Sashe 23
Nama Ya Dahu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
IYABO.
Tsarki ya tabbata ga Allah mai kowa mai komai. Sarkin dake da iko a kan kowa da komai.
Muna zazzaune mata da maza sai shigowa suke ta faman yi. Fuskokin al'ummar cikin wannan jirgi mafiya yawansu cike take da annuri. Barinma ire_irenmu da bamu taɓa tunanin samun irin wannan damar ba ko a mafarki.
Wata na'urace muka ciyo tana magana da turanci akan kowa ya É—aura belt É—inshi ya gyara zama zuwa minti sha biyar jirgi zai tashi. Ma'aikatan dake cikin jirgin sun taimaka mana ainun. Dan daga ni har Uwani bamu iya saka wannan bel na jikin kujera ba. Mintunan da wannan na'ura na cika jirgi ya soma tafiya da tayoyinshi a cikin filin girji. A hankali _a hankali har jirgi ya tashi sama. Sai da ya tsayu a sama kana na dawo cikin hayyacina dan juwa naji inaji harda hararwa. Wasu tsofaffi ma harda ihu dan tsoro.
Taga na kalla na ganni a cikin gajimare. Gurun da Yaya Hamma ya bani na sake matsewa a hannuna na lumshe idanuna, abubbuwa ne suka haɗemun. Murna da kuma alhinin barin Dada. Da kuma damuwa da fargabar rashin furta mun kalmar soyayya da Yaya Hamma bai yi ba. Ta wani ɓangaren gani nake yi na rasa shima, musamman inna tuno da irin soyayyar da Daso take gwada mai. Bani da masaniyar sanda zuchiyata ta kamu da soyayyar Yaya Hamma. Ada nayi tunanin damuwa da lamarina shi ya haifarma da zuchiyata shaƙuwa dashi. Ayau rabuwarmu na sake samun yaƙinin motsin sone a ƙirjina bana shaƙuwa ba. Kuma a yaune na tabbatar da soyayyar da Yaya Hamma ya ke yi mini. Iska na furzar daga bakina. Idanu na sake lumshewa.
Allah sarki Gwadabe yanzu inaji ina gani ni Iyabo na rasaka, dole in yi aure in hayayyafa da wani É—a namiji bayanka. Ji nayi Uwani ta balbalin ta dafani. Juyowa nayi na dubeta, murmushi tayi mun, nima shi na mayar mata.
"Iyabo, ko Hamma bai faɗa ba tsananin sonki yake yi sosai. Ki duba har kwalla sai da ya zubar, banda irin ɗawainiya da kulawar da yaita baki. Ya kamata ki kwantar da hankalinki dan nasan zuchiyarki bata iya kamuwa da soyayya ba. Sannan ki bari ki samu nutsuwa kiyi tunani akan wannan soyayyar. Ki sani dai Hamma a ruga yake rayuwa ba'a birni ba, nifa banga dalilin ma da zaki yi sake har zuchiyarki ta kamu da sonshi ba kema. Na fa yaba ma ƙoƙarinshi gaya, amman baima dace batun wani so ko aure ya ɓullo ba"
Mrs Bukhari
*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
[8/12, 5:09 PM] +234 803 635 0240: NAMA YA DAHU...
ROMO ÆŠANYE
BOOK 2