Sashe 17
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Beby duk mace mai miji in dai tana tare da shi an san me suke yi, balle ni da na
wana biyu ban abinnan ba, ya
arasa da
ar tsokana ta ce Allah Uncle gaske nake fa
a zan ji kunya, ya
auki Abulkhairi muna jiranki cikin mota ki zo muku da duk abinda za ku bu
ata, zuwa gobe.
Ta bisu da kallo
an murmushi ta yi sannan ta shiga ha
a musu kayan bacci da sauransu, ta kunna tiraran tsugunno ta yi tare da
ara kimtsa jikinta, ta sa
a jaka tare da zura hijabi ta fito, Uwani suna kallon T.V su da Tani ta fito ta ce Uwani zamu in nan cikin gari kome sunan unguwar?
Gidan dai wani ko abokinshi ne?
Ku dai kulle gidan in mun dawo to sai mu buga.
Uwani ta ce to
an nan a sanyin nan?
Da kun bar Alhaji nan tunda shi bashi da rigima, ta ce yama riga ya fita da shi sai dai mun dawo.
Tani ma ta ce sai sun dawo.
Cikin mota ta same su yana ta mishi wasa, ta shiga tare da tura baki Uncle ka sani zula
arya, ya ce kin so ne me ki kace?
Ta sanar da shi yace in suka zauna jiranki fa?
Ta ce shi ne ai ko in koma ince mun fasa sai ka shigo mu
wana ciki kawai, kafin ta rufe baki ya tada motar.
Cikin Reception suka ga Jabiru yana zaune yana kallon
wallo cikin T.V, ya tare su tare da amsar Abulkhairi, shi ne ya yi musu jagora zuwa
akin daga bakin
ofa suka yi sallama tare da mi
a musu yaron.
A'isha tasha mamakin yanda Uncle ya ke ta rawar jiki tamkar yau ya soma sanin mace, ta dai sha wuya sosai shi ko sai kace bame mata biyu ba, haka
iri-
iri ya
i su tafi gida ranar tana ji tana gani dole ta kira wayar Uwani ta ce mata sun yi wata
ar tafiya kada su ji shiru, cikin satin da lahadin wata rayuwa suka yi mai tsayawa cikin zukatansu, ranar Lahadin ma sai dare sannan ya kawo su gida shi kam Asubanci zasu yi don komawa KT,lokacin da zasu yi sallama ta kuma maimaita mishi batun da ta ringa mishi naci tun da suka je hotel
in bai ce mata
ala ba.
Ta ce don Allah Uncle kaga Abulkhairi be yi
wari ba, kuma ga karatuna.
Nan take ya gumtse fuska Beby na fi son in kin fa
i abu nayi shiru ki ringa
yale ni, ke kina ganin ko'ina shaye-shaye zan yarda da wani tsarin iyali?
Ki kalleni fa ki gani a shekaru na sai yanzun Allah ya bani
an fari, amma har in soma butulce ma Allah?
Please bana son in kuma jin makamancin wannan zancan, kanta na
asa ta ce to, sallamar ma ba cikin da
i sosai suka yi ta ba,in ba dan A'isha ba ce ma
ila da wata ce tazo mishi da wannan batun sai ya mugun sa
a mata yanda ta kula da irin
acin ran da ya nuna cikin dare sai da ta kuma kiranshi ta bashi ha
uri kan cewa ya yi ha
uri ta ga ranshi ya
aci da batun da tazo masa dashi, ya ce ya wuce shi bai
ima ace yanzun tana da wani cikin ba, dariya kurum ta yi amma cikin zuciyarta cewa take yi Allah ka tsare ni.
#######
[12/22, 20:35] Ummi Tandama
Page 12*
Tana ta gudu gyale a hannu takalmi a hannu tana zunduma ihu cikin
ungurmin dajin mai tsananin duhu,yaran ta ke gani cikin wani muguwar kama mai ban tsoro, dukkan su suna furta mata kalmar fansa!
Fansa!!
Ko'ina cikin dajin amsawa yake yi, gudu take yi tun
arfinta duk ta gaji sai ta hangi wani rami nan take yi ta yanke shawarar tsundumawa cikin, tana fa
awa sai taji ta kan macizai da kunamu, ihu ta saki mai tsanani sai ta farka a tsorace ta tashi zata gudu Alhaji Saddi
ya ri
e ta da
arfi yana cewa Jummai lafiya?
Masu aiki ma suka shigo da gudu saboda ihun da suka jiyo,fa
i take gasu nan,su murja ne da Hafsatu zasu kashe ni wai zasu
auki fansa su Jamila ne, da taimakon
an aiki ya samu ya dannata kan gado zuwa wani lokaci yana tofa mata addu'o'i sannan ta lafa sai kuma kuka tana fa
in na shiga uku ni Jummai.
Ya ce me yake faruwa ne ki min magana mana ta ce su Jamila ne zasu kashe ni suna ta bina, ya ce wacece Jamila?
Matanka mana da suka mutu, shiru ya yi ya zuba mata idanu, cikin zuciyarshi kuwa tunani yake yi me zasu
auki fansa yake nufi?
Amma sai ya dubeta ya ce to kici gaba da addu'a ya mi
e ya fita cikin
aurewar kai,baya son zargi don haka sai kawai ya shafe batun daga zuciyarshi sannu a hankali mafarkin ya zamo wa Hajiya Jummai
a'ida in dai har zata rufe idanu da sunan ko gyangya
i ne ba ma bacci ba,tuni
an aikinta kunnuwansu sun soma sabawa da jin ihun Hajiya Jummai cikin dare da rana, ita kuwa tuni rashin bacci ya yi biji-biji da ita tamkar zautacciya ta dawo ko yaushe tana surutai wa
anda in ka saurare su asirin ta kawai take tonawa,ko yaushe tana fa
in kada ku kashe ni sun ce zasu rama na shiga uku na kuyi ha
uri wannan yasa Alhaji tsare Jummai da son jin me ke faruwa ne?
Kuma me zasu rama?
Cikin kuka ta ce ka taimake ni nice na kashe su dukkansu nan ta zayyane mishi duk yanda komai ya faru,kuka da hawaye Alhaji Saddi
ya yi sannan ya je yazo da Alhajinshi don jima kunnanshi shima, Alhajinmu kasa magana ya yi sai da yaje gida sannan ya iya furta ma Hajiyarmu labarin itama girgiza mahaifan Jummai sun yi ba
in cikin jin wannan zancan, Alhaji Saddi
ya samu mahaifan nashi don son sanin menene mafita shi dai ta gefen shi ya gama zama da ita, ashe duk ita ce silar da jama'a suke mishi mummunan zato kai Allah ya isa Jummai na tsane ki har abada, mahaifinshi dai ya ce in yaga bazaya iya zama da ita a haka ba to ya sauwa
e mata domin kam dan cutarwa an cutar da shi Hajiyarmu kuwa shawartar shi ta yi da cewa in ya saketa to don Allah yabar ta a muhallinta wato gidan shi kenan, ya amince da hakan don haka yana shiga gidan
akinta ya nufa zaune ya sameta gefenta Hajiya Kari ce tana cewa, haba Jummai yaya zaki saki baki ki yi ta tona ma kanki asiri?
Alhajin da basu san da shigowar shi ba ya ce ko bata fada ba dole ne wata rana asirin ya karye, domin ta
auki rayukansu ba tare da ha
insu ba,shawarata gare ku ke da ita in kuna son samun sau
i gobe kiyama ku kai kanku kotun musulunci domin a zartar muku da hukuncin da ya dace da laifukanku,in kuma kun fi son Allah ya yi muku nasa hukuncin da kansa to kuyi shiru ya ja numfashi sannan ya ci gaba da cewa Jummai am sorry to say na sake ki saki biyu in kina so za ki ci gaba da zama cikin gidan nan sai dai ni yazama dole in barshi.
Wani irin ihu ta saki mai
arfi tana cewa ka taimake ni kai ne ka
ai ka rage min saboda sonka
in ne fa na aikata duk wa
annan laifukan shi ne yanzun za kayi min haka?
Ya ce ke kika za
o hakan, wacece ke da zaki ce ba za'ayi miki kishiya ba saboda kin
washe kayan ki daga gaban Manzo,ya dubi Karima ku saurari
arshenku yana zuwa.
Yasa kai ya fita abinshi, Jummai an shiga sabon ru
u, hauka hauka ne ya sameta nan take.
Lamari fa ya ta'azzara su Jummai yau gashi an kai ga rufe mata
ofa domin zabura take zata gudu tana fa
in ga sunan ba
in wani kashi da ke jikin Jummai tuni ta yi mishi fizgar kaza,ya zama abinci sai dai a kulla
wano da igiya a tura mata Alhaji Saddi
tuni ya tattara su Hadiza da wasu daga cikin
an aikin gidan suka koma wani gidan shi da ke can cikin G.R.A.
Hadiza a ba
ini murna take amma a fili kuka rurus ta ringa yi wai ita dole nan me imani, shi ko Alhaji tuni ya dawo rakiyar su shi dai tsoron lamarin mata yake bashi domin bai ta
a zaton Jummai zata iya kashe koda
iya shi ba bare mutum.
Shine dalilin da ya ji mata sun fita ranshi, hatta A'isha da bata san ma meke faruwa ba duk yasa su gefe shi ne dalilin da hankalin A'isha ya yi matu
ar tashi ga zatonta abinda ya faru
wana kin baya ne zai kuma faruwa cikin sauri ta kira Nafisa da kukanta tana cewa Uncle ya yi watsi da ita kota kirashi ba ya
aga wayarta,nan take Nafisa ta ce daina kuka mijinki yana cikin ru
ani ne sannan ta sanar da ita dukkan abinda ya faru.
A'isha tasha mamaki lallai dole ne maigidan nasu ya shiga rudani.
Karima kuwa taje tazo da bokansu don ya yiwa Jummai magana,suna shiga inda take ta ri
e shi fatar jikinshi ta shiga yaga tana surutai Karima ta yi baya da gudu,tana fita mashin ya yi ciki da ita nan take wuyanta ya karye shi ko boka da
yar ya
waci kanshi ya fito jina-jina ya fita da gudu, ganin
ofa bu
e itama Jummai ta yi ficewarta ta shiga gari tana fallasa dukkan abinda ta yi anyi watanni kusan uku kafin Alhaji Saddi
ya gano kanshi, ya zaunar da Hadiza ya yi mata nasiha tare da nuna mata cewar ta dauki ishara daga abinda ya faru kan Jummai, ta nutsu ta dawo cikin hankalinta domin itama zai iya kasancewa da ita, Hadiza kam ta
an yi nazari game da batun maigidan nata lallai haka zancan yake.