Sashe 5
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ciro irin su ta aje mishi sannan ta ce, "Me za ka bani in soma dashi yanzun?" Hajiya Kari ta ce, "Malam ka mata wanda zata san kai me yi ne ba irin wa
anda da an ce ga bu
atar da ake so sai su hau cewa Allah ya ce ba, yayi wata dariya sannan ya nuna Karima ya ce, "Ai ke kin sanni, wata roba ya ciro fara cikinta wata
atuwar tsoka ce gata nan kamar zuciya,ya mi
a mata kin san wannan?
Ta girgiza kai,zuciyar mutum ce ta zaro idanu ya ce ri
e da
yau aikin wani da zan yi shi ne na fasa zan baki nasa a ciro min wata." Ta ce "a jikin mutanan ake cirowa?
Ya ce to da ina za'a samu?
Ta tsorata Malam da sassan jiki ka ke aiki?
Kari ta katse ta tsoron me zaki ji bayan ke kanki rai nawa ki ka salwantar?
Jummai ta ce amma ban ta
a amfani da sassan jikin mutum ba,Malam ya mi
a mata hannu bani in kina ganin ba zaki iya ba ne, ta ce, "zan iya Malam, yi ha
uri." Ya mi
o mata wata leda tare da cewa, "bu
e ki gani."
Wasu allurai ne cunkus cikin wani gari ba
i, ya ce " Guda
ari ne da
aya, kullum ki dinga tsira
aya jikin wannan zuciyar,in zaki tsira ki ambaci sunan maigidanku sannan cikin zuciyarki ki
udurce cewa aikin yi ci, kada kiyi wasi-wasi da zaran kin yi wasi-wasi aikin ba zai ci ba, sannan aikin za ya yi tasiri ne kan maigidanku, duk wadda ki ka soma tsira alluran da nufinta cikin kishiyoyin to ita ka
ai ce zata samu matsala da mijin naku.
Sannan aikin mutum
aya ne,
ayar za'a mata nata daban, ta ce to wannan na A'isha ne?
Ya ce shikenan,in kun dawo zan baki na
ayar, sannan kada ki
agara fa, don yanda kike soka allurar nan da
an-kadan haka aikin zaya dinga ci da ka
an-ka
an,ta ce shi kenan, sannan kada ki ajiye inda za'a gani fa, ta ce to.
A'isha tana
wance sai zabga Game take yi, cikin wayarta sam bata ji shigowar Uncle ba,sai...
#######
[12/19, 15:33] Ummi Tandama
Page 4*
Sai da ta ji an ja mata yatsa da sauri ta tashi tana fa
in Hasbunallahu wani'imal wakil" Ganin Uncle yana mata dariya sai ta tashi tana dariya, ya ce,"Beby kin cika shegen tsoro." Ta mi
a mishi kofin ruwan cikin risinawa tare da ladabi ya amsa cikin farin ciki sannan ya zauna a hannun kujera yana sha,ta zuba mishi idanu, komai na Uncle birge ta yake yi, ya
ago idanu ya kalleta ta yi murmushi shima yana murmushin ya ce kin san dame nazo miki?
Ta girgiza kai, ya bu
e jakarshi ta Office ya fiddo takardu ya mi
a mata,sai ki za
i garin da ya yi miki, duk dai makarantun suna da
yau, cikin murna ta shiga dubawa ta dube shi cikin
oki Uncle za
a min Kano ko Sokoto,ko A.B.U za ni?
Ya dinga yi mata dariya, kafin ya ce ke wacce ya fi
wanta miki cikin su?
A'isha ta yi shiru alamun tunani,can ta ce Sokoto ko Maiduguri, ya ce gara ma Sokoto, amma Maiduguri ya yi nisa sosai, daga nan.
To shikenan Uncle na gode, cewar A'isha kenan.
Cikin abinda bai fi sati biyu ba, Uncle ya
auki A'isha, Jabir ne ke jan su sai Sokoto.
Masauki ya kama musu cikin wani shahararren Hotel.
Suna sama Jabir kuma a
asa, ya kama mishi
wana biyu suka gama amma yanda Uncle ke samun kulawa gurin Bebyn tashi, sai ya kasance tamkar kada su dawo,don haka suka
ara
wana uku ita kanta A'isha ta rubuta wa
annan
wanakin cikin zuciyarta.
Bayan sun dawo sai kuma aka shiga shirin tafiya makaranta, sannan ta ziyarci Jigawa
wananta biyu su Hajiyarmu da su Anty Fati duk tayi musu yini,nan ne ma Nafisa ta bata lambobin wasu
awayanta,kan cewa zata ha
a su
a Sokoto ne, kuma duk ba su da nisa daga makaranta.
A'isha ta ji da
i,dama bata san kowa ba, Nafisa ta sake tabbatar mata cewa zata ji da
in zaman makaranta,don ita ma nan ta gama,ta ce mata wa
annan
awayan nawa wayayyu ne musamman harkar ri
e miji,ba ma kamar Maimuna
in nan , A'isha ta yi godiya tare da shan alwashin neman su, A'isha ka bata wasa da duk hanyar da ta ji an ce in tabi zata
ara samun kusanta da mijinta matsawar ba hanyar sa
on Ubangiji ba ce.
Komai na
an gata Uncle ya ha
a mata, wani gatan ma sai da suka isa garin Sokoto,dama gida ya kama mata, cikin makaranta
wanansu biyu a hotel yasa ana ta gyaran gidan sai ka ce gidanshi,kaya yasa aka siyo aka shirya gidan tamkar sabuwar amarya ya zuba mata komai sabo ga kayan wuta har da laptop
in ta sabo, ya shirge mata abinci, shima sai da ya
wana a gidan sannan suka je ya bu
e mata account, tamkar kada su rabu lokacin da zai tafi, A'isha har da kuka.
Ya samu dai ya lallasheta, tare da yi mata nasihohi, sannan ya tafi.
Ta koma ciki tana kallon falon, yanda ya tsaru ta shiga bedroom
in ta fa
a kan gado,duk kewar Uncle ta dame ta,ita dai a rayuwa ta gode ma Allah,don bata isa ta ce ga abinda Uncle ya yi mata ba a tsawon rayuwarta a gidanshi,ta sani Uncle rainonta yake burinshi kullum ya faranta ranta,ya ji da ita da
i, ya fidda ta tsara cikin
awayanta, Uncle koda wasa bai ta
a yun
urin
ata mata rai ba,ko ta ko'ina abinda take so shi zata ci shi zata sha shi zata sa hannun iyayanta.
Ta kula ko gurin auratayyane burinshi yaga ta shiga nisha
i, shi yasa itama ko yaushe ba ta da burin da ya wuce mishi biyayya tare da neman hanyoyin ji da shi da
i daga ni'imar da Allah ya yi mata.
Kafin ya isa gida sun yi waya kusan sau goma, shi ya kira itama ta kira,shi kanshi bai san ya yi kewarta haka ba sai da ya yi
wana biyun shi na sauran matan da ace tana nan da yau ita ce da shi,a zuciyarshi A'isha daban ce yana sonta,tana kula da shi tana da baiwar da ba duk mata ba,in yana kusa da ita ya kan manta da duk wata
a mace a duniya.
Addu'a kullum yake mata, Allah yasa da ta da rahamarshi duniya da lahira.
Haka dai ta dangana ta rungumi karatun ta ka'in da na'in.
Jummai da Hadiza kuwa, duk sun mi
a lamarinsu ga boka, ko in ce
an tsibbu.
Jummai kam yanzun ta yarda Malamin nan zai share mata hawaye da A'isha ta jima tana sa ta zubarwa,ta gane hakanne lokacin da ta tinkari Alhajin da maganar son ya yi mata ginin da ya jima yana son mata a cikin gidan, daga baya ya share zancan.
Alhajin bai Musa ba, ya ce zai sa a auna gurin duk dai da cikin gidanne.
Malamin ya ce ta ha
a da ladabi da biyayya, don haka yanzun wani sabon ladabi ta samo.
Hadiza kam tafi ga magungunan mata irin wa
anda ke saka maza fitina, gashi ta
ware gurin iya jan hankalin namiji,takan zuba mishi cikin ruwa ko abinci in ya ci kuma ta zo da salon tana jan hankali.
Ba za ya iya ha
ura ba,don haka sai ta sara mishi ku
i haka zaya bata sannan ta yarda suyi auratayya wa'iyazubillah.
Hadiza ba wai
yawa ba ce, amma irin matannan ne wa
anda suka san kan shawo kan maza,ta hanyar fizgar hankalinsu ta iya
wasa sosai, shi kan shi ya so ace A'isha ce ke mishi irin salon jan hankalin da Hadizan ke mishi.
Tuni an soma ginin Hajiya Jummai, gini ne za'ayi shi me tsari, shi kan shi ba zai ce ga dalilin da yasa ya
e kan cewa sai an yi ginin cikin
anin lokaci ba.
Hadiza ta dame shi da son sanin wanda zai shiga ginin sai ya ce mata me rabo.
Yau kimanin
wana sha hu
u kenan A'isha ta yi a makaranta, har yau bata saba da kowa ba, kasancewar ta mara saurin sabo,gata miskila bata cika sakin fuska ba,ran da ta cika
wana hu
u ranar ta nemi Maimuna
awa Anty Nafisa izuwa yanzun sun saba sosai,in bata da lakca can takan je ta yi hirarta, Maimuna wayayyiyar ce ta gaske,tana ganin A'isha ta ga cewa A'isha ta yi mata,tana koyar da ita salo-salon yanda zata da kanta da mijinta,kai har da yarda zata dinga yiwa mijinta magana, tafiya da dai sauransu.
Wani kunun Aya,dabino da cukwi da take bata mara suga sai madara,ga wata gumba da take dama ta da madarar shanu, A'isha da kanta ta ji tana sha'awar mijinta.
Yau kam da ta je
in sha tayi ta ce, Anty Maimuna Uncle ba ya kusa gashi kina ta bani wa
annan abubuwan sai su dame ni fa, Maimuna ta ce ke baki san yanda zaki jawo hankalinshi ya zo gareki ba ko?
Nan ta shiga tsara mata yanda zata yi, sannan ta bata garin bagaruwa ta ce ta ringa tsarki dashi in taji ranar zuwan nashi kafin ya iso.
yanzun haka da take
wance kan gadonta kusan
arfe goma tasan yanzun yana gida gaban laptop domin lokacin
wanciyarshi bai yi ba.
Ta shiga murza wayarta shi take nema,jim ka
an layin ya shiga ta juya rigingine, muryarshi ce ya ce "Beby" ta ce na'am Uncle ya ya ka ke?
Ya ce lafiya lau ke fa?
Ta
an runtse idanu ta bu
e sannan ta ce ina cike da kewar ka,ya cire gilashin idonshi tare da matsar da laptop
in, A'isha nima haka,ta ce,kai ai kana da wasu matan, ya ce, Beby basa min rainon da ki ke min, ba tonon asiri ba ne ko yi dasu,ke daban ce wancan satin fa da kin ganni al'amura ne suka yi min yawa, da kuma tunanin kada ki ce wannan Uncle
in ya nace min.