← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 24

Sashe 4

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce ko
akinki zaki shiga ya dace kiyi sallama,tasoma yi mishi wasu salon nata da ta haddace su, na jan hankali,kafin wani lokaci ta zurma shi sai da suka yi nisa ya
ani maganin ta lura kuma ya soma zaucewa, sannan ta yakice shi ta
ata rai, ya kasa
aurewa ya soma lallashinta ta ce ita shikenan kullum sai dai ya
wanta da ita ba ya bata komai,ta gaji, ranshi ya
aci amma ba zaya iya ha
ura da abinda ya
ana ba, cikin za
uwa ya ce gaya min me ki ke so tunda ke ba zaman aure ki ke ba,babu yanda za'ayi in amshi ha
ina gare ki sai na biya?

Ta ce zaka sai min mota?

Ya ce a'a ki je abinki, ta ce to in zaka bani dubu
ari to in ba zaka ba ni ba shikenan.

Ta kuma
wanta,don ta sani dole ne ya dawo mata tunda shima ba baya ba, ballantana ya dangwalo wannan la
anin nasu wanda suka yi wa la
abi da sa maigida hauka, yanda kuwa ta yi tunanin haka ne kasa jurewa ya yi sai da ya nemo ta tare da amincewa zaya bata dubu
ari, amma abinda ya ba shi mamaki irin da
ewar da ya yi har kusan Asubahi ya kasa biyan bu
atar shi, sai da
yar, tun a nan ya soma zargin ta yi amfani da wani abu tunda yasan kan shi.

Hajiya Kari ta kalli Hajiya Jummai," ke matsalarki kenan, kullum in an ce miki ga wani malamin sai kina gida ba su iya aiki ba,kin fi son na daji ko na
auye, alhalin irin
arnar da na gidan keyi,zaki sha mamaki" Jummai ta ce to ai ni sai in zata na cikin gari imani ne dasu ba za suyi maka wani abin ba, Karima ta
washe da dariya sannan ta ce, "Bari in sanar da ke wani abu,kin ga wannan malamin da na ce muje gurinsa?

Bata jira amsa ba ta ci gaba "Tantirin malami ne,kin san mun ci karo da gwamnan garin nan a gurin shi ranar da na je da daddare?

Jummai ta ce, ke haba?

Kari ta ce, wallahi ban ma gane shi ba shi ka
ai ya zo a sace, malamin ke fa
a min." Jummai ta ce in ko haka ne muje domin duk wanda ki ka ga
an siyasa suna zuwa gurinshi kin san ya yi ne.

Karima ta ce haka ne, yanzun dai abinda nike so da ke in mun je ya buga bai ga mutuwar kishiyoyinki ba, to sai ki ce mishi ya yi miki na wani abin abu ko ciwo ko hauka,ko ki dinga ha
a su husuma da maigidan,ke kuma ki koma kiyi ta lallashin mijinki."
Jummai ta ce "ai ni na tsani in gansu ne a gidan,Kari ta ce in lokacin mutuwarsu bai yi ba ya za kiyi?

Jummai ta ce haka ne, tunda gashi nayi-nayi
in sun
i mutuwa, musamman wannan A'ishan duk nafi jin haushin matsiyaciya, wallahi da za a bani bindiga ace in kashe wanda na fi
i ko?

Wallahi Kari A'isha zan kashe ita ce mutum ta farko da ta karya min
warina, irin ku
in da na narkar kan ta mutu yarinyar nan ko ciwon kai bata yi ba, sai ma
aukaka da kullum take samu gurin miji, nasara
aya na san na samu kanta shi ne cire cikin nan nata." Karima ta ce, "yanzun dai in mun je gaban Malam ki baje kolin matsalolin ki.

Jummai ta ce shikenan.

Misalin
arfe hu
u suka isa gidan Malam, Kari ce ta za
ar musu wannan lokacin a cewarta ba'a cika samun layi ba, mutum biyu suka samu.
aya a ciki
aya na zaune kan
aya daga cikin kujerun da ya jera a cikin zauran nashi,don zaman jiran shi.

Suka dubi na zaunen suka ce da ba
i ne ko?

Ta ce eh.

Jummai ta kuma kallon matar lallai wannan mutumin da gani mai yi ne, tunda ta ga irin wa
annan mata.

Tunanin ta ya tsinke lokacin da taga wa
anda suka fito daga cikin
akin Malamin suka kalli juna ita da Karima kamar yanda suma wa
anda suka fito daga
akin Malamin suka kalli junansu, mai jira ta shige gurin Malamin daidai lokacin da Hajiya Kari ta ce (cikin kissa irin ta matan bariki) a'a Hajiya Lanti duniya ashe kema ki kan zo wurin Teacher?

Lanti ta gyara zama cikin
arfin hali ta ce, a'a ai mu sai da su muke iya kama gashin kuma ko'ina sai mu cinye mu bada si
i." Karima ta ce,ana ki tunanin kenan, tunda dai jin ta take tamkar ta dawo ta koma.

Hadiza kuwa ita ma duk ta warware kallon kallo suke yi wa juna, Hajiya Lanti ta kama hannun Hadiza suka tafi. tana cewa wa kada ki damu ni dama ai na da
e da sanin Jummai a wannan fagen sai dai ita da kanta ta sheda cewa ko gidan giya akwai babba,ta jima da sanin cewa ina samanta.

Ita ko Jummai ta kalli Kari ta ce, "Anya zamu shiga gurin Malamin nan?

Kari ta ce, shiga kai,in kinji shiga
aya kenan." Ta ci gaba da cewa, "ke dai shawarata da ke
aya ita ce,ki saki ku
i in har ki ka cire ma
o, to har sirrin su sai mun ji a gurin shi." Jummai ta ce kuma zai fa
a?

Kari ta ce, sosai ma,in kin ji fa
aya kenan.

Da zaki ji tawa ma tashin farko ki bashi kujerar Makka,kin san Allah da kin sha mamaki." Kafin ta ce komai har ta ciki ta fito,dan haka Kari ta yi saurin jan hannun Jummai suka shiga.

Yana zaune kan wani farin
aton buzu, gabanshi wani
aton carbi ne da wata
asa cikin faranti ko ina in ka kalla zaka ga kaya,
walabe ne, litattafai ne da dai sauransu, suka zauna kan tabarma,ya
ago ya zuba masu idanu zuwa can ya ce "Hajiya sannunku da zuwa,a tare suka amsa sannan suka gaidashi, Kari ta fara da cewa, " Na zata baka gane ni ba" ya yi
ar dariya sannan ya ce me zai hana ni gane ki Hajjaju?

Ina fatan dai aikin naki ya yi
yau, ta ce fiye ma da yanda na zata, shine dalilin da yasa na kawo Aminiyata domin tata matsalar ta doke tawa,Malam ya jinjina kai ya mi
a ma Jummai
aton carbi tare da cewa gashi ki
auki
aya, har sau uku tana za
a sannan ya bubbuga charbin a
asa ya ri
e shi jim ya ce Hajiya kina da abokan zama, kuma ba
ya bu
atar zama da su ko?

Ta gyara zama, hakane, ya ce ya ya sunannasu?

Ya jawo tiren
asar gabanshi ta ce "Malam Hadiza da A'isha, amma nafi son komai ya fara takan A'isha,don tafi shige min gaba,na tsani yarinyar sosai.

Ita ce ta soma karya min gwiwata, ta karya min shirina a cikin kishiyoyin da ake min ita ce ta fara kai labari har ma ta bu
e fagen da
aka
ara min wata kishiyar, cikin zafin rai ta ke maganar.

Malam ya
aga mata hannu ya ce, bari mu bincike su mu gani, ya
an jima yana zane zananshi da
asa cikin farantin, ya yi ya share,yana girgiza kai har ya gama, ya
ago kai ya dube su, dukkan su sun
agauta da son jin sakamakon.

Ya yi gyaran murya ya zuba musu idanu tare da fara yi musu bayani kamar haka.

"Wato ita wannan A'ishan da ki ke fa
a ta banbanta da sauran mata da yawa, tauraronta yasha banban, wani tauraro gare ta mai
arfi wanda yana wahala in kin tara mata dubu da wuya ki samu
aya mai irin shi, duk wadda ta kasance tana da wannan tauraron yana wuya ayi mata sihiri ya kamata, sannan duk inda ta shiga zata kasance mutane na sonta don zata kasance mai
warjini,kin ga ke nan dole ta fi ku samun shiga gurin maigidaku,da ma danginsa." Jummai ta soma share zufa, "to yanzun Malam ya ya za'ayi mata?" Ta ci gaba, "shi yasa nike ta tafka asarar ku
ina?" Malam ya ce, wannan shine gaskiyar magana, batun abinda zamuyi mata kuwa sai dai mu ha
a da maigidan naku in muka biyo mata ta bayan gida zai fi mana sau
i, ita ko waccan yanzun zamu duba muku ita." Jummai ta yi karaf ta ce, "Malam ita ce muka ga sun fito daga nan ita da Hajiya Lanti." Ya zuba mata idanu, "kina nufin Hadizar Lanti ce
ayar kishiyar taki?" Ta ce "Eh." Ya yi
an murmushi, "wannan nasan kowace ce bana bu
atar duba komai kanta."
Hajiya Kari ta ce," To amma hakan ba zaya hana ayi mana aiki ba dai ko?" Ya yi
an murmushi, "Sam illa dai wadda tafi
in jakarta aikinta ya tafi dai dai,in ko mutum ya so jakarshi nima in ri
e aikina." Jummai ta bu
e jakarta ta ciro
aurin
an dubu-dubu
ai ta dire gabanshi,sannan ta ce Malam me ya kawo Hadiza?

Ina nufin da wace bu
ata ta zo?" Duk da ba tace ku
in na shi ba ne ya saka hannu ya
auki ku
in ya juya su, sannan ya aje gefenshi ya ce,ta zo ne da bu
atar korarku,burinta shi ne ta mallake gidan da maigidan da dukkan abinda ya mallaka." Jummai ta yi murmushi, sannan ta ce, "Ni ko ban
i ace duk sun rasa rayukansu ba, amma yanzun Malam na baka za
i me ka ke ganin za'ayi musu?

Sannan ina son duk aikinta kar a mata cikin da ta ce tana da shi a zubar, sannan in ta zo da wani bayani in sani, kullum a dinga yi min binciken kome suke ciki." Malam ya ciro ku
in da ya ajiye a gefe ya ce duk a wannan ku
in?
Chapter 4 · 0% Book details