Sashe 19
Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta kalli screen
in laptop
in, Beby ta gani farko cikin murna ta
wantar da kanta a kafa
arshi tana cewa na ji da
i bari na gani su waye sauran nayi musu albishir koda in samu tukuici, daga sunanta sai nashi ta dubeshi kai fa duk shekara sai ka je ya
ora yatsanshi kan le
anta ke zan raka ta ci gaba da dubawa, sai sunan mahaifanta biyu da yayanta Abdulrahman sai Nafisa da Uwani mai aikinta sauran kuwa bata san ko su waye ba,
ila cikin danginsu ne.
Ta dube shi ban san da wane baki zan maka godiya ba Uncle, ya ce kawo kunnanki ki ji dame za ki bani tukuici, ta mi
a kunne ya ra
a mata, dariya ta shiga yi sannan ta ce ka samu ban ga Hadiza ba, ya ce kin san dai ance Hajji kiran Allah ko?
Ta
aga kai ya ce to Allah bai kira ta ba, A'isha ta ce to Allah yasa tana da rabo nan gaba, ya ce Amin.
In kin je me zaki ro
a?
Ta ce Sa'a a karatuna sai kuma gamawa lafiya, tare da samun
yawan
arshe.
Ya ce ni duk shekara haihuwa nake ro
o, ta dubi Abulkhairi da ke bacci a jikinsu, sannan ta ce Uncle ba gashi ka samu ba, ya ce ni da nike son dozin biyu Beby kina da sauran aiki fa, ta ce wai ba zan iya ba ana shan wuya fa sosai,ni dai wannan ya isheni, ya zuba mata ido, Beby ba ki yin tsarin iyalin nan ko?
Ta ce me yasa ka ce haka?
Na gane shiru, ta ce Allah tunda ka ce baka so an wuce gurin, ya ce shi kenan.
Ta mi
e da yaron a kafa
arta bari in shinfi
ar da shi ka
arasa ina zuwa yau zaka sha tukuici, murmushi ya yi tare da cewa Beby.
Tabawa wadda ke ma
e tana kallo tare da sauraron duk abinda ke faruwa tsakanin ma'auratan, ta ri
e baki sannan sa
af-sa
af ta bar gurin tana tafe tana tafa hannu gami da ri
e ha
a, irin na wanda ya ji ko ya ga abin mamaki, har Hadiza ta soma bacci Tabawa ta tashe ta,tashi-tashi Antyna wato ma bacci ki ke yi ke,ni ina can gurin neman zaman lafiyarki.
Ta ce Tabawa na
i bacci tunda ke kin je kin yi zamanki?
Ta dafa ta na ta
a ki da alheri kin san me na jiyo?
Hadiza ta ce sai kin fa
a, Tabawa ta ta
a baki irin na wanda ya kawo gulma to ke me son bawa kishiya amana to gata can ita dake makaranta an biya mata Makka tare da iyayanta har fa da wata ke da ke nan kullum sai ya
aga
afarki ko oho,don kinibibi har tana cewa Hadiza fa?
Cike da al'ajabi ta ce to shi me ya ce?
Tabawa ta ta
a baki,
ata rai ya yi tare da cewa,wai kiran Allah ne, wato ke bai kira ki ba, Hadiza ta ringa girgiza kai lallai gaskiyan su Tabawa ne ba aba wa kishiya amana.
Ranar kam
wana ta yi babu bacci,ko da ya shigo da safe lokacin da zai fita ta cije sun gaisa amma shi kanshi ya lura tana cikin damuwa, ta so mishi magana amma Tabawa ta ce in ta mishi magana ba zata ci ribar zance ba,tunda ranar zata amshi girkin ke ki kasan yanda za ki ri
a ce shi ki ji komai, amma ita ki bar ni da ita zan shirya mata gadar zare kuma zata fa
a, akwai batun da sukayi na ji.
A'isha ce a gaban Uncle
in ta da ke
auke da Abulkhairi yana cewa Beby tana duka fa?
A'isha ta ce Ni ba zata min komai ba, ya ce ki dai le
a ta window ne tunda kin dage sai kin gaishe ta.
Yanda A'isha taga Jummai kuka sosai ta ringa yi,lallai wannan shine in kasan farkonka baka san tsakiya ba,
arshe dai dama mutuwa ce ta yi ba
i ta rame, jikinta babu sauran gashi,ga ciwuwwuka da ta jiwa kanta fuskarta tamkar ta
one
akin sai wari yake yi,da ta kalli
afafun ta kuwa ai sai ta kuma sa kuka dan ganin yanda wasu manyan tsutsotsi irin na toilet mara tsafta
in nan suna fita daga jiki, gashi sai surutai take yi in ka saurara zaka ji tana fa
in duk abinda ta aikata ne.
Ta kalli A'isha ta window inda take kuka ta mi
e tsaye sai ta hango Alhajin,nan take sai ta soma dariya, Alhaji ka gansu ne?
Zo ka zauna,in maka abinci?
Hawaye ya kuma zubo ma A'isha, ta ce sannu Hajiya, Allah ya baki lafiya, ta maida kallonta ga A'isha ta tsura mata ido tamkar tana son tuno da ita,can sai ta ce ina yini?
Sannunku tare ku ka zo?
Tana ta gaida A'isha cikin kuka A'isha ta ce Uncle gurin babu tsafta ya kamata a gyara mata gurin.
Ya ce Beby wa kika ga zaya iya shiga wannan gurin,duka fa take yi da cizo duk wanda ta kama sai ya yi jinya, abinci ma fa sai dai a
aura igiya, gidan mahaukata ma sun
i amsarta don ranar da muka kai ta mutum biyu ta sumar,zaman ta nan shi ne
wanciyar hankalin al'umma.
Yaja hannunta zo mu tafi, ya lura in bai jata sun bar gurin ba sai ta ja ma kanta ciwo don kuka, ya ce ishara ce Beby Allah ya saukar mata, saboda masu hali irin nata,duk wanda bai yarda da
addara ba ya za
i son zuciyarshi ina mai tabbatar miki da sannu zaya ga aya ta sauka a kanshi.
Cikin motar da
yar ya shawo kanta ta yi shiru.
A'isha ta
ara tsoron Ubangiji tare da tsinkewa da lamarin duniya,lallai kam duniya budurwar wawa ce, kuma duk wanda ya
amarar zamanta ya wahala, domin wanda ba a haifeshi bama jiranshi take yi,yazo ya ci yayin shi ya wuce, Allah kasa mu fi
arfin zukatan mu,Amin.
A'isha ta ringa damun Uncle
in ta da son zuwa Jigawa, dole ya bar komai suka tafi.
Mahaifanta sun yi murna da ganinta da
an jikansu.
Haka nan sun sha mamaki lokacin da Alhaji Saddi
ya basu labarin Jummai sun jajanta mishi game da al'amarin haka nan sun yi godiya mai tarin yawa a lokacin da A'isha ta sanar da su batun aikin Hajjinsu,babu ma kamar Yaya Abdulrahman,tamkar anyi mishi albishir da gidan Aljanna,ga kuma tsaraba aka yi ta rabawa dangi na ko'ina da ina,da zasu tafi mahaifan nata suka yi mata nasiha tare da nuna mata cewa ta bi mijinta sau da
afa, kada ta biyewa ru
in duniya da kayan cikinta, suka
auko hanya suka dawo gida.
Dawowarsu da
wana
aya suka soma zirga-zirgar gidan Nafisa, ta haifi
arta mace basu sami hutu ba sai da aka yi suna ta samu
arta Asma'u,sunan mahaifiyar Alhaji Bello,suna ce mata Husna, A'isha sun sake ha
uwa da Hajiya Aliya ta zo sunan
arta,Anty Nafisa nan ta bu
e bakin jaka ta
washi kayan gyaran jiki, A'isha tana iyaka
arinta don ganin ta
yautata wa mijinta, shima yana nuna sonta ko gaban wanene, wannan dalilin shi ne ya
ara tunzura Hadiza sai ya kasance duk ranar girkinta ta dinga
orafi kenan ita baya sonta,ya fi son Aisha,kaza-kaza, shi kuma nuna mata yake cewa A'isha tana da biyayya tare da ladabi, itama in har ta bishi ha
a zata iya kamo matsayin A'isha a cikin zuciyarshi duk ran girkinta ta dinga cika kenan tana kumburi ita a dole ba ayi mata adalci.
Hutun A'isha ya
are ta tattara ta koma makarantarta tare da su Uwani,nan fa Hadiza ta soma tsiro mishi da kalolin tsirfa musamman in ya bu
ace ta nan zata tirje ta ce dan yaga A'isha bata nan i, haka kawai ita da shan wahala A'isha ke morar shi, nan nema ta sako maganar batun Hajji da ya biya mata da iyayanta, shi ko ya ce ya biya kuma babu wanda ya isa yasa shi fasawa, kuma ta fitar mishi daga
aki taje ta ri
e kayanta,tun daga lokacin ya share lamarinta ko kanta ta kawo
akinshi baya sauraron ta daga baya dai ta bashi ha
uri tare da
aukar masa al
awarin ba zata
ara ba.
wanci tashi asarar mai rai, A'isha ta kuma zuwa hutu yaronta lokacin yana tafiya ya
ara
yau tare da birgewa,kowa
aunar yaron yake yi.
Hajiyarmu ta ce ba za a koma dashi ba yayeshi za'ayi.
A'isha ta ce dama in zasu tafi aikin aikin Hajji nan zata barshi in ta dawo ma ba dashi zata koma ba, ta yi karatunta cikin nutsuwa, shi kuma Uncle
in cewa ya yi insha Allah kafin ki koma sai da wani cikin,shiru tayi mishi ya ce baki fata kenan?
Ta ce ina fata mana amma sai na gama karatu bai ce komai ba cikin zuciyarshi kuwa sai ya
an zargi wani abu,an ya A'isha bata shan komai?
Amma sai ya share wannan zargin, baya son ya zargi abu.
Dukkan
aukacin musulmi suna ta shirin tafiya aikin Hajji, haka ma su A'isha da mahaifanta, kasancewar wannan shine karo na farko da zata aikin hajji duk ta bi ta hana kanta sukuni burinta kawai shi ne ta ganta gaban ka'aba, Nafisa kuwa kasancewar taje ba sau
aya ba ba so biyu ba sai dariya take yiwa A'isha.
Tabawa ta kalli Hadiza kada ki nuna musu damuwarki bar su in sun tafi can zasu
ila ma ya sako ta tun can ke dai kiyi
arin zuba wa
annan
wayoyin cikin kayanta.
Hadiza ta ce
wayoyin mene ne?
Tabawa ta ce " Na hana
aukar ciki ne,in ma mace tana da cikin zubewa za ya yi." Tsaki Hadiza ta ja, Tabawa kin cika abin haushi, to kuma ce miki aka yi ita mahaukaciya ce tana ganin
wayoyin cikin kayanta sai ta hau sha ko?
Tabawa ta dafats,saurara mana ke dai ba zaki ci ribar zance ba wallahi, ce miki aka yi zata sha?