← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 24

Sashe 13

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karima ta yi saurin cewa, sannu Alhaji dan ganin ya riga ya shigo kuma ga Jummai da shegen
arin baki, sannan ta yi mishi barka,cike da murna ya amsa tare da godiya, ya kalli Jummai ya ce, wani abu na damunki ne?

Ta share zufa ta ce me ka gani?

Ya ce duk kin canza irin kamar kina cikin mawuyacin hali?

Ta kuma share wata zufar haba dai mu yau da muke cikin farin ciki?

Ta yi
ar dariyar ya
e,ai mu yau dai babu bacci, ya tsura mata idanu Jummai wannan zufar fa?

Ta ce tsabar farin ciki ne, sai ta soma matso hawaye shekaru nawa ba mu ta
a jin kukan
a ba cikin gidan nan sai bana, dole in yi zufa, Karima ta ce haba Jummai ai godiya zamu yi wa Allah ba kuka ba, Alhajin ya dafa kafa
arta, Jummai na san dole ne kiyi murna, sannan ina miki albishir da zaran an tashi ya ye shi ke ce zaki
auke shi kiyi rainonsa har abada, ta dubeshi cikin muryar kuka tana cewa na gode Alhaji ni dama nasan
an ka
ana ne Allah ya raya mana shi, suka ce amin ya ce bari in je in
auki wasu takardu ina da ba
i a Office suka ce to ya fita.

Hajiya Jummai ta
ora hannu a kai zata zunduma ihu Karima ta saka tafin hannunta ta rufe ma Jummai baki, sannan ta ci gaba da cewa kina hauka ne?

Na kula garin ta
argazarki wata rana za ki tona kanki,
azun kin
waci kanki yanzun in yaji ihunki ya dawo me za ki ce?

Cikin kuka Jummai ta ke fa
in na shiga uku ni Juma, yanzun shi kenan ni ko me nayi babu nasara cikinshi,na fi wata ina zirya gidan su Hajiyarmu na ringa daure zuciyata ina zama tare da tsinanniyar yarinyar nan ina kashe ma tsinanen cikinta ku
i duk don in samu mahaifar nan amma ha
ana bai cimma ruwa ba, Kari ta ce naji yi shiru ki shirya yanzun da ya fita muma sai mu nufi gurin Malam mu ji ta bakinshi.

Ya dubeta kin isa a yi miki jaje, domin in baki dage ba
ila lokacin rushewar al'amuranki sun zo,yarinyar nan ita ce zata yi ta haihuwa dama kin yi nasara ne ha
a da kin dace, cikin jimami ta dubeshi to ni yanzun yaya zanyi?

Ya ce sai mun bincika ta ce yanzun in je in zura idanu kenan?

Ya ce in kina da wata dabara sai ki je ki
watanta, kafin mu mu binciko.

Tamkar zata yi hauka ta baro gidan Malamin, Karima tana tausarta tare da lallashinta, tana nuna mata cewa ta yi a hankali kada mutane su gane halin da take ciki.

Gidan masu jego kuwa, al'umma sai tantsowa suke yi, wasu ma ba a san su ba,
wananta uku
an Jigawa suka iso, murna gurinta ba a magana har da su Jafar da Munnir aka zo,sai da Hajiya Lanti da Tabawa suka taushi Hadiza sannan ta zo barka, Hajiya Jummai ma ta cije ta sake zuwa ana gobe suna, yanda taga ana sauke kayan ciye-ciye da shaye-shaye ga gidan ya cika da jama'a sai hankalinta ya kuma dungunzuma ta bar gidan suna.

Tafe a mota direba na janta tana surutai ita ka
Ranar suna yaro ya ci suna Usman,waton sunan Alhajinmu, labarta yanda sunan ya kasance ma
auyanci ne.

Sun samu alkhairi mai yawa daga abokan Uncle har da masu ba shi motar zuwa makaranta.

Hadiza dai babu wanda yasan tafiyarta.

Jummai ma tunda ta yi arba da maijego tun daga
asa har sama take kallon A'isha kaya
arshen tsada ga gwala-gwalai tun daga yatsun
afa har zuwa na hannu,na wuya kam ai ba a magana, sai ta juya gida.

Taro ya tashi lafiya danginta sun koma gida suna sambarka, haka suka ci da wankansu, A'isha tana matu
ar mamakin yanda dangin Uncle suke tsananin son yaron wanda Nafisa ta yi wa la
abi da Abbul khairi, Hajiyarmu ce kurum ke karantawa bata
aukarshi, hakan ne ma yasa A'isha sam in Hajiyarmu tana ciki bata
aukar yaron ta bashi nono, sai ta dinga kara itama musamman tun bayan suna Alhajinmu ya ce su A'isha su dawo
akin Hajiyarmu.

Matsalar A'isha
aya, Uncle wanda har yanzun bata cikin
an kayan shi duk da cewa wani lokacin abun yana damunshi, A'isha har ta soma
yau ta ci tasha duk abinda ranta ke so kuma Hajiyarmu ta ce kada ta damu da matsalar Uncle tana zaune za ya zo ya kawo kanshi.

Misalin
arfe hu
u saura ya fito daga sallar la'asar ya shiga gidan mahaifan nashi don yaga Abbul khairi.

Yana shiga gefen Hajiyarmu sai ya soma jin kukan yaron, da sauri ya nufi
akin domin ji ya yi tamkar an watsa mishi ruwan zafi, kuma
ila
akin babu kowa, amma ga mamakin shi yana shiga sai ya samu A'isha tana zaune tana cin abinci, Hajiyarmu kuwa tana sallah daga bakin
ofa ya tsaya yana kallon A'isha,ji ya yi tamkar ya shiga ya hau ta da duka, waton tana zaune ma tana cin abinci?

Ta bar yaro,ya
auki yaron ya fita a falo ya tsaya yana jijjiga yaron, zuciyarshi na ce mishi A'isha bata son yaron kamar yanda Hajiyarmu bata so shi ba lokacin yana yaro kai har zuwa yanzun a fili ya ce tab in dai haka ne gara ya kai
an shi gidan raino.

Hajiyarmu ba ta tsaya doguwar addu'a ba,ta dubi A'isha,amso shi ki bashi ya sha, ta dubi Hajiyarmu tamkar ta ce a'a amma bata iya jan musu da Hajiyarmu, ta mi
e ta fita yasa kai zai fita daga falon zuwa inda zuciyarshi ta raya mishi watan gidan rainon yara sai ya ji muryar A'isha, Uncle ya juyo wai ka kawo shi in ji Hajiyarmu, ya zuba mata harara,ai dama nasan ba son shi ki ke ba, in dai irin rainon da Hajiyarmu ta yi mun ne zaki mishi gara na kai shi gidan rainon jarirai.

Ta zaro idanu, yi ha
uri Uncle don Allah, ya dube ta ba zan amince da nufinku ba, duk cikin al'adun Hausa Fulani wannan al'adar ce bata yi min ba,babu hadisi ko aya da ta nuna cewa iyaye su dinga jin kunyar
ansu, tun ina
arami babu irin wuyar da ban sha ba,dan kawai ina
an fari da kaina na dinga addu'a Allah yasa mahaifina ya sake aure,
ila matar zata kula dani,gara na kaishi in da zan zuba ku
ina a luran min dashi.

Dukan su ba suji shigowar Hajiyarmu ba, sai kurum suka ji ta ce A'isha koma ciki barshi ya kai shi ta kama hannun A'isha tamkar ta
wace, amma ba zata iya bijirewa ba, ta bi ta suka shiga ciki, A'isha tana zama bakin gado yana shigowa ya mi
a mata shi.

Ta kalli Hajiyarmu sai tayi mata alama da kai,don haka sai ta amshe shi shi ko ya fita.

Hajiyarmu ta dubeta kada ki dinga barin shi yana kuka, mijinki za ya iya raba ki da
anki, domin nasan da zaran ya sanar da mahaifinshi wannan matsala za ya gaya masa,baya kan
udirinshi,kin ga ku,
an zamani ne ki kula da
anki kin ji ko?

A'isha ta ce to haka suka ci gaba da wankan su.

Satin su shida suka soma fita asibiti suka soma zuwa sannan gidan Anty Sadiya sai gidan su Fatima da kuma su Nafisa.

Ranar da suka je gidan Anty Nafisa cewa ta yi to A'isha an gama wanka lafiya yanzun kuma sai azo a soma shirin gyaran jiki, A'isha ta ta
a baki um wane gyaran jiki bayan har yanzun Uncle yana fushi da ni?

Nafisa ta ce ni fa nawa ganin tsakanin ku aka shiga, A'isha ta ce Anty Nafisa wanene zaya shiga tsakaninmu?

Ni dai nafi zaton cewa na mishi wani laifi ne.

Anty Nafisa tunda kuna shiri don Allah ki same shi ki tambayan min shi mana?

Nafisa ta ce kada ki damu, insha Allah komai zai daidaita, yanzun dai bari na yi wa Hajiya Aliya waya can kaduna don gyara ki zan miki sosai, A'isha ta ce kin yi sabuwar Aminiya kenan?

Ta ce"a'a dama muna tare lokacin da zan yi aure don dai kina makaranta ne baki ganni ba gyaran sati
aya naje tayi min amma ni kaina nasan nayi ne." A'isha ta ce ni da nike saran cikin watannan za'a bu
e mana makaranta ko da nayi wani gyara sai inga kamar a banza ne.

Nafisa ta ce A'isha ban san ki da jan zance ya yi tsawo ba, A'isha ta ce to nayi shiru,nan take ta yi waya da Hajiya Aliya mai Zahra Global,suka gaisa Nafisa ta ce
anwata ce zata koma gidan mijinta daga wankan gida ina son ayi mata gyara ne sosai,Aliya ta ce wannan ba matsala zan aiko muku da duk abin da ya dace tare da bayani a rubuce, sannan zan miki
arin bayani ta waya, suka yi sallama A'isha dai idanu ta tsura ma Nafisa ba zasu ga ne bane,sun san irin wula
ancin da Uncle ke mata kuwa?

Yanzun dai lamura sun juyawa Jummai,
wana take zaune tana sa
e-sa
en zuci, yanzun ita ce dai Jummai ita ce duniya ta yi wa haka, ashe akwai ranar da zata zo da ku
in ta amma ta kasa samun biyan bu
atarta,shin Malamai sun daina aiki ne?

Rayukan da ta kashe a baya ba ku
inta ba ne ya biya mata bu
ata?

Yanzun ma tana da ku
in amma malamai da bokayan su kasa,an ya kuwa ba zata
auki hukunci a hannunta ba?

Wannan tunanin da shi take
wana kuma da shi take ta shi rashin barcin nan shi ne mafarin birkita lissafin ta.

Hadiza kuwa na ta ganin yanzun zata soma tashenta na shiga bokaye, tunda A'isha ta haihu.

Su kuwa su Hajiyarmu sun du
a addu'a fatansu Allah ya juyo da hankalin
an nasu ga matarshi, domin gaban kowa ya nuna tsana A'isha, kuma koda wasa bai ta
a batun komawarta gidanshi ba,hakan nan suma ba su ce mishi zasu maida ta ba, maimakon haka ma yanzun sun fi yi mata shirye-shiryen komawa makaranta don an dawo daga yajin aiki.
Chapter 13 · 0% Book details