← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 24

Sashe 24

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ya ce da zaran kin soma jin sau
Mahaifin Hadiza da kanshi ya samu Alhajinmu da batun ya ce be sani ba, amma bari ya kira Abubakar
in, Alhaji Saddi
kuwa ya zayyano musu duk yanda al'amarin ya kasance, Alhajinmu ya ce laifinka a nan saki uku da kayi,Babansu Hadiza ya ce ai ana gyarawa inji wasu Malaman.

Alhajinmu ya ce a'a duk wani Malami da zai ce ana gyara saki uku wannan yana fa
in son zuciyarshi ne kawai, abinda wasu Malamai suka dogara da shi,shi ne lokacin da Manzon Allah ana saki uku a koma,to lokacin Umar Allah ya yarda da shi,sai ya hana saboda yanda maza suka maida saki uku kowa saki uku, shi ne wasu Malamai suke maidawa saboda Manzon Allah bai hana ba amma ya umarce mu da cewa muyi biyayya da Sahabban sa, domin su sun
ora ne daga in da ya tsaya don haka muyi ha
uri Allah ya ha
a kowannansu da rabon shi na alkhairi in kuma da rabon zasu zauna can gaba sai su zauna.

Baban Hadiza ya ce ka dai
aure mishi gindi ne.

Alhajinmu ya ce to ni dai akan su koma saki uku gara na
auki laifin da ka
ora min, ya tashi ya yi saman shi haka taron ya watse kowa ya kama gabanshi shi kuwa Uncle ya yi matu
ar farin cikin faruwar hakan.

Sun je Jigawa
wanansu
aya inda Uncle
in ya wanke Bebyn tasa gurin mahaifanta har sai da suka tausaya mata Uncle da kanshi ya sanar da Abban cewa zata koma karatunta, sai dai zata bar Sokoto zata dawo Kano ko Zariya.

To Zariya ta samu lokacin da zata tafi ta ce ba girmanshi ba ne zama babu mata, ya ce hakan ya fi mishi
wanciyar hankali, zai dinga zuwa mata week end haka rayuwarsu ta ci gaba cikin sha'awa, ta haifi
ar ta mace wadda ta ci sunan Hajiyarmu, suna kiranta Ummulkhairi.
wanci tashi babu wuya a gurin Allah,yau ga su A'isha ana rantsar da su matsayin likitoci
wararru, dukkansu suna sanye da kaya na musamman lokacin
an A'isha hu
u ta
ara Abubakar sunan Uncle suna kiranshi Khalifa, sai takwararta A'isha suna kiranta Humaira.

Ta samu lambar yabo da
warewa ta musamman, Uncle
in ta da ke zaune cikin
inbin jama'ar da suka halarci gurin.

Alhaji Bello ya ce kai Alhaji Saddi
ban da na san A'isha zan
aryata ita ce me
a hu
u, Alhaji Saddi
ya ce abinda zuciyata ke fa
a min kenan,taro ya tashi in da suka yi hotuna da danginsu da
awaye, su Abdulrahman da amaryarsa da su Jafar duk sun zo su Anty Nafisa kuwa sai rabon abubuwa da aka buga suke yi taro ya tashi suka shiga shirin zuwa gida.

Sati
aya da gamawarsu ya
auki A'isha tare da yaransu wai za su masa rakiya,sai gasu gaban wani katafaran gini mai hawa biyu, maigadi ya bu
e musu suka shiga, tun daga yanda aka tsara falon
asan ta gane cewa asibiti ne.

Sun hau ko'ina da ina, duk abinda ake nema a cikin asibiti akwai shi a nan.

Sai da suka fito falon
asa ya mi
a mata makullai tare da takardun asibiti ya ce Beby wannan ita ce gudunmawa ta gare ki.

Ta zuba mishi idanu ta rasa me zata ce kawai sai ta rungume shi tare da sumbatar ko'ina a jikinsh
i sai kawai su Ummulkhairi suka soma tafi suna dariya suni ta murna da yaran.

Shi ne ya
auki nauyin nemo mata Likitoci wa
anda suka karanci fanni daban-daban sannan ta samu aiki a babban asibitin gwamnati na jihar ta Katsina domin taimakon talakawa musulmai.

Domin ta sani ba kowane zai zo asibitin na taba mai suna (AishSadik Hospital)ita ce tasa mishi suna, haka nan A'isha ta ci gaba da aikinta tare da kula da Uncle
in ta da kuma
yawawan
ansu, Alhajinmu girma ya sa shi dole ya ajiye aikinshi duk Uncle ke kula da komai shi kuma ya huta rayuwarsu mai ban sha'awa.

Yasa hannu ya zare farin gilashin idanunsa ya bita da kallo, maimakon kallon (CNN) da yake yi,ta yi
yau cikin doguwar rigarta atamfa
ar Holand,
irjinta cike tamkar ba ta ta
a shayarwa ba,yanzunne take cikin shekarunta ashirin da biyar in bai manta lissafi ba yanzunne komai nata ya
ara zaunawa musamman
ugunta,lallai shi kan ya gode mahaliccin shi da wannan baiwa ga kuma
an yaranshi, bai san ta iso gurin ba sai kawai ya ji ta hura mishi idanu, firgigit ya yi tare da jawo ta jikinshi, ta
wanta a cinyoyinshi tana kallon fuskarshi ya ce Beby kullum
ara
yau ki ke yi da
uruciya bana gajiya da kallonki. nima ai bana gajiya da kallonka, ya ce in yaran nan sunyi hutu ya kamata mu
an fita ko na sati uku ne zuwa waje suyi mana rakiya
ila ma su samu
ani ko
anwa, ta ce ai sun kusa hutun nan da sati mai zuwa.

A birnin na Misira waton Egypt wata rayuwa suke yi tamkar sababbin aure,sam ya manta da Jummai da mummunan zaton da ta saka shi a baya, yanzun sai farin ciki tare da godiya ga Allah da baiwar da ya yi mishi na samun mace jaruma mai ha
uri da biyayya,ha
a da duk mata zasu
auki halin ha
uri da sau
in kai irin nata, da mace-macen aure ya ragu.

Tabbas haka ne, Allah Ya bamu ha
uri domin Allah yana tare da masu ha
uri.

ALHAMDULILLAH!

Na gode
warai
Taku ko yaushe, Halima Abdullahi K/Mashi.

SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Ummi Tandama
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
6374a2b30cca448e8ea81a2dbe0df802
Chapter 24 · 0% Book details