← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 24

Sashe 12

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A'isha bata da matsala ya ya zaya ringa matsa mata?

Hajiyarmu ta ce ya yi dai mu gani, rayuwa ce amma cikin ran Jummai dam da murna sannan tafi kowa sanin dalilin da yake wannan abin ga A'isha ita dai burinta shi ne A'isha ta haihu gabanta ko daga ita sai ita,ta samu mahaifa ta ida tarwatsa rayuwar yarinyar.

Tana gama waya da su Ummanta, ta kishingi
a.

Allah sarki!

Su Abbanta sun zata har yanzu tana cikin
wanciyar hankali ne,sai dai tasha alwashin ba zata ta
a sanar da su ba, domin ko me zata ce Abbanta ba zai yarda ba,
ila ma reshe ya juye da mujiya,wato laifin ya dawo kan ta.

Cikin wannan tunanin ne taji tamkar an mintsine ta a baya,dama duk
wanakin a zaune take
wana in zata iya kuma ta yi
an nafilfili a haka ta yi sallar isha'i.

Hajiyarmu ta shigo tana ce mata,kin ci abinci?

A'isha ta ce,na ci zan ma
wanta ne.

Hajiyarmu ta ce kina jin da
in jikinki kuwa?

A'isha ta ce eh babu damuwa Hajiya, fitar Hajiyan ke da wuya ciwo ya dawo sabo, ita ka
ai ta dinga kai kawo sam bata za ci haihuwa ba ce,ga nata zaton irin ciwon dai da ta saba ji ne yau da kullum,ya yi ya lafa,ya yi ya lafa cikin dare,biji-biji tayi zuwa lokacin ta gama yanke hukunci mutuwa zata yi,taso ace Uncle yana kusa ko zaya tausaya ya yafe mata laifin da ta mishi wani irin ciwo take ji wanda bata ta
a jin ko labarin shi ba,nishi yazo mata ta ji tana nishi mai tsanani tare da salati sai taji tamkar ana bu
e ta sai kurum wani ruwa tare da yaro jim ka
an sai ga wani abu shima ya fa
o ashe mahaifa ce.

Yaro ya shiga yanka ihu ita kuma ta koma gefe tana nishi.

Cikin bacci Hajiyarmu ta yi mafarkin wai ga A'isha an ban
are ta za'a yanka mata ciki, ta farka da salati dama duk dare tana zuwa duba A'isha kusan sau uku,ta kan ganta zaune ko kuma tana nafila,tana nufo
akin ta ji kukan ba
on duniya, da sauri ta shiga tana cewa ni
asu ke
an nan shi ne kina na
uda ba zaki yi magana ba?

Gashi ni yau sai Allah ya sauko min da bacci sannu kin ji?

Ina kayan haihuwar?

Ta nuna mata inda suke inda Nafisa ta ajiye su ko da yaushe tazo gidan tana shaidawa A'isha cewa tana jin burin
in ciwo to ga kayan da zata
auka nan,reza ta ciro ta yanke cibi sannan ta sa zani ta
auki jaririn lokacin da take karanto addu'ar da zata tofa ma yaron, idanu ta zuba mishi gabanta ne ya fa
i domin yaron tamkar mahaifinshi lokacin da ta haife shi,kamannin ya yi yawa sosai,nan kuma sai ta samu kanta da jin nauyin yaron,don haka sai ta matso ta ba A'isha shi a inda take cikin jin nauyi.

A'isha ta amshe shi nan da nan Hajiyarmu ta tashi duk
an gidan suka shiga aiki, Uwani ita ce ta wanke yaro tas yayin da Baraka ta shiga gyara gurin Hajiyarmu kuwa gurin Alhajinmu ta nufa,kan sallaya ta same shi.

Ya kalli agogo na jira ki sai naji shiru, shi ne na ce Hajiyar gidan nan yau batayi da ni, ya yi maganar cikin tsokana, ta ce Allah sarki,ba haka ba ne
an bacci ne ya sace ni ba farka ba sai da nayi wani
an mafarki haka ina tashi sai kukan jariri na ji,yarinyar nan ashe na
uda take yi ba ta fa
a ba, ita ka
ai ta haihu, da sauri ya mi
e A'isha?

Ta ce eh,nan ya shiga murna yana cewa alhamdulillah,ya so zuwa
akin Hajiyarmu ta ce ana gyara su ne.

Zuwa wayewar gari ko'ina labari ya je ban da gidan Uncle,domin daga Alhajin har Hajiyar babu wanda ya sanar dashi,su Nafisa kuwa an zo ana ta murna da ko tuno shi ba su yi ba, maijego tamkar ba ita ba,ta shirya tsaf asibiti za su je don Likita ya duba su .

Ita da Nafisa suka nufi asibitin.

Likitan ya duba su kuma ya tabbatar da lafiya suke.

Aka yi wa yaron (Bcg) suka dawo,Likitanne ya kira shi lokacin yana shirin fita zuwa Office,suna gaisawa Likitan ya yi mishi barka,nan take Alhaji ya shiga tambayar Likitan ta haihu ne?

Cikin mamaki Likitan ya ce ba ka sani ba kenan?

Shi yasa banga ka biyo su ba?

Ya ce Likita suna nan ne?

Doctor ya ce a'a sun zo na duba sune gida ta haihu ko da ya gama shirinsa sai ya sake shiga bayinsa ya yo alwalla, nafila ce ya yi raka'a biyu yana yiwa Allah godiya, fuskarshi fal annuri ya fito ya dubi Hajiya Jummai Beby ta haihu,jin zancan ta yi tamkar saukar aradu, amma ta dake ta ce me ta haifa ne?

Ya ce ban sani ba sai naje zan ji, ta shiga
akinta da gudu ta janyo gyalenta muje tare.

A zuciyarta kuwa cewa take Allah ya bata Sa'a ta
auko mahaifa.

Sun samu
akin cike da jama'a
an barka, Uncle ya shiga mutane suna mishi barka, Hajiya Jummai cikin nuna zumu
inta ta shiga ina
an nawa?

Allah sarki,ko
a ce?

Aka ce mata
a ne, Nafisa ta ce gashi nan mai kama da mahaifinshi,yaron na hannun Jummai Uncle ya tsura mishi idanu,wani farin ciki yake ji tamkar yau aka haife shi,ya mi
a hannu Jummai ta
ora mishi yaron,nan take ya yi wa yaron hu
uba tare da addu'o'i,ko Nafisa ba ta furta ba lallai yaron hotonshi ne ji yayi tamkar kada ya bada yaron ya zauna yana ta kallonshi kawai, ka
an-ka
an mutane suka ringa fita har su Nafisa.

Yana
ago kai tuni sun watse sai matan nashi kurum, ya dubi A'isha a ranshi yana so ne ya yi mata sannu amma yana kallonta sai ya ji tamkar ya
auke ta da mari, Nan take fuskarshi ta canza ya ku
ma juya mata baya, zuciyar A'isha ta sosu amma sai ta danne, ta ce Uncle Ina
wana?

Da
urar kuma can
asan ma
oshi ya amsa,ta ce ka fa
a ma su Abbana?

Hajiya Jummai ta ce sai dai yanzu ya fa
a,mu ma ba yanzun muka ji haihuwar ba,wai tun yaushe ne haihuwar?

Kan A'isha yana
asa ta ce da dare ne.

Uncle ya ce to kin ji abu da dare amma an kasa sanar dani.

Hajiya Jummai ta ce Alhaji sai ka amshi mahaifar mu je gida ka rufe ko?

Ya ce haka ake yi?

Ta ce eh mana,ai ba'a wasa da ita,ya dubi A'isha sannan ya kauda kai, ina mahaifar?

Ta ce sai dai a tambayi Hajiyarmu, Jummai ba ta san sanda ta furta Allah yasa ba su rufe ba, sai kuma ta ri
e bakinta saboda kato
arar da ta yi, ya dubeta in an rufe a nan laifi ne?

Ni fa bana son canfi,ta ce a'a ina fa laifi wai mu ma muce an ta
a rufewa a gidanmu.

Ya nuna murnarshi sosai a gaban mahaifan nashi da
annanshi, in da har yake tambayar
annan nashi me ake bu
ata game da jariri da mamanshi?

Nan take Nafisa ta shiga lissafi har da na tsiya, lokacin da Uncle ya sanar da mahaifanta sun yi murna sosai, Abbanta ya ce Friend na tayaka murna sosai, Allah ya raya mana ya ce Amin friend,na gode ina fatan za ku zo kada ka ce min don A'isha tana
arka ba za ka zo ba, dariya Abban ya yi kafin ya ce ban
aukar maka al
awarin zuwa ba, sai dai ko bayan suna zan zo insha Allah.

Dangin A'isha suma labari ya kara
e ko'ina,ba labarin ciki sai na haihuwa, lokacin da labarin ya samu Hadiza tamkar zata suma don itama da yawa Malaman nasu sun sheda mata cewa duk wadda ta haihu cikin su shi kenan ita ce kurum zata yi ta haihuwa, kuma ta yi rantsuwa kan cewar in dai ba ita ce zata haihu ba, to sai dai kowa ya rasa cikin da yake cewa ba na shi ba ne shine zai amsa?

In ko haka ne itama sai ta nemo shi wajen ai ba an fi su sanin kan bariki ba ne.
#########
[12/21, 18:37] Ummi Tandama
Page 9*
Hajiya Jummai ita dai damuwarta ta samu mahaifa, don haka lokacin da Alhaji zai fita bin shi ta yi gurin mota, fa
i take shin Alhaji ka amshi mahaifar?

Ya dubeta,au Ina zuwa,ya koma ciki sai dai ya kasa tambayar mahaifiyarshi saboda nauyin da ke tsakaninsu,ya ce Nafisa zo mana,a gefe ya ke cewa ta tambaya mishi ina mahaifar don ya je ya rufe.

Lokacin da ta yiwa Hajiyarmu batun sai ta bata amsa da cewa zasu yi ta ajiyar mahaifa ne ba za su rufe ba har zuwa yanzun?

In kuma ya fi son ya rufe da kanshi to sai ya jira mahaifin nasu in ya shigo sai ya ce ya tono mishi yana son ya rufe da kanshi ne,yana jin lokacin da take fa
a wa Nafisa wannan batun,don haka sai ya juya kurum yasan har yanzun mahaifiyar tashi tana ciki da shi.

Jummai ta dube shi ka amso ne?

Ya ce sun rufe tuni, ta zaro ido har ma ya tsaya yana kallonta, sun rufe?

Ta
ora hannu akai tare da cewa kash!

Ta dubeshi
an jira ni in
ari inzo muje gida, da sauri ta suri gyalenta ko sallama ba ta yi wa mutane ba ta wuce.

Yana
arin tada mota ta fito, sannan abinda ya dinga ba shi mamaki yanda duk surutun da yake yi bata san ma yana yi ba,ga uwar zufa da take zabgawa sai ka ce wadda ta ha
iye kunama.

Suna isa gida tun kafin ya gama parking ta bu
e mota ka
an ya rage ta fa
o, ta fita da sauri sauri gudu-gudu tana shiga falonta suna cin karo da Aminiyarta Hajiya Kari, ta ce Jummai tunda na samu labarin haihuwar matar mijinki na ce bari in zo kada kiyi sakaci, Jummai cikin wani huci mai tsanani ta ce na nawa kuma,ai an riga an gama sun rufe ta.
Chapter 12 · 0% Book details