← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 24

Sashe 9

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko kusa bata so ta tsani Uncle shi yasa take yawan ba shi uzuri, yanzu da haka zuciyarta na bata tabbacin in yaji yanda lamarin ya kasance za ya yarda da ita,
ila ma ya bata ha
uri.

Shida daidai na sai ga Anty Fatima, ta tausayawa A'isha matu
a yanda taga yarinyar ta
are ta fita daga hayyacinta.

Nan Fatima ta shiga fa
a tana cewa, lallai Brother irin tsirfar da ya kama kenan Nafisa ta ce kin san ba haka yake ba,ni dai na ce ba haka aka barshi ba.

Fatima ta ce shi dai ya sani yanzun dai ki tashi muje gidan Hajiyarmu ke Nafisa tunda mijinki ba ya nan ki zauna duk yanda aka yi zaki ji.

Nafisa ta ce muje kurum babu wata matsala zan masa waya ai baya gari ne.

Fatima ta ce shikenan mu je, cikin matar Anty Fatima suka tafi.

Hajiyarmu ko tashi daga kan sallaya bata yi ba,ta ji sallama ta
ago idanu ta dube su, suka zauna kan kafet suka jira har ta shafa, sannan ta dubesu ta ce lafiya?

Nafisa ta ce da sau
i, Hajiyarmu kallon A'isha kurum take yi.

Anty Fatima ta ce wallahi Hajiyarmu Brother ne ya taso A'isha fa, gidan Nafisa ta
wana,jiya,-jiya daga dawowarta daga makaranta har an soma tsiya.

Nan ta shiga rattafo ma Hajiyarmu Nafisa tana
ara bayani, Hajiyarmu tayi shiru
akin ya yi tsit suna sauraron hukuncin da zata yanke.

Ranta
ace amma ba kasafai mutane suka cika gane
acin ran nata ba sai
anta, ta dube su Nafisa ke da Fatima ku tashi ku koma gidajenku ita A'isha ku barta nan suka ce to, suka mi
e suka fito bayan sun yi musu sallama.

A'isha tana can ma
ale gefe, Uwani ta shigo
auke da karin kumallon Hajiyarmu, ta dire a gaban Hajiyar, Hajiyarmu ta ce A'isha me ki ke son ci?

A'isha ta ce, sai anjima yanzun bana jin yunwa, to kurum Hajiyarmu ta ce bayan fitar Uwani, Hajiyan ta ce A'isha ki zama jaruma ba ki ga komai ba game da halin namiji,in zaki bincika duk matan duniya komai matsayin mace komai mulkin ta zata sanar da ke cewa ta yi kuka saboda namiji,wata ta yi shi a fili wata kuma ta yi shi a
oye, ta share hawayenta ta zauna a
akinta kema ina so ki saba na sani kina da ha
uri, to ki
ara.

Sannan ki dage da addu'a wata rana za ki ci ribar ha
urin ki, da addu'o'inki bana so ki sama ranki cewa an mishi asiri ne da sauransu,ki yarda a ranki cewa jarabta ce daga Allah, sannan ko a waya bana son mahaifanki su san ga halin da ki ke ciki,ki zama mai
oye sirrinki zaya kasance ki sanar da su hankalinsu ya tashi ke kuma nan ku zo ku shirya da shi kin ji duk abinda na fa
a?

Kan A'isha yana
asa ta ce,eh insha Allah zan kiyaye.

Hajiyarmu ta ce na gode yanzun ina son ki ci abinci kinga ba ke ka
ai ba ce, sannan ki yi wanka,matso nan ki zuba abinda ranki ke so, sannan ta mi
e in kin gama kiyi wanka bari in hau gurin Alhaji, A'isha ta ce to.

Cikin natsuwa ta yi wa Alhajinmu bayanin komai,shiru ya yi na tsawon lokaci, can ya nisa ya ce "Shikenan ki barta a nan kada a neme shi." Hajiyarmu ta ce, "Ni lamarin shi yanzun yana bani mamaki, haka kurum duk ya bi ya ru
a kanshi, ya hana kan shi sukuni." Alhajinmu ya ce,ki bar ni dashi kawai wannan karon, zan taka mishi birki, Hajiyarmu ta ce bari in shirya maka abin kari, ya ce inda tuwon nan nafi son shi, ta ce da akwai bari inje in
umama maka,ta fita shi kuma ya ci gaba da nazarin matsalar
an nasu,ko harkokinshi yanzun ba kamar da yake tafi da su ba,lallai dole ne ya zauna da yaronnan in har yana da wata matsala ne mu sani.

Daren Alhaji Saddi
bai runtsa ba,ya yi duk iyaka nazarin da ya kamata ya yi amma zuciyarshi ta
i yarda cewa A'isha zata aikata wata alfasha,ya tambayi kanshi cewa to ko cikin ruwa tasha?

Domin dai ya tabbata zuwanshi na
arshe tana Haila.

Hajiya Jummai ta so ta lallasheshi amma ya dakatar da ita kan cewa ta barshi ba ya so a dame shi.
**** ***** *****
Yana dawowa daga sallar Asubahi, gefanta ya nufa dole ne ta mishi bayanin inda ta roro wannan ciki?

Ko tana nufin taje jami'a ne idanunta sun bu
e?

Da wannan tambayar ya tura
ofar ko ina ya duba bai ganta ba don haka sai ya za ci tana bayi,shirun da ya ji ya yi yawa ne yasa shi duba bayin,bata ba dalilinta, ya tsaya shiru sai kuma ya fita gurin Baba maigadi ya nufa,bai amsa gaisuwar da Baba maigadin ke masa ba, tambaya kurum yake masa,Baba ko kaga fitar Beby?

Baba maigadi ya ce gaskiya ba wanda ya fita yau, sai dai kuma jiya da dare Hajiyar da ta dawo ta fita, amma bata dawo ba, ya ce ita nake fa
a,tun jiya kenan ta fita?

Baba ya ce,
warai kuwa ya juya cikin sasan Jummai zuciyarshi tana harbawa, to ina wannan yarinyar ta nufa?

Me take nufi?

Ya zauna bakin gadonshi ya lalubo wayarshi ba za ya iya tuna rana ta
arshe da ya kira wayarta ba,nan ya lalubo lambarta ya shiga kira, sai ta yi tayi har ta yanke ba'a
aga ba, shi bai ma san bata
auki wayar ba ya fito ya shiga mota sai da ya hau titi sannan ya soma tunanin ina ma zaya nufa ne yanzun?

Ya kira Nafisa don yasan yanda suke,ya ce mata sister ko A'isha ta zo?

Nafisa ta ce, a'a ta dawo ne?

Ba tare da ya bata amsa ba ya katse wayar, gidansu Hajiyarmu ya nufa babu kowa cikin falon kai tsaye ya nufi
akin Hajiyarmu daidai lokacin da A'isha ke shan wani
an kunun gya
a da ta tarfa cikin kofi don dai kada Hajiyarmu ta ce bata ji maganar ta ba,yana ganin ta sai ya ji wani sabon
acin ran.

Ke me ya kawo ki nan gidan?

Kina zaton za'a tursasa ni ne in amshi cikin da ban san daga ina yake ba?

Ta zuba mishi idanu, muryarta na rawa ta ce, "Uncle da ace zaka saurareni da ka gano yanda Ubangiji ya zo da al'amarin.

Ba zan saurari shirme ba, kuma ina so kiyi maza ki fita daga nan gidan, muryar Hajiyarmu ta katse shi gidan ai bana zaton naka ne ko?

Ya juya da sauri, kada ku yarda da dukkan abin da yarinyar nan zata gaya muku."
Hajiyarmu ta ce, "to ubana." Jin haka yasa shi yin shiru tare da kauce mata daga hanya.

Ta nuna
ofa sai anjima ko?

Zai yi magana ta ha
e fuska,sai ya fita domin babu sha
uwa tsakanin su ko in ce suna jin nauyin juna.

Saman Alhajinmu ya wuce, Alhajin yana cin tuwanshi, Uncle
in ya shigo da sallama,kan kafet ya zube ya dubi Alhajinmu ga mamakin shi sai yaga fuskar Alhajinmu tamkar hadarin mangariba murtuk, iya tsawon rayuwarshi bai ta
a ganin Alhajin cikin wannan yanayin ba,nan take fargaba gami da tsoro suka shige shi cikin sanyin jiki ya zauna kan kafet ya soma da gaida Alhajin a dake kuma ba tare da ya dube shi ba ya amsa zai tashi Alhajin ya dakatar dashi da hannu.
######
[12/20, 23:02] Ummi Tandama
Page 7*
Ya koma ya zauna cike da tunanin me zai biyo baya,ya san Alhaji tamkar yunwar cikinsa, dattijo ne mai sau
in kai mai zafi kuma ga wanda ya ta
a shi, sai da ya gama karyawar shi tsaf sannan ya dube shi jeka
auki matarka kuje gurin Doctor gani nan zuwa,za ya yi magana Alhajin ya katse shi da cewa, kada ka ce min komai bana son ji, Uncle ya mi
e ba tare da cewa
ala ba, ya fito yana tunanin shin me yarinyar nan ta fa
a ma mahaifansa ne da zafi irin haka?

Na shi ganin ai ita ce da laifi,laifin ma mai girma.
akin Hajiyarmu ya koma shima ranshi a
aure ya ce ke taso, Hajiyarmu ba ta ce
ala ba, ganin haka sai A'isha ta mi
e ba tare da tasan inda za suje ba,ko cikin mota
ala bai ce mata ba ita kuma ba tace mishi ba, sai dai taga sun tsaya asibiti.

Tun kafin su iso Likitan yasan da zuwansu don sun yi waya da Alhajinmu, don haka suna zuwa Likitan ya shiga yiwa A'isha tambayoyi.

Tun yaushe rabonki da al'ada?

Uncle ya zuba mata idanu yayinda shi kuma Likitan yake
an rubuce-rubuce, ta ce yau
wana shida kenan, Likitan ya ajiye biron hannunshi ya
ora hannuwanshi kan teburin shi tare da maida hankalinshi kacokan gurinta,kina nufin duk wata kina al'ada?

Ta ce eh, cikin ya shiga ne bayan wanda ya fita anan watanni bakwai da suka wuce?

Babu wanda ya ji takun sawun Alhajinmu sai ka
ai muryarshi suka ji ya ce ai cikinne bai zube ba, dukkan su suka juya suka dubeshi,ya
araso yana ce ma Likitan shi yasa na ce ka ciro fayal
in ta ka duba sannan ka duba ta, Likitan ya bashi gurin zama sannan ya ci gaba da aikinshi, Uncle kuwa jinsu kurum yake yi yanzunne ya gano zancan da ta shirya wa tsofaffin nashi suka hau kai suka zauna, bayan tambayoyi da bincike gami da aune-aune sai kuma ya kira wani Likitan daban shi kuma (scan) ya yi mata sai da ya fitar da sakamakon sannan ya ba Doctor ya fita nan dai Doctor ya tattara bayanai ya tabbatar musu cikin nan shi ne dai bai fa
i ba, sannan yana cikin
oshin lafiya.
Chapter 9 · 0% Book details