Sashe 23
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da ya shigo gidan har lokacin Aishan tana tsugunne a gurin tana kuka,sam bata ga laifin mahaifin nata ba domin ya yi mata haka ne domin gyara,in ma laifin ne tafi ganin na Uncle
inta wanda ya kasa yin ha
uri da ita koda kuwa ta aikata laifin da ake zargin ta dashi, ganin Uncle
in ya nufo gurinta sai ta mi
e da hanzari ta nufi
akinta tare da maida
ofa ta rufe.
Ya yi
wasawar duniya ta
i ta bu
e, ya yi lallashin haba Beby yi ha
uri ki bu
e mana,ta
i dole ya
yale ta,sai in ta huce ya san fushi ta yi domin kuwa bata da taurin kai tun zamanta da shi yau ce rana ta farko da yaga fushinta.
Wasa-wasa har washegari ba ta fito ba,ya zaci in ya tafi aiki zata bu
e, amma da ya dawo ya tambayi Tani ta tabbatar mashi bata fito ba, ita kuwa sallah kawai ke
agata daga gado, aikin kuka kawai take yi bai
ata lokaci ba gurin nemo masu saka
ofa suka cire mishi ita ya jingine ta gefe ya shiga tana
wance ruf da ciki ta kifa kanta kan filo ya
ago ta Beby yi ha
uri tashi zaune,ji ya yi jikinta zafi rau, gashi fuskarta ta kumbura dam saboda kuka, ya yi lallashin duniya ta
i shiru,dole ya kira Nafisa cikin waya cewa ta zo da matsala.
Tabawa tana kallon Nafisa ta fito cikin motarta ta shiga she
a dariya taje gurin uwargijiyarta tana cewa Antyna ga waccan uwar iya yin nan bata san wadda take son bata nan ba, suka yi ta dariya domin basu san cewa ta dawo ba, Tabawa ta ce na rasa zaman da yake yi a sasanta, Hadiza ta ce naci ne irin nashi, kuma zai ha
ura da ita da kanshi.
Nafisa ta zuba wa Aisha idanu, me ya faru haka jikinta duk tabon bulala?
Uncle ya ce Sister ki dai lallasheta,nasan zata gaya miki komai, ina zuwa,ya fita Nafisa ta ce A'isha rigima ku kayi da Brother
in?" Tana bu
e baki sai kuka ya
wace mata, muryarta ta
i fita, cikin kuka da dasashewar murya take sheda ma Nafisa yanda lamuran suka faru.
Nafisa ta tausaya mata kuma ta amince cewa A'isha ba zata aikata hakan ba, ta ce maza kenan, amma shi Bros ya mance ha
urin da ki kayi dashi baya sannan babu binciken da ya yi,dan ya ganshi a sasanki ai gidan da mutane kuma yafi kowa sanin cewa Hadiza zata iya aikata abinda yafi ga wannan la'ananniyar mai aikin tata sai ka ce irin karuwan nan na maraba, ta dubi A'isha tashi ki shiga kiyi wanka tana fitowa zazza
i ya rufe ta,sai rawar sanyi take yi, Nafisa ta ce shirya muje asibiti, ya shigo ta ce dole zamu je muga Likita, jikinta sai rawa yake yi, ya ce to kuje ko in zo muje, ta ce bari kawai muje mu dawo..
#######
[12/24, 09:00] Ummi Tandama
Page 16*
Amsoshin da ta bawa Likitan sune suka sa shi ya ce ba zai bata magani ba har sai ya yi mata gwajin fitsari sannan ya yi mata wasu gwaje-gwaje ya fitar da sakamakon ciki wata biyu.
Nafisa ta dube ta kin ga Ishara ko?
To da yaja garin duka cikin ya zube da ya huta.
A'isha kuwa shiru kawai ta yi fatanta Allah ya tona mata asirin wanda ya
ulla mata sharri,ya bata magungunan da suka dace suka nufo gida.
Yana zaune yana kallon Aljazira suka shigo,su Hadiza basu ga fitar su A'isha ba sai dawowarsu suka gani, Tabawa ta ce"innalillahi, wannan tsinanniyar bata tafi daga garinnan ba ko ko dawo da ita aka yi?" Hadiza ta ce wannan fa kada tasa nima in yi kisan kai, wallahi na tsane ta, amma Tabawa dole ne ki samo wata dabarar."
Shi ko ya biyo su har cikin
aki, A'isha ta
wanta har yanzu in ta kalleshi ranta na zafi, ta lumshe idanu ya ce kun samu magani Sister?
Ta ciro sakamakon daga cikin jakarta ta mi
a mishi ya amsa yana dubawa ya kalli Nafisa, wadda ke kiran layin Hajiyarmu, ya ce Sister yana nufin Beby tana da ciki?
Kafin ta bashi amsa Hajiyarmu ta
aga wayar nan Nafisa ta shaida mata ciwon A'isha ta kuma shaida mata cewa ciki gare ta wata biyu, Hajiyarmu ta ce Allah ya bata lafiya, haka ta yi kiran sauran
an'uwa tana shaida musu, shi kuwa gaban A'isha ya zauna, Beby don Allah ki yafe ni lallai yanzun na amince ba laifinki ba ne ya mi
e ya nufi
akinshi ya ciro
walayen maganin yaba Nafisa kin gan su nan har da alamun wanda aka sha a ranar sannan karanta ki gani da tasha da cikin ya fita tunda sun rubuta hakan, Nafisa ta gama dubawa ta ce kasa idanu sosai musamman kan wannan Tabawar, ya jinjina kai shi kanshi baya
aunarta, amma yanzun ba shi da hujja, sai dai zaya sa idanu.
Nafisa tana gidan har dare sannan ta
ara bawa A'isha ha
uri ta tafi shi kam har lokacin bai ga fuska gurin Aishan ba, gashi ranar gurin Hadiza yake,yana nan har sha biyu sannan ya nufi gurin Hadiza yana fitowa har ya gota ya nufi
akinshi sai yake jin magana
asa-
asa
akin Hadiza labulen window ya
aga,suna zaune kan gado Tabawa tana cewa ina zaton bata da lafiya ne fa dama tsinanniyar zata mutu da mun huta.
Hadiza ta ce lallai wallahi da sai nayi party, yanzun wane kalar makircin za'a shirya mata tunda wannan na maganin sai mun
arasa shi, ta ce ai ba wahala zamu yi gurin shiga sasanta ba,kin san ita idan mijin na nan bata da lokacin kowa sai na shi, to bari zamu yi sai ranar da miji ke gurinta in ya kama week end sai mu samu wani ya ha
a mana layar
arya asa sunan ki da nashi ace an shiga tsakanin ku a zuwan ita ce tayi sai musa a inda zai gani kin san zai kai a bu
e mishi, to daga nan sai muyi yin wasu dabarun zai yarda tunda zai zarge ta yanzun ma dama cikin zargin take.
Hadiza ta ce hakan ki naga zai yiwu?
Ta ce to gidan da na soma aiki mata shidda muka kora da wannan dabarar, Hadiza ta ce shi kenan Allah yasa wannan karon mu dace ko da yake wancan karon ma mun dace tsabar naci ne da kuma
wadayi.
Tabawa ta ce ina kallon lokacin da ya
aura mata mari da yaga maganin amma don rashin zuciya ta dawo ina zato har da saki ya yi mata, Hadiza ta ce ke in mungwada komai be yiwu ba Allah zan sa mata guba ne kawai.
Tabawa ta ce kin Istigfari daga baya shi kenan kin huta,ya saki labulan ya zo ya turo
ofar,dukkansu suka waigo ya ce to duk na jiku, Allah ba azzalumin sarki ba ne,yau gashi ya toni asirin ku ya juya ya fita ya barsu cikin zufa da tashin hankali shi ka
ai cikin
akinshi,ya zurfafa cikin tunani har hawaye sai da ya yi saboda tausayin Beby har amsa laifin nan don kawai tsabar bata son tashin hankali,ga dukan da ta ci bada laifinta ba,nan kuma gashi suna shirya mata sabon makirci ciki har da yun
urin kashe ta lallai zama da Hadiza hatsari ni tunda har ta furta zata aikata gara ya
au matakin kada gidanshi ya zama sansanin
aukan rayukan jama'a.
Da safe kuwa ya mi
a mata takardarta,saki uku don ma kada ace ya yi ha
uri Allah yaga zuciyarshi.
Da safe da ya fito bayan ya dawo daga masallaci ya gama duk shirye-shiryen shi zai fita zuwa Office zaune ya samu Hadiza da Tabawa tana bata shawara kan cewa taje ta bashi ha
uri, ya yi sallama sannan ya mi
a mata takardar, gashi kada in dawo in same ku cikin gidana, ya fita ya bar ta tana ihu tare da ro
onshi har gidan Aisha wato sasan A'isha ta bishi tana ba shi ha
uri kukan ne ya tashi A'isha daga bacci tun bayan da tayi sallar Asubahi,yana shiga
akin A'isha ta bishi ta tashi zaune a razane tana kallonta, ya ce na ce ki tafi me zan miki,saki uku ne ki je gaba kiyi kisan ba gidana ba na gaji, A'isha ta ce haba Uncle me zai saka yanke wannan hukuncin?
Ya zauna kusa da ita wannan shi ne mafita,ya koro mata komai a gaban Hadiza ha
uri ta shiga bawa A'isha tare da cewa ta taimaka mata don Allah, A'isha ta ce Uncle me kaga za'ayi?
Ya ce gidan su kawai zata sannan ya rusuna gaban A'isha, Beby don Allah ki min afuwa bisa abubuwan da na miki ba da laifinki ba, cikin sauri ta mi
e ta ce Uncle don Allah ta shi don Allah kada ka kuma min haka na sani kana da hujja sai dai na gode Allah da ka gane cewa ba laifina bane, sannan kayi saurin yiwa Hadiza saki uku,ka sani ko sanadin wannan ta shiryu?
Ya ce sakin za ya fi sa ta shiryuwa in tayi wani auren gaba in zatayi irin wannan sai ta tuna da sakin sai ta fasa.
A'isha ta dube ta kije gidan
ila manya ba zasu rasa yanda za'ayi ba, Itama dai tasan ta fa
i haka ne saboda Hadiza ta tafi,ta kuwa mi
e ta nufi gidan nata ganin zai yiwu a maidata.
Bayan fitarta A'isha ta dubeshi baka
yauta ba Uncle,ai sai kayi mata
aya shi ne na garga
i in yaso sai ayi mata nasiha baka gudun Allah ya jarabce ka da sonta?
Ya ce insha Allah na rabu da
aya ne, Hadiza ba zata ta
a hankali ba.
A'isha ta ce gashi ka saba da mata uku, ya ya zakayi da ni
aya dole kenan sai ka sake aure?
Ya kalle ta Beby ni kam kin isheni zaman duniya, ta ce yanzun shi kenan nayi missing
in makaranta ta kenan,ya ce in ji wa?
Ta ce ka manta abin da Abbana ya ce?
Ya yi
an murmushi ai dole ne muje mu wanke ki gurinshi ta ce yaushe?