← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 24

Sashe 14

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun yi shawarar ha
a ta da Uwani don kula da yaron tare da nemo mata
ar aiki
arama.

A'isha ta so zuwa gida, amma Abbanta ya ce a'a ta koma makarantar ta in ta kuma samun wani hutun ta zo tunda shi ya zo Ummanta kuwa suna waya koda yaushe,gurin Alhajinmu Uncle
in ta yaji batun komawarta makaranta,nan take ya yi kicin-kicin ya ha
a rai amma bai ce
ala ba, duk da mahaifin nashi ya lura da hakan bai nuna ya gane me
an na shi ke nufi ba tunda dama ya dai sanar da shi ne amma ba wani gana neman izinin shi ba ne.

Koda yaje gida ranar bashi da walwala gefen Hadiza yake ya shiga bai same ta ba sai Tabawa,nan take ya
ara
aure fuska, ina Hadizan?

Ta ce Um ta tafi gaisuwar mutuwa ne.

Ya ce,a ina?

Ta ce unguwarsu nan ma
otansu,tsaki yaja kafin ya fita ya tsani halin da wannan matan suke yi na fita babu izini, Allah ya sani shi ba zai yafe ma dukkan wadda ta fita babu izini ba, gefen Jummai ya nufa so yake ya watsa ruwa yaje gidan Nafisa,sa
o zai bata zuwa gurin mahaifiyarsu, ya sani in ta amince Alhajinmu ba zaya yi wuyar fahimta ba.

Lokacin da ya kira Nafisar ya sheda mata cewa zai zo don yana son ganinta sai ta ce itama tana son ganin shi dama
akin Jummai ya soma shiga tana zaune ta zabga tagumi duk ta yamutse ta yi baki yace Jummai lafiya wai duk
wana kin nan kin yi wani iri, ta ce (cikin rawar murya) ni wallahi duk duniyar nan ta isheni, ina ga dai an sa min hannu ne komai nayi sai ya lalact, cikin rashin fahimtar zancan ta ya ce me ki kayi ya lalace?

Nan kuma sai ta dawo hankalinta ta gane da wa take magana, sai ta ce ni dai Alhaji to kalleni fa, Allah asiri ne to komai na duniya baya min da
i ya zauna gefenta,haba Jummai ina Tauhidinki ya je ne?

Kullum kin fi son ki ji ki cikin jin da
i da walwala?

Ki sani Ubangiji yana jaraba imanin bayinsa ta kowace hanya,shin ba
ya ganin kema imanin ki ake ta
awa?

Sai ta mi
e tsaye imani?

Ni fa babu wani imani asiri ne.

Tsaki yaja ya mi
e ya fita fasa yin wankan ya yi ya nufi motarshi,yana tu
i yana tunanin matsalar mata ita ce ajalinshi, ya fito ya shiga cikin gidan, ita ce ta fito ta bu
e mishi
ofar falo, ya shiga ciki yana cewa Sister na gaji da halin da gidana yake ciki na gaji da halin matana,mata uku amma ba wadda zan tunkara in ji sanyi?

Mata fitina ne bala'i ne shin ku ma dama haka ku ke yiwa mazajanku?

Dole ne ace mata kun fi yawa a wuta.

Nafisa ta iso kusa da shi ta nuna mishi kujera zauna Bros kada ka fa
i zauna mu tattauna insha Allah zaka samu sau
#######
[12/21, 22:31] Ummi Tandama
Page 10*
Ya zauna ta
aga waya ta kira mai yi mata hidima, ta sanar da ita cewa ta kawo abin sha mai san yi tana da bako,ta ha
o da zo
o ta ce to sai da ya cika kofi da zo
on ya shanye tas,ya dubi Nafisa da gidan Hajiyarmu nasha zo
on nan da na ce Beby ta yi shi.

Nafisa ta ce wannan ma ita ce ta yi shi shekaran jiya da tazo.

Ya
ata rai shi ne ki ka ba ni?

Nafisa ta dubeshi,Bros ka ce kana son ganina dama nima Ina son mu tattauna wata matsala, ya ce ina jin ki, ta ce ko dai ina jin ka fara sanar da ni taka matsalar Bros.

Ya gyara zama Nafisa wallahi na gaji da abin da matan nan suke min musamman A'isha. ta gyara zama me A'isha ta ke maka haka da zafi?

Ya yi shiru yana son lakubo laifin da take mishi, amma ya kasa.

Ya lumshe idanu, Sister na kasa tuna laifin da take min amma nafi jin haushinta.

Nafisa kinga dai ke
anwata ce kuma
arama daga cikin
annena, ina miki rantsuwa da Allah ba zan tuna
aya daga cikin laifukan da A'isha take min ba, amma ina tsakanin jin haushin ta." Nafisa ta ce "Brother nima dalilin da yasa ni ke son ganinka kenan, to wannan abin ba sihiri ba ne kuwa?

Ya girgiza kai tare cewa, a'a Nafisa kada ki zama cikin marasa yarda da
addara komai ace sihiri Nafisa ta ce amma kasan gaskiya ne sihiri ko?

Ya ce na sani amma wannan mu bar shi a
addara, yanzun a taki shawarar mece ce mafita?

Nafisa ta ce Yauwa nawa ganin dama lamuranmu ga Allah suke,to mu sake mi
a wuya gareshi, sannan mu samu malamai na
warai su taya mu da addu'a, Brother ka rage bacci ya ce haka ne,kin san ni ne?

Ta girgiza kai, ya ce a
asan zuciyata ina jin zafin abinda nake yi wa yarinyar, amma tsananin haushinta ya sha
arfina, sannan
arin damuwata wai yanzun shirin komawa makaranta su Hajiyarmu suke mata ga yaro bai yi
wari ba,dama sa
on da zan miki ga Hajiyarmu ki ce mata ban amince ba, sai yarona ya yi
wari."
Nafisa ta yi
ar dariya, "Bros ba zan iya yiwa Hajiyarmu batun A'isha ba,don zata ce bakinmu
aya da kai, kuma kaima a shawarce kada kayi mata magana, don kaima jiranka take yi ta warware ka, zuba musu idanu kafin lokacin da zamu samu warware matsalar ka." Ya ce shi kenan, bari in tafi ta ce dama kenan matsalar A'isha ce damuwarka?" Ya ce kusan haka ne, sauran ma da tasu matsalar amma bata shan kaina Kamar ta A'isha.

Ta fito da kasko yau
wana biyu bata kara hantar a rushi ba,kai anya ma maganin yana yi kuwa?

To ta gane tunda A'ishan ta haihu sai
arin ku
i kawai yake yi sannan in kana son gura ta yi tsawo to sai dai in labarin Abulkhairi zakayi mishi,bari taje ta aiki su Suby su
ibo mata rushin wuta gurin matar maigadin ma
otansu,yau zata zafafa mishi zuciya, rufe ta samu
ofar ta soma mitar cewa
an iskan yara yanzun haka sun bar gidan zan zo in san yanda zan yi da ku baza ku
ara min hawan jini ba,bayan wanda nike da shi Allah ma ya sani.

Tana tura
ofar me zata gani?

Suwaiba da Safiyya tare da wasu
awayansu guda biyu tsirara haihuwar uwarsu suna aikata masha'a da junansu, sannan tsakar
akin ga
walabe nan na pakalin, totolyn da kuma wata
waya wai roci.

Jummai bata san lokacin da ta saki kaskon hannutaba tare da fa
in na shiga uku me zan gani?

Wannan iftila'in da ya fa
a mata ta gani da idanunta shi ne sanadin fashewar kaskon ta gami da zubewar gantar ta har ta manta da batun kasko,da me ya fito da ita daga
aki ma,wata sabuwar damuwa ta shiga gami da tashin hankali mai tsanani,komai yana da sanadi wannan shi ne sanadin da Alhaji Saddi
yana zaune cikin Office
in shi yaji shi tamkar yana jin
ishi, sai da ya shanye goran swan water babba guda
aya mai sanyi ya jingina yana mamakin kanshi, domin ya sani sai ya tashi daga Office bai shanye goran ba,jin zuciyarshi ya yi tamkar an wanke wani nisha
i gami da annashuwa, ya rasa jin shi yake tamkar sabo yau akayi sht,nan take ya mi
e ya nufi fita daga Office
in cikin zuciyarshi yana son ya ji shin shi ne kuwa?

Sai yake ganin tamkar wani zai kalleshi ya kira shi da wani suna ba nashi ba.

Gidan Nafisa ya nufa bai shiga ciki ba a harabar ya tsaya ya kirata da waya,ta kalli mijinta ta ce "Dear,Bros ne wai ba zai shigo ba sauri yake yi." Alhaji Bello ya ce to ki je mana zan fito mu gaisa nima,tana isa gurin shi da fara'arta me zai hana ka shigo Bros sai kurum taji ya ce kalleni Sister ni ne kuwa?

Ta zaro idanu ban gane ba kamar ya ya kaine?

Ya ce ji na nike tamkar ba ni ba, ta ce kuma?

Gaskiya ka tsaya da addu'a tsayin daka ya ce ina yi daidai gwargwadon hali, Alhaji Bello ya iso gurin yana cewa Alhajin Allah ha
uwa ta yi wuya, Alhaji Saddi
ya ce a'a dama kana ciki ne?

Ya ce dawowata kenan garin, Alhaji Saddi
ya bashi hannu suka gaisa, ya yi yayi su shiga ciki amma ya ce sauri yake yi.

Cikin
wanakin Alhaji Saddi
yana jin canje-canje tare da shi, sai dai rashin lafiyar Hajiya Jummai ya hana shi nutsuwa sosai, zuwa aka yi aka sameta tana
wance cikin matsanancin hali a
ofar
akin su Suwaiba, wa
anda su lokacin tuni sun bar gidan.

Bayan gwaje-gwaje Likitan ya tabbatar wa maigidan nata da wata
anwarta cewa jininta ya yi matu
ar hawa fiye da da, sannan wasu alamomi sun sa mun yi mata gwajin suga, mun kuma gano tana dashi,ga kuma ciwon ta na tun farko waton zuciya,don haka tana cikin ha
ari,in dai zata dinga sa damuwa cikin zuciyarta.

Alhaji Saddi
ya tausaya mata tare da bu
e bakin aljihunshi don ganin ta samu lafiya, dangi suna ta zuwa dubara yawancin su sukan ce sai dai suje don mijinta amma ba wai don halinta ita kanta ba domin ba tsarin ta ba ne zuwa duba mara lafiya ko gaisuwa,ko barka, duk yanda ku ke in ba irin
awayansu ba.

A'isha tare da Hajiyarmu suka zo, sun same ta zaune ta jingina da filo fatan acca take ci watan tuni ta soma amfani da abincin masu shuga, cikin zuciyarta tamkar ta sha
e A'ishan dan takaici,nan ta ture
wanon gabanta gefe tsani wannan tsinanniyar yarinyar,da
yar ta amsa gaisuwar su, maigidanne ya shigo yau
wana uku A'isha bata sa shi a idanunta ba,tun ranar da ya zo ya sake yi mata kashedi game da yaron shi kuma ya yi mata rantsuwa da Allah cewa in har ya samu labarin cewa ta tafi makaranta ta banzatar mishi da yaro zata sha mamakin hukuncin da zai yanke mata.
Chapter 14 · 0% Book details