Sashe 18
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma Hajiyarta har yanzun tana nuna mata cewa aikin da suke yi ne nasara ta samu, sannan ta
ara mi
afa gidan miji ya zama nata, haka nan kada ta damu da zancan A'isha ita ma data dawo za su saukar mata da nata aikin don haka sai hankalinta ya kasu gida biyu, amma wata safiyar asabar da Hadiza ta nufi gidansu don duba jikin mahaifinta,taga Jummai wasu
arti suna dambe zasu saka ta a mota don kai ta gidanta gefe kuma ga mijin nasu da alama shi ne ya bada umurni sai ta
ara tsorata don haka ranar da kukanta ta dinga ro
on mijin nasu wai ya yafe mata insha Allahu ta daina kuma zata zauna da shi fisabilillah, to kun ji Allah yasa gaske ne.
Tun zuwan farko da ya yi gurin su A'isha bai sake samun sukunin zuwa ba sai wannan karon ita ko taso hakan saboda dama tana tsoron ciki, zuwan ba zata ya yi mata dawowarta kenan daga lecture ta samu Uwani tana tu
a tuwon shinkafa, cikin jin da
i ta ce Allah sarki Uwani,ke da kanki?
Uwani ta ce
an nan na gaji da cin shinkafar nan tuwan semo
in nan naku baya
aukana shi yasa na ce bari dai ki gani, cikin dariya A'isha ta ce nima fa
uiya ce dani ina son cin tuwon wace miyar ki kayi mana?
Ta ce a'a ga dai tumatur
in nan yana dahuwa. dama kiyi mana miyar ganyan nan me
ara jini, ta ce ogun?
Uwani ta ce shi kuwa, A'isha ta shiga ha
a miyar ji suka yi ana
wasa
ofa,Tani ce ta bu
e su Hafsat Sulaiman ne, suna ganin tuwo suka ce sun zo a Sa'a.
Uwani tana ta musu tsiya da cewa sai yau
an nan
wana biyu kun mana yaji har dake uwata, ta ce ma Hauwa'u.
Hauwa'u ta ce karatune ya yi zafi Uwani,sunan mahaiyarta ne Hauwa'u, A'isha kuwa sunan
arta ne ta fari
ar ma ta rasu amma bata fa
a don kara,kai dai dai da laraba bata cewa saboda a ranar Laraba ne ta haifi
ar sai dai ta ce ranar samu.
Duk sun zube a falo suna
wasar tuwo, A'isha ko ta ce sai ta yi wanka wai warin zufa take, mai kurum ta murza ta zuro doguwar riga ba
a ta zauna tana shayar da Abulkhairi sai kuma suka kuma jin
wasa gida, A'isha ta ce ma
otana ne suma su shigo mu
ara yawa yau gidana ya yi albarka, na gode da Uwani ta yi tuwon nan mai yawa,tuni Tani ta je ta bu
ofa tun kafin ya iso falon
amshin sa ya shigo da sauri ta mi
e har ta tsorata
awayan nata tare da cewa Uncle da sauri ta fita, suka kalli juna fuskarshi tana
auke da murmushi ta
an sakar mishi irin hararar nan ta masoya cikin shagwa
a ta ce Uncle ba notis?
Ya
araso ya cafki yaronshi cikin jin da
i, sannan ya ce bana so in kira ki ce min karatu ya yi yawa gashi ina cike da kewarku,kin san saboda sauri ban zo da Jabiru ba, jirgi na biyo, ta ce sannu da zuwa Uncle shigo,yana shiga ya samu
akin da jama'a sai ya ce muna da ba
i kenan?
Ta ce eh,
awayena ne ta gabatar mishi da su da kuma sunayensu, sannan su kuma ta ce musu ga Uncle
ina dai yau kun ganshi suka ce lallai kam suka tashi wai za su tafi ya yi ciki tare da cewa suyi zamansu ganin yanda A'isha ta hana kanta sukuni yi wannan yi wancan Hafsatu ta ce kai Hauwa'u ina zaton Uncle
in nan nata shi ne mijinta baki ga kamar su da yaron ba?
Ta ce na lura kuma fa haka ne don yanzun haka ma ta kan ce wa mazan su kai amma A'isha ta samu cikin
wali da harmun kama Hafsa ta ce sosai kuwa, amma fa tayi dace mutumin ya ha
u Allah da Uncle
in ta ne na gaske sai na ce don Allah ta ha
a mu, suna cikin hirar sai gata za ta je kicin Hauwa'u ta ce ji mana A'isha Musty ta zo tana dariya Hauwa'u ta ce Uncle
in ki ya yi kasuwa Hafsa ta ce ki shigar da ita, A'isha ta ce wuu ba zai
ara ba, matan shi sun ishe shi, cikin dariya Hafsat ta ce
ar wula
anci dama Uncle
in ne Abban Abulkhairi shi ne kike ta samu cikin
wali ko?
A'isha ta juya tana dariya ganin sun harbo jirgin ta.
Ta yi murmushi ganin yanda yake cin tuwon hannu da baka hannu
warya, ta ce Uncle da alama ka jima ba ka ci tuwo ba ko?
Ya dubeta "Beby ba ma tuwo ba,na jima ban ci abinci ba, tun da matsalolin Jummai suka tsananta wata rana ma yini nake ban sha ko ruwa ba, lamarin ya girgiza ni sai tayi tamkar bata ji labarin ba ta ce jikinta ne ya yi tsanani?
Ya dubeta kina nufin baki san me ke faruwa ba?
Ta ce, "Uncle ina zan samu labarin Katsina, ina Sokoto?" Ya ce na zaci Nafisa ta tsegunta miki, ta ce muna waya amma ba ta ce min ga wata matsala ba, ya yi shiru can ya girgiza kai Beby na
ara tsorata da lamarin mata, kuma na amince sharri tare da kaidin mata ya
arar ma na she
an, kazalika dole ne su fi yawa a wuta." A'isha ta ce "haba Uncle ya ya ka ke wannan zantuka ba duka aka taru aka zama
aya ba,wai ma duk me ya kawo wannan batun?
Nan ya bata labarin komai, duk da cewa Nafisa ta bata labarin da take jin shi yanzun sai da ya girgiza ta, ta zuba tagumi cikin hawaye shi kam nasiha ya shiga yi mata da cewa A'isha na sani ke cikin mata daban ki ke,kin samu tarbiyya tare da yin gadon halayen mahaifanki, amma ina so ki
ara zama cikin mata salihai,abin koyi kada ki amince ru
in duniya ya ja ki ga halaka, duk duniyar guda nawa ce?
Duk sonka da ita wata rana sai ka barta, tare da duk abinda ka tara daga kai sai halin ka zaka tafi, abinda Jummai ta kasa ganewa kenan, yanzun wa gari ya waya?
Mai sammako inji
an magana, A'isha ta nisa ta ce to yanzun tana ina?
Ya ce tana nan gidan sai dai ba a bu
e ta don
wanaki da ta
wace sati hu
u ana nemanta sai da
yar aka ganta hauka tuburan fa.
A'isha ta ce, Allah ya bata lafiya, sannan don Allah ina ro
on mata arzi
in ka yafe mata ta ji da na sauran,ya tsura mata idanu sannan ya yi murmushi, A'isha ina son halayan ki to har zuciyata ta ci albarkacin ki na yafe mata nawa laifin, shi kenan?
Ta
aga gira suka yi
ar dariya.
Kafin ya dawo sai da A'isha ta tabbatar da cewa babu sauran wata damuwa cikin zuciyarshi na shi ganin har wata
iba yayi, A'isha kuwa dariya ta ringa yi mishi lokacin da ya iso gida Hadiza ta tare shi da nata salon tarairayar.
Yau da gobe lokaci yana tafiya,
wanaki na shu
ewa haka satittika da kuma watanni har su A'isha sun sami
an hutu suna
arshen shekara, sun iso gida cike da
okin ganin
an'uwa.
#######
[12/22, 23:34] Ummi Tandama
Page 13*
Uwani garin su zata wuce don duba dangi haka ma Tani, Aisha kuwa gidan su da suka koma aka wuce da ita,tsarin gidan yafi nasu na da, haka nan kowace da gefenta babu abinda zai ha
a wata da wata, komai sabo ya zuba mata, Hadiza har da yin girki don taran A'isha.
Tabawa kuwa ta turo baki ta ce in dai kishiya ce fa baza kiyi gwaninta ba, Hadiza ta ce don Allah Tabawa ki
yaleni,ni na gaji da halinku, Tabawa ta kuma ta
a baki,nan gaba za ki kuma neman mu,kin kama tashar daji in dai kishiya ce,ta fita waje.
Cikin
wanakin suna zaman lafiya da juna, Hadiza ko yaushe tana shigowa gurin A'isha musamman in ba ita ce da miji ba, sai dai ganin yanda A'isha ke kula da mijinta da yanda shi kanshi ke ji dasu ita da
an ta sai ta kasa daure ma zuciyarta,in ta koma gurinta sai ta yi ta
unci wannan damar Tabawa ta sake samu ta dinga zuga Hadiza tare da cewa in fa Aisha na gidannan ta bar Samun soyayyar mijinta har abada, sai dai
unci ya kashe ta, Hadiza ta ce bana son in koma gurin ma
aryatan Malaman nan ne,sun jima suna ce min A'isha zata fita ba zata haihu ba menene, menene,sai gashi duk babu abin da ya faru,a
arshe ma ita ce ta haihu.
Tabawa ta ce tuni da kin yarda tun dawowarta da tuni mun soma shirya mata kissa, tunda ba ki son Malaman, Hadiza ta ce kada ki shirya min ramin da zan rufta, Tabawa ta ce kajiki da wani tunani, duk abubuwan da muka shirya can baya wanne ne ki ka rufta?
Hadiza ta ce shikenan.
A'isha tana kallon su tana dariya, Uncle ne shi da
an shi suke rigima, ya rarrafa ya janyowa Uncle
in waya daga chaji ya jefar sannan ya hau kan kujera ya zauna kan laptop ya hana Uncle
in aiki, ya dubi A'isha Beby zo ki
auki yaron ki ya hanani aiki, A'isha ta ce tayaka fa zaya yi Uncle, ya dubi yaron Babana je ka gurin Mominka, A'isha tana tasowa yaron ya
ame uban ta koma tana musu dariya, ya ce kina dariya ne ma ko kin
auke shi in gama ko?
Shima ya yi
ar dariya tare da rungume yaron dama muna magana ne kan tafiyar ki aikin hajji, tunda ba zaki ri
e shi mu gama ba shi kenan.
Asha wasa ko yaron Baba?" Da sauri A'isha ta tashi ta cafke yaron zo kada kasa in ga samu in ga rashi, ta zauna kusa da shi tare da dafashi gaske ne Uncle
ina?
Ya ce kalli ki gani lis
in sunayan wa
anda zasu tafi aikin hajji ne sunan waye farko?