← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 24

Sashe 2

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sannan yanzu wani farra
u za'a ha
a min, ya ce aikin dai da tsada, amma ko sar
arki ne za'a saida in yazo hannu sai ya maida miki." Ta ce, "To Hajiya zan yi duk yanda ki ka ce." Ta ce gobe zan zo jaje,in nazo sai mu yi magana in taho da sar
ar ko?

Ta ce, "To."
arfe
aya saura, A'isha ta farka, mi
a ta yi gami da salati, sai ta ji hannunta da igiya.

Cikin sauri ta kalli hannun nata,jini!

Ta furta da
arfi Nafisa da ke zaune can gefe ta taso da sauri ta ri
e ta tana fa
in, "Sannu A'isha." Cikin tsananin tsoro ta ce, "Anty Nafisa me ya sameni?" Nafisa ta ce ba komai ki
wanta." Ta ce "Ina uncly?" Nafisa ta ce "Ya tafi masallaci." Ta koma ta
wanta shiru, sai ta soma tuno abinda ya faru da ita, ta tuna haya
innan mara da
i da ta sha
a, ta tuna cewa ta ji wani abu yana bin
afafunta a lokacin ne ta kai hannunta sai ta ji an sa mata (always) a firgice ta tashi zaune tana cewa, "Anty Nafisa na yi
ari ko?" Nafisa ta dafa kafa
unta ,"kada ki damu A'isha, Allah da ya baki wannan shi ne zai ba ki wani ." A hankali ta koma ta
wanta, sannan ta runtse ido da
arfi gami da girgiza kai,a fili ta furta "Allahumma a jirni fi musibati,wakalifini kairan minha." Ta tausaya ma Uncle.

Ta lumshe idanu, tana tariyo yanda aka yi cikin ya samu lokacin da zai fitar zuwa jikinta har tsoro ya bata, ta zata numfashinshi ne zaya fita, ma'ana ranshi ni zaya fita.

Ita kanta ta ci ba
ar wahala kafin ya samu hanya ma tukunna, hawaye ne suke sauka akan gefen fuskarta,sai ta ji saukar lallausan hannu a fuskarta,ko bata bu
e idanu ba ta sani Uncle ne.

Ya saka
an yatsunshi yana share mata hawaye,ta bu
e idanu a hankali ya yi
an murmushi.

"Beby kin tashi?" Wasu sababbin hawayenne suka sake zubo mata, ya ce "ki daina kuka Beby, insha Allah very soon za mu samu wani." A cikin zuciyarta ta ce, "Babu kamar
an fari."
########
[12/18, 08:23] Ummi Tandama
Page 2*
Likita ya turo
ofa ya shigo tare da sallama, Uncle ya amsa tare da mi
a mishi hannu.

Bayan sun gaisa ya isa gaban A'isha yana tambayar ko ta farka ne?

Uncle ya ce "Ta farka yanzunnan." Bayan
an dube-duben da likita ya yi mata, sannan ya bata magani.

Ta yun
ura ta amsa tana sha, bayan ya gama ya ce da Uncle yana Ofis.

Tare ma suka jera bayan sun zauna, Doctor ya dubi Uncle ya ce, "Yalla
ai har yanzun ban gano cikin nan ba,zai iya kasancewa yana nan haka nan zaya iya kasancewa babu shi, saboda wannan ru
anin ne ma na yanke shawarar ba zan mata wankin mara ba,in nufin wankin mahaifa,zamu bar ta ta
ara samun lafiya a gama mata
arin jinin, sannan in an
wana biyu sai ta zo mu duba." Uncle cikin sada
arwa ya ce, "Babu wani abu, Allah ya shige mana gaba." Daga nan A'isha ta ci gaba da amsar magani, sannan jinin dake zuba ya tsaya
an jaje kam ga sunan, Hajiya Jummai ta kawo wannan
awa ta kawo wannan
awa, ana musu jaje tana hawaye sai sun fita ta yi ta dariya.

Satin A'isha
aya aka sallame ta, Likitan ya ce nan da sati biyu ta dawo, kafin ta koma
akin sai da Uncle yasa aka yi karatun Ru
iyya,a cikin shi, bayan
wanaki A'isha ta gyare tamkar ba ta yi jinya ba,ranar da ta cika sati biyu, Uncle ya ce su koma asibiti ta ce ba ma sai taje ba, domin yau ta tashi da al'ada, wannan ko yana nufin ba ta tare da ciki.

Cikin tausayawa kan shi ya ce "To Allah ya bamu mai amfani."
Haka dai zaman gidan ya koma mata babu da
i,gurin Uncle kawai take samun sau
i.

Hatta da
an aikinsu ta kula da zata sauraresu, rashin mutunci za su mata.

Uche ne kurum babu ruwanshi,sai ko sauran direbobin gidan,don haka ba ta saka kowa aiki ita take kayanta, duk ranar girkinta zata zage ta yi wa Uncle
inta duk kalar girkin da ranshi zaya
wanta ga kalolin abin sha.

In ko suka zo
wanciya sai ya kusanceta sau biyu, wani sa'in har da safe yana mai fatan Allah yasa ya samu rabo.

Cikin haka sai
watsam!

Aka wayi gari Hadiza ta
wanta riris,wai tana da ciki.

Shi kanshi Uncle ba ya ce ga dalilinsa da yasa bai yi murna ba,watan bai ji abin a ranshi ba, sai dai duk da haka ya nuna kulawa gareta,sam bata yarda ya kaita asibiti ba, sai dai suje da Hajiya Lanti, kuma wai Likitanta daban bata son asibitin da suke zuwa,bai yi mamakin yanda suke amsar ku
i daga hannunshi ba, domin Hadiza in yana
akinta kafin ya
wanta da ita sai ta sara mishi ku
i ya biya, to ballantana tana da ciki.

Jin wannan labarin ya saka Hajiya Jummai cikin ru
u in da ta kuma bazama don zubar da cikin Hadiza kamar yanda take zaton ta fitar da na A'isha.

Ita ko A'isha ta yi wa Uncle murna har ranta, sannan ta samu damar zana jamb
inta,fatanta bai wuce ta haye ba.

A'isha tana mamakin yanda har yanzun take jin wasu abubuwa irin na da watan kamar tana son kaza bata son kaza,sai kuma tashin zuciya wani lokacin wannan lamarin kan
aure mata kai, amma ta danganta hakan da cewa me yiwuwa saboda can da tana jin haka ne shi yasa ya zamar mata jiki, don haka sai kurum ta share.

Hadiza dai ana nan anata langa
e-langa
e shin cikinne?.

Ranar Litinin da safe A'isha ta gama shiri kenan saboda tana so Uncle ya sauketa gidansu Nafisa, har sun fito sai taga sabuwar mai aikin da Hajiya Lanti ta kawo,ta shiga
akin Hadiza da gudu.

Tana zuwa ta cewa Hadiza "Ga maigidanku nan za su fita da
ar gwal" (Sunan da suke kiran A'isha dashi kenan).

Nan ko ta ce "Tabawa bani wayar can in kira shi." Dama Tun da A'isha taga matar ta kallesu ta juya tasan cewa wani abu zai biyo baya.

Har ya taka mota zai shiga sai wayarshi ta soma ruri, ya koma da baya ya
aga wayar tare da cewa "Ya ya dai Hadiza?" Cikin kuka ta ce, "Cikina na ciwo." Da sauri ya nufi cikin gidan,tana jin takunshi sai ta soma birgima.

Nan duk ya ru
e ya ce, "Ko muje asibiti ne?" Ta ce, "a'a Hajiyata ta mance ta wuce da magunguna na gida,ka amso min." Ya fita da sauri.

A hannun Jabir ya amshi makullin ya ce yana zuwa.

A'isha tana cikin mota ya ce ta koma gida yaje ya dawo, yaje ne ya amso ma Hadiza magani a gidansu.

Ranta ya
an sosu, ta sani Hadiza ta yi haka ne don kada su fita da maigidan, ta daure ta ce to ko Jabiru ya kai ni da wata motar?

Ga mamakinta sai ya
aure fuska,na ce ki koma ki jira ni ko?" Bata kuma cewa komai ba, ta fito da
udurin cewa ta fasa fitar in dai ta koma ciki to ba za ta fita ba.

Tabawa na tsaye tana gadi ta koma ciki tana dariya tana cewa, "wallahi gata nan ta dawo." Dariya Hadiza ta shiga yi sannan ta
auki wayarta da sauri ta kira Hajiya Lanti, ta zayyane mata komai, Hajiya Lanti ta ce"Haba yanzun ki ka soma ta
ukawa,dama gurin mutumin nan da naje ya bani wani abu wai in bashi ya sha, to Allah yasa ya sha
in yanzun da ya zo zan bashi." Hadiza ta ce "To kawai sai dai in zaki sa a zo
o." Ta ce, "To bari a nemo kafin ya zo.

Sannan bana son kiyi saken da za'a gane ba cikin nan ba ne,kin ga ta haka ne zamu samu mu gama dashi." Hadiza ta ce, "kiyi sauri ki nemo zo
on kafin ya iso, sannan ki nemi maganin da zaki bashi." Hajiya Lanti ta ce, "Kada ki manta fa mijinki wayayyen
an boko ne,za ya iya gane mu gurin magani, amma ki bar ni dashi." Ta kashe wayar ta shiga kiran
an Autanta Baba Sule,wai ya zo ya sayo mata zo
o a ma
ota.

Bayan sun gaisa sai ya sheda mata sa
on Hadiza sai ta ce kai wannan yarinya da shiririta take, maganin fa yana nan cikin durowarta ta gefen gado na kuma gaya mata shi ne zata taso ka don iya shege." Ya ce "Cikin ne ya matsa mata shi ne ma yasa nazo da kaina." Hajiya Lanti ta soma latsa waya "bari in kira ta mashiririciya." Ta kira ta ce"Hadiza kin manta na ce miki yana cikin durowa?" Ta
an yi shiru sannan ta ce "A to ni dai nasan na fa
a miki." Ta dube shi tana kashe wayar, "kaji wai sai bayan da ka taho ne sannan ta tuna, kuma ta sha ya fa
a ciwon cikin." Ya ce "Ai shikenan." Ta bu
e fridge ta ciro zo
on ta tsiyaya cikin kofi.

"Gashi ni muna ta magana ko ruwa ban baka ba." Tamkar kada yasha, amma sai ya ji ranshi na so,ya amshi na kofin ya
an sha,sam bai kai na Beby da
i ba,ya dai daure ya sha kusan rabin kofin,ta yi murnar shan da ya yi don an ce ko ya ya yasha,matsalarta
aya ya yi bismilla.

A'isha tana shiga gida falonsu ta samu Hadiza da Tabawa suna tsaye, Hadiza da waya a hannunta,ganin A'isha ta shigo sai ta hau yin wayar
arya.

Ta ce, "Hello ka wuce Darling?

Yauwa amma don Allah kada ka je da wannan sarkin nacin,ok kama wuce kai ka
ai?

To sai ka dawo mijina." A'isha duk tana jin ta, kuma ta yarda wayar suke yi,tana ta kici-kicin bu
ofarta.

Hadiza suka kalleta suka she
e da dariya, ita dai ta shiga
akinta ta fa
a kan gado, Uncle bai ta
a mata haka ba kuma bata ta
a zaton wata rana zata zo da Uncle zaya yi mata haka ba,ta jawo jakarta ta ciro wayarta.
Chapter 2 · 0% Book details