← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 24

Sashe 11

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lura da ya yi cewa su Hajiyarmu ba su da matsala in dai suka ganshi ya zo da gurin A'isha shiyasa shi kuma kullum zai zo da safe in ya taso Office ma ya sake biyowa,duk kuwa da kasancewar dole yake ganinta,na ta gefen kuwa ta kan ji da
in hakan duk da ba wata magana mai da
i ko kulawa yake mata ba, sai dai ta lura yana matu
aunar cikin in tayi la'akari da yanda ya narko ma Anty Nafisa ku
i wai su je suyi siyayya, sai ga Anty Nafisa ni
i-ni
i,wai ta zo suje siyan kaya,da ta
i zuwa sai da Hajiyarmu ta ce ta kimtsa su tafi dama Likita ya ce ta ringa motsa jiki,ko a can idanu ta zuba Anty Nafisa ta ringa jidar kaya tamkar hauka, kuma bayan sun dawo washegari sai ga Nafisa da wasu shirgin kayan wai na Bebynta ne ta fara siya kafin ta yi
ari, A'isha ta ce Anty Nafisa maimakon ki ajiye su tunda dai zaki samu wani, Nafisa ta ce don zan samu wani sai na
i yiwa
an bros
ina hidima?

A'isha in baki sani ba yaron da Brother zaya haifa, shi ne gaba da duk wasu
a da zamu haifa,koda gurin mahaifanmu, ballantana mu.

A'isha ta yi
an murmushi ita kanta tasan hakan da Nafisa ta fa
a gaskiya ne.

Ga su Jummai kuwa gata nan zaune gaban Malam tana sanar da shi damuwarta, ta ce Malam da farko fa har ya ce cikin ba nashi ba ne, amma yanzun ya dawo ya amshi cikin, kuma sai faman zumu
i yake yi kan cikin nifa na fi so inga an yi waje da cikin.

Malam ya na jin ta kuma yana zuba aikinsa, ya dubeta kafin duk wannan aikin ina cikon ku
ina?

Ta jawo jaka tana cewa, matsalarka kenan, ku
i,ya ce kina zaton zan zauna ne in ta aikata sa
o a banza?

Ba duniyar bayan dama na san a lahira sai dai in ana bada haya mu kama?

Hajiya Jummai ta ce,ni dai gashi nan ya ya batun aikina yanzun?

Ya ce sau
i ne, amma in kin tafiyar dashi yanda na baki, cikin
arin jiki ta ce zan tafiyar malam,kai in ka fa
i abu matsawar an yishi babu mishkila aikin zaya tafi daidai, yanzun ka fa
a min duk dokar da ka ke so in kuma in cika aiki, ya dubeta ta na farko dai cikin nan sai an haife shi, sai dai in an haife shin asan yanda za'ayi da shi, sannan kamar yanda na ta
a gaya miki duk wadda ta soma haihuwa a gidan ita ce matar da zata zama uwar
anshi, sai dai in za kiyi
ari in ta haihu ki kawo mana mahaifarta." Hajiya Jummai ta shiga share zufa, zuwa can ta ce tab
ijan aiki, Malam ya ce ba wani aiki ba haihuwar asibiti ba ne?

Da zaran kin samu masu amsar haihuwar kin jona su da
an wani abun zasu
auko miki, ta ce to in kuma gida ta haihu fa?

Ya ce ya ya kike yi kamar ba mace ba?

Bana jin tunda she
an ya sara muku za'a samu wanda yafi ku iya makirci,ke cikin irin taki kissar ba zaki iya
auko mahaifar ba?

Ta yi jim sannan ta ce zan
watanta sai dai baka sanar da ni me za'ayi da mahaifar ba,don na fi zage dantse.
#######
[12/21, 08:48] Ummi Tandama
Page 8*
Ya ajiye allon dake hannunshi in har ki ka samu nasarar kawo min mahaifarta kin haye,don ina mai tabbatar miki ke kanki sai kin haihu, ita kuwa zamu ru
ar mata da gabanta yanda ma mijin ba zai je kusa da ita ba, sannan zamu maida ita juya har tsawon rayuwarta ba zata kuma haihuwa ba.

Cike da farin ciki mai tsanani Hajiya Jummai ta ce ni ko ko tawane hali zan nemo mahaifarta zan dai haihu ka ce ko?

Ya ce cire shakka, ta ce aikinka ba shakku a ciki, gafarta malam sai dai in ba a dire maka ku
i ba, ya ce ashe kin gane ku
in aikinki dubu
ari da saba'in za ki bada in kin kawo mahaifa sannan zaki ba da ku
in, ta ce aikin ma ya yi sau
i na gode zan
arta,kun ji matan da suka
ata suka bar Allah da Manzo (S.A.W) Allah ka shirye mu.

Hadiza ma halin da ta ke ciki kenan, ya ya za'ayi taga bayan A'isha,ga
aryar ciki da
aryar
ari,ga kuma amsar ku
i hannun miji kafin ya yi auratayya da ita, duk sun ha
u sun firgita shi, shi da kanshi Alhaji Saddi
in in ya zauna sai ya yi ta tunanin yanda aka yi yanzun baya gane kanshi, kuma yana da yawan addu'a ga
yautata ibada, haka nan mahaifanshi biyu suna tsaye kanshi da addu'a.

Wata tsurfa da Jummai ta
auka shi ne kullum zata zo gidan su Hajiyarmu dama-dama take da A'isha tare da nuna kulawarta ga A'ishan,tun A'isha tana
ari-
ari da ita har ta saki ranta.

Su Nafisa ne dai ma suke cewa A'isha tayi hankali da Jummai,in Hajiyarmu ta ji sai tayi musu fa
a tare da cewa wato zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne, A'isha kam ta
auki nasihar surukar tata kan cewa kada ta saka batun su Nafisa cikin ranta, ta zama mai zama da kowa cikin zuciya
aya.

Wannan ne ma yasa har hira sukan yi da Jumman, tunda dama ba su ta
a fa
an sa'insa ba, ita dai in taga Jumman ne sai gabanta ya ringa fa
uwa,sai ga Jummai an je kasuwa an jido kayan beby na mahaukatan ku
i an zo ana nuna ma maigidan, shi ko baki ya ta
a dan duk wanda za ya
yautatawa A'isha shi ka baya birge shi, duk da wasu lokutan yana ji cikin zuciyarshi cewa ba ya
yautata mata da ya so ya yi nazari kan abinda ya ke mata sai ya ji tamkar ana ra
a mishi a cikin kunnanshi ce wa ita taja duk abinda kai mata,in ya tambayi kanshi cewa da tayi ma ka me?

Sai yaji zuciyarshi ta soma zafi ranshi ya shiga tafasa saboda kisisinar Jummai har fa
a suke yi da Alhajin kan A'isha, wata ranar juma'a ya shigo ganin su Hajiyarmu bayan sallar juma'a kamar dai yanda ya saba yi kowace ranar juma'a cikin
akin Hajiyarmu ya samu Jummai rashe-reshe tana shan farfesu,ya shiga yana cewa
ar gidan Hajiya wai me take baki ne, kullum kina nan?

Cikin murmushi ta ce ina zuwa taya A'isha rainon
anmu,ka dai san yanda na matsu mu ga Bebynmu.

Hajiyarmu tana kan sallaya duk da ta idar da sallar tuntuni tana ta addu'o'i,ya gaishe ta cikin girmamawa, ya sani Jummai zata yi ta jan shi da hira ne shiko ba za ya sake ba gaban Hajiyarmu, don haka sai ya mi
e.

Ya samu A'isha zaune kan sallaya duk
afafunta sun kumbura, cikin ya yi
ato ita kuma ga ta duk ta sirance ta
are yana son ya tausaya mata, amma ya kasa maimakon haka ma sai haushin ta.

Ya juya mata baya kamar ko yaushe wannan
abi'a tana mugun ba
anta ran A'isha,ya ya Uncle zaya dinga juya mata baya?

Nata ganin tamkar rahamar Allah ta juya baya daga gare ta ne, muryarshi ta katse ta kina bin dokokin Likitan kuwa?

Cikin rawar murya irin ta me kuka ta ce eh,ya ce wai ke baki da wani aiki sai na kuka?

Salon wani ya ji ya ce ina cutar da ke ko?

Ta share hawaye sannan ta ce Uncle ina kukan ba
in ciki ne tare da yin tir ga rayuwata,na aikata laifin da mijina ya kasa yafe min, duk da ban san laifin ba.

Ya juyo,na ce kin min laifi?

Ya sake kauda kai daga gare ni baki min komai ba.

Ta mi
e ta zo bayanshi sannan ta dur
usa gwiwowinta
asa, Uncle don son da Ubangiji yake yiwa Manzonsa ka taimake ni ka sanar dani laifin da na yi maka, kada ka barni cikin duhu, nasan laifin mai girma ne domin idanunka ba sa son kallona,haka zalika kafi son juya bayanka daga gare ni, ta kama
afafunshi "Uncle don girman mahaliccinmu ka yafe min." Ji ya yi tamkar ta zuba mishi wuta a daidai inda ta ri
e, cikin wata matsananciyar tsawa ya ce "Sakar min
afa,kina hauka ne?

Jummai ta shigo da sauri tana fa
in, "Lafiya,me ya faru?" Domin tsawar da ya daka ilahirin wanda ke kusa ya ji, itama A'isha cikin masifar tsoro ta sakar mishi
afar,don makirci Jummai sai ta
aure fuska tare da
ata rai ta soma cewa, "haba Alhaji, gaskiya abinda ka ke yi ya wuce min sherin,me yarinyar nan ta yi maka da ka ke mata wannan tsawar?

Duk lokacin da nazo gidannan cikin damuwa nake ganin yarinyar nan kuma na san kai ne zaka sakata cikin wannan halin.

Ya dubi Jumman,ita kin san abinda ta yi min ne?

Ta ce ban sani ba amma ai komai na duniya
an ha
uri ne ko?

A'isha ta iso gurin Hajiya Jummai cikin matu
ar son ta san laifin da ta yi mishi,ta ce Hajiya don Allah ki tambaye shi me na mishi?

Hajiya Jummai ta dubeshi, Alhaji ka sanar da yarinyar nan laifinta domin gaskiya kana cutar da ita." Ya dube su ya yi shiru kamar yana son tunowa, can ya ce to wai ni na ce ne ta min laifi?

Ni batayi min komai ba, duk abin da suke yi Hajiyarmu tana kallonsu sai lokacinne ta yi magana cewa, kurum ta yi A'isha taho muje.

A'isha kam ta bi Hajiyarmu zuwa
akinta, Hajiya Jummai ta ce to ka gani ga shi ma har Hajiyarmu tana fushi da kai, ranta ya
aci bata son yanda ka ke yiwa yarinyar, tsaki kawai yaja sannan ya fita.

Koda Jummai ta shigo
akin Hajiyarmu nata zaton za ta samu suna tattauna batun Alhajin, amma sai ta samu Hajiyarmu tana waya, A'isha kuwa tana duba littafin Hisnul Muslim, ta zauna tana
an mitoci gaskiya Alhaji baka
yautawa.

Hajiyarmu ta gama waya, Jummai ta ce Hajiyarmu ya kamata a yiwa Alhaji magana baya ganin ba ita ka
ai ba ce?
Chapter 11 · 0% Book details