← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 24

Sashe 20

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mijinku kawai ake bu
atar ya gani,in ya gani kuwa kin san dai yanda yake son haihuwa, rigima ce zata ta shi, ballantana dama na gaya miki yana zargin tana shan wani abu, nasha jin yana ce mata ba dai ta yin tsarin iyali ko?

Hadiza ta ce kai Tabawa, Allah ya biyaki sai dai ban san ya ya zanyi in sa mata ba.

Tabawa ta sakar mata harara in nemo maganin in kawo miki sannan sai na koya miki yanda za ki sa?

Hadiza ta ce taimakamin don Allah, Tabawa ta ce to kin dai san ita sakarya ce yanzun zata yarda da mutum, zuwa zakiyi har
akinta ki shiga da sakin jikinki da kuma sakin fuskarki ki ce kin zo ne kuyi sallama sannan don Allah ta yafe miki duk abinda ki kayi mata, to a nan zaki shammace ta ki saka mata.

Na ce zan zo miki da lokacin da ya dace ki shiga sai na le
o tukunna kin san za a sane in da zaya gani ba inda zata gani ta zubar ba, Hadiza ta ce to ina jiran ki sarkin
an le
en asiri.

Tabawa ta ce kuma ki sani in bom
in nan da muka
ana ya tashi da A'isha za ki bani
yauta ta musamman, tare da yi mini
arin albashi, don na lura da ke in dai ba ro
on ki aka yi ba baki
yauta ba ki yin sadaka don tsabar rowar tsiya, Hadiza ta ce na ji zan miki uwar
ayi,don ke ko komai zaki yi don ki samu ku
i ko da halaka ne.

Tabawa ta fita tana cewa,na ji dai ai halina
aya da uwarki, Hadiza ta ce iye?

Lallai kinga gadon baccina, Tabawa ta yi wucewarta ta bar Hadiza tana surutai.

Washegari da misalin
arfe sha
aya lokacin maigidan ya fita zuwa Office.

Tabawa ta shigo tana cewa ina Hadizan?

Zo ki shiga yanzun wata jaka ta na nan cikin ta zaki sa, saboda ta ha
a suturarsu ciki,za yayi amfani da shi kinga zaya gani in ya zo
aukar kayanshi.

Hadiza ta ce tana ciki kuma?

Tabawa ta ce tana ciki mana kefa sokuwa ce yanzun sai ki ce sai na gaya miki yanda za ki yi ko?

Hadiza ta ce ba wani sokonci,ban ga ji makirci ba, ba dole sai an nuna min sannan zan iya ba?

Tabawa ta ce amma ai kin gaji asiri, makircin ma
ila ta gurin uba ne ba'a gada ba, ta ci gaba da cewa yanzun in ki ka je kusa da jakar zaki zauna ki ba jakar baya kan gado kuma jakar take, tashi kiyi azama kada ta fito daga uwar
akan ta dawo falo.
######
[12/23, 11:57] Ummi Tandama
Page 14*
Aisha tana ta ha
a kayan Abdulkhairi,in Babanshi ya dawo za su kai shi gidan su Hajiyarmu, tare da yi musu sallama, domin tashin Asubahi za su yi, sai ta ji sallamar Hadiza cikin sakin fuska ta amsa tare da fa
in shigo, bakin gado ta zauna tare da ba jakar baya kamar yanda Tabawa ta yi mata
watance.

A'isha ta bar aikin da take yi don su gaisa, bayan sun gaisa Hadiza ta ce, ashe kuma tafiya ta zo?

A'isha ta ce wallahi kuwa, yanzun nake cewa bari in gama in shigo muyi sallama." Hadiza ta ce, "Ina Abulkhairi?" A'isha ta dube ta yana bacci a falo, ba ki ganshi ba?

Hadiza ta ce ban lura ba, to Allah yasa aje lafiya a dawo lafiya, kusa mu cikin addu'a.

A'isha ta ce insha Allah ai naso ace dukkan mu ne zamu je, Hadiza ta ce to ai kin san an ce Hajji kiran Allah, kafin A'isha ta ce wani abu cikin Sa'a sai wayarta ta soma ruri,da sauri ta nufi falo domin ringing
in na musamman ne,don Uncle
in ta ne,hakan ya yi wa Hadiza da
i, don haka tana fita ita kuma ta danna maganin ciki ta rufe ta koma ta zauna A'isha ta shigo tana waya, Hadiza ta bita da kallo tana cewa Uncle babu sauran nono fa,ya ce bana turo a kawo ba?

Ta ce bai zo ba, bari na tambayi Hadiza." Ta dube ta Jabiru ya kawo nono?

Ta ce a'a.

A'isha ta ce bai iso ba in yazo zan dama in bashi ya ce to Beby.

A'isha ta aje wayar ta dubi Hadiza Na barki ko?

Hadiza ta ce sai ka ce wata ba
uwa?

Suka yi shiru kasancewar ba su saba
ba, can dai Hadiza ta mi
e bari in koma sai kun dawo, A'isha ta ce haba dai zan shigo kafin mu wuce." Hadiza ta ce, "to sai kin shigo, ta fita cikin murna ta isa sasanta zaune ta samu Tabawa ta zuba ma T.V idanu, Hadiza ta kalli T.V
in wasannin turawa ake yi a tashar MBC max ta ce Tabawa duk kallon ne haka sai ka ce zaki shiga T.V
in kuma,abin haushin ma ba wai kina jin me suke cewa ba ne.

Tabawa ta ce Um ni dai ba ina binsu da idanu ba,to kin dai saka ko?

Hadiza ta ce na sa mana da Allah ya taimake ni in gaya miki sai ga kira wayarta ta hau ringing tana fita na tura.

Tabawa ta ce ya yi
yau, yanzun sauran mu jira sakamakon da zai biyo baya, Allah dai yasa ya gani,amin.

Da ace A'isha tana tara sani da Ubangiji, da ba ta bari jakar kan gadon ta ba har zuwa yanzun da suka dawo daga kai yaron nasu gurin Kakanninshi da sunan yaye.

A'isha ta dawo da alhinin rabuwa da
an wanda ko yaushe suna tare musamman irin wannan lokacin,wato dare.

Uncle
in nata shi ne yasa hannu ya
aga jakar da nufin saukewa
asa,yana cewa Beby yau kamar kina jin kasala ne zan ce ko mene ne?

Ta dube shi,me yasa ka ce haka?

Ya ce na gane gadonki duk tarkace, ta kalli gadon Uncle jaka ce fa kawai, ya ce me kika zuba ne cikin jakar na ji ta da nauyi sosai?

Ta ce ni me ma na saka ne?

Kayanmu ne kawai fa,zai bu
e ta ce don Allah Uncle ka bar ta da
yar fa na shirya su, ya ce ni fa kada ki
aukar min abinda ba zan yi amfani da shi ba,ya soma ciro kayan ciki yana cewa Beby da duk ni kika
ibar ma wannan bolasas
in?

Yana dariya, ta ce ai na zaci zakayi amfani da su ne,shiru ta ga ya yi yana karanta wani
aramin
wali mai
auke da wasu
ananan rubutu,yana gamawa ya
ago idanu yana kallonta, yanda taga fuskarshi yanda taga idanunshi yasa ta razana ta nufoshi lafiya Uncle mene ne?

Ya kuma kallon
walin sannan ya ce dole ki ce kada in bu
e jaka,da
yar ki ka shirya, saboda kin san me ki ka taka, ya ajiye
walin kan kayan ya mi
e ya fita.

Gabanta na fa
uwa ta nufo gurin
walin ta soma
auka, ta zaro idanu lokacin da ta fahimci kowane magani ne.

Tuni zufa ta soma tsattsafo mata, to wanene ya kawo mata wannan maganin
aki?

Duk da ta sani ba zai ta
a yarda da ita ba akan cewar ba ita ce ta kawo maganin ba.

Ta sameshi a cikin falo yana ta zirga-zirga bata ta
a ganin shi cikin wannan halin ba, ta ta tsaya ta daure ta ce "Uncle...." Ya juyo tare da
aga mata hannu,ba ki da wata kalma da zaki furta min, shi yasa bana so zuciyata ta zargi abu domin a
arshe zaya zama gaskiya.

Amma Beby kin bani mamaki ya sake juya mata baya da duk matan duniya zasu taru su ce min suna da amana zuciyata ba zata ta
a yarda da su ba,ya girgiza kai A'isha ke ce kurum zuciyata ta aminta da ke,ke ce kika sani gardamar cewa mata suna suka tara, A'isha ke nake tunawa in gode ma Allah,don a zatona kin cike gurbin kowace mace a gurina, sai gashi kin yaudare ni kin ci min amana kin
ara nuna min cewa halin mata
aya ne.

Ya
ara saitin muryarshi lokacin da zai ce dame za ki kare kanki?

Cikin jakarki da kika zauna ki ka shirya kayan da kanki naga maganin tsarin iyali, ta ya ya zaki gamsar dani cewa ba ke ce ki ka sa ba?

Ya tsura mata idanunshi da suka yi jajir.

Ta girgiza kai babu amma wallahi Uncle ba ni nasa ba, kuka ya
wace mata, kuma lokacin da nake shirya kayan ban gan shi ba,ya ce to wa ya sa miki?

Cikin kuka ta ce Allah shi ne mafi sani, shi ne kuma shaida ta.

Ranshi ya sake
aci Beby nafi son mutum in yayi laifi ya amsa laifinshi fiye da ya nemi raina hankalina,tuni na jima da fahimtar cewa kin fi son karatunki fiye da auranki ko?

Shi ne dalilin da yasa ba ki so ki haihu, ashe Jummai bata isa ta zama wa'azi a gare ki ba ko?

Na gode, ya nufi waje.

Nan A'isha ta zauna ta shiga rera kukan ba
in ciki, ta sani an yi wannan ne don a ha
a ta da mijinta,ganin kuka ba zai zama mafita gare ta ba, sai kawai ta mi
e ta koma
akin baccinta, alwalla ta
auro ta hau yin nafilfili don gaya ma Allah.

Shi kuwa rasa ina za ya dosa ya yi,mota kurum ya bu
e ya zauna ya kifa kanshi kan kujera, yanzun wane mataki ya kamata ya
auka kanta?

Ina ma zata
aukar mishi al
awarin ta daina shi kam yanzun Allah
aya mace zata gaya mishi ya yarda,don in zata shekara tana rantsuwa cewa ita mai gaskiya ce za ya yi wuya ya yarda,bai san tsawon lokacin da ya
auka yana tunani ba, har zuwa lokacin da ya fita ya nufi cikin falon ya dubi agogo
aya da rabi na dare.

Ya
wanta kan doguwar kujera,ha
a wanda ka yarda da shi ka amince mishi ya ci amanarka lallai abin yana da matu
ar ciwo.

A'isha wadda itama ta kasa bacci har lokacin tana zaune kan sallaya ta ji motsin shi, don haka ta mi
e da nufin amsa laifin da ba nata ba.
Chapter 20 · 0% Book details