Sashe 16
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A'isha ta labarta mata yanda suka yi da Uncle
in ta, nan Nafisa ta yi murna sai dai itama ta yi wa A'isha tsiyar cewa ta cika son miji daga sakar mata fuska shi kenan ta shiga wage mishi baki, A'isha ta ce to ni ya zan yi?
Anty Nafisa kin san Uncle ya wuce wasa a gurina, domin sai fa ya
aga
afa sannan zan shiga aljanna,ya zan yi wasa da dama ta?
Nafisa ta yi dariya kina burge ni A'isha Allah ya sani ma in gwada irin halinki.
Itama A'isha dariya ta yi.
Yana
wance yana nazarin yarinyar ya sani sarai cikin ruwan sanyi A'isha magana ta gaya mishi, ita kowace irin mutum ce bata fushi?
Gaskiya ba zaya gaji da godewa Allah ba,muryar Hadiza ce ta katse shi.
Gaskiya ni na gaji, kullum sai ka tafi gurin A'isha ka raba dare ko ka je asibiti ni ce ban san ha
ina ba don kaga ina ha
uri?
In zata dawo ne A'ishan ba gwara ta dawo ba, amma sai a dinga shiga cikin ha
ina ranar girkinta da ranar da ba tata ba.
Ya mi
e zaune to tunda kin gaji sanar dani yanzun me ki ke son in miki?
Ta zun
uro baki ta dawo a raba
wana mana, ya ce na
i ta dawo
in sai ya ya kuma kike so?
Ta kalleshi,ai ni banida alfarmar da zan fa
i abinda ni ke so ayi wannan sai A'isha.
Ya ce
warai kuwa domin bata da san kai a rayuwa in kuma abinda ya kawo ki kenan to fita ba ni da lokacin
acin rai yanzun ya juya bayanshi, tunda ta wanke gaba ta baka a zo
o kuma ta haihu ai gare ka babu kamarta, murmushi ya yi a fili kuwa ya ce mahaukaciya kawai, ta fita tana
unai.
Haka lokaci ya yi ta tafiya A'isha tuni tana makaranta kuma ta dage ma karatunta, yayinda Uwani ke lura da Abulkhairi, kullum kuma tana
aga wayar Uncle
in nata a
alla sau hu
u a rana ko fi ma,don haka hankalinta
awance ta murmure gwanin sha'awa da ita, ranar suna waya da Nafisa take cewa Anty Nafisa Uncle yana son kawo min ziyara ina dakatar da shi da cewa karatunmu ya
au zafi in ya zo bazai samu kulawarmu sosai ba, sai nace ki bani kayan nan na gyaran jikin kafin ya zo, gefe kuma ina tsoron kada na kuma
aukar wani cikin ga Abulkhairi ga karatuna, Nafisa ta ce zan tura miki da kaya ta tasha gobe, akwai na sha sunanshi hurul'in da na matsi sannan turarukan shafawa da na tsuguno sai man gyaran jiki da sabulun shi sannan lalle na wanka da kuma ha
i na musamman irin wanda ta ke yi don Amare duk nasa ta ha
o min su, zaki gan su kawanne da sunanshi wanda baki gane ba ki kirani ko ki kira Hajiya Aliya zan turo miki lambarta, batun ciki kuwa a sakar ma
an uwana jiki ya huta haihuwa muke bu
ata kema kin sani, A'isha ta ce haba Anty Nafisa baki tausayin Babanki?
Abulkhairi bai yi
wari ba Nafisa ta ce za ya yi ne ma suka sa dariya sannan suka yi sallama.
Hajiya jummai kuwa yau in ciwo ya lafa gobe zai tashi domin ta kasa
wantar da hankalinta guri
aya, shi kanshi Likitan ya gaji da ita don haka yana ganin ta
an samu sau
i sai kawai ya sallame ta ya ce zaya dinga zuwa gida yana duba ta,Indo ma tayi murna don tana so ta tafi, kuma halin
ar uwarta ya isheta a gidan ma a daddafe ta yi sati ta ha
a yanata yana ta tayi tafiyarta sai
an aiki da kuma
awayanta da ke tururuwa suna cika gidan kullum kuma abin takaici har yau ba su daina
alla banza
wance wofi ba,burinsu wai su fitar da A'isha kuma wai A'ishan asiri ta yi mata wannan ciwon nata wai Hadiza ma tana jeho mata asirai kin ji fa.
A'isha suna hanyar su ta zuwa aji ita da wasu abokan karatunta, suna tafe suna hirar Abulkhairi ne, Hafsa Sulaiman tana cewa yaron ya fi ki
yau sam bai yi kama da ke ba.
A'isha ta ce Abbanshi ya biyo sun yi kama sosai,Hauwa'u Hamza ta ce to kuwa Baban nashi yana da
yau kenan,don nima bana gajiya da yaron, kafin ta yi magana sai wayar Uncle
in ta ta shigo ringin
in shi na musamman ne don haka cikin sauri ta soma lalubo inda wayar take,cike da kissa ta ce Hello Uncle
ina,ya gyara zama Bebyna, suka gaisa yana tambayar ina Babanshi ta ce suna gida tare da Uwani yanzunni ina hanyar zuwa aji ne ya jingina da kujera,na kasa komai Beby ina ci
ke da kewarki ke kuma na kula baki son in zo inda ku ke, ta ce wacece ni Uncle da zan hanaka zuwa gurin mu ya ce in gaske ne in zo yau?
Ta ce Uncle ka
ai shigo week end duk
wanakin nan bama samun lokacin kanmu, ya ce shi kenan zan dai samu tarba ta musamman ko?
Don ma
ogwarona ya bushe da yawa ina jin
ishi, ta ce fa
i duk me ka ke so zan maka ya ce ke kurum kin wadatar dani, ta ce Uncle dama ni ai taka ce ko yaushe sai dai in kai ne ka
i hakan ya ce Bebyna kenan kin dai warware ni a hankali to kaina dai bisa wuya, sai na zo ta ce to shi kenan muna kallon hanya.
Hafsat ta ce A'isha Musty dawa ki ke waya haka kina faman salo sai ka ce kina gabansa cikin dariya ta ce yanzun don Allah har wani salona yi?
Da Uncle
ina fa nake waya, Hauwa'u ta ce kai wannan salon ina jin dai da Abban Abulkhairi ki ke wayar, ta ce au baku yarda ba cewa da Uncle
ina nike yi ba?
Hafsat ta ce Uncle
in nan da kike kira yana ji dake kema haka, A'isha ta ce haka ne baki fa
arya ba Uncle yana ji dani tamkar rai, Hauwa'u ta ce yana da mata?
A'isha ta ce matansa uku
an sa
aya.
Hafsat ta ce aiko in bakin ci Sa'a ba matansa sai sun tsaneki, cikin dariya ganin ta shigar da su sun shiga ta ce suma ji dani suke yi, suka ce lallai,kin dace nan dai suka
arasa ajinsu don
aukar darasi, A'isha kenan tunda sa
on da Nafisa ta aiko mata dashi ya shigo hannunta ta soma amfani da su cikin
wana uku ta canza ta zama tamkar wata amarya abokanan karatunta kuwa kowacce sai ta dinga ce mata ana karatu ana rama ke kuma kina
ara
yau dan Allah menene sirrin?
Dariya kurum take musu tare da cewa suna dai zolayarta ne.
Hatta Anty Maimuna
awar Anty Nafisa sai da ta dinga yiwa A'isha nacin son ta san man da take shafawa ta ce sunanshi Zahra Global in kina so zan yiwa Anty Nafisa magana.
Tunda ya yi waya cewa yana hanya duk ta rasa sukuni, ta
osa su fito daga lap,tana shiga gida kuwa yau ko ta kan Abulkhairi bata bi ba suka shiga aiki su da Tani mai aikinta,girka wannan sauke wancan har suka gama, ta ha
a mishi mutumin nashi wato zo
o sannan ta shiga wanka.
walliya sosai ta zauna gaban madubi ta yi tare da saka turarukan jiki masu
amshin da
i.
Atamfa ce
ar Holand ja
inkin riga da siket sun zauna dam a jikinta tamkar a jikin nata aka
inka su.
Hatta Uwani sai da ta ce kin yi
yau
annan wannan kaya sun kar
e ki, tana cikin shirya Abulkhairi ta ji ana
wasa gida.
Kafin ta yi magana ta jiyo Uwani tana cewa Tani taje ta duba,don haka ta ci gaba da saka mishi kaya,
amshin shi ta ji ta amince shi ne ya iso cikin sauri ta
arasa tana cewa Abulkhairi kayi
yau babana" juyowannan da zata yi sai suka ha
a ido da Uncle
in nata yana tsaye yana kallonsu cike da sha'awarsu, A'isha ta ce la Uncle har ka shigo?
Ya iso gabanta na iso Beby ya
auki Abulkhairi ya
aya shi sama yana mishi wasa ita kuwa tuni ta shiga gyara mishi gurin da zai zauna don cin abinci, ta amshi Abulkhairi, Uncle kawo shi kaci abinci bari in kai shi gurin Uwani ya ce a'a barshi nan abincinma nan za'a kawo min,nan take ta baza capet ta shiga jera mishi kuloli sai da ya zauna kafin ya fara cin abinci ta shiga gaishe shi tare da tambayar jikin Hajiya Jummai,su Hajiyarmu da sauran jama'a ya ce duk suna lafiya, Jummai dai jikin nata sai a hankali, da zo
on ya soma sannan ya shiga cin abincin ya ma rasa me zai ci duk ranshi yana so rabon da ya yi ci irin wannan har ya manta, ya ce Beby kin ga kin sani yau har na wuce
a'ida,na ci na kasa tashi, ta yi murmushi Uncle kenan to ai ni nafi son haka.
was da rabi daidai lokacin da ya dawo daga masallaci sallar Isha'i, ya ce Beby ba zan
wana a nan ba shi yasa muna isowa nasa Jabiru ya je ya kama min masauki ta ce don me?
Ya ce ga su Uwani ko ba haka bama kin san ba ni son cikin makaranta, ta ce to ya za'ayi yanzun?
Tashi zakiyi mu tafi, ta ce da Abulkhairi?
Ya ce eh mana, ta ce can zan
wana kenan?
Ya ce to ya ya kike nufi da?
Ya ci gaba,kina nufin ni ka
ai zaki bari inje in
wana?
Ta
an yi ta
wa-ta
wa da fuska haba Uncle gidannan fa dasu Uwani shi kenan sai nabi ka can da safe kuma idan na dawo da wane ido zan kallesi?
Ya
aure fuska koda nan na
wana abin da kike gudun su kalle ki dashi in kin bini dashi dai zasu kalleki,kin gane?