← Book details Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 24

Sashe 21

Mummunan Zato Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai ji shigowar ta ba sai dai jin shashshekar kukanta lokacin da zata tsugunna kusa da shi, ya dube ta sannan ya
auke kai, cikin muryar da ta ci kuka ta soma gajiya ta soma magana, "Uncle na sani cewa ba zaka yarda da abinda zan ce maka ba, amma gaskiyar magana shi ne ban aikata wannan laifin ba, amma tunda bani da mafita na amshi laifina, ni ce na aikata." Ta ci gaba da kuka, amma ka yafe min, insha Allah ba zan kuma aikatawa ba.

Ya dubeta, "Na sani za ki kuma domin baki gama karatun ba, ta girgiza kai ba zan kuma ba insha Allahu don Allah ka yafe min.

Ya yi wata doguwar ajiyar zuciya, shi kenan Allah yasa.

Ta share hawayenta, to tashi kaje ka
wanta, ya girgiza kai,nan ma ya ishe ni.

Zata
ara magana ya
aga mata hannu sannan ya ce koma ciki kawai, ta mi
e ba ko musu ta shiga ciki.

Haka suka yi wannan tafiya cikin rashin walwala don ya kasa sakin jiki da A'isha,mahaifanta ta Kano za su tashi don haka ba su ha
u da su ba lokacin tafiyar,sun ci gaba da gudanar da aikinsu yanda ya kamata, lokacin da A'isha ta ganta gaban Ka'aba sai ta ji tamkar ba gaske ba,nan ta shiga kaiwa Allah kukanta.
**** **** **** ****
Sun dawo da
wana uku, lokacin su Tabawa suna cikin falo suna musu da Hadiza kan cewa Hadizan ba tasa ba gashi sun je sun dawo babu wata matsala?

Ita ko Hadizan cewa ta yi sai dai in mugunta Tabawa ta yi mata ba da jar jakar zasu tafi ba.

A'isha ta yi sallama ta shiga, duk basu jita ba sai da tayi sau uku sannan suka dawo cikin hayyacinsu, tsaraba A'ishan ta basu suka shiga godiya,suna zaro idanu ga nasu zaton ta ji su, ita kuwa sam bata san kanme suke musu ba kuma bata iya shiga shirgin da babu ruwanta.

Tsananin ihun Jummai shi ne ya firgita dukkan ma'aikatan da ke gidan, musamman masu mata abinci, don haka duk suka cikawa rigunansu iska, wato suka tsere duk masu ma
otaka da gidan sun ji ihun wanda ta
auki
wanaki uku tanayi,ranar na hu
u sai suka ji shiru.

Bayan wasu
wanaki biyunne al'ummar layin suka shiga kiran layin wayar Alhaji Saddi
suna shaida masa ya zo ya yi musu agaji domin matsanancin wari ne ke fitowa daga tsohon gidanshi da ya tashi, shi kanshi da yazo ya kasa shiga sai da ya nemo wa
anda suka shiga gidan don duba abinda ke faruwa.

Jummai ce ta mutu kuma ta kumbura dam!

Ko wanka ba'a yi mata ba don duk in da aka ta
a a jikinta salu
ewa yake yi, sai dai ruwa aka yayyafa mata aka yi mata sallah aka kaita da halinta, aka turbu
e, Allah yasa mu yi
yawan
arshe Amin.

Ranar da aka yi
wana uku A'isha ta koma makaranta ta ci gaba da karatunta.

Hadiza kuwa dama haka ta fi burin gani, wato ita
aya a gurin mijinta, kuma har yau Hajiyarta tana nan kan bakanta na nemawa
arta asirai
auye da birni,sai dai in ta kawo mata ne wani tayi amfani da shi wani kuma in ta tuna da Jummai da kuma yanda ta
are sai ta yarda, cikin haka ne ma maciji ya sare ta a wani daji cikin wani
auye mai suna tsamiya.

Da
yar ta samu wa
anda suka taimaka mata suka kawo ta gida, wannan saran macijin shi ne silar yanke mata
afa, sannan ga ciwon
arin jiki da ya sameta daga fa
uwa zata dogara taje bayi.

Wata ziyara da Uncle
inta ya kai mata a makaranta,ro
onta ya dinga yi kan cewa in har yanzun tana kan bakanta na shan
wayoyin nan don Allah ta daina,shi ko biyanta ne ma in tana so zaya iya yi saboda ta yarda ta haifa mishi yara, ta yi kuka sosai tare da sanar da shi cewa tunda yana zarginta har yanzun tana mai shawartarshi ya je ya
ari aure ko Allah za yasa matar ta haihu, kallonta ya tsaya yi kafin ya ce shi kam ya gama aure, ya tsorata da lamarin mata baki
aya, tunda ya sani duk halin su
aya,in kuma ba yana neman wadda zata kai shi kabari ba ne.

Shiru A'isha ta yi domin tana hankalce da shi tun lokacin da yaga
wayoyin nan komai tayi mishi bata birge shi, ita kanta fata take Allah ya bata ciki
ila shi ne kurum zai sa ya huce.

Har dai ya dawo hankulan su ba'a natse ba.

Lokacin da ta kuma samun wani hutun ta zo gida, washegarin ranar ya
auko Abulkhairi yaron na da wayo bai manta da mahaifiyarshi ba, yanzun ya tattara dukkan soyayyar shi ya maida ta kan
an nashi, nashi ganin daga mahaifanshi sai ko
an nashi sune masoyanshi na gaskiya,abin ya
aga hankalin A'isha, domin tunda ta dawo ko sau
aya bai nuna sha'awarshi kanta ba, ya kan saka
an shi gaba ne su sha baccinsu kuma da safe shi ne yake yiwa yaron duk abinda ya dace uwa tayi mishi,daran ranar da ta cika
wana hu
u da dawowarta ita ce dashi,suna
wance ya saka
an nasu tsakiya ta kalleshi jira kurum take yi
an nasu ya yi bacci zata mishi magana gara ma ita in ya yi mata amma Hadiza fa me ta mishi?

Domin ta kula cewa Hadiza ma hakan yake mata har ma tana zargin dawowar A'ishan ne yasa ya juya mata baya, sannan koda gurin Hadizar yake ta daina shiga
akinshi ta koma
wana nata
akin.

Ta dubeshi, Uncle Ina son muyi magana, ya ce ina jin ki, ta ce Uncle duk ka canza min tamkar ba kai ba, ya dubeta ya lumshe idanu, dole ne in koya ma kaina yanda zan cire mata daga raina, saboda me?

Ya tashi zaune, Allah ya ce matayanku da
ayanku ma
iya ne a gareku, ta dubeshi sosai amma kuma ya ce idan kukayi ha
uri kuma ku ka gafarta musu lallai shi Allah mai gafara ne a gareku, sannan in ni na maka laifi ita fa Hadiza?

Kada ka tauye ha
inta domin Allah ba zai barka ba, ya ce to naji na kuma gode ya koma ya
wanta.

Cikin sauran
wanakin da suka biyo baya ya
an canza musu dukansu, ranar Lahadi ba shi da Office an tashi da ruwan safe.

Ranar yana manne da Bebyn tashi, Abulkhairi kuwa yana can gurin Tani ta mishi wanka yana ta rigimar za ya ci Indomie, suka nufi kitchen tare, Uncle yana ra
a ma Bebyn tashi cewa yau insha Allah sai ya samar ma Abulkhairi
ani, ta sake rungume shi, Allah ya bamu mai albarka, Allah ya amsa.

Cikin shirin tafiya masallaci sallar azahar ya shigo
akinta, fitowarta daga wanka kenan, ya dubeta da murmushi na zaci zan sameki kina bacci?

Ta ce haba dai sallah zan yi in sama maka abinda za kaci, ya fita yana cewa da kin
yauta, ina Babana mu je masallaci?

Ta ce yana falo.

Ta gama shirya tebur
in da kalolin abincin da ta yi su cikin lokaci ka
an, sannan ta nufi
akinta don
ara gyara jikinta, ta kalli agogo ta sanya tsayin la'asar ne ta ci gaba da shafe-shafenta a gaban madubi, Abulkhairi ya shigo da gudu hannuwanshi cike da kalolin sweet da cakulet..
#######
[12/23, 21:20] Ummi Tandama
Page 15*
Yana cewa gashi Ummi Abbana ne ya bani ta ce cin za
in nan ya yi yawa sufa ka ci kafin ka fita,ta amshe muje ka ci abinci,ya soma kuka ta
ora shi saman teburin cin abincin zauna nan in sa maka abinci,tun daga harabar gidan yake jiyo kukan yaron, da sauri ya shigo me ya samu Babana ne?

Ta dubeshi Uncle cin za
in Abulkhairi ya yi yawa fa,shi ne na amsa na aje ya iso yasa hannu ya
auke shi kasan in da ta
oye?

Ya
aga kai alamun Eh, ya ce muje in
auko maka, cikin marairaita ta ce, yanzun Uncle
auko Mishi za ka yi?

Ya ce haba Beby za
in nan da mai
o shi ne ya kawo kakanninmu da iyayanmu birni bar shi ya ci ko Babana?

Ya ce eh, tagumi tayi ta rakasu da idanu har suka shige
akin ta kai tsaye ya nuna durowar madubin ya jawo yana
waso mishi gabanshi ya fa
i lokacin da ya kuma arba da
walayan.

Shirun da taji ya yi yawa shi ne dalilin da yasa ta bin shi domin tuni yaron ya fito da kayan za
insa a hannu, zaune ta same shi bakin gado ya ri
e kai da sauri ta isa gurinshi, Uncle lafiya kanka ne yake ci....?" Hannu yasa tare da
auke ta da wani mari mai saka mutum yaga wuta, ya mi
e tsaye ki ha
a kayanki ki tafi garinku ki je kiyi boko tunda shi ki ka fi so fiye da auranki,ku na.....ba tasan lokacin da ta daka tsalle ta fa
a jikinshi ba, kada ka furta Uncle,ban maka abinda zaka sake ni ba, ta soma kuka mai tsanani, ya isa gurin durowar ya ciro ta gaba
aya ya yarda ita
asa,kin ce kin daina gashi Allah ya kuma nuna min ki sani duk macen da bata son ta haihu da mutum to ko shakka babu bata son shi ne, kuma bata
aunarshi,kin fi
aunar boko, ta tsura ma
walayan idanu, wasu hawaye masu zafi suka soma sunturi a kumatunta,ha
a na cancanci ka rabu dani tunda na kuma aikata laifin da na
auki al
awarin tuba daga gare shi ta mi
e ta soma ha
a kayanta, shi kuma ya fita ya
auki
an shi ya fita rai
ace suka yi waje.

A'isha kuwa tuni ta soma ha
a kayanta,tana gamawa Jabiru ya shigo, maigida ya ce zamu yi tafiya ko?

A'isha ta yi
arfin hali ta ce eh, yawan kayan da yaga ta fito da su kuma ba yaron shi ne yasa shi tambayar anya Hajiya lafiya?
Chapter 21 · 0% Book details