← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 24

Sashe 3

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nafisa ta kira,tana
agawa ta ce, "A'isha kun iso ne?" A'isha ta ciji le
enta ta gefe, "Nafisa sai dai wani lokacin yau ba zan samu damar zuwa ba." Nafisa ta ce, "Saboda me A'isha, har kin sani jin haushi da ina ta murna zan samu abokiyar hira,wai ma me ya hana ki zuwa?" A'isha ta ce "Ba komai, da har mun fito da Uncle ya ce bari ya amso ma Hadiza magani." Nafisa ta ce "wai da gaske ne Hadiza tana da ciki?" A'isha ta ce "Gaske ne mana ana
aryar ciki ne?" Nafisa ta ce "A'isha kenan,baki san waye Hajiya Lanti da
arta Hadiza ba ne shi yasa ke ko Hajiyarmu bata amince cewa Hadiza ciki gare ta ba, amma ciki
an duma ne,ya
o yake in ya fito ma ganshi." A'isha ta ce "Haka ne, yanzun dai ki min ha
uri, sai wani ji
on." Nafisa ta ce, "Allah ya kai mu." Suna yin sallama Uncle yana turo
ofa,
in kallon shi ta yi ya iso gaban gadonta, "Beby tashi muje."
Yana magana yana kallon agogon hannunshi,ji ta yi tamkar ta juyo ta ce ba zani ba, amma tana kallonshi sai
warjininshi ya hana,
imarshi gareta ta wuce nan, cikin sanyin murya ta ce , "ka tafi Office
inka kawai Uncle,ka yi latti wata rana naje." Ya ce, "amma ni ne nace ki tashi muje." Ta ce, "Ka bar shi mun riga mun yi waya da ita." Ya zuba mata idanu sai ya ji ranshi yana zafi,wato ita wannan haushi ta ji kenan?

Ya
aure fuska.

" Kina nufin cewa haushi ki ka ji?" Ta girgiza kai, ya ce to in ba kin ji haushi ba, menene na cewa kin fasa?

Kina nufin kada in amso mata magani?

Ko don ba ke ba ce?

Mamaki ya cika A'isha, ta shiga kallonshi a tsorace, muryarta tana rawa ta ce ba fa nufina kenan ba, ya katse ta, "Ke da Allah yi min shiru,ke in kina naki ciwon menene bana miki don kawai na amso mata magani za kiyi fushi?

To ki fashe duk wadda na aje sonta nake don ki ji ki sani." Ya juya ya fita.

Kanta ya
aure matu
a,lafiyan Uncle kuwa?

Itama ta mi
e ta shiga zirga-zirga a tsakar
akinta, ba ta ta
a shiga cikin irin wannan halin ba, ba ta ta
a ganin Uncle ya fa
a irin haka koda ga wani ba bare ita.

A
arshe ta ba wa kanta laifin cewa
ila ya ji haushi ne ba ta bi umurnin shi ba,in ya dawo zata ba shi ha
uri.

Ranar dai yini ta yi tana zubar da hawaye.

Shi ko yana fita ya shiga mota har zaya tada Jabir ya rugo da gudu ya ce, "Gani maigida, ya bashi makullin ya matsa gefen direba, maimakon baya da ya saba zama.

Ya
wantar da naganshi a kujera ya yi ajiyar zuciya, ya lumshe idanu.

Yana son tuno meke damunshi ne?

Jabiru ma ya lura yau kam maigidan nashi ranshi ya na
ace ne.

Ko a Office bai ba wa sakatariyar sa damar ta shigo masa da kowa ba, duk da jiran da mutane suke mishi.

Ya lumshe idanunshi yana karanta sunayan Allah,kusan minti talatin sannan ya soma ganawa da mutane.

Ka
an-ka
an zuciyarshi ta soma sanyi,
arfe biyu yana zaune a
ayataccen gidan cin abincin da nan ya kan ci abincin rana.

Yana so
warai ya sha zo
on A'isha, ya
auki waya ya kira ta lokacin tana zaune kan sallaya har lokacin tana zubar da hawaye gaya ma Allah take yi da sauri ta mi
e ta
auki wayar, muryarta a dusashe ta ce, "Salamu alaikum." Ya amsa sai lokacin ya ke tunawa sun fa
an samu matsala da safe, take kuma ya ji a ranshi tamkar bai mata adalci ba, ya amsa da wa'alaikumus-salam , Beby zan samu zo
on kuwa?" Ta ce, sai dai a dafa, ya ce to Uche za ya kawo min ko?" Ta ce eh, ta mi
e ranta ya yi
an sanyi ta shiga kujuba-kujubar dafa zo
Cikin mintina
alilan ta gama, musamman da ya ke tana da
ara ta kira Uche da wayarta.

Tabawa
ar rahoto tana kallon lokacin da Uche ya amshi
wando ya fita,ta shiga gurin Hadiza.

"Antina wai menene ake fita dashi cikin
wando kullum?" Hadiza ta ta
a baki,zo
o ne wahalalliya kullum sai ta dafa shi an kai ma maigidanmu." Tabawa ta ce, amma ya kamata a
auki mataki kan wannan zo
on, Hadiza ta ce,
yale ta tayi,ni dai ba zan iya wahala ba.

Tabawa ta gyara zama ta ri
ugunta tare da mi
a kai ta
ance idanu, "Antyna an ce miki haka kawai Hajiya Lanti ta kawo ni aiki nan gidan?

Ta cigaba to in baki sani ba bari na sanar da ke, sai da na
auki al
awarin tarwatsa gidan nan tare da kar
ar miki
anci gurin mijinki,ko kin san ni ce na kawo shawarar ace kina da ciki?

Shin haka bai miki da
i ba yanzun?

Cikin mamaki Hadiza ta matso daf da Tabawa ta ce ,"Da gaske ki ke yi?" Tabawa ta ja tsaki "An ce miki a banza maza suke shakkar aurena?

In da zaki ji tarihina tun ina
anuwata sai kin sha mamaki, domin tun ina
ar shekara uku na kashe auren wata da Ubana kan daddawa, sannan na hana duk matar da ya auro zama,to ki gaya min auran wa zan bari?

Hadiza cikin jin da
i take jinjina kai, sannan ta ce, "Tabawa nayi farin cikin samun ki, to yanzun me ki kace a batun zo
o?" Tabawa ta ce, "Yauwa kin san takan zo
on nan sai tafi ku
warjini?

Don haka ki bar batun zo
on a hannuna kina nan za a gabza rigima takan tsinanne kuma a daina yin shege,in kun bar ni da yarinyar nan ba sai an kai ta gaban malami ba,tsabar kissa ma ta isheta, ita kuwa waccan tsohuwar guzumar biyu zamu ha
a mata." Hadiza cikin murna ta kai hannu suka tafa da Tabawa, tare da cewa.

"Haka ni ke son ki
ar gari."
Misalin
arfe shida saura ya shigo, Tabawa ce kurum zaune a falo tana kallon T.V da sauri ta mi
e tana mishi sannu Alhaji sannu da zuwa,ya ce yauwa ya nufi
akin jummy.

Ta yi karaf ta ce "Ta fita Alhaji bata nan." Ya dubi Tabawa,a ranshi baya son irin wa
annan mutanan, ya nufi
akin A'isha,tana zaune kan kujera fuskarta na kallon T.V amma zahiri ba tasan me ake yi cikin a
watin ba, har yanzun in ta tuna kalaman Uncle suna soya zuciyarta,sam bata ji mur
ofar shi ba, kuma bata ji sallamar shi ba.

Ya tsura mata idanu ya ce "Beby." Ba ta ji ba,ya sake cewa "Beby." Da
arfi ya yi maganar, firgigit ta ce "Na'am."
######
[12/18, 21:24] Ummi Tandama
Page 3*
Ta dubeshi ta zamo
asa tana mishi sannu da zuwa.

A sanyaye ya amsa ta mi
e kamar yanda ta saba,ta
auko mishi ruwa ta cika kofi ta mi
a mishi cike da girmamawa,ya amsa yana kallonta, ya zauna yana sha,yasha kusan rabi kafin ya dube ta, Beby ba ki da lafiya ne?

Ta dube shi hawayan da take
oyewa suka sulalo, cikin rawar murya irin ta masu kuka ta ce "Uncle don Allah ka yi ha
uri." Ya matso ya
agata ya rungume yana shafa kanta,ina tsokanarki ne fa Beby,ba wai fa
an gaske nake miki ba, daina kuka ya shiga share mata hawaye,kusan minti biyar yana lallashinta sai da yaga tabbas ta ha
ura sannan ta yarda kan cewa yana mata wasa ne sannan ya fita.

Tabawa tana son sanin me yasa Alhaji ke da
ewa a
akin A'isha, duk in ya shiga ba ranar girkinta ba?

Kuma me yasa sauran
akunan baya da
ewa?
akin Hadiza ya nufa wadda tuni Tabawa ta sanar da ita dawowarshi, ta kuma bata shawarar cewa tunda ita ce dashi ta aje ciwo ta tashi ta yi shirin amsarshi, ta kuma ce wannan garin maganin da na baki ki tabbatar cewa kin yi tsarki dashi." Ta juya da sauri zata fita don kada ya isko ta ciki,ta juyo ta ca "Af,na manta ki tatsi ku
i dai." Ta fice dai-dai lokacin da shi kuma ya fito daga gurin A'isha kamar ya wuce sai kuma ya tuna ya bar ta babu lafiya,don haka sai ya shiga.

Tana cire kaya zata shiga wanka zaninta na
aure a
ugu ta cire riga ta juya tana mishi sannu da zuwa,ya dubi
irjinta ya kauda kai, ya ce kin samu sau
i kenan?

Ta yi fari tare da cewa sosai ma,ya ce mun gode Allah, bari in shiga in
an watsa ruwa kafin a kira magriba.

Bayan sallar isha'i ya gama koman shi har yanzun zuciyarshi tana tana tausaya ma A'isha tana
ara son Aisha tana muradin yarinyar sosai, ya kasa sukuni saboda
ata mata ran da ya yi gani yake har yanzun tana can ranta
ace, saboda bata iya fitina ba, ya
auki wayarshi ya kira ta ta
aga ya ce, "A'isha me ki ke yi ne yanzun?" Ta ce, "Ina kan sallaya ne ina Istigfari yau duk ban samu zama ba sai yanzun." Ya ce, "Allah sarki, Bebyn Uncle yau ya
ata miki rai ko?

Kiyi ha
uri..." Ta yi saurin katse shi da cewa,kar kace haka Uncle,kada ka bani ha
uri,ba ka min laifi ba,kai babba ne ba na zaton zaka yi abinda zaya sa har ka bani ha
uri,ta yi
ar dariya,mun wuce gurin komai ya wuce, ya ce "shikenan Beby kiyi bacci tare da mafarki mai da
i" ta ce kaima haka.

Sha
aya da
wata Hadiza ta shigo
akin maigidan, lokacin yana zaune gaban laptop jikinshi sanye da fararen kar
in kayan bacci, ya ji shigowar ta amma saboda bata yi mishi sallama ba sai ya
ago kanshi,ta zo ta zuba yatsunta a kafa
arshi, lokaci guda kuma ta sumbaci kumatunshi, har lokacin share ta ya yi,ta manna
irjinta da bayanshi tsaf ya tsaya sannan ya ce wai Hadiza yaushe za ki koyi shiga wuri da sallama ne?

Ta sa hannu ta matsar da laptop
in,ta
wanta a cinyarshi ni da
akin mijina sai nayi sallama?
Chapter 3 · 0% Book details