← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 24

Sashe 7

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta jawo wayarta ta shiga neman shi da glo
in shi har sau biyu tana rurinta tana katsewa bai
aga ba hakan (MTN)
in shi jikin ta ya yi sanyi, amma duk da haka ta daure ta kira (Seltel)
in shi daf da zata katse ya
aga, gabanta na fa
uwa ta yi sallama,rai
ace ya amsa sallamar, kafin ta yi magana ya ce wai lafiya ne?

Ta ce a'a dama ina son muyi magana ne.

Ya katse ta da cewa,bani da lokaci, sannan ya yi tsaki ya kuma kashe wayar.

A'isha ta zabga uban tagumi nan take kanta ya shiga sarawa,kuka mai
arfi ne ya
wace mata,ta yi shi har ta gaji babu mai lallashi.

A'isha ta zama tamkar wata zararriya wa zata tunkara da matsalarta?

Zuciyarta ta ce mata Ubangijinki, ranar kuwa
wana ta yi kan sallaya tana kaiwa Allah kukanta, zuwa safe ta ji
an dama kuma ta yanke hukuncin har ma cikinta batun cikin jikinta dama Ubangiji shi ne ya
oye kayanshi, ko Nafisa ba zata fa
a mawa ba, haka ta ci gaba da rayuwarta cikin makaranta.

Jummai kuwa ta samu yanda take so,da tace kaza za ya yi mata, gini kuwa an gama an kuma dan
ara kaya na iyayan ku
i sannan ta shirya walimarta ta gani ta fa
a suka shige ita da Suby da Sofy Sai gefen maigidan.

Hakan ya yi matu
ar tunzura Hadiza nan ta tada bala'in cewa ba zata yarda ba, rigimar ta kai su ga manya inda Alhajinmu ya ce tunda ya yi wa Jummai dole ne sauran matan ya yi musu, dole yasa aka bige gefen Hadiza da nashi da na Jummai na da aka hau yiwa Hadiza nata amma A'isha dama ko
asa da sama za su ha
e ba za ai mata wani gyara ba.

Ya dai sa an ragi falon an bar mata
arami ya zuba mata tsofaffin kujerun falon.

Rashin kunyar da Hadizan ta mishi lokacin ya isa sakinta, sai dai
arin da tayi ne yasa ya bar ta ko Allah zai sa ya kuma samun wani rabon daga gare ta, don shi ya yarda har ga Allah ciki ne kuma ya amince cewa
arin ta yi irin ku
in da ya kashe lokacin da suka zo da batun
arin suna da yawa, sannan sun hana shi zuwa asibitin a cewar su ba sai ya je ba,daga
arshe ma da suka ga ya matsa kan cewa zai je sai suka dawo da ita gida, Likitan da suka na
a na
arya ya ci gaba da zuwa duba ta.
**** **** **** ****
A'isha tana matu
ar tausayawa kanta don zurfin cikinta ya hana ta sanar da wani bare a tausaya mata,don haka ta shiga rama ta koma sirit sai nono sai ko cikinta wanda ya bayyana lokacin Anty Maimuna ta yi ta yi da A'isha ta sanar da ita matsalarta, amma ta
i cewa kurum take karatu ne don bata son tambaya ma ta rage zuwa gidan, cikin haka ne suka samu hutu na
wana goma jal, tamkar kada ta tafi Katsina, amma ya zamar mata dole tunda bata da ku
i duk sun
are komai nata ya yi
af, ta yi ta kiran Uncle a waya don ta sanar da shi a zo a
auke ta, amma ya
aga wayar.

Abin ma ya daina bata mamaki ya shiga bata tsoro,bata son kowa ya san halin da take ciki, don haka ta
i kiran kowa ta nufi tasha.

Sun iso Katsina biyar saura,nan ma ta
auki shatar Taxi zuwa gida, har cikin harabar gidan ta ce ya shiga.

Maigadi na ganinta ya bu
e Gate
in gidan,tana fitowa Uncle ta gani tsaye jikin mota yana waya, Jabiru yana ri
e da jakar Uncle
in ta Office da alama dawowarshi kenan daga Office ya bi motar da kallo don ganin wanene ya shigo masa cikin gida da Taxi?

Ranshi ya yi mugun
aci lokacin da suka yi arba da A'isha, sai ya ji tamkar ya hau ta da duka,nan take ya
auke kanshi daga kallon gurin da take.

Ganin haka bai bata mamaki ba, domin nata zaton na ma zaya kore ta ne, ta ciro ku
i ta bawa
an Taxi ta sa
a jakarta tare da jan akwati, sai lokacin ta soma tambayar kanta wane gefe zata nufa, domin gaba
aya fasalin gidan ya canza, tana kallonshi ya nufi sabon ginin wanda take zaton shi ne na Hajiya Jumman.
ofarsu ta da ta nufa duk da ta kula nan ma akwai
an gyare-gyaren da aka yi,taja
ofar a kulle take gam don haka ta shiga
wasawa.

Jim ka
an ta ji muryar Tabawa tana tambayar wanene?

A'isha ce ta ce,nice Tabawa bu
e.

Ganin A'isha sai ta hau she
a dariya,dama ke ce haka?

Ta ta
a baki,ai yanzun
ofarki ta koma can, ta nuna gefen gareji, A'isha bata gane ba, amma yarda Tabawa ke tuntsire dariya shi ne ya sa ta sa
a kayanta ta nufi gefen gareji.

Sule mai bawa fulawa ruwa ya nufo ta da sauri yana yi mata sannu ta amsa mishi, ya
auki akwatin tare da cewa ai Hajiya an samu
an gyare-gyare ne a gidan suna isa
ofar tana kulle ya ce bari in amso miki makullin gurin maigida, da gudu ya nufi sasan Jummai.

Ya samu maigidan nashi yana shirin shiga wanka in da Jummai ke ta faman riritashi tamkar
wai, ya yi sallama Sofy ta zo menene?

Ya ce maigida nake nema,taje ta sanar da shi.

Jummai ta fito tace menene?

Wanka zai yi, ya ce ranki ya da
e zan amshi makulli ne na gefen gareji, ta yi guntun murmushi sannan ta juya. ya fito fuskarshi
aure hannunshi ri
e da makullan, gashi ka bata sakaryar yarinya kawai,Sale ya amsa ya fita daidai sanda Alhajin ya ci gaba da cewa don iskanci sai ta kama shigowa motar haya Taxi har cikin gidana?

Jummai ta ta
a baki wannan tsageruwar yarinyar mara kunya mene ne ma ba zata yi ba,ya katse ta da
aga hannu saurara min tsagerancin me Beby ta yi miki?

Nan ta tuna da sharadin boka da ya ce kada ta yarda ta kushe A'ishan a gabanshi, yin haka zaya ringa lalata aikin dole sai ta saka kissa cikin lamarin.

Aikin da kissa zai tafi ba da hassada ba, don haka sai ta wayance da cewa ba Suwaiba ka ke nufi ba?

Ya girgiza kai ni ban ce miki Suwaiba ba, kuma bana son in Ina ma wata fa
a a dinga sa min baki ta dafashi muje kayi wanka mijina,ni kaina ban za ci kana nufin Bebynka ba, ina zaton Suwaiba ce shi yasa,ni ko me A'isha zata min na tsageranci,yarinyar da magana ma bata dame ta ba,ai ita ce ta dawo?

Lallai ina mata Sannu da zuwa,tsaki yaja sannan ya nufi gurin wanka.

A'isha ta bu
ofa ta shiga, tsayawa ta yi tana kallon
an tsuku kun falon, kujerun suna da ne cikin falon sai ko T.V ta tura
ofar
akinta ta shiga duk ko'ina ya yi
ura,bata gaji ba ta tu
e ta shiga gyaran ko'ina, da falo ta soma har ga Allah ita wa
annan dakunan sun ishe ta, ina laifi mutum mai zaman kabari ya samu ciki da falo a gidan duniya ai ya ishe shi rayuwa, ta goge komai sai abinda ke bata mamaki shi ne ba taga kitchen ba.

Me hakan ke nufi?

Ita dai tasha alwashin ba zata ta
a mishi zancan ba,zata fito da kayan girkin ta ko a
ofar
aki ne ta saka risho, ta yo wanka bata shafa mai ba saboda zufa ta zumbula doguwar riga ta zo falo ta zauna, yanzun matsalarta yinwa ta mi
e ta fita harabar gidan, duk mazan
an aikin sun tafi gida sai Baba maigadi kurum.

Ta isa gurin shi ta ce don Allah Baba duk su Sule sun tafi ne?

Ya ce sun tafi Hajiya kina son wani abu ne?

Ta ce biredi nake so, da kayan tea, ya ce to bari a kar
o miki dama
ari biyar
in kenan ta mi
a mishi gashi duk yanda ya kama ka sai min,ta koma ciki.

Can ta fito don tago ko ya dawo dai-dai lokacin da aka soma kiran magriba.

Ya mi
o mata sa
on daidai lokacin da Uncle
inta ya fito,ya bi ledar da kallo ita dai ta amsa ta juya bayan ta ce ta gode.

Uncle
in nata ya bita da kallo tafiyarta irin ta masu ciki ya raya a ranshi ya isa gurin maigadi Baba ina ka je ne?

Ya ce Hajiya na siyoma kayan shayi.

Kayan shayi?

Eh, inji Baba maigadi.

Uncle ya ka
a kai ya nufi masallaci.

Ranshi
ace,me yasa A'isha ke sha'awar wula
anta shi a idanun duniya ne?
azun Taxi ta shigo mishi da ita har cikin gida yanzun kuma kayan tea
ulli-
ulli kamar gidanshi, motocin shi nawa?

Sannan shaguna nawa ke gareshi cikin plaza, daban-daban?

Ya yi
wafa.

Ita kam ta samu ta jona ruwa ya tafasa tasha tea
in ta ta
oshi, ta yi sallolinta, ta
wanta don ta huta.

Sai dai maimakon bacci sai ta soma karanta matsalolinta.

Tuni ta nemi bacci ta rasa, don haka sai ta mi
e ta soma da yin alwala, ta shiga kai kukanta ga Allah domin iyaka tunanin ta shi ne kurum zai yi mata maganin dukkan wannan halin da ta shiga.

Uncle
in ta kuwa don takaici ya kasa cin duk kayan alatun da Hajiya Jummai ta shirya mishi, zuciyarshi sai
ara zafi take game da Beby.

Jummai tasan komai,don tun lokacin da ta ji dawowar A'ishan sai ta zuba rushi cikin kasko ta kara hantar nan mai cake da allurai, shi yasa zuciyar maigidan
ara zafafa,kamar yanda Malamin ya tsara mata, ta dube shi maigidana wai me ke damunka ne?

Ya ce wallahi Jummai A'isha ce ta bani haushi.

Ta ce haba Alhaji me A'isha zata yi maka ka ji haushi, irin haka bayan ka sani cewa yarinya ce?

Ka dai same ta ne ka nuna mata baka son shiga motar haya tunda Allah ya hore maka, ya dubeta, to bayan ma wannan ina fita sai naga wai ta aiki Baba maigadi siyan biredi da madaran
ulli dibi wannan cin zarafin?
Chapter 7 · 0% Book details