan kashe mata idanu" A tsaye ya wuce ya barta tana murmushi. Bayan gida ya shigeta kuma ta shige kitchen. Tana jiyo ɓuruntu a ragowar kitchen ɗin Amaren gidan. Ɗakin Sabitu dake kallon nasu ma, ta hango shigar Sabitu bayi, buɗe ƙofar falon da yayi ne hasken lantarki yasa ta hangoshi. A gurguje Gwadabe ya fito. Kayanshi ya mayar ya fice masallaci kasancewar bai ɗakko boron kayanshi ba. Fitarshi Hadiza itama tayo wankanta a gurguje ta shige ɗaki. Duk yadda taso kar a ganta sai da Sabitu da Matarshi suka ganta. Sallar asuba ta gabatar bacci sai ɗebeta yake yi. Murmushi tayi sanda ta tuno abubbuwan da suka wakana a daren jiya. Wata sabuwar rayuwa a jiyan Gwadabe ya shigar da'ita. Yau ne ta tantance tsakanin namiji da mata maza. Dan tsohon mijinta irin ƴan ƙauyannanne da basu iya tura ƴan aike kafin zuwansu ga iyalansu ba. Salamatu kwanta kawai ta sani ita, domin dashi aka raineta. Amman yau taji daɗi da garɗin da ƙawayenta ke yawan bata labari. ( Khadija maidoki)Sib ɗinta ta buɗe ta ciro wata gorar magani, data ɗaga kai sai da ta sha rabi kafin ta mayar. Tana mayarwa Gwadabe yayo sallama ya shigo fuskarshi yalwace da fara'a da ƙyallin man angwanci raɗau a fuskarshi. Kusa da'ita ya ƙarasa ya riƙe hannayenta duka biyu. Baice mata komai ba sai kallo da yake ƙare mata. Haƙoranta biyu da suke ɗan fitowa waje yake kallo. Shi a idanunshi ba matsala bane, sai dai a idanun mutane. Tsarin zubin fuskarta ya ɓoye wannan nakasun haƙoran nata.
MRS BUKHARI Ce
[06/08, 9:35 am] BADI'AT IBRAHIM: *Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
[15/08, 8:00 am] BADI'AT IBRAHIM: Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheriðŸ‘ðŸ¼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ idan matsalarki rashin sabbin plates ðŸ½ï¸idan axumi yaxo ðŸ½ï¸ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃ðŸ¼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ‘ðŸ»ðŸ¥° ga number din da zaa iya damuna 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ðŸ“žðŸ“ž 08029882667
ZEE MUSA COLLECTION 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
Tana siyarda atamfofi da laces da shaddar da sauran kayan Yara da shoes and bags da material zee Musa collection ba, anan ta tsaya ba tana siyarda kayan kitchen da supplement da saurankayayakin masu inganci kaidai ka garzaya ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸Kar ayi Babu Kai ko ka tuntibeta ta wannan number din kamar📞📞08029882667 nagodee 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
[8/24, 8:56 AM] +234 803 969 6400: NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
13