Sashe 8
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Jummai ta ce,lallai bata
yauta ba, amma ka mata uzurin cewa daga tafiya ta dawo,kai itama da rashin dabara take maimakon ta zo nan ta amshi abinci in tana jin yunwa ne?
Ya ce girman kan nata zai bar ta ne?
Ya sake yin
wafa, zuciyar Jummai kar da murna, ta ce to kaje can gurinta don yau ita ce da kai tunda tafiya ta dawo.
Ya ce bar ta ba zan je ba.
Ta ha
a fuska wallahi sai kaje don bana son shiga ha
in wani, Allah ma ya sani.
Ya ce kina korata ne?
Ta ce a'a ni dai nafi son ko lahira mijina ya tashi daga cikin maza masu adalci, ya ce haka ne zata ci albarkacin ki ne zan je amma ba don ita ba, ta mi
e ta zo ta
wanta a bayan shi na gode mijina nasan kai nawa ne daga duniya har abada, tashi ka je bari na bika da abincin,ya ce bar su kawai ya fita ta bishi da kallo fuskarta
auke da murmushin cin nasara tasan in ya yi arba da ita wani sabon haushin nata zai ji kamar yanda Malam ya tsara mata.
Yana ta bugun
ofa ba ta ji ba sai daga baya, da sauri ta sallame ta nufi
ofar, ta bu
e lokacin ya cika tamkar zai fashe "waton wani sabon salon wula
ancin ne haka,da kimarshi da komai a ce yana bugun
ofa
an aikin gidanshi suna ji,ya dubeta a zafafe, watan kina jina ina ta faman bugun
ofa ki ka min banza ko?
Cikin sanyin murya ta ce kayi ha
uri Uncle wallahi ban ji ba, ina sallah ne ta kau ce ya shige ya kalli falon ko'ina ya ta
a baki sannan ya shiga bedroom
in zuciyarshi na zugi so kurum yake yaga abinda zai yi fa
a a kanshi ta bu
e fridge da nufin ta bashi ruwa amma sai taga wayam ta manta
azunnan ta gyara shi babu komai ciki, ta dube shi yi ha
uri Uncle,ba ni da ruwa cikin fridge, ya katse ta nace nazo shan ruwa ne?
Ta girgiza kai, ya zauna kan kujerar madubi ita kam gabanta ne ke ta fa
uwa, ta cire hijabinta tana ninkewa, ya zuba mata idanu can ya ce "ke." da sauri ta dubeshi "mene ne a jikinki?
Ta kallo cikinta kunya take ji ta ce mishi ciki ne don haka sai ta sunkuyar da kai tana
an murmushi da
arfi ya ce "dake fa nake magana?...
######
[12/20, 19:35] Ummi Tandama
Page 6*
Ta dube shi cikin in ina ta ce shi ne dama nake ta kiranka ina son nayi maka bayanin baka saurareni ba, ya ce bayanin me?
Ya ci gaba da magana cikin
aga sauti kada ki ce min kina da ciki, ta zaro idanu gabanta na fa
uwa, ya ce ko shi ke gare ki?
Ta
aga kai.
Ya mi
e da sauri ina ki ka samo shi?
Jin furucin shi yasa
an hanjinta juyawa me Uncle ke nufi?
Bata ankara ba sai ta ji ya cakumi wuyan rigarta, abinda za ki min kenan ko A'isha ya
an tausasa murya,kin dai san zuwana gurinki na
arshe kina haila ko?
Muryarta tana rawa ta ce eh, amma bai san sanda ya
auke ta da wani wawan mari ba,amma me?
Ya hanka
ata kan gado kin cuceni don ina neman
a ido rufe shi kenan sai a kawo min shege?
A'isha kin yi kuskure yanzun so nake ki gayan uban da ya yi miki cikin?
Kuka take yi sosai tamkar ranta zai fita, ina ma ta mutu ta huta da wannan ba
in cikin?
Ya ce zaki gaya min ko sai ranki ya yi mugun
aci?
Jin shi yake tamkar ya sha
e ta ta mutu ya huta, ya dubeta a zafafe,kiji nan kafin da safe kiyi
arin sanar da ni kowanene ya yi miki wannan cikin,ya juya fuu ya fita tare da bugo
ofar.
Ta ce, "Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un,wane irin mummunan zato ne wannan Uncle za ya yi min?
Ta ci gaba da kuka,ya ma
i ya saurare na, yau shi ne har da marinta,to ko dai ya daina sonta ne?
Shin dama haka ne maza ke yi?
To in haka sukeyi me yasa Abbanta ba ya yi wa Ummanta haka?
Ta tsorata da lamarin Uncle bata san me zai mata ba washegari cikin kishiyoyi,gara ta san nayi tun yanzun.
Fitar Uncle Tabawa ta mi
e cikin motoci domin tana la
e tana sauraron duk hidimar da ake yi,jin Uncle zai fito ta ruga ta
oye,da gudu ta nufi Hadiza tana fa
in.
"Antina zo ki ji." Ta shiga rattafo mata duk yanda ta ji, ta ce matar so har da mari ta sha,kin san ta dai dai wundon su na uwar
akin na ma
ale, ciki tayo can a makaranta an zo a yaudareshi sai kuma Allah yasa ya gane.
Hadiza ta ce kai Tabawa?
Tabawa ta ce na ta
a kawo miki wani labari daga baya ki kaga ba haka ba ne?
Hadiza ta dafa ta,ko sau
aya ba'a ta
a haka ba .
Tabawa lallai ki ce lokacin fitar wannan matsiyaciyar matar ya yi,dama nafi jin haushinta sai inji da waccan guzumar ta bar gani yanzun tana jan zare na barta da ma in gama da wannan ne kai naji da
in wannan labarin Tabawa zan baki goro da safe amma yanzun bari in je gurinta a zuwan na zo in yi mata sannu da zuwa ne, Tabawa ta ce kin yi daidai tama san an sani.
Lokacin da Hadiza ta shigo ta same ta tana kuka da sauri ta
araso, lafiya A'isha?
A'isha ba taji shigowar Hadiza ba sai dai ta ji magana akan ta, ta ce cikina ke ciwo.
Hadiza ta ce assha to bari in kira Alhajin a waya.
A'isha ta ce ai ya sani ya tafi ya zo min da Likita,harara Hadizan ta sakar mata shi ne zai je yazo da Likitan?
A'isha ta
aga kai, Hadiza ta ce, Allah ya sawa
e ta fita.
Ta je gurin Tabawa tana cewa Tabawa gaske ne kuwa labarin da ki ka bani?
Tabawa ta ce me ki ka gani ke?
Hadiza ta bata labarin yanda suka yi, Tabawa ta ce to ke da kin zauna ne ta fa
a miki?
Ko ance miki kowa ma irin ki ne?
Hadiza ta ce
ar iska ni zata yi wa bariki,ai muna cikin gidan ma ga yanda za a
washe.
Shi kam fitarshi ke da wuya ya nufi
sasan Jummai,tana zaune tana tunanin kada dai ta tura shi yaje kuma komai ya daidaita tsakaninsu?
Kai ina ba zai yiwu ba, domin ta yarda da Malam
ari bisa
ari.
Sai ko ga Alhaji ya shigo tamkar wani bijimin zaki, da sauri ta mi
e Alhajina lafiya?
Ya zauna yana huci, ta ce kayi ha
uri ko mene ne ya ce wane ha
uri zan yi?
Ya ci gaba, wallahi ba zan ha
ura da cikin da ba nawa ba, Jummai ta zaro idanu tare da dafa
irji ban gane ciki ba?
Ya ce A'isha mana yarinyar nan zuwana na
arshe gurinta fashin sallah na samu tana yi, yanzun sai gata ta zo min da uban ciki don ina neman haihuwa shi kenan sai a kawo min shege?
Zufa ce ta shiga keto ma Jummai,domin tana tsoron kada a juya a sake juyawa cikin ya zama na shi,ai ko da ta shiga uku.
Ta juyo tamkar ta zuga shi, amma Malam ya ce mata babu wannan aikin ta ba zai tafi da zuga ba sai da kissa ta daure ta ce to Alhaji ko dai zuwan naka na
arshen ne ta samu cikin?
Ya dubeta ta tana hailar ne za ta samu cikin?
Jummai ta kuma jan dogon numfashi,ka dai a hankali, ya ce ke ni fa ba batun hankali cikin wannan lamarin, ta ce to ni bana sone ka ce zaka rabu da ita,ga mamakinta sai ta ji ya ce babu batun rabuwa amma sai na ji uban da ya yi mata wannan cikin,shiru Hajiya Jummai ta yi ilahirin jikinta kuwa rawa yake yi.
Ta daure ta ce in ka samu wanda ya yi cikin tunda mu musulmai ne sai ka tuntu
i malamai, ya dube ta ke ce kika fini sanin yanda zanyi?
Ta ce a'a ya ce ki bar ni ya mi
e ya nufi gefenshi.
Da kallo ta bi shi,takan rasa gane kanshi wasu lokutan itama
aki ta shiga ta kira Karima Aminiyarta, don jin wane mataki ya kamata ta
auka don cikin nan ba
aramin firgita ta ya yi ba.
Tsam, ta mi
e ko jakar ratayawa bata
auka ba domin tasan babu ko taro ciki, ta nufi barin gidan tun kafin gari ya waye ya yi mata tijara, gidan Anty Nafisa ta yi nufin zuwa saboda yanzun dare ne.
Da safe sai ta amshi ku
in mota a hannunta ta nufi garinsu.
Kafin ma ta iso babban titi ta samu mai mashin cikin mintuna suka isa gidan Nafisa sai da ya jira ta shiga ta amso mishi ku
in.
Mamakin ganin A'isha ya hana Nafisa zama har A'ishan ta dawo daga gurin mai mashin
in in da suka shiga
akin baccinta suka zauna bakin gado, Nafisa ta zuba ma A'isha idanu lafiya kuwa?
A'isha ta nisa hawayen yana zuba daga idanunta,ta shiga rattafo ma Nafisa halin da take ciki da kuma wanda ta shiga yanzun nan,baki Nafisa ta saki tana kallon ta, lamarin kamar almara, ta ce shi da kansa Brother ya ce ba cikinsa ba ne?
A'isha ta ce wallahi ya ma
i ya tsaya ya saurareni, balle ma yasan ga yanda Ubangiji ya juya lamarin cikin.
Nafisa ta ce ni ko naji mamaki, amma yanzun yanda za'ayi bari in kira Anty Fatima ba zaki tafi gida ba,nan take ta shiga kiran layin Anty Fatima ko gaisawa ba su yi ba ta shiga sanar da ita abinda ya faru, cikin tsananin mamaki Anty Fatima ta ce,kada ki bar ta ta tafi zan zo da safe.
Ranar dai A'isha bata runtsa ba,
wana ta yi kan sallaya tana me zubar da hawaye, tare da sanar da Allahu matsalolinta.