Sashe 15
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ya rage tsawo ya gaida gyatumarshi ta tambayi mai jiki ya ce da sau
i, A'isha tamkar ko yaushe cikin girmamawa ta gaishe shi tasha mamakin yanda ya amsa cikin sakin fuska, idanunshi suna kallonta sannan ya iso kusa da ita yana cewa, kawo Alhajin nawa,wato Abulkhairi ta kunto shi daga bayanta ta mi
a mishi,yau idanunshi sun fi son kallon Beby fiye da yaron shi, itama ta lura da hakan ko in ce kusan duk
akin sun kula da hakan ne ma yasa Hajiyarmu mi
ewa tare da cewa juma Allah ya
ara sau
i, sannan ko tana bu
atar wani abu ne ta fa
a a kawo mata?
Jummai wadda ta zurfafa tunani gurin tuno kaskon ta wanda sai yanzun ta tuno da shi a'a kawai ta ce ma Hajiyarmu ba tare da taji me tace ba, Hajiyarmu ta nufi fita tana cewa A'isha goyo shi mu je.
Ta dubi Uncle
in nata zamu tafi ya yi
an murmushi, Beby ki zauna mana in kaiki,ta tsura mishi idanu,yaushe rabon da ta ji wannan sunan daga bakin shi?
Yaushe rabon ta da ganin murmushin shi tare da muryarshi nan mai da
in sauraro, ta sauke ajiyar zuciya, kayi ha
uri direba ya kawo mu ya ce to juyo in sa miki shi,ta juya mishi baya yana sa mata yaron ta goya shi da
yau ya ce kin yi
yau da goyon, murmushi kurum ta yi bata ce
ala ba ta dubi Hajiya Jummai mun tafi Allah ya
ara sau
i,bata amsa ba sai hannu ta
aga mata.
Shi kuma ya bi ta a baya sun fito daga
akin ya ce Beby ta
an tsaya amma bata juya ba, yaushe za ki koma makaranta?
Ta dube shi sannan ta dubi
asa,jibi ya zuba mata idanu.
Ta yaushe zaki koma
akinki?
Ta ce sai dai ka tambayi Hajiyarmu, ta ci gaba da tafiya, daga nan ya tsaya yana kallonta, har ta
ace ya yi ajiyar zuciya tare da juyawa.
Kuka rurus ya samu Jummai tana yi, ya iso gurinta a tsorace lafiya kuwa Jummai?
Ta soma tari cikin kukan fa
in "shi kenan ni yanzun ba ni da amfani tunda cututtuka sun min katutu shi ne kana ganin A'isha ka bita."
anwarta taja tsaki, gaskiya Jummai in ba zaki
wantar da hankalinki ba zan tafi ba zai bita ba ba matarshi bace?
Alhaji Saddi
ya ce haba Jummai,haba Jummai!!
Wai shin
aramar yarinya zaki koma ne?
Kin san fa halin da ki ke ciki, A'isha ba
uwa ce a gare ki?
Don Allah kiyi
ari ki zama mai natsuwa don ki samu lafiya.
Indo
anwarta ta ce ina zata
wantar da ranta ba saka damuwar ce tasa ta cikin wannan halin ba?
Ita dai jin su take yi ba zasu gane halin da ta ke ciki ba ne.
Alhajin fita ya yi cikin damuwa.
Yinin ranar A'isha ce a cikin zuciyarshi har zuwa dare.
Ya fito wanka
ananan kaya ya saka jeans blue da shirt fara turarenshi na ko yaushe ya saka, Hadiza ta shigo sanye da riga da sket na lallausan leshi mai ruwan madara.
Ta dube shi Darling ka gan ka kuwa?
Sai ka ce saurayi
an shekara ashirin?
Ya dubeta kada ki maida ni baya mana.
Ta ce Allah kuwa, ya
washi wayoyinshi da makullin motarshi ta kalli agogo ina zaka yanzun tara ta kusa?
Kuma ga abincin ka fa,ya ce zan ci gidan Hajiyarmu yau tuwo nake son ci kin san basa rasa tuwo,ko dan saboda Alhajinmu, ta
ata rai shi kam bai kula ba ya fito abin shi ta biyo shi an kusan fara news fa, ya ce ai zan kalla a can ta tsaya tamkar hawaye ya zubo mata don takaici tasan gurin A'isha zai je ba wai don mahaifanshi ba, ta yi tsaki ta juya ciki.
Hajiyarmu tana kula da A'isha, tun da taga fara'ar maigidanta ta fara sukuni, yanzun ma su suna falo ne suna kallon labarai amma ita ta shiga
aki ta
wanta alhalin ba wanda ya kai ta son labarai.
Ita kam A'isha so take ta ke
e kanta ta yi tunanin shin Uncle ya yafe mata ne?
Ko ko don yaga Hajiyarmu ne?
Kai a'a ba don haka ba ne tunda ko a cikin gidan ya kan yi mata wula
ancin da ya so, tana ganin Allah ne ya amshi addu'arta ya juyo mata da tunaninshi gareta.
A fili ta ce Allah yasa haka ne, lokacin da take wannan tunanin shi kuma ya iso falon har yasa Baraka ta kawo mishi tuwo, bayan sun gaisa da iyayan nashi ya kasa cin tuwon na kirki domin wa
anda ya zo domin su bai gansu ba, daga bisani ya mi
e yana kallon gefen da Alhajinmu yake yana cewa bari naga Abulkhairi ba su ce mishi
ala ba ya nufi ciki,
amshin turaranshi shi ne yasa ta bu
e idanunta da ke lumshe fuskarta kurum yake kallo ga nashi zaton bacci take yi ganin ta bu
e ido sai ya yi murmushi, Beby dama idanunki biyu?
Ta tashi zaune fuskarta babu yabo babu fallasa, ta gaishe shi.
Ya amsa sannan ya isa gurin
an shi yasa hannu ya
auke shi yana kallon fuskarshi kafin daga bisani ya sumbaci gashin yaron tare da manna shi a
irjinsa yakan ji wani irin da
i duk lokacin da ya rungumi
ansa,yana addu'a ga duk wanda bai samu
a ba, Allah ya bashi A'isha tana kallonshi zuciyarta na yaba
yawun shigar shi, da
yan haibar shi banda ta san shi da in aka ce tayi mishi shekaru zata ce ashirin da biyar, ya dawo da dubanshi gare ta, sai ta
auke kanta yayin da suka ha
a idanu, ya matso daf da ita Beby wai me yasa naga kin kasa sakewa da ni ne?
Ta ce ba komai, shi da kanshi ya sani abubuwan da ya yi mata can baya bai
yauta ba Sai dai shi ba zai ce ga dalilin da yasa yake yi mata hakan ba, ya ce Beby
azun na ce yaushe zaki dawo ba ki ce min komai ba, ta ce Uncle ka manta ne?
Na ce sai dai ka tambayi su Hajiyarmu, ya ce kin dai san in dan ta su ne zaki yi ta zama ne ba zasu dawo min da ke ba, ta yi guntun murmushi a ranta ta ce kuji Uncle da wani zan ce mutumin da ke guduna.
A fili kuwa sai ta ce, sun ga baka bu
aci hakan ba ne shi yasa ya ce Beby kenan cikin ruwan sanyi ki ke dafa mutum ni dai ki dawo gida kawai,ta tashi zaune Uncle jibi ne fa zan koma makaranta to menene ma zai sa in dawo tunda ba zama zan yi ba, ya yi shiru can ya ce ni fa don dai kawai su Hajiyarmu ne amma Allah da ba zaki koma yanzun ba sai yarona ya yi wayo bana son aje baa luran min dashi.
Shiru ta yi mishi ya ce to in zaki shiga aji dawa zaki dinga barin shi?
Ta dube shi da Uwani zamu tafi har ma da wata yarinya saboda aikin gida, ya
an ta
a baki da bana gari ma da sai dai in dawo in samu kin tafi abinki, ta ce Uncle naga kamar kafi bu
atar hakan ne shi yasa tunda tuni ka fitar da kanka daga cikin lamarina, ta sunkuyar da kai, wallahi a shekarar da ta wuce in wani ya ce min zan tsinci zuciyata cikin garari ba zan amince ba, domin na san uban goyona mai amana ne da halin dattako kuma zaya jure duk wasu laifuka da
uruciya zata aikata matsawar ba alfasha ba ce, sai gashi yana zarginta da alfasha wanda ke
ata aure, ya
aga mata hannu, zuciyata bata zargeki ba Bebyna ko da baki ya furta zuciya ta
i amincewa, Beby an wuce gurin bana son ki dawo da hannun agogo baya, kuma kamar yanda nike fada koda yaushe ni baki yi min laifin komai ba....
######
[12/22, 12:13] Ummi Tandama
Page 11*
Amma da mamaki ace don jin da
in kanka ka juya baya gareni,kafin ya ce wani abu sai kurum suka ji muryar Hajiyarmu tana cewa in nan zaka
wana mu kulle
ofa ya dubi agogon hannunshi sha biyu saura,lallai lokaci ba wuya ko kuwa don yana tare da masoyanshi guda biyun ne?.
Bayan fitarshi ne Hajiyarmu ta kalleta sanyinki ya yi yawa A'isha,me zai sa ki saurareshi shi da ya nuna baya
aunarki?
Kanta a
asa ta ce Hajiyarmu in ma na
auki zafi dole in sauke domin daga gare shi zan samu aljanna, Hajiyarmu tana mamakin A'isha in da mata da yawa za su
auki halin A'isha ha
a za su zauna lafiya da mazajansu kuma su ci ribar aure, ta ce haka ne amma mazan ku na yanzun sai kuna
an nuna musu kuskurensu,na ce baki sakir mishi fuska yanzun ba nan gaba zaya ji shakkar yi miki irin haka.
Ta ce haka ne sai dai yana da
yau in bashi uzuri kasancewar bai ta
a aikata min
watan
wacin haka ba, sai wannan karon, sannan yana da
imar da ba zan iya rama abinda ya yi min ba, Hajiyarmu ta ji zuciyarta ta
ara
aunar A'isha, ta ce to Allah ya daidaita ku,mu dai addu'armu kenan, sannan in ya yi ba daidai ba mu tsawata, sannan ki lura da
an ki kin ji ko.
A'isha ta ce, to ta lura tana matu
ar son jikanta nata tana da kara ne.
Tafiya ta kama shi ranar da A'isha zata koma,bai so haka ba,ya so
warai ya zama cikin masu rakiya in yaso ya
ara wanke kanshi gurin Bebyn tashi, ya dai yi sallama da su kan cewa sai ya zo insha Allahu da zaran ya dawo daga Egypt.
Nafisa ta zo da safe dan su yi sallama A'isha ke cewa ina son ki zo ki sha labari don ba za ya yiwu ta waya ba, Nafisa ta ce bani labari.